text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
kai wannan karyane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai malam tafi Instagram kaje kayi shiriritar ka acan 🥴 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ke dalla kin dame mu da wani mati a zazzau😠.. mato!! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh mal. Su kuma wadanda suke aure a film, meye matsayar su...🤔🤔🤔??? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haha 😁😁😋 Nigeria is a joke.. So,mun mata da Allah mahallaci mun koma rokon halittas sa.... Wallahi har naji kunya, Allah wadaran naka ya lalace | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka naɗa sarakuna anje wajen taro ka sasu a kujerar baya ka nuna cewa a hukumance ba sarakuna bane kenan 🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shegen kayaaa bah... Mutumina yaji kidan Genaral a sama kenan!🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko asibiti ne da kudinsa 😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ya Shirye ka yasa ka amfani musulunci da musulmi 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Yabasu sa,a kare musulunci da musulmi baki dai dan darajar annabi S,A,W 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dukkanin wanda ya raina tsayuwar wata sai yahau sama ya gyara | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Basu da gaskiya! Azallumai ne!!!😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
“@user: Wenger: Kofin Premier ya yi mana nisa http://t.co/2cgYYCCizN” Yo da fa? 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abunda ya iya kenan 🥺 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haka mukeso shegu😄😄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user YDG: Fatan Alheri ga ita #JKFagge. Aje kuma aji da rainon jikoki 😄😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
i dont even know what i should saying allah ubangiji ya gafarta masa yasa ya huta nigeria akwai gyara fa gaskiya ko nace gyare gyare | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kudan daga mana kafa man......yayi yawa ai ...ina laifin 27hrs...😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da kudin da Arewa babu wani abin azo agani da yayi wa alummah allah ya isa yacucemu wlh yarikitamana kasa yarikitamana kasuwanci harkar ilimi harkar lfy hanyoyi babu lantarki dasuransu komai yalalace ga cinhanci da rashawa a fili ko ina a Nigeria jamiyaryar su tabataman mlm 😭🗣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ba abinda ke ta yarmin da hankali a dunia irin kwaya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskia he course what he did to sumayya ninasan inda itace baxataiya rabuwa da shiba saboda m | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ki kiyayi gamuwarki da Allah hajiya Rahma Sadau ki kiyayi lokacin da zaa baki littafinki Ace ki karanta ya Isheki hisabi 😢 اقرأ كتابك كفى بنفسك اليوم عليك حسيبا | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko babu komai akwai araha..😄😄😄👍👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki rayuwa kenen wlh ya taka mahimmiyar rawa a kasar nan alhamdullilah mu dai zamuce kawai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nagode hwa Rahamatu😂😂 Kwallahiya?😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya ce ya kasa ya sauka ya bar mulkin tunda ba dashi aka zo dunia ba ehe 😏 #SecureNorth | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa ba yakin Giwaye za a sakeyi ba 😂😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana basa kwai shi yasa😂🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ina son tsoffin shirye-shirye kamar wannan | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Kukuma da wa kukayi akan na wata uku ne kuma kuna nufin baza'a kara masu ruwa ba har tsawan wata uku😂😂😂. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya babu wani cigaba da akasmu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sis hajiya Rahama Ina Gaisuwa ✋ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bbc kenan kude Ala dole sain kun tunawa mutane d wannan mutumin ,kuma ta ina yake sarki yanzu🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana yi muna jin dadii 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko wani hali kika shiga ke kika zabawa kanki dan ba jin magana kike ba @user ki duba girman ma'anar sunanki amma sam shigen suturar ki da halayenki basa kama da sunanki Dabi'unki bana musulmai bane sam ALLAH da kansa tsinewa duk mace mai baiyyana tsaraicin ta a waje🤷🏿♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣 a cikin Villa kenan ko | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wallahi gaskiya ya fada🤔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Don Allah ku bamu link 🔗 da zamu kalli muhawarar kai tsaye ta yan takarar Gwamna a Birnin kano. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Maganata batada fa,ida wa Buhari domin yatsara abinda yayi niyya tun a janairu. Muna rokon Allah yataimakemu yabamu lafiya da zama lafiya.🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nan gaba yadda ake kashi zaku kawo | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Kuma nan gaba ake sakama ball din iska. wannan cin mutuncin ball ne🤓🤓 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Is this pants 👖 normal in our religion wayyo duniya hijabi a saudia pencil a kasar arna to Allah yasa mu cika da imani 😔 https://t.co/9mmod2Z3EF | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sarki kumaa sarkin inaa kawai kucee sanusi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user uwar dakinka ta na mana fatan alheri.