text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user 😣 Innalillahi wa'inna ilaihirraj'un. Ya kamata Hankalin me yankan Kaba ya koma kan runa, mutane su gyara halayya da dabu'u su kuma yawaita. """"""""""""""""Astagfirullah wa atubu ilaih"""""""""""""""" | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
best actor alinuhu in kanywood | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wata kila Idan yacika 419 zai daina😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh Allah y kyau🇳🇬🔥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya shiga tsakaninmu dashi 😂😄 ai sabro kwazaba ne | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kifi musulmin Nama, saidai ka jefa kafiri a tukuna😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mtsww wai mutum ya girma amma baisan ya girma ba, ƙaryar yau daban ta gobe daban😒 Aikin banza kawai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
The Enemy I Know' shine rikici marar inganci. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Salam director Aminu dan Allah kasa lukuman ya aure sumaiya 🤣👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Rayuwa ta ainihi vs. mummunan aiwatarwa. . . . . Amma abin kunya ne, da muka samu wani abu wanda ke da ma'ana da bai nuna mulkin mallaka a matsayin mugunta da repurcussions da ya faru yayin kai hari yankuna | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
akwai dai hiv nd masu tsafi da diyan mutane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsare hanya Mr President 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Oho dai Andai je kunya Wallahi 🙄🙄shame on you ppl common rice kun buyi chai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dura masa ashar xanyi! Idan ya rama mu fara fada na dake shi yanda nake so😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiyah sai naji kin kara burge ni just for this time u spend with your fans u | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai jama'a our kd people finally dai 🤣🤣🤭🤭😁 abun nema ya samu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inji uwar Waye 😂😂 Allah ya tsine irin wannan qoqarin | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Madrid muna Ruwa Dai dai wuya 🤦♂️🤦♂️🤦♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kawo maji na gari kaman ni😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ya allah, kabashi lafiya da shi da duk wanda yasamu matsala 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daman ke fans din barcelona ce😍😘😙 yanzu nakara sonki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yasin yana kama da Motar😃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah jikanka dadi😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya gafartamasa, ya bawa iyalansa hakuri, mukuma in tamu tazo Allah ya sa mu cika da imani Ameen. 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Me karatu nagaba🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lol 😂 A MARIYA film season 2 kenan ? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user zancen banza tan bayar ku akai 😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tsakanin ki da allah kina gida | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
na shinkafa fa️️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tell ɢᴏᴏᴅ👍 world or silent 🤐 Kuce Allah yadawo da shi lafiya just | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shegiyar qarya kawai😚😚😚 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sayen radio 📻 a yanzu gaskiya yayi tsada | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user MashaAllah Rahma ya ibada to Allah ya karbi ibadu wlh kin rame ko azumin ne?😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
an gaya masa mu wannan ce matsalar mu ga matsalar insecurity da ake fama dashi a arewa wai gwabnati na maganar shuka bishiyoyi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ni ya kamata aba🙄🙄🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To Allah Allah yasa Mu a jirgin sama zamuyi yawon Mu😌😌😌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na ban dariyan yanada rukuni mai faɗi; Zaka yima abubuwan da suka faru a shirin dariya | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
toh shi ali nuhu shidai ne a dan nigeriya kokowa shi dai ne a matahi acikin yan fim ko dan yana sarki ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Like Kamar gaske😡😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dama ai baa gani a nigeria | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to me zaayiwa gawar shegen kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhhhh Inconclusive ta tabbata 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wane magani yake sha? 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hi 🙋 Tsarki Alu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai kano kullum magana daya 🤔🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wato kin dauka ku wasu shegu zaku kashe yara da kwallaye ko 😠😠 to 2 mai ban haushi 🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yajikan tsohon shugaban kasa ta tandja mamadou da rahama amin somma amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Komai game da wannan shirin yana maganar ƙanƙanin kasafin kuɗi. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Abin haushin na da yawa😞 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tafi tafi mah xa’ace an sace shugaban kasar indae aka cigaba da haka 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa'ina ilaihim raji'u 😭😭😭😭😭😭 Karka damu sarkin wanka wllh Allah Yana tare da Kai Kuma duk wannan Abu da sukeyi wllh Allah lokacine In har da Rai na da lpy dole suganmu Kuma su rabuda mu ai Allah baya zalin'ce wllh 😭😭😭😭 Kuma wllh sai Allah yayi mn Sakai ya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakara jagora🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Muna maka fatan alkairi malan 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai su shugaban nin nigeria ko kunya basa ji ne a idon duniya ace kullim ta allah sai an sace mutane sai kace kaji | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Trump bazai iya lashe zaben Amurka ba har sai ya hada Kai da governor of Kano gandular 😂 https://t.co/K0ihGNS0tF | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wato abunda yan Nigeria suka kasa ganewa shine.... Da buba galidima da Buhari duk bakinsu dayane Kawai suna nunamana akwai matsala azahiri atsakaninsune🙄😂😢👊 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Jiran cike yake da taurari, amma bai yi haska da haske ba. Ya kasance kamar ɗanɗana kofin ruwan inibi ne da bai bunƙasa gaba ɗaya ba, ta yuwu an yi da ɗanyen inbi. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
