text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Kace min bbc hausa ba munafukai bane😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
happy sallah allah ya maimaita mana da rai da lfy | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gayennan fa dan munafuka ne. Mtsww 🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Toh fah😂😂 Adei sake dubawa kila kuskure ne. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan ku kun tambaye mu,mu wa zamu tambaya 🤷🏾♂️ ? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muma a bamu a gani mana idan bamu mayar ba🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nima Insha Allahu idan Nasamu 10.000 000 kyauta asatinnan to nayi alqawarin zan bada 2.000 000 aci da hakuri.😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ikon Allah 😳 haka Kaduna ta koma? Toh Allah ya kowa musu zaman Lafia 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama suba maganar manzan Allah ne a gaban suba akan mace tayi shugaban ci Allah yasa sugane gaskiya ameen 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user You have three lucid options: 1 ko Kaye azumin gobe 2 koh Kaye sittin 60 3 ko Kuma kafada da larabci 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muhadu a 2go koh WhatSApp 08169661046😂😂😋 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wanda akayi dakyau kuma unflinching kallon mutanen da suka ɓace a cikin haukar jama'a. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user BBC dole Allah ya hukuntaku😂 Jikin waya saba da Azumi Kai uban kowa Yana son hutu fa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zamuyi maganinshi ai. Muna kallon shi kawai 🧐 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hehehe saikace wani tallen zobo wai kwantai😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kara miki lafia yija zamaninki da nisan kwana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsayar haka bijahi Maulatii sayyada fadeemah alaihas salatu wassalam 🙇🙇🙇 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
saw yayi daidai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na yi tsammani shirin faɗace-faɗace ne na gargajiya. Amma yana da labari mai kyau tareda tsima mai ma'ana. Yana kwance gasar tsakanin makamai da ruwa a Afirka. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user 😅😂 girki sai dai kar a qara | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tura taya 🌚😁 yaran yanzo yen gayu neh sai skooter, ko skateboard | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kufa bbc news mugaye ne so kuke a kara kulle mu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😅😅 Yoh dama ae duk tatsuniyar gizo ce | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nan gaba mutuwa akayi a gidan mutum sai ya boys haraji | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kampanin COLGATE suka dauki nauyin kawo muku😄😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abba latest nakowa crypto services address zoo road kano opposite asibitin isiyaka rabiu kano state nigeria abbalatestnakowacom | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user halo me nayi kuma? Cydm. 😇 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan akaci gaba da lafiya ahaka, mafita daya ce ga yan arewa shine su fara ramuwar gayya kawai🙅🙅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
lallaekam koda kuwa mutuwa c | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gimbiya sarauniyar mata ina maki fatar alkhairi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Baka da matsala babban darakta 😂. And congrats on a job well done 👍... | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh me zai fada mna kuma 😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan allah kaji wannan ko kunya ba kaji ana zancen hausawan da sukayi suna har wani tsumbula baki kk yi ina tunanin kaima kaje america an maka dakta ko | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Zan bashi shawara yajawa police 👮♀️ kunne akan abubuwan dasuke aikatawa ba tun yanzu ba tare da bada damar hukunci ga duk wanda aka kama da aikata wadannan laifukka bayan nan ya maida hakalinsa akan insecurity musamman a arewa,ya kuma dauki matakan hana masu barna da sunan endears | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user End time😭💔Sunnan annabi suke son watsarwa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kamar maza sun fi amma ko maza na da kwadayi mahmud misali ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wannan shawara dai batayi ba,ba wani gwamna daze temaka wa talaka da wadannan kudade sede su gyara aljihunsu😌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Arewa kenan kadan daga cikin halin Yan Arewa kenan wlhy Kuma abun ya samo asali ne tun diga gun Mayan Arewa din wannan rashin hadin kan wlhy allah dai kawai ya sa mudace🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskia baku kyauta mana bah i missed it already mtsw | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikansa yasa aljanna ce makomarsa😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shege da katon kai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya qoqarta sossai 🤔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama Manya ma suna fada😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tunda ba musulmibane baza'a kirashi Dan taaddaba😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Abun haushi saboda pizza da shawarma sai a wuni ana yawo dake a mota kamar ragon layya😂 da sunan chilling😏☹️ ba dai aji😉😩 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Sababbun shiga za su rikice da rashin nutsuwar muhalli da kuma birkicewan ƙwarin gwiwan 'yan cikin wasa wanda, aka musu fashin rayuwarsu ta ciki da rubutu tsohon yayi , an barsu suna kai kawo a tsakiyan wasan kwaikwayo da tattaunawan faɗi-fulotin. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user ma suna yiwa man U adawa😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ko Yan Iska, Wai Zatayi CHASU!🤣🤣🤣 Just Imagine. