text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user @user @user @user To ai shikenan nidai nayi mubaya a🙋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya barmu tare 💕 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
i smile dandai aci na marmari bah amma yanasa basir fah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kai za mu ɗora idan muka tsige baban namu rabaran fada inbakafasa sa atsige buhariba to ubanka yadaki hancin uwaka haha pastor ejike mbaka kai kace buhari adalin shugabane a baya yau kuma a tsige shi dan shege ya kawaii munafuki | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ku bar masa kudin sa ya kashe tunda bama gane me kuke da kudin 😏😏😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da zaman banza ay gara aikin kishiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hjy baki fasara bah dn bama jin indian creek | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mai yayi musu️️️️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan gaskiya ne director allah ya karamana hakuri cikin zukatar mu ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
akwai yiyuwar gwamnatin najeriya zata kara karo contract na korona karo na biu ️ kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Baza dai kuyi hoto tare bah😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hawan ruwa ya kama shi (Ruwan shi ya hau) 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mallam gaskiya ni ba ma a bochin kallon shirin hausa bane ama abokina y tursasani akan na faran kallo shirin labarina kuma gaskiya shirin n matukar burgeni mallam ubangiji Allah ya kara basira 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jiyama agabana wani soja ya zane dan karota 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user So mu fara rawa ko??🙄🙄muna jin yhuwa😥ya ba mu kudi chin abinci. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hahaha babu mai shudi fayau | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mahamud yana rowa sumayya takama kanta da inalilahi waina ilaihi rajiun kaga zata manta da mahamud | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user zasu sake shimfida shirin #tajbbchausa a ranar Juma’a mai zuwa. Maudu’i: Ta ya matasa za su taimaka wa al’ummarsu a wannan karnin? Zaku iya aika musu da ra’ayoyinku ta hanyar amfani da 👉 #tajbbchausa Gabatarwa: @user Baki: @user @user @user https://t.co/HZHAnWijjK | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yah ji kansa da rahama ameen 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Su raba a tsakaninsu kawai😡😡😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Lol kina tasowa fa 🔥😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
rashin valencia ne ya janyo masu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji maza Inshallah boko haram ta kusa Zama tarihi a Nigeria 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ita kanta nigeria ai a lalace take balle wutar lantarki😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Don ma ban fito special appearance ba. 🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kaji mazaje amma fa wasu jirgi suke hawa suje suyi nasu su dawo | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan uban mutun idan mungani ya hanamu sallahr. ☹️😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wata miya sai a makwabta! #Nancy🥰 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama ai ina binsa kudade masu yawa ko? To akawomin shi sauran na yafe😅😂😅😭🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Attention Seeker🙄. Bari Ai Ba Shegiya Bace....... | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Allah yakaremu da kariyarsa. 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tohallah kadai yasan manufarsu sesuidan zuwansu alkhairine garemu allah ya basu saaidan kuma akasin hakane allah yasa su kasa zama su kuma inda suka fitoallah ka tsaremu da kasarmu daki daya amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba rabo da Gwani ba samu irinshin 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sunan wata kasuwa wai ita️ aci lafiya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya taya riko kaigaman rano | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inafatan majalisar dinkin duniya tana kallan irin yadda yansanda ke musgunawa masu zanga-zangar lumana a kasar America 🇺🇸 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user saidai Haryanzu tana na Takwas, amma idan taci wasanta 2 daya rage tana iya zama ta uku, fatan alheri pillers 🤓 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
akan me miye hadin su ko dai sun tsargu ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saura shugaban kasar ma😡😡😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Allah ta ala y shiga lamarin 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai duk me sauqine,seku maida masu da kudadensu Atari badi me rabon zuwa yaje, Allah kasa muna cikin na badin Amin Ya Hayyu Ya Qayyum 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kawai a tura musu en SARS 🤷♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mahaifiyata wanda nake buri da fatan sake haduwa da ita a daras-salam. Babu tamkarta a rayuwata. 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kai amma likitocin yan India sun iya aiki har an gama ya dawo gida Nigeria🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Da kudin suka tura mana ko garin kwaki mu saya dashi yasin akin banza kawai 😬 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anafama da rashin wadaceccen abunci da tsaro Mara inganci su suna magana akan canja sunan qasa saboda Allah , wallahi mutanennan basa ta talaka wallahi ... 