text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
banza a banza dankaduna da kayan sallah | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kanwar duba rudu 😅🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tambayan nan Akwai rainin wayo acikinta.....mutun da garinsa ana tambayan meyazo yi 🧐 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sarki ka taimaki dan uwanka saminu shuaibu fcmb | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Keda baki Ware ranan alakoro ba haryanzu ina zamu gane 😋😋😋 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ALHAMDULILLAH MUNA CIKIN FARIN CIKI ✊❤✊ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Laifin gwamnati ne @user don a hanyar zuwa suka rame. 😔 😔 😔 wajibi mu tsayar da @user Dan Takara ko za'a gyara mana titi. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
insha allah sarauniya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sun cuceni da safiyan nan fa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kayi amanka ka lashe. 😂amma ka makaro | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
y zaai ina son ganin shirar can da kukai d sani zoro d alama gwamna zai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah yajikan ta da rahama 💔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Muna masa sannu da zuwa da fatan Allah ya kara hada kan shugabannin Africa dama duniya baki daya 🙏🙏🙏. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Al’adace ta banza kawai. Gashi sun samu a wahala 💔😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai kuma kuka damemu da labarin ta ZAMU SA RUWA BILAHILAZI.😈 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai Baba...... kuma wlh kada wanda ya sake ya xagi baba danko baba buhari yafi kowa gaskiya a Nigeria 🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂pwalalalalah! Mai girma gwamna😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah kagani munyi bakin kokarimmuh ya allah insunfi karfimmu kaikoh kafi karfinsu ya allah kasa muna hannu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aunty rahama allah yasaka mike da aljanah firdausi munga abun arziki allah yasaka da alkairi ❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yo Nigeria ai ba Saudia ba ce 🙅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daga baya kenen bayan an hada kai dashi anchi mutunchin musulunchi #_allah_kayafe_mana 👏👏👏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu kuma nawa muke bin gwamnati? To Sai tabiya su a cikin kudin da muke binta😀😀😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yar tuwu tuwu allah ya shirya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user An samu sauyi ta bangaren wayarwa da yan kasa kae a harkar siyasa... An kuma samu sauyi bangaren wutar lantarki💡 Sannan kuma a bangaren noma ma an samuyi sabanin gwamnatotin baya... Hatta a bangaren kasuwanchi ma an samu sauyi... D S S | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hhhmm daga baya kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Madallah da wannan labari. 👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan yanada kyawo allah ya taimaka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan na nuna cewa bayan gwamna @user ya sauka kujeran gwamna, idan wani gwamna yazo shima zai cire rawanin Sarki Aminu Ado ya sake nada wani sabon sarki....👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dagaske! Toh bani biyar nabaki goma chas👏 Toh mekike bukata insayamaki? Gaskiya nidai zoben💍 #Kohenul nake bukata kuma na Shagon kayayyakin @user nake bukata don sabunta amarcinmu. Dagaske,ehmana, toh mu antaya Chan ďin mintin Zuciyata muradinki cine nawa, ngd angona. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
one in a million the northern queen allah ya kara ma rayuwar ki albarka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤔🤔🤔 ko dai be tava cin kifi ba a duniya😃😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina ma da gaske hakan ya faru😣😣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa'inna'illahir raju'un Allah ka kara karemu gabadaya 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
An ɓata shi da komai daga mummunan bada labari zuwa samarwa marar inganci zuwa gaba ɗaya matsakaicin wasan kwaikwayo ƙasa-sosai . | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Dunia juyi juyi.. rabon wani shima ya dana ba sai ankai 2019 ba... kai ko Prof. Sai akoma a chigaba da goga Maka daga nan zuwa 2019 muga abinda Allah zaiyi. Kayiwa mata da 'ya'ya bakin chikin enjoying immunity na govt... ga ba pension ko gratuity na tsohon deputy 😲😉😉 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babu abin da zai faru. Cika baki kawai😚 mutum nawa ake ta kashewa a kasar? In ya mutu ai ya hutu da rikicin naigeriya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
