Datasets:
audio audioduration (s) 0.32 43.5 | text stringlengths 3 421 | duration float32 0.32 43.5 | score float64 -54.97 -0.02 | speaker stringclasses 2
values |
|---|---|---|---|---|
rubutaccen tarihi daga adamu zuwa ibrahim. | 4.02 | -7.209332 | two | |
zuwa ’ya’yan nuhu maza. | 1.96 | -32.801132 | two | |
adamu, set, enosh, kenan, mahalalel, yared, enok, metusela, lamek, nuhu. | 11.54 | -13.782688 | two | |
’ya’yan nuhu maza su ne, shem, ham da yafet. | 5.02 | -27.571634 | two | |
mutanen yafet. | 1.64 | -13.64579 | two | |
’ya’yan yafet maza su ne, gomer, magog, madai, yaban, tubal, meshek da tiras. | 9.38 | -26.539461 | two | |
’ya’yan gomer maza su ne, ashkenaz, rifat da togarma. | 6.52 | -30.159201 | two | |
’ya’yan yaban maza su ne, elisha, tarshish, kittim da rodanim. | 7.9 | -39.82951 | two | |
mutanen ham. | 1.68 | -4.702216 | two | |
’ya’yan ham maza su ne, kush, masar fut da kan’ana. | 6.32 | -26.596724 | two | |
’ya’yan kush maza su ne, seba, hawila, sabta, ra’ama da sabteka. | 8.26 | -14.731167 | two | |
’ya’yan ra’ama maza su ne, sheba da dedan. | 4.92 | -7.286259 | two | |
kush shi ne mahaifin nimrod, wanda ya yi girma ya zama babban jarumi a duniya. | 7.9 | -22.940752 | two | |
masar shi ne mahaifin ludiyawa, anamawa, lehabiyawa, neftuhawa, fatrusawa, kasluhiyawa daga waɗanda filistiyawa suka fito da kaftorawa. | 16.16 | -34.652424 | two | |
kan’ana shi ne mahaifin sidon ɗan farinsa, da hittiyawa, yebusiyawa, amoriyawa, girgashiyawa. | 10.8 | -25.103592 | two | |
hiwiyawa, arkiyawa, siniyawa, arbadiyawa, zemarawa da hamawa. | 9.34 | -7.022654 | two | |
semiyawa. | 1.64 | -1.253726 | two | |
’ya’yan shem maza su ne, elam, asshur, arfakshad, lud da aram. | 7.9 | -44.777458 | two | |
’ya’yan aram maza su ne, uz, hul, geter da meshek. | 5.42 | -20.578074 | two | |
arfakshad shi ne mahaifin shela, shela kuwa shi ne mahaifin eber. | 5.8 | -13.195524 | two | |
aka haifa wa eber ’ya’ya maza biyu. | 3.16 | -9.279648 | two | |
aka kira ɗaya feleg domin a lokacinsa ne aka raba duniya; sunan ɗan’uwansa kuwa shi ne yoktan. | 8.18 | -28.07671 | two | |
yoktan shi ne mahaifin almodad, shelef, hazarmawet, yera. | 7.32 | -21.83951 | two | |
hadoram, uzal, dikla, ebal, abimayel, sheba, ofir, hawila da yobab. | 11.16 | -16.838064 | two | |
dukan waɗannan ’ya’yan yoktan maza ne. | 3.9 | -18.999725 | two | |
zuriyar shem. | 1.86 | -7.986124 | two | |
shem, arfakshad, shela, eber, feleg, reyu. | 7.04 | -21.994097 | two | |
serug, nahor, tera. | 3.52 | -3.275241 | two | |
da abram wato, ibrahim. | 3 | -2.737046 | two | |
iyalin ibrahim. | 1.84 | -5.617513 | two | |
’ya’yan ibrahim maza su ne, ishaku da ishmayel. | 4.5 | -28.108051 | two | |
zuriyar hagar. | 1.34 | -1.462367 | two | |
waɗannan su ne zuriyarsu. | 1.74 | -11.082809 | two | |
nebayiwot ɗan farin ishmayel, kedar, adbeyel, mibsam, mishma, duma, massa, hadad, tema. | 11.78 | -26.219616 | two | |
yetur, nafish da kedema. | 3.6 | -3.725911 | two | |
waɗannan su ne ’ya’yan ishmayel maza. | 3.04 | -15.321421 | two | |
zuriyar ketura. | 1.66 | -5.1129 | two | |
’ya’yan ketura maza, ƙwarƙwarar ibrahim su ne, zimran, yokshan, medan, midiyan, ishbak da shuwa. | 9.74 | -20.392855 | two | |
’ya’yan yokshan maza su ne, sheba da dedan. | 4.98 | -11.039001 | two | |