😂😂 Amadadinka muna godiya @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mitswwwwwww ba abinda yaiya sai jaje | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kyauta Rayuwa kenan, Allah ya kawo yanda Za'aye Allah yasamudace👏👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama dole ne ka fadi haka do min ba yaranka aciki 😕 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Komin lalachin shugaban kasa akwai wani bangaren da inya tafi za,a che kwara shi da wani. Allah taimaki Nigeria 🇳🇬💪💪💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shugabar yan film ta nigeria love you | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yajikansa yagafar tamasa ameen 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user #Nishadan tarwa. # Na Maliya 😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ko primary bazaku ciba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to allah kamana maganin abinda yada memu ya allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai sungama damu yasin.🙄 To Ina aka Baro Batun su Kwadi, kunama da Kuma su bera da jaba. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan maganar haka take babu kokonto acikinta ☝️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Washa kintashi lfy😀😁😂😆 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dama ba tare kike damu ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mtwsss meh aka min ☹️ ba wani independence ah koma school kawai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂🤣😊 gaskiya wannan gayen ya burgeni wallahi. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kufa gabadae Sha Sha shune ku🙄🙄mtwsss | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bura uba za,ayo wayoyi mashayan wiwi kenan 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga tsaro, ga taimako. Allah ya biya yaran Major😅 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
choii zango badan kai ba da anci kaduna da wanka you must do style in every pic | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shiru ya fishi kuna nufin shirun baba alkhairi ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsare mu, ya karemu yakuma nisan tamu da ita 🙏🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh me ya kawo hoton ganduje nan kuma.....🤔🤷♂️🤷♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ali me yasa ake kiranka Kajango😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai chewing gum din da ta gatsa 😂 ashe da kwai chewing gum shekara 6k baya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shi a abuja akabarshi kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wato Wannan yana nufin Al’umma su san chewa de Najeriya bazata bunkasa ba a wa’adin mulkin Buhari ba saboda mu cere rai kenan 🧐🧐🧐 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Bandamu ba🙄, wai ma ina Amurka take? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
toh farrrr ita kuma wannan ta ina deexel yaxama bro din ta | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da wani magani aka warkar dasu 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
babu shakka wannan mataki na ƙasar iran yayi dai dai kuma ya nuna cewa suna ƙoƙarin gyara hulɗar diplomasiyya tsakaninsu da manyan ƙasashen duniya bravo domin korona gaskiya ce ni nayi nan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂kai daga ji kasan yau ba lbr | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kwalo ya fada ruwan zafi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba dole bah yasha zam zam ga gari mai albarka bah ✅ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wato shi shafinne ya latsa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ihun ka banza kenan 🙈 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab di jan😯 wato shi yama manta asalinsa kenan? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ba'a bada shawararshi ba. Mai sifilin asali harda ƙanƙanin ƙwarancewa. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Da ma ya bi kowa da dollar dari biyar 😃🤣🤣😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user, bakuda photonsa na juventus kenan wadda yanuna Yana cikin damuwa🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Indai musulunci ne xaka yi ka gama yaro, baxa muce maka komai dan anyi dubun ka yau ina suke 🚶🚶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to fa in tazo fa ba zato | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya sa ku kamashi, insha kallo😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to allah ya sa ya yiyu dan fada ba cikawa agun ku ba yau muka fara jiba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wlh baxan kashe yaya na ba yauwa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kayyasa 🤗🤗🤗🤗🤔🤔🤔Gaskiya bata kyautata ba. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh harga Allah ina matukar kaunarki har cikin zuciyata,amma kash kinfi karfina wlh,domin kuwa ko pure water bazaki iya aikena siye ba 😭😭😭😭😭😭😭😭 amma dan girman Allah kisakani a cikin jerin kasoyanki 🙏🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nikuma tabbass akanki rataye kaina zanyi saboda inason ki so ngasky baby❤️❤️❤️❤️❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Don Allah a dena tabamin sarkin waka fah 😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user gaskiyar magana kana kokari, kwana chasa'in fa sai dai muce Allah ya Kara basira😂 https://t.co/zoP1WVgDqR | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni Nafison WhatsApp dinma da Najeriyar 😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😀😀😀 Trump yasha wuya kenan, wannan izinace ga shugabanni masu bakin hali, susani cewa damar ahannun talaka take | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko ni na samu dama guduwar zanyi 😏😩 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Yanzu ina da wadata amma ba ni da farin ciki. Don haka menene ma'anar kuɗin? | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user A temakawa talaka 🙏🙏🙏 https://t.co/5oZNSIPxXd | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inji uwarwa akace shinkafa tasakko😎😎😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ba tsohon general bane ya yake jin tsoro ashe rai ya fi dukiya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.