duniya kennan i remember my mom watching this ina dan kankani | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai dan Allah ji kayan sa Ko Gaye bai iya ba Wlh 😃😀😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To Ashe Nigeria bazata koma zama lafiya kenan🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user da gaske wai🤔 kodai tsokana kukeyi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rahama yauda India aka tashe mu🥰 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wllhy allah bazai taba gafarta matava indai bataje ta cire pics din dasuka jawo batanci ga fiyyayen halinta wllhy wannan fa janabin annabi aka taba kune kuke ganinsa karamin laifi allah wllhy baya kyale wanda yataba annabi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shikenan bbu baki yanzu yan Liverpool 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh mu asuwa da kuke tambayarmu in har zaku tambayemu muwa zamu tambaya yau naga iskanci Kai🤔🤔🤔🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dazai canzadai dayafi Daga Rashin Adalci Zuwa Adalci Damu Talakawa. Munjidadi Allah Yabamu Nasara 🙏🙏🏼🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa addinin ta yayi tasiri gareta da koma hanyoyin godanar da wakilcin da Allah ya durata A kai 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kare daga masu zagi through your update 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kar mu zabura 😏. Muyita jira har sai dan kudu ya hau mulki tukunna. Mstww..... | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user waike wace irin Macece Mara Jin Magana, ba Kince bazaki Kara bane, irin wannan abun da kikayi shi yaja aka Zagi Fiyayen Halitta Salallahu Alaihi Wassalam 😥😭😭 har kika fito kina Kukan MUNAFURCI kina cewa kin daina yanzu wannnan Maye kenan? https://t.co/bJHarmqwIN | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmm mune muka Jawa kanmu talakawa ae mu komai sai buhari koh , indai buhari ne gamu gashinan yan arewa 🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kmar yadda ake cewa kullum, ko yaushe boko haram zasu kare🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Irin wannan jiqe jiqe da manoma ke sha ai dole se da jan kaya😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ku yanzu daga lahira kuke twitting da zaku rainamana hankali I hate nonsense 😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nidai bada yawu na ba🥴🥴 inkuma aka bayar Allah ya isa 🥴🥴 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kowa yai xamansa a garin su😂😂😂🎂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Meye abun bakin Cici bayan mu yamu ma kashe junanmu mukeyi 🤔 Kuma har""""""""""""""""yanzu akwai masu kalan wannan fikirar. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hakan shine dai dai ne allah ya zaunar da kasar mu lafiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma gashinan fari fat abinsa kai bature gaton ubanka mu zaka nunawa ƙarya🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai Sun dau Selfie mafi tsada.😲 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Zaki mishi rashin kunya neh kuma 🤨 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user da zanenta yaganta lol 😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Why are you guys tagging me 😂😂😂 Can koma addinin nan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikin baxanz! Anbar abunda yakamata ayi anzo ana aiki iska. Karufe mana sai mi??😕 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user take a look brother 😁 dan haka izalar su balalau ce muka fita, Amma nan zama daram 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An wawuche ma """"""""""""""""ajiyun abuncin ai sai sun maida harda riba🤷♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Babu mutum ɗaya da baya zakin wannan da muka fito waje. Ko ma'aikatan sinima ɗin da basu biya ba, tsaki suke tayi. Marar kyau | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Akwai azumi fa gobe Dan haka ki dau Samara 😂😂 @user | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user tazo tayi wufff Dani😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😂 nakasa fahintar inda Gyada ta tazama Kiss Me? Ko a Chinese ne 😜 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kai jamaa baba ya je daura amma bai sake ba yana tunanin ya zasu kare d talakawa d safe wahala na lyk private jet | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Buhari yanxu zaiji yanda mukaji.....zai tabbatar da yaudara ba dadi😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma har yanzu ta kasa yin nagana akan zalincin da 'yan kudu suke yiwa 'yan arewa, Allah ya isa 😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