’ya’yan midiyan maza su ne, efa, efer, hanok, abida da elda’a. | 7.94 | -23.202824 | two | |
dukan waɗannan su ne zuriyar ketura. | 2.8 | -7.625967 | two | |
zuriyar saratu. | 1.64 | -1.825044 | two | |
ibrahim shi ne mahaifin ishaku. | 2.3 | -2.288441 | two | |
’ya’yan ishaku maza su ne, isuwa da isra’ila. | 3.8 | -10.738405 | two | |
’ya’yan isuwa maza. | 2.8 | -13.44835 | two | |
’ya’yan isuwa maza, su ne, elifaz, reyuwel, yewush, yalam da kora. | 8.04 | -23.243996 | two | |
’ya’yan elifaz maza su ne, teman, omar, zefi, gatam, kenaz, da timna wanda aka haifa wa amalek. | 10.78 | -25.458977 | two | |
’ya’yan maza reyuwel su ne, nahat, zera, shamma da mizza. | 7.26 | -15.157611 | two | |
mutanen seyir a edom. | 2.98 | -4.322958 | two | |
’ya’yan seyir maza su ne, lotan, shobal, zibeyon, ana, dishon, ezer da dishan. | 9.22 | -27.458328 | two | |
’ya’yan lotan maza su ne, hori da homam. | 4.22 | -9.441706 | two | |
timna ita ce ’yar’uwar lotan. | 2.96 | -7.367174 | two | |
’ya’yan shobal maza su ne, alwan, manahat, ebal, shefo da onam. | 7.46 | -12.225489 | two | |
’ya’yan zibeyon maza su ne, aiya da ana. | 4.4 | -24.145027 | two | |
ɗan ana shi ne, dishon. | 2.14 | -2.674628 | two | |
’ya’yan dishon maza su ne, hemdan, eshban, itran da keran. | 6.2 | -29.70134 | two | |
’ya’yan ezer maza su ne, bilhan, za’aban da ya’akan. | 6.42 | -34.452816 | two | |
’ya’yan dishan maza su ne, uz da aran. | 4.42 | -22.065636 | two | |
masu mulkin edom. | 2.04 | -3.835129 | two | |
waɗannan su ne sarakunan da suka yi sarauta a edom kafin wani sarkin mutumin isra’ila yă yi sarauta. | 6.64 | -18.074001 | two | |
bela ɗan beyor, wanda aka kira birninsa dinhaba. | 4.64 | -20.361496 | two | |
sa’ad da bela ya mutu sai yobab ɗan zera daga bozra ya gāje shi a matsayin sarki. | 8.42 | -9.285899 | two | |
da yobab ya mutu, husham daga ƙasar temaniyawa ya gāje shi a matsayin sarki. | 7.36 | -12.662523 | two | |
sa’ad da husham ya mutu, hadad ɗan bedad, wanda ya ci midiyan da yaƙi a cikin ƙasar mowab, ya gāje shi a matsayin sarki. | 9.9 | -16.145393 | two | |
aka kira birninsa awit. | 2.52 | -2.529839 | two | |
da hadad ya mutu, samla daga masreka ya gāje shi a matsayin sarki. | 6.48 | -5.821884 | two | |
sa’ad da samla ya mutu, sha’ul daga rehobot na kogi ya gāje shi a matsayin sarki. | 7.64 | -15.848474 | two | |
sa’ad da sha’ul ya mutu, ba’al hanan ɗan akbor ya gāje shi a matsayin sarki. | 7.32 | -10.207342 | two | |
sa’ad da ba’al hanan ya mutu, hadad ya gāje shi a matsayin sarki. | 5.2 | -7.94296 | two | |
aka kira birninsa fau, sunan matarsa kuwa mehetabel ’yar matired, ’yar me zahab. | 9.04 | -26.939987 | two | |
hadad shi ma ya mutu. | 2.34 | -2.225162 | two | |
manyan edom su ne, timna, alwa, yetet. | 4.86 | -9.641237 | two | |
oholibama, ela, finon. | 3.78 | -6.143802 | two | |
kenaz, teman, mibzar, magdiyel da iram. | 6.14 | -7.182587 | two | |
waɗannan su ne manyan edom. | 2.28 | -13.678022 | two | |
daya tarihi sura biyu. | 2.8 | -46.647022 | two | |
’ya’yan isra’ila maza. | 2.28 | -11.068502 | two | |
waɗannan su ne ’ya’yan isra’ila maza. | 2.86 | -12.605809 | two | |
ruben, simeyon, lawi, yahuda, issakar, zebulun, dan, yusuf, benyamin, naftali, gad da asher. | 11.44 | -29.856564 | two | |
