text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Kuje cutar ta kamaku sai kuci farfesun kugani ko zaku samu lafiya😅😅😅😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ai Kawai Na Haqura, Kudai Daya Daya Kaida Fahad...Sbd Ni Duk 2 Nakeso. 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikan shi da rahama, ya gafarta mai, ya kuma saa Al-Jannah Firdaus ta zamanto makomar shi. Ameen 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsine mai albarka shi da magoya bayansa👊👊 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskia irin wannan mafarki akwai ban tsoro | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya bada zaman lafiya, BBC kutambaya mun wanda yace zai kashe kansa shin ya fasa ne.? 🤔🤔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikanshi halinsa na gari ya bishi 😥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Watan samun kudin Yan sanda yayi😂😂don dole akwai maganar beli anan😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yakamata su sami kudin nan da suke ta nema dan mu ga me yaya dankwambo da bazuka za su yi da su | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user to allah yasa su zama mafi alkhari ga yan qasa👌👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Ya hada Dan kwambo da taska a cikin gari🤣😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ayyiriri! 👇 Lalle wannan angon ya ciri tuta don shi zai fara ne da mata biyu. Yau Asabar za a daura masa aure da mata biyu a Abuja daya da karfe 12 dayar kuma da karfe biyu. @user https://t.co/6kUFfU7jEM | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Noma tushen arziki❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah kaba yarima aminu shehu idris wannan kujerar ta sarkin zazzau albarkacin fiyayyen halitta annabi muhammad s a w | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya naji dadin wannan watsin son kudin sa ne yasa akayi watsi damu mana 🤪😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh baku isaba baba ganduje zama daram nawani inconclusive 😂😂😎 farfesa yayi angama | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan walaha patanmu Ya xauna achan kawai🤗😂💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Badan ina son ganduje ba danayi dariya fa😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wlh anraina mana hankali inda musulmineh da tuni sunmasa hukunci kuma da tun likacin da sukaje kamasa mah sai sun harbe sah a kafah yah allah kayi mana maganinsu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmm. Allah ya kyauta. Wlh shuwagabannin Nigeria da. Mallamai dake. Gindin. Gwamnati. Ku. Tanadi. Abinda zaku fadawa. Allah ubangiji. Ina tausaya muku. Allah Yasa mudace. Amma wannan mulkin da Akeyi ko a. Lokacin. Jahiliya ba. Lallae ayi irinsa ba. Domin kuna Gasamu wlh Allah 👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina zamu latsa?😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂 😂 😂 😂 😂 Kotu zancen banza | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan sai ki karya mun fasting 🤦♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baku iya bane 🤣. Jahili yakora malama | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Malan DUBARUDU 😂😂😂 good morning Boss | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user da riga kafi kara magani🤐🤐 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallah Allah yakawomuna karshen wannan Annobar akasarmu bakidaya 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina da amsar wannan😂😂😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ni ko kadan hakan Bai bani mamaki ba, domin kuwa vazu dauki rayukan yankin Arewa a baki komai ba, Hakan ya Kara tabbatar Mana da mulkin Kama karya ake yi mana, ALLAH YA KAIMU LOKACIN ZABE, MAGA SHEGEN DA ZAI ZO MANA AREWA CAMPAIGN 😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user mae girmaGov.kabarshi y karaso kawae kaci ubanshi😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Har anfara lashe baki 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣😄🤣ku ce ga mahaukacin da ya yi rashin hankali. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
amma ai sunsan balain yunwa babayaqi yana hana kwanciyar hankali itama yunwa tana hana nutsuwaku sakarwa mutane mara dan allahku haqura da allowances dinku kusaukemana haqqoqinmume mulki fah bawan talakansa neamma mu a nigeria masu mulki sun maida talakawa bayinsu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
daman nace lallasawa za kuce | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tottenham ta daukowa england abin kunya😆 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user In ta mune, har abada kar ma ya yi inganci😏🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Don haka wannan matsaloli rababbu ne na shiri. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
toh waye zai tsaya kashesu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Turawan Yamma suna aiki tukurru😢🤔😩 Allah kyauta | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni fa banga laifin Mahmud ba, alhakin Lukman ne ya kamata 😊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Durin Uwar kudun! 😡 ana kashe mutane, ana sacesu kullum. Ku kawo solutions din dazasu tackling issues din dasuke damunmu kunqi, kazo kanama mutane maganar siyasar 2023. Shegu matsiyata 😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hakan yayi dai dai domin kuwa ƙasashen duniya da dama sun rainamu wallahi kuma ba komai ya janyo mana hakan ba, sai rashin dace da kyakkyawan shugabanci, da kuma wasu daga cikin ƴan kasar dake da kunnin ƙashi, bama ƙoƙarin bin doka da oda, sanya takunkumi 😷😷 saiya gagaremu. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Yawancin ɗaukan cikin yana da ƙarancin haske. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user tunda muna kwaikwayon tsarin mulkin kasar amurka ne mezai hana mu kwaikwayi wannan kokwa 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hehehehhe abun yamun dadi fa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan gaskia ne baba bamu gani ba koma koda wasa bamuji labari ba jamu muje jagoran talakawa next level muna ciki warhaka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haha yazasu mana haka, ko so suke matan nan sucigaba da raina mu?