marigayi alhaji umaru musa yar adua allah yayi masa rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Malam ka faɗamana Gaskia, kamata yayi kace """"""""""""""""Gwamnatin ka zata kare mabiya addinin kiristan"""""""""""""""" ba wai dukkan mabiya addinai bah. Domin kuwa mu dai mabiya addinin Islam babu wata kariya da Gwamnatin ka take bamu👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuwa yagama zaluncinsa zamu hadu a gaban ALLAH 🤷🙅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kafisu Gsky Baba 👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikin banza ga masu zamba can a office ankasa hanasu😏😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan ne coutinho din😅😅😅😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ah dama bamuyi tsammani jin wani abu dg gare ka b bnd wnnn sbd kae shugaba ne baza ka goyi bayan taaddanci vh aekin bnxa hk kake so muce ko rrr wollah ace mum bbu abinda ya iya sae duba lpr shanu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab zakuga mamaki daganin idoh ku😹 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yana nufin mu siya wukake 🔪kenan mu tayasu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiryawa yayi, sama da madaidaici. Launi ya fito. Kuma wasan kwaikwayon ba abin tsoro bane. Matsalar shine cikakken rashin ƙarfin ƙwaƙwalwa a cikin labarin da bada labarin. Misali na sauri zai isa: | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user @user Gsky munajin dadin shirin LABARINA, Allah ya kara basira 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😂🤣😂😂😂Hege talauci yanxu tunda kasuwar bata Tafiya da kyau shine xakii taraye kankii kayo hakurii suma sauran dasu kaga takare masu sai suka xama magajin ne😂🤣😂 kema baki makaro ba har yanxu kinada dama | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsare dukkan musulmai bakii dayah 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Oga Director @user , ba sai ka biya ni ba, a kaini Umrah in sauka a 5star hotel sannan in huta a Dubai/ Abu Dhabi kafin in dawo Kano. Godiya nake, zan turo resume. 🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hahaha ni fa abinda yake matukar bani mamaki shine kungiyar miyetti allah tace ita tayi nasarar ceto daliban makarantar kankara rundunar sojojin nigeria tace ita tayi nasarar ceto daliban makarantar kankara rundunar yan sandan lntelligence agencies taceitatayi ceto daliba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Sarki Kada Ki Damu Ai Mun San Asiri Akayi Miki Duk Abun Da kikeyi Ba yin Kanki bane ba🙏🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya Mai Mai ta Mana yasa ibadar mu karbabbiya che ameeen summa ameeen 🤲🏾🤲🏾🤲🏾🤲🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bafa Tashin Duniya Bane,Eid Ne😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ake fadawa rigima...!😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bada kunya mai zafi. 'Levi' wasan kwaikwayo ne marar manufa. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Tunda iya BASILIN kike shafawa afuskarki Ina sonki Zaki Aureni🥴🥴 Ammafa Ni Yaro ne bana Yarinta ba. sainaji Amsata @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inba tasono bama,meye na murna da mutua ,bayaan kowa jiranta ykeyi,garama shi yamutu a annoba, yayi shahada kai da bakama san wace mutuwa zakayiba, Shegen kai kamar kwallon giginya andaiji kunya wlh 🤒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Munyafe masa saboda shugaba ne shi mai girma Allah yasa su cigaba da rikemana kasarmu najeriya Allah ya daga najeriya 🇳🇬🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Har na tuna da kokarin Mallaman Nijeria ranar ji kake suna larabci suna fadin """"""""""""""""UKHRUJU ZAINABA FA IN NAHA SALIHA"""""""""""""""" 🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya dage yayi kafun dama takubcemasa 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan aie wuf tai dashi dan da gani ta girmeshi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kunzo zaku damemu da maganan kudin abacha Bayan ko sisi bazaku samu ba aciki May be maganar. Nan da akeyi Angama kasafin kudin 💩💩 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
babban yaya happy birthday to you allah ya albarkanci rayuwa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.