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Mal Nasir kai dokoki nawa Allah ya sanya maka amma ka bujire musu, to wllh ka kiyayi haduwarka da Allah ranar da babu wanda ya isa ya kareka a gurinsa 👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wasan ruwa di maria zai ci gaba da wasa a united | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba Cinya ba Ƙafar baya🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user aah a gidan mu mana 😏😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂 me tuwon sati | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gskyn hajiya enjoy | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah shine mai bayarwa saboda haka babu mamaki in suka samu allah ya basu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hauka maganinka Allah kullen cewa ake mugafara ga sa nan amma ko qaho bamu ganiba har munsha 2021 Allah wadaran naka ya lalace 💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba zai jesa ma ba 😉 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakawo karshen wannan rikici a jihar kano....🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Abin dariya | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user A raba mana kowa ya samu rabonsa mana! Akalla kowa ze sami kamar #27,000 Kut ae dayawa🙄🚶🚶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya za ku saka hoton dan sandan nan kuma ? 😂 Wasu sai suyi tunanin shine ya aikata fyaden ai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
take tanemi irin prisedor shine dae dae da ita | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Indai Al'aurarsa yakama ina ruwanmu???🤷 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakarawa Rayuwa Albarka Tareda Nisan kwana. Malam Aminu Saira...🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kina birgeni cos bakya ragama yan iskan Mazan twitter.. Allah ya kara kusanci Didi..😍😍🥰🥰 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
basugan komai ba wallahi yanzu aka fara | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yasa dai wayar bata fashe ba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya isanmu dan bamuyi haka da Ku ba.!😭😭😭!!! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Gafara dayace malan ka barmu muyi sallah eid pls🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To.😢 A,uzu billah. Babu. Wani zancen. Cututtuka. Aure Aure ne. Saidae. Kawai. Daman Can. Bakwason. Junanku. Ko. Kuma. Dangin. Amarya. Basason Ango. Ko Kuma. Dangin Amarya. Basason. Amarya. Amma. Indai kuna son. Junanku. Kuma. Dangi baku da. Matsala dasu. Babu zancen cututtuka 👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mati ya kamata ace yanzu yana kano, ya dade a zazzau. I watched it👍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Irin wannan tinanin yana cikin abubuwan da suka bawa PDP matsala dan haka anemi alkairi kawai agun Allah 👂🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wow ban daki yana da matukar muhimmamci domin sauke lalura a hankali kwance ba tareda bude kaya babu ma su su ba 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bafa ruwan monkey d bridge 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yar kasuwa ce | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikinku yy kyau 😊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kwal uba Abuja haka abin yake ina gamu😄😄😄😄🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wata sabuwar colabo ce haka🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sayen Datar waya😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤔Me yasa baba baya fara a, a lokacin da zasu gaisa da ganduje https://t.co/KXWgOmwZ3b | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Very nice 👍 Allah yakara basira @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Talla kika goma kuma 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kana d wuta ko aljanna ne@user😳😳 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user My Country Nigeria 🇳🇬 Kasata Nigeria 🇳🇬 itace hasashe na | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user LGBT 🏳️🌈 Wa’iyazubillah Allah ya shiryeki shirin addini 😢😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ehh yayi kokari 👏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai Bbc mu kashe kashen da akeyi akasa yadame mu.😞ba wanann kirarin banzan ba☺️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😥 Allahu Akbar, Allah ka kawo mana karshen wannan Bala'i | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user MashaAllah ya yi ƙoƙari da Hausar shi. 👏🏾 Hirar ta yi daɗi, interesting fellow. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Taya za’a san sunan shi a harshen hausa tunda bashi a kasar hausa 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Hajiya rahama yaushe tamu xata fito?😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha allah haka Akesu da musulmi yarinka timakawa da wanda baida shi wlh haka Nan kasar Libya wasu larabawa kobada Azumi ba suna rabawa masu bukata Abinci allah ya saiyeya lada cikin mizami amin 🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amin Sarki🤴🤴 Allah y Kara maka basira da Daukaka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wllh ina sonki💘 🙏🏻dan Allah ki aureni🙇🏻,please please 🗣Dan ni zan baki kulawa' fiye da saurayin ki🤕. Please come marry me💏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daman masu magana na cewa Na Ruwa baya Zagin kada 🤦 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
anzo wurin mutum ace ya bace sai kace kaza | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yace yan arewa shasha shune bakin suna na kumfa shikuma bakin sa da Jan baki abin nufi yaje karbo wa yan arewa kwangila kisa kamar yadda wawaye na kudu Suka fito ake kashe su stay safe be wise 😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah wadaran mulkin tsohon nn😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yanzu zakuji garba shehu yace laifinsu ne da basu kulle kofa ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya bada ikon gyara gaba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.