text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Mudai addu'ar'itace Allah yakawomana cigankasa👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yana daga cikin familin mu, ya yansa basu sanmu ba, haka muma bamu sansu ba, ya tafi da zumuncin mu. Allah Ya Jiqansa Yasa Ya Huta Ameeen Ya Hayyu Ya Qayyum 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakara lafiya baba. Ubangji yaci gaba da kareka. Mu kuma Allah yayafe mana kura kuran mu. Muna kuma rokansa da sunayensa kyawawa da kawo mana karshan wan nan wahalar. 😠😠👦👦👧 https://t.co/az3sMJ5LoX
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Director kayi gaskiya Allah ya bada lada.🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kar ya yarda a cuce shi ya kafe sai inda karfin shi ya kare
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yasa hakan tafaru mufara ganita ta sambade bade 😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
a kasar da muke fama da karancin wutar lantarki kuma
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tsalle daya akeyi ake fadawa Rijiya, sai ayi dubu ba'a fitoba🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Trump dai yazama Kada🐊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Ashe Mahmud ma shege ne bashida uba 😁😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kullum ba abin daya damu al'umma akeba😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
nidai tsakanina da allah wlh an burgeni wajannan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da Wuri yake Fara kuka, kamar dai lokacin Da ManJo yake neman takara haka ya Dunga Shara mana kuka Fantami MA haka ya dinga Shara kuka a shekarun baya, Kai Na fahimchi Akwai sirri a chikin kuka fa walhi 😢😢😭😭😭😭😭😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan makon kuma a india abar ta dira 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user a biya ma kowa kudin jirgi kawai a chashe a dubai😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂kace tun lokacin da ake saku a road-block kuna karban #50
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣maki gani ya kauda idonsa kinriga kinyi sama yn uba sae hakuri daga Allah ne Rahama sadau ikon Allah kullum adduata allah hadamu da hajiyata🤣🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yan maula saiyabonki suketa yi nonsense
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Swt Ya bata lpy😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
muje zuwa shege ka fasa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
najeriya ce zaka lashe gasan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka kawo mana karshen wannan bala'i dake addabar yankunan mu na arewa😥
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah mun tuba gamu gareka ka jikanmu ka tausaya mana badan halin mu ba kadubemu da rahama taka ka karemu da dukkan alumar annabi don albarka sa ka tausaya mana mun tuba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Garin Adamawa “Land of beauty” “ garin addini” “garin fura” “mutane Masu son juna da zaman lafiya” mazan kuwa sun Iya soyayya da kula da iyali 😚😚😚
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🙏 Allah ya kara lafiya da Nisan kwana hâjîÿâ
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tinda yaga faduwa zaiyi ba😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂 Waike Baki Tahiya Dani, Kata Tayat Jirgi ta?😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
saboda corona wai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kasan me yasa Allah bai baka gwamna a kano ba toh kabiyo ta DM dina zan fada ma😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
zan nemi admission
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya horewa kowa abinda zai biya☹️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
aha gidan badamasi ana cin dariya wllh
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Congrat 💃 kina wuta yarinya 💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To kekuma meya kawo ki keda ba yar hausawa bace😂😂 Kefa yar fulani ce ki bari sai ranar fulatanci zamu taya ki murna 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kina ruwa tsundum gsky
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha allahu sarki ina miko gaisuwata fatan alkhairi 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user 🙏plsss we need to bring presdor back dan Allah sabida wllh edan babu presdor to shi kenan film yakare coz presdor shine asalin Labarina
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yanzu duk musulman nigeria wannan shine oga kenan bama ka jinshi sai idan azumi yazo karshe musamman gejin ~zuwa~ bara haka kasa mukayi talatin bana kuwa ta sauya zani
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya jikan Malam yasa yana aljannatul firdaus🥺
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dunal Turam allah ya baka lafiya 😁😁😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zararre ne, watakila ma Baz.... ne 🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kana ji ko? 😅😂😃😁 https://t.co/rJs8nkC0qT
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yajikan musulmi darahama 🙏 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Fitarwar budewan alama ce ta farkon matakan Nollywood, kuma ba ta hanya mai kyau ba.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Dani da @user da @user da @user da my mom @user da kuma sweety na @user 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama siyasar duniya ce, saboda wutar daya hurawa kansa a gida ne yake son kauda hankalin duniya. To kifi na ganinka mai jar koma🤩🤩🤩
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina ruwan mu da shi😂🤣😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anayi munajin dadin😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nabi danbe Dagudu ba hula 😹😹
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Asuwaki yayi daidai ma ko kuma bakin gawayi da gushiri👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh kai Mai kayi🌚
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
but wait o wai meye yake sawa ayi kewar mutum ma
