text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user @user @user @user @user. ALINUHU DRAM haahhh😈😉😃😉😉😡😦😢😢😢😢😢😢😢😢 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A chigaba dayi🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to allah ya tsayar haka ameen allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kafi ruwa gudu, ga filings me doki, inama ace ni lawyer ne, Nima na samu kudin banza 😊 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Katuna akwai ranan hisabi duk Zakuyi bayana shugaba 😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shin tayaya zan Iya biyan gwamnati harajin ta kai tsaye batare da jamiyanta sun zo gareni wajen son karba abinda ba yafi harajina ko ya gaza ✊ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Waiku inaruwanku ne? Sanda muke ɗaura niyyar yin azuminnan cewa mukayi 30-29🤷 Amma aƙauli mafi rinjaye muntafi a 29🚶🚶🚶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai 'yan Nigeria akwai Rashin Hakuri🤔 Buhari munsan duk cikin gyara ne, musan kana san takalawa acigaba da aiki kurum yadda ya kamata. Musan yanzu a wajen Talakawa Kamar likita Mahaukata kake kana Basu magani suna Zaginka da tsine maka Amma zasu gane gaba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shegiya tasan harka kenan😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kutimelesi 🤔😲😲🙄🙄Ashe bakuda hankali mu zaku jawa masifa!,,ana babbakar giwa wa zaiji kaurin zomo🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
what does this mean please ban gane hausan da kyau ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shegu BBC sun iya haddasa fitina walh,wai baiji dadiba 🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
haka mukesu allah yabamu ladn wannan wata na azumi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya basu masu amfani 🙏🏻 Baba na kwasa tuwo fa🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna matuƙar farin ciki da wannan mataki na gwamnatin Kaduna. Allah ya tabbatar mana da gwamnatoci masu ɗa'a irin ta musamman a yankin mu na arewa🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nan kuma kunce kudin abaca can kuma kunce kudinda ya sace | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yoo kamayi mu sokaye ne dazamu kuma zabarka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dole za'ayi amfani da sabulu 🤔😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kauye garinsu yaya kare | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Till jaki do qaho🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
boris johnson ya haihu dea zaku ce mana | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ka zaunar da kasar mu lapiya 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kaimu aljannah mu hada arewaaljannah connect youll be the special guest then insha allahu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user To menene amfaninn 🤔🤔🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mukam ko a kaduna/kano express sama da dubu sun daki juna 🏹 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga su nan kam da yawa, har da mai neman number Ibrahim Rabo here on twitter. Abin kunya 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da a waje yake kenan🤣🤣🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
saudiyya manya allah dai ya gyara lamurran kasarnan amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Salam🤦♂️ Wallahi tallahi idan ba ayi hattara ba, tareda daukar matakin kwakkwara akan tsaron Nigeria ba, wallahi Sai marayu sunfi yawa a kasar. Allah ubangiji ya iya muna da iyawarsa Yayi muna kariya da kariyar sa.🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wace ce kuma rahama sadau | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikansa da Rahama ya Gafarta masa Ameen ya Rabb 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shima Baban namu yau ko gobe zai sa 😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
😰😰@user Rabin yaran Sudan ta kudu ba sa zuwa makaranta https://t.co/MMA1s2sN2O | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Antaba fara karatun alqur’ani babu Basmalah😳🙆🏾♂️🤷♂️🤷♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi corona da gudu ba wando 🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😂😂😂😂 @user sun taro match da yan barca. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aiko yana ruwa😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Taska, ya na ga an yi ram da kai 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da buharin da atikun da kwankwason dasu taran marokan mawakan daku bbc din duk kunci saa bana zagi dana sai na dura muku ashar yan rainin wayo kawai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
za mu karu ne da hakan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah zai kawu mana karshin ta in sha Allahu Rabi 🙏🙏👏🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user What happened was awful 😢😥😞 But always m prayers for her is that may this clip saga be d reason for her repentance from all sorts of awful things... Kowa pa nada nasa kashin a muriyan shi.. Allah swt ya qara shiryamu ya rabamu da machiya amana ya kyautata karshen mu.. amen !! | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mayar da ruwa rijiya yana nufin: Buhari ya gaza😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sadaukarwar da yayi wa Nafisa saboda farin cikin tah 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daga dukkanin alamu😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh baiyi kokariba amma kodan yafi ogan nasu ai da yakaishi daki Kawai yasha AC yabashi Na Mota yakoma gida tab ina Ruwan Bawa kuwa sakakon canji Kagani ai🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Maji ma gani, Wai an bisne tsohuwa da rai jam'iyya daya kuke, wanna matsalarku ce daku da tsoho na daura kunci taliyar karshe 🤷🤷🤷 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wato facemask shine zekare mutun daga kamuwa da covid allah kyauta na yan baya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user pls a sassautawa malam Kamaye mana dukan yayi masa yawa😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masha allah wannan shine abinda yakamata tundadadewa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Kaii Bawani pha sei munshi Ubansu next season.. 😕 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂🤣 kaduna kunyi dacan governor. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yakyauta na gaba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai Allah aie shiyasa basu damuba koda Nigeria zata lalace a shiga yaqi da tashin hankali tunda sunada inda zasuje su huta 😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Mukan munga Chinji kala kala tunda yakore mana yunwa a kasa 🤐🤐 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shuki' shine ɗayan waɗannan shirye-shiryen da aka tanƙwara akan kawo nollywood cikin abin kunya. Na shirmen iya faɗa da rashin hankalin zarra. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Kana cewa mudi ina baka mari .😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sunan wata wai yar mitsila | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A wanke hannu. Sannan kar amanta da saka takunkumi 🎭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user What do you expect from watce ta zubar da tarbiyan da iyayenta suka bata daman🤔 https://t.co/0tdqHU2H7a | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma har can in Malikul Maut zai bi su!🙂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
lol haka zalika fitsararriya matar fitsararre ce ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sabodame kake yiwa mutane wannan tambayar 🙄 ko kin baiwa mutane basu saka ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂Indai kana rikeda gwaninka ka huta | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user I love You rahama 😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔❤️❤️❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk wani alkaluma da humumar NCDC zata fitar a Nigeria 🇳🇬 akwai Karya aciki. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Rahama where is rhthik😂🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Nollywood a ƙololuwan ta!!!!. . . . Wannan shirin ya bada labari akan al'ada, haɗin kai da iyali. Take masu ɗumbin yawa da bazan iya gama faɗansu ba. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
zata farfado idan an kori mai horaswantawato ogs | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
so ni a raayina ina ganin hakan na faruwane sanadin rashin tayi ne kawai yassa mukeyin hakan domin mu nishadantu da juna saboda rabena da inji nishadi har na manta wannan ai tamkar zaman marna ne na albarkacin baki domin kaji kanka kana nishadan tuwa da abu kawai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ne yatura en bangan 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user YaaAllah kayi muna Sauki 😅😥😪😮😮😮🤔🤔🤔🤔🤔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wato Sai ina Ga kamar hukumomin kasar nan Basu gano rikicin Katsina Zamfara da Sokoto ba rikicin bandits bane, wallahi faction ne na Boko Haram. Idan zasu yi da gaske suyi ba zancen sulhu da Yan iska😣😣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan sulalla ne dan bekai naira ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Me ronaldo yakeyi agurin kuma shida yakamata agansa filin wasa🤗🤗🤗🤗 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ke san ki ba mutanen gari ba😃 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kowa yayi fada da damisa... tau bashida hankali 🤧 a garzaya dashi gidan mahaukata | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Aljannah! Da Mata ta gari🧕🧕 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Baba duk abinda zaka fada mu mungama, mundawo daga rakiyarka kawai bazamu sake zabar ka 😂😂😂😂 Anci amanar mu Saidai Allah kawai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Yayi amma yayi tsawo dayawa. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Gaskiya AA dalili an dade ana gafara SAA banga qaho ba 😡😡😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gsky ne my super star 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskia yafada, amma gashawara 👉wanda baigane abindaya fadaba yanemi karin ilimin musulinci...Fact. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user Ni Wallahi yanzu nake gani abun ya ban dariya sosai 😄😄😄😄 Dan Allah ka cire @user 🙏🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hmmmm kowa yazo kasuwa yayi zagi ai yasan da wanda yake😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ku kunkoma ga Allan ne? Yanzu Kali abunda Jingir yace jiya Buhari Yana yin daidai duk da matsalar Tsaro 😭😭😭 na Dade da fuskantar Malam mu kune matsalar mu Bakwai iya fadawa gwamanti gaskiya Saboda abunda kuke samu daga wajen Gwamnati to Amma Allah na nan zaiyi alkalanci | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hegu Allah ya maku mugun kyau 😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
junku se an kuna data gani ku se a signboard style kam se munje instagram subscription dinmu ke aiki | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user inde ya tabbatar da daya dga cikin wnn abunda ya fada sena rataye kaina...👌👌👌 https://t.co/pI3VjmqNZ5 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Kawai a cikin faɗaɗɗan yanayin shirin ban dariya na Nollywood yayi kamar gamsarwa da gaske. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Aikin ka yayi kyau gandun aiki 👍👍👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baba ganduje yana can yana cin tuwon sallah da naman sallah shikuwa mai gadi yana boarder yana gadi 😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki mahaifiya😭😭😭 Na tuna wata rana muna magana da wata take tambayata nakau san mahaifiyata nace a'a gaskiya ban iya tunata sbd ina da shekara 2 ne ta rasu sai cewa tayi gaskiya ansha dake sai kma tace kiyi hakuri subutar baki ne niko nace ai gaskiyarki ansha dani kau | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tir da @user da @user wa’enan raunarnun dalilai... Allah ya isa kawai!!😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Happy birthday, Allah yakarawa rayuwa albarkah🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah shi saukeka lfy daddy ❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ita ma sai a kasheta kawai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
in yaje hannu bazai fadi haram ko halak ba yasin | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Nice dressing. Riga harkasa, mashaa Allah, Anma sauran hijab da Nikab😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bakida mai sonki ne😵 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.