aa bura busco yaci | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yakusan tafiya kam Amman dai Kuma it's too hot 🔥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wllhy da Gaskiyarsu wannan ai rainin wayo ne 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sukuma masu gallazawa iyayen kananan yaran fa da karfin mulki🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hausawa sukace labarin zuciya wai a tambayi fuska, wato ma'ana maganar jin dadin talakan nijeriya a duba fuskar manjo, kaida ka kalli tsohonnan kasan yasin Akwai miskila domin wasu lokutan manjo ko dariya bayayi🤓😂😂 Mai girma manjo yayi Allah waddai da kafar ku ta BBC. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An raina su din. Sun suke ayi tarai rayar su ne? 🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh ni dai gionee gareni Allah ya tsare ni 💔💔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Don Allah, ka shiga cikin gidan, ka kwashe kayanka, ka bar wannan gidan. Yanzu! ". . Ɗaya daga cikin mafi munin shirye-shirye da na taɓa gani. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Zabo na yawo watarana za'a hadu😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakaramaka lpy the king 👑👑👑 i saluted you https://t.co/6EU3GzzBpG | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wa yaga macizgi 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nikam kasuwa zan koma chan inyita fafatawa da kwastomomi lol😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kawo masu albarka❤🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai duk Mutumun da Idan zaiyi Abu baya tinani to aqarshe seyayi danasani. Kinatayin hotuna kina Alfahari bawanda ya Isa yahana ki, ga Abun da kika jama kanki yau duk wani Mutumun kirki Yana ALLAH wadai dake da zuri'arki soboda kinja Antaba mutunchin KHAIRUL BARIYYA! ALLAH ya isa😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user ai ko be barshi ba a 2023 tsufa zai cinmmasss idan tsufa be cinmasss ba akwai karar kwana abubuwa biyun nan koyaki koya so dole su sa yabar mulki..🤓👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kut bayan corona ta dan lafa mali ce ta farko wuyar dama ace jirgi bai tashi yanxu kuwa abin nema yasamu matar driver ta haifi mota | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiry wannan shirin yayi tsamari amman an rasa zuciyar | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user An dade ana ruwa kasa na shanye😒, har agama daukan aikin dan talaka bazaiji labarin ba. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mukun damemu da abu daya haba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Idan kana darajta lokacinka, kayi aiki tuƙuru don tserema wannan a kan ƙari. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Arne nefaa bamason iskanci banza😪 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Masha Allah 👏🏽 Allah yakara masa daukaka da Lfy. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sama wannan karon VAR bata yiwa Liverpool adalci. Wannan magudin yayi yawa fa.🤩🤩🤩 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣🤣to ba sai kidaina kallonba🤷 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kaji dan hegeya ya kwance mata zani a market | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nayi bakin ciki rasa damar kallah 🇦🇱🥺😢😢😣☹️😟 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Dalilin me? Tunda mu dai ba mu san dalili ba, lpyr mu qlau muna kuma godiya ga Allah, Oh Allah ga mu gare KA, wahalar lock down ɗin nan za a maida mu? 😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user So he recovered within one week abi? 🤔🤔 In mukache Covid Business wasu basa yarda. Hmm | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user shi ya musu adalcin ai ..... 😡😡😡😡 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Allah yaja da kwanan babana @user 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Durin uwarsu har petur din😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ba doleba tunda ba akashe danka ko matarkava da ananne xaaga tashin hankalinka kakasa komai kagaxa kare rayukan alumna tir | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
congratulations rahma im happy for u allah ya kara daukaka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai shin arewa 24 bashi da tsarinda Za a iya kallon shirin ta kai tsaye ta waya 📱. @user | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan itace lami shagamu da shata yayi ma waka koh 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Gaskiya tagayamuku ai dama aure kukegasaryi dayafi lokaci natakuremuku.bakusaniba Allah yakyuta🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni abinda na kasa ganewa shine,mu a Arewacin Najeriya 🇳🇬 #SARS ne matsalar mu ko kashe kashe? Kullum ana kashe mutanen mu amma Kun kasa fitowa kuyi chaa akan su,sai wadanda suke yi don yankin su kun fito kun taya su har an soke. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babu shugaban kasar da dabiun sa masu kyau ke kawatar dani a kasashen European irin @user sai ta 2 @user #conservative leaders kenn 💝💋😘 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya salam rayuwar duniya akwai abin alajabi kaidai namiji baka rabuwa tafka abin ashsha allah shi kare mu shi kare dukkanin mai so don allah ba irin wadannan mutanen na banza ba allah shi baki lafiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai Cho 🤔🤔 wannan karin maganar shine dai dai da irin salon mulkin Manjo mu Al, ummar arewacin Nigeria mun zabe shi yana cin uban mu yan kudu suna cin moriyar mulkin sa shine inuwar giginya na nesa kan shaki buhari | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user To Mai za a gani anan, saura..................🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nace mata Noo ba kai bane wannan film ne 🤣🤣😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tor ai hikenan Yanzu zakaga mutanenmu suna qoqarin shan kuka ko dan service 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.