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina fatan wannan labarin gaskiya ne, kuma zaiyi trend, kuma a yabawa sonojin Nigeria .🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nabi lalace da 🏃🏃🏃🏃🏃 kun hadamu da bakin talauci masu sana'ar ma takai sun fara gazawa ina ga wayan da basu da aikin yi ma 🙄🙄🙄🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm daga baya kenan, sadaka da karuwa. Mu Har mun saba😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user an samo mutumin a nijar😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ynxu andena tsintan kudi se boom karku manta shigiya dei 😂💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan girman Lagos da yarabawan cikin ta Dan mutuncin jirgin sama awajen Dan kaunar da kake talakawan Nigeria 🇳🇬 baba Kayi hakuri
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai miysa kullum cikin karya kike,😄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk abunda kafirae dinan sukayi qaryata ayar qurani da hadisai da kuma xagin musulunci da annabi da sukayi to kisan ke allah zai kama da laifi don kece mufari
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ga mutuminka dawani labari fa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH Ya Saka Maka Da Mafificin Alkhairi 🙏 @user See Your Brother 👀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
malam aminu allah yakara fahimta da daukakagskiya labrina yasamu jajurtattun maaikata kuma yana bada maanaallah yakara kaifin kwakwalwa da basira
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya fadawa Manzan Allah cewa ya fadawa matan sa da Matan musulman duniya gaba daya su dauki Mayafi su rufe jikin su gaba, Amma ke Rahma saboda Tsabar Rashin Daraja kinzo ki bar mutane Sai Zooming suke GABA DA BAYA Duk Allah zai saka Mana.kinsa mun kalla ba asan ran mu ba😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Happy birthday 🎂 💕 shekaru masu Albarkah 💕💞🧡💙💜
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shin Jamiyyar PDP tana da wasu ƙarin hujjoji ne da zata yi watsi da Hukuncin yau har ta karci ƙasa cewar zata nufi kotun ƙoli❓
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya bada zaman lafiya Mutumina nagoyi bayan ka💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bahaushe Yana nufin, na nesa Dukiyar sa ya fi na kusa da ita Morar Dukiyar👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai bazaki san haka ba Sai makiyinta yayi Ram da ita🙃😔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah y kyauta gaba 🙌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
eh naga wanda ya ce yana maganin da da aduwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
KYAKKYAWAN MATAN AFIRKI
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Gaskiya siyasar kano akwai matsala 👿👿
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user idan baka san gari ba ka bude google map 😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kakasa tabuka komai kullum saiyaudarar alumma kukeyi dagakai harsu din mingano bakinku daya shiyasa kaki saukesu haba buhari wannan mulkin kamakaryafa kakeyimana ko dabbobi akeyiwa haka allah baxai bariba ballantana mu yan adam agama xalincin amutu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya kyau ta ba nigeriya bakenan allah ya kawo muna karshen yan bindiga
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wa inna ilaihirrajiun allah ya kawo mana karshen tashe tashen hankulan nan allah ya ji kan su ya sa mutuwa ta zamo hutu a gare su amn
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahi BBC kamar wani dan uwana na jini naqosa su tafi California allah yasa haka 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user na gaiyatar Ku #KarKiMantaDaniInCinemas 👇 https://t.co/g6ZAP2PQDn
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babu ko daya.kawai arakasu da addu,a Allah ya saisaita su😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂😂 Wllh BBC ma sunbi shegiya wuya.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baba manjo 🤣 aikin ka na kyau my people please stay safe Corona virus is real🤓🤓aciga ba da wanke hanu ✊ stay safe 🧝 And don't forget Always wear your face mask😷
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai kin banza sai da akashigo da curtar ne azarufe mtsw aikin banza kawai Walh akwai matsala a nigeria 🇳🇬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki duniya RIJF 😨😰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai Mahmoud ya shiga tarkon laila😂😂 maganin sa kenan! Ita Kuma sumayya zataci ubanta a wajen presdo😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
a ko inadai talakawa suke jawowa kansu kaskamci wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Enjoyment 🤗 Allah ya samu a damshinku 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tab Lallai🙄 duniya fadi gareta.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Insha Allah buhari zai fadi,Atiku ne me nasara☂👍💓💓💓
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mahaukata ne su kamar ka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Farin tsoho na Daura jinka yafi ganinka, dattijo mai rikicin gan gan na A'i. Allah yayima abinda duk kayiwa 'yan Najeriya amatsayin sakayya. 🚶🚶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Zanen rayuwa wanda ya fito da halitta daga wannan da bai cika ba, kusanci da lura yasa Eyimofe wasan kwaikwayo mai gaskata zamantakewa da basuda yawa da ke isar da suka ba tare da didacticism da tausayawa ba tareda tausayi ba.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
shinkafa nama kaza larabcin bahaushe a kan shinkafa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ayi mana posting din hoton data dauka mana dan nasan zaiyi kyau sosai zaa samu action a ciki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Musamman ma kasuwar chechenia 🤣🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Oga yakasai barka da yamma Ina maka fatan Alheri Allah ya taimaka 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya raina shi ne shiyasa gargadi ma yake mashi dama el rufai kayi mawa da ya rushe gidanka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dazan tsine miki fa. Wlh babu wani laifi da nayi... Domin allah ne yace na tsine miki😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ɗaya daga cikin shirye-shiryen Nollywood mafi kyau zuwa yanzu. . . . kuma, ba kamar nau'in hanshaƙin Nollywood ba naji tsoro sosai, daya ƙare a gurin da yafi tasiri, kuma da bai bada maslaha ba, "kwana 93" yanada maslaha mai matuƙan kyau.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ko yaushe hakuri wannan sakaryar gwamnatin take bayarwa 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train