🤦🏾♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa ta Amfanar da Al ummar Nigeria Allah ya zaunar mana da kasar mu lafiya 🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karka damu hargobe Kai 🗝️ master ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To mutum nawa akayi arrest bayan ansar daliban..... 👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ka kawo mana karshen wannan boko haram din | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user EFCC BOSS tanan zaka biyo kenan! Bayan ga inda ya kamata ka bi can kuma 😂 Nigeria ba kyau! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Me yasa aka yi wannan shirin? | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Nabi cetowa da gudu b takalmin 🏃♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user wato Mahmud ya kwapsa 🥺🥺 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Me zaki iya cewa game da wanda yayi releasing videon da kuma wacce akayiwa ?🌚 https://t.co/H3cmFNO3ns | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Taaa 2001 kuma cnn neh zasu yiwa bbc hausa kurciya da itah 😡😡😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shugaban kasa yasakiyin Allah wadai 😂😂🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da fatan ta ci nasaran daukan hoton 😀😢😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mansura...ku ja baban nakun nan ciki faaa😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
daga jin wannan rahoton kaita ne ya rubuta ba ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yace duk filter ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu zamu sha labari 😫😫😫 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
koma waye ina ruwan mu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Kyakkyawan ƙaramin shiri, ba mai girma ba, amma mai kyau :) | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Allah ya kare ki da mahassada.. Pepper dem gang 🔥 🔥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni kam BBC ba ku ne ke neman gulma ido rufe ba ! Mey zai hana ku hada shi da mutum bakwai cikin ma'aikatanku kunga sai su kawo mna cikakken rohoto. Ko yaya🤔😃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂 😂 😂 😂 Maga wanda zai kuma zagin sarki | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da Abama Governor Ni, Gara A Hakura Da Chiwo Bashin Koya Ya Zauna A Yadda Yake Shd Duk Abin Da Aka Basu Da Niyar Suyi Alkairi Dashi Akasarinsu Ba Hakan Suke Bah🙅🔥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ba abin mamaki bane tunda kinada daki a niimah hotel daman | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Jigawa ppl why na🤣😂 mai kukeyi achikin duhun darre | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni wai yan katsina dama haka suke Akwai kofar kwaya 😄😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Cc @user yawale sai local yawo yakeyi😹😹 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user: 🖕Wannan wani sabon jinsin kifi ne da aka gano a gabar tekun kudancin Australia. An kuma rada masa suna Mola mola.🐟🐟🐟 Shin wane suna ya dace da... https://t.co/Z5geEoBoKJ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya kina kasheni da kyawunki💋💋💋💋💋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ba rabo da gwani bah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muma mun karrama wanda yayi Filliyar a zukatan mu✊ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka ma a gidan yari nike!😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tabb su Nicky minaj kuma suna wa'azantarwa kenan😂😂. Barinayi Gabas🚶🚶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan maganar ta'isheni wlh😣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai jama'a akwai allah amma inda Rabbana 💯💯💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kawai abani a huta 🤷🏾♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Pleasss kibar Answer su🙏🏽...... Allah yashiryemu kawai. Arewa Twitter please let's be good for once | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wanda yayi wannan caption din anyi Dan iska🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Cikin rashin sa'a ya rasa maida hankali don ƙarin bayani bai tsaya da misalai da aka ambata a baya. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
wanan sakon naki company ammasco engine oil ne suka dauki nauyin kawo muku | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user U ar welcome Rahama sadau💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wai najiku shiru, ya kamata aga wata fa😎😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau akwai blood pressure kenan😂😂😂😝😝😝 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya bani kudi masu yawa da albarka 🕋🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kije a Fara duba na Babanki tukunna. Sai Ki kawo Su a duba na Shugaba Buhari. Marar tarbiyya Kawai😕 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ganduje rufe mana border kada yan kaduna su shigodama mun gaya muku cewa bashi da imani amma kukace wai sai me rusautoh gashi nan yanata rushe muku kasuwanci aii | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subuhaanallah ubangiji Allah ya isarmai da issatai🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user HBD 🎂! So u re just 26yrs old. Ashe da sauran lokaci. Toh a Cigaba da gashi(holewa/bugun lokaci). | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kudin Auren wani knan🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba wai femi ba nima nace @user ya chika chif Babban uba wa yan Nigeria 🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kawo muna karshen wannan taaddanci a nigeria amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai shigo da likkafaninka kenan 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wallahi BBC basu taba saka abunda ke sani Dariya kamar wannan ba😂😂, Har ciki Yasin 😂🤣🤦🏽♂️ @user Wallahi mu talakkawa mun gode, kudin a Karawa su Burutai zamu fi ganin Damar ka Allah ko kabasu, basu bamu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaii 😳 Allah yasa ba ziyarar gani da Ido yazo ba https://t.co/jochgAmNih | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user KU BANDA KU...🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.