zuriyar yahuda. | 1.9 | -13.035345 | two | |
’ya’yan hezron maza. | 2.24 | -32.090664 | two | |
’ya’yan yahuda maza su ne, er, onan da shela. | 4.24 | -23.127348 | two | |
waɗannan mutum uku bat shuwa mutuniyar kan’ana ce ta haifa masa. | 5.32 | -12.753726 | two | |
er, ɗan farin yahuda mugu ne a gaban ubangiji, saboda haka ubangiji ya kashe shi. | 5.74 | -19.332855 | two | |
tamar, surukar yahuda, ta haifa masa ferez da zera. | 4.82 | -5.956216 | two | |
yahuda ya haifi ’ya’ya maza biyar ne. | 3 | -26.35009 | two | |
’ya’yan ferez maza su ne, hezron da hamul. | 4.58 | -6.5176 | two | |
’ya’yan zera maza su ne, zimri, etan, heman, kalkol da darda, su biyar ne. | 7.32 | -13.988387 | two | |
’ya’yan karmi maza su ne, akar wanda ya kawo masifa wa isra’ila ta wurin yin abin da aka haramta. | 8.88 | -7.803909 | two | |
ɗan etan shi ne, azariya. | 2.5 | -1.970571 | two | |
’ya’ya maza da aka haifa wa hezron su ne, yerameyel, ram da kaleb. | 6.64 | -19.725475 | two | |
daga ram ɗan hezron. | 2.78 | -1.098549 | two | |
ram shi ne mahaifin amminadab, amminadab kuwa shi ne mahaifin nashon, shugaban mutanen yahuda. | 8.16 | -10.136009 | two | |
nashon shi ne mahaifin salma, salma shi ne mahaifin bowaz, bowaz shi ne mahaifin obed kuma obed shi ne mahaifin yesse. | 10.52 | -29.358595 | two | |
yesse shi ne mahaifin. | 1.62 | -13.485482 | two | |
eliyab ɗan farinsa, ɗansa na biyu shi ne abinadab, na ukun shimeya, na huɗun netanel, na biyar raddai, na shidan ozem na bakwai kuma dawuda. | 15.94 | -16.275536 | two | |
’yan’uwansu mata su ne zeruhiya da abigiyel. | 4.44 | -13.543561 | two | |
’ya’yan zeruhiya maza guda uku su ne abishai, yowab da asahel. | 5.44 | -15.997648 | two | |
abigiyel ita ce mahaifiyar amasa, wanda mahaifinsa shi ne yeter mutumin ishmayel. | 6.24 | -17.132717 | two | |
zuriyar kaleb ɗan hezron. | 2.22 | -12.521272 | two |
BibleTTS Hausa — Aligned Bible Speech
101.5 hours of studio-quality Hausa Bible narration from two speakers, force-aligned and segmented at verse level into 43,405 clips (24 kHz, mono, WAV).
Languages
hau— Hausa
Dataset Structure
Audio is stored in the audio column (HuggingFace Audio feature). Parquet shards live under data/read/, one or more files per split.
from datasets import load_dataset
ds = load_dataset("CLEAR-Global/BibleTTS-Hausa", "read", split="train")
| field | description |
|---|---|
audio |
The clip. audio.path is the source file name, <BOOK>_<chapter>_<segment>.wav. |
text |
Verse transcript, lowercase. |
duration |
Clip duration in seconds. |
score |
Alignment confidence for the clip (see below). |
speaker |
Speaker label, one or two. The corpus is read by two narrators, each covering a distinct set of books. |
Statistics
| split | clips | hours | median / p95 duration (s) |
|---|---|---|---|
train |
40,832 | 92.68 | 7.4 / 17.0 |
dev |
301 | 0.78 | 8.6 / 20.7 |
test |
127 | 0.24 | 6.2 / 14.4 |
other |
2,145 | 7.76 | 9.6 / 37.1 |
| total | 43,405 | 101.46 | 7.4 / 18.0 |
The corpus has two speakers, and they are split by book rather than interleaved: speaker one reads 28 books (22,487 clips, 56.40 h) and speaker two reads 38 books (20,918 clips, 45.06 h). No clip mixes speakers. Beyond the two labels there is no speaker or demographic metadata.