😆 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bayan kasata najeriya, sai Central Africa, dakuma Cameron wanda yanzu nake neman halaliya ta, duka sanadin manjo ne, dagama gane, akasin jarmiya zamu sha, kawai na nemawa kaina mafita😊😎💔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user Ke dan gidanku👊 bakasan yiwa mutane Reply ko🙄 @user | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah mun tuba ka yafemu 🤲🤲🤲 Allah ka kawo mana saukin wannan annoba 🤲🤲 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hhhhh abun ya burgeki kenan but aunty keyakamata ki shiga tsakani kibawa deezel hakuri dan allah ya yafe musu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ae shi ne kwarona virus din😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user saura larabci?? Muga koh anada ilimi 📚 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gasky ni shawara ta itace yakamta a tsaya a dubba abawa tallkawa wandda sukka pi buqqata temakon ba aje aqqarawa mai shi ba ngd | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhhhhh yasin kina Burgeni sadau 🌹🌹😂😂 I love you ❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Amfani zaiyi baba 😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gsky apita daga kauye akoma birni abun yapi armashi yadda yaddaata challenge this week gsky baacewa komai yallabai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu ai mun karfin a yi mana rana se dai mu yi wa mata😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hhhhh ranar bakwai ranar raba gado | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user you really takes us for granted 😂 we must apologize fa kace ??? Nabi apologize dagudu har kannywood😂🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kuma fita da allah ya isa ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya biya cin kai 😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai najiku shiru ya kamata aga wata fa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da so samu ne da kin zama baiwata maiyi mini wanki😜😜😜😜 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ....tohm shikuma dan zango daya koma lagos da zama waye zae karasa mana #basajagadaga ..... Abeg help me ask hiim kodae mu cire rai neh kawae😢 @user @user @user @user | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tatsuniya kuma da rana, haba! a bari qafa ta dauke mana😂😂😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan maganan ba haka take bada buharin yazo arushe ya same mu ko shi ya rusa mu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wayyo allahumma ameen oga sir🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko ba a bashi filin da ake yankawa bane 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga bakiii kaman Horse 🐎 na Shan kunu😁, fuskaaa fun anbiii a dubulbulashi da Foundation 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sarki bakayi give away ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai Daman duk Mai hankali yasan hakan zata faru, an barshi ne saboda ayi mana kamfen, abin mamaki Wanda ya fara yin titin tun babu shi ba'a samu irin Wannan tsaikon ba sai a mulkin masu gaskiya aka samu matsala😈 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah mana tsari dashi hajiya 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki dan najeria har yanzu bamusan mene dadin dumukradiyya ba kaico babu abinda ake sai mulkin kamakarya anajeria don har yanzu bamusan me ake kira da yanciba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhmn, Allah maiyadda so, yayinda kaso 80% yan qasa ke kwanciyar jinya aqasa Don rashin gadaje a asibitin qasar, suke mutuwa ba addadi, Amma Kash sai GA cutar da batama kashe mutum goma ba Amma anashirya Mata, Kwakwanta akan gadajenku, kukuke ciwonku muke shan yunwarmu.😢😢😢😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaicho, wadda bata cikin yabo😥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nagge du na hoto sai kwasam | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zandagi meri kartii ---kartiii. Inma zaginmu kikai mun rama🙉🙉🙉 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ikon Allah nidai da nasoki sosai daga baya al'amuranki duk sun janza kuma haryanzu na kasa daina sanki buh plz & plz dear kada ki kiki jin shawara 😭 I love you | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Adaeyi mugani idan tusa zata hura wuta 🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmm sarki ga duk dan iska, ko butulu, ko butula a cikin kannywood.....ko kaki ko kinki kannywood ita ce uwarka/uwarki da kuma ubanka ubanki...sarki goyo marayu da marasa gata.👏👏👏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh ai gamu a cikin Twitter din Ko dai a Facebook ne nake 🤔🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai Cameroon domin lalacewa, gaskiya shugabanninmu basu da amfani😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Daɗin kallo musamman idan kana fahimtar yaren Igbo... Amma gaba ɗaya shiri ne mai kyau da ban sha'awa.. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Duniyar masu likimo 😅😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
innalillahi wainna ilaihirrajun ya kamata hankalin me yankan kaba ya koma kan runa mutane su gyara halayya da dabuu su kuma yawaita astagfirullah wa atubu ilaih | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sa irin wannan bayan a shafin ku abune mai kyau. Allah ya kara daukaka🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kinsan Allah ahaka kinfikyau, you look so beautifully 🧕🧕 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lalle kam 🙈🙈. To Allah ya kyauta | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh falalu ka sani kuka 😭😭😷aduk lokacin da tuna da ibro sai inji kamar ni kadai a kaiwa rashin Nan Allah ya Kai haske kabarin ka chairman ✊💔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user She met with wani barawo kenan💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yayima bayinsaa mafita🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Owk Sir With due respect. amma dae kasan wani abun ai.😊😊👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah nagode Maka daka halicceni musulmi😐 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sabon jariri da aka haifa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kabasu ikon gani 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yaja Daloli a dukkan alamu. 🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yajikan malam allah yakai haske kabarin malam jafar duniyya abun tsoro ce allah ka rabamu da ilimi mara amfani wani ilimin dashi kwara jahillci | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shugaban kasa namu gwamna namu sarki namu munci gari if you know you know | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kyau iya kyau my celebrity crush 😍😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.