Splits and the Alignment Score
Each clip carries a score from the forced aligner: the alignment confidence for that clip, expressed as an average per-token log-probability. Values are negative; higher is better. It is length-normalised, so long and short clips are comparable.
The corpus ships with three authoritative splits. They are held out at book level: dev draws entirely from the book of Ezra and test entirely from the book of Colossians, so evaluation is on unseen books rather than on held-out utterances from a book the model has already seen.
train/dev/test— 41,260 clips (93.70 h), the split assignment shipped with this release.other— 2,145 clips (7.76 h) that appear in the corpus's full manifest but in none of the three splits. Every one has an alignment score at or below -55 (median -73.6, minimum -721.1), so they are published here for completeness and are not intended for TTS training as-is.
Dataset Creation
The Hausa subset of BibleTTS is derived from the Bible recordings released by Open.Bible and published by Biblica. CLEAR Global produced the first BibleTTS Hausa release by force-aligning those recordings to the Hausa Bible text, but its segmentation contained many alignment errors. This release force-aligns and re-segments the same recordings again, yielding the per-clip transcripts, durations and alignment scores used here. Clips are 24 kHz mono PCM WAV.
Related resources
This corpus was used to train the Hausa text-to-speech models in the Hausa TTS models collection (VITS, XTTS, YourTTS).
Those TTS models were then used to synthesise additional Hausa speech, and that synthetic audio was used to train some of the models in the Hausa W2v-BERT 2.0 and Hausa MMS-1B collections. This corpus was therefore never used to train ASR models directly, but those models descend from it: the chain is this corpus → TTS models → synthetic speech → ASR models.
Similar datasets from CLEAR Global and collaborators
- Hausa Synthetic ASR Dataset (XTTS) — synthetic Hausa speech for ASR generated with XTTS.
- Hausa Synthetic ASR Dataset (YourTTS) — synthetic Hausa speech for ASR generated with YourTTS.
- TWB Voice Hausa 1.0 — read speech for TTS.
Caveats
- Two speakers, Bible-domain vocabulary: not representative of everyday spoken Hausa.
- Verse-level segmentation follows the Bible text; some clips are verse fragments, so transcripts are not always complete sentences.
- The
othersplit is deliberately unfiltered for alignment quality and contains misaligned clips.
Citation
@inproceedings{meyer22c_interspeech,
title = {{BibleTTS: a large, high-fidelity, multilingual, and uniquely African speech corpus}},
author = {Josh Meyer and David Adelani and Edresson Casanova and Alp Öktem and Daniel Whitenack and Julian Weber and Salomon {KABONGO KABENAMUALU} and Elizabeth Salesky and Iroro Orife and Colin Leong and Perez Ogayo and Chris {Chinenye Emezue} and Jonathan Mukiibi and Salomey Osei and Apelete AGBOLO and Victor Akinode and Bernard Opoku and Olanrewaju Samuel and Jesujoba Alabi and Shamsuddeen Hassan Muhammad},
year = {2022},
booktitle = {{Interspeech 2022}},
pages = {2383--2387},
doi = {10.21437/Interspeech.2022-10850},
issn = {2958-1796},
}
@inproceedings{derenzi-etal-2025-synthetic,
title = "Synthetic Voice Data for Automatic Speech Recognition in {A}frican Languages",
author = "DeRenzi, Brian and Dixon, Anna and Farhi, Mohamed Aymane and Resch, Christian",
booktitle = "Proceedings of the First Workshop on Advancing {NLP} for Low-Resource Languages",
month = sep,
year = "2025",
address = "Varna, Bulgaria",
publisher = "INCOMA Ltd., Shoumen, Bulgaria",
url = "https://aclanthology.org/2025.lowresnlp-1.16/",
pages = "152--186"
}
Contact
CLEAR Global — tech@clearglobal.org
Acknowledgments
Force-alignment, segmentation and packaging by CLEAR Global, continuing the Masakhane BibleTTS collaboration. Original recordings from the Open.Bible project by Biblica.
License
CC BY-SA 4.0 (SPDX: cc-by-sa-4.0)
- Downloads last month
- 42