text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
muna adduar allah yabashi lafiya mukuma allah ya karemu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka dubi bayinka da idon rahama🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 8 :2 zaama yan banza halda macron sai ya samu buttttttttttttttttttt 😃😅😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni inakira da #Abbakyusuf Yahaqura Ya barwa Allah wannan kasar bawani abu da akeyi domin Talaka wallahi Ba yadda zakai indai baka da Mulki Komai daren dadewa dole zaibar Mulkin wani yazo Thats D fact🤞
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂abun kunya baya karewa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂hukuncin yayi daidai, inama a fara hakan a Nigeria da tuni masu fyade sun ragu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kut bbc wannan karin maganar da buhari kukeyi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Gaskiya kin bamu nishadi mun Kuma gode ku Kuma Yan China muna yinku Sai da ki🙏👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂 sheikh dahiru bauchi neh kawae aka kwashe almajiransa? Abeg bbc stopped this sh*t out
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
mudai yan kallo ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😂 kune kukaceh muzabe shi a 2019.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wow masha Allah nayi farinciki kasar saudi ta doke Egypt 😆😆😅😅😄😄😃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂 imagine idan ya samu kudin, wannan mata saiki shirya zama ku biyu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hmm Rahama Manyan Kasa....komae ku baku ake...✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Trump Yana Ganin Masifar Zaɓe 😃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user God bless you Sir ✊✊ Kuci gaba da wanke hannu Kawai Akai Akai ✋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan allah ina san abani tarihin shaharen tsohon mawakin nan na Nigeria 🇳🇬 fella
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya Hadiye Dollars 💵 ya za ae ku ganshi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai mufa bamucin haram🤐🤐🤐
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
gani kuwa ai sainafi suarez ma su gwadani sugani
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai rfi hausa🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
amma copy and paste kikayi ko
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yarasum ne kawai yake damun su 🤦‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan kafura konashi yakamata ayi kafin ya riske tachan 😢
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
suna dunkula masa daloli zaiyi lif
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user gaskiya kam, mukam Alhamdulillah. Anayi muna jin dadi🕺
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Let me come and be going, baza'ayi wannan abin kunya ina gani ba😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user munafukai, arangama ko farmaki🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Koh ya nitse qasa sai yafito 😂🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kamfen din talauci talaucin ma sai an shiga kanfen nashi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahi gaskia ba karya wutar Lantarki a lagos agege local government muna samu At least 18hrs per day Alhamdulillah 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na so shi!. . . . Shiri shaƙatarwar ban mamaki tare da ban dariya da babban aiki. Zai iya jin daɗin ba tare da "fasing! ba.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user so damun yakake so a girmamaku..? kamar malaman addini koko meye kake nufi..? 😡😡
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zaki iya samon Namujin kowari 🙏mai tsoron alla 👨Mai hankali ta bangaren moamalasa tare da in Mata 👳Mai tsapta akowane lokaci 😇Mai mormoshi akowane lokaci Saboda mormoshi yakan tsanya zocia fari 😎Alla yabaki she koda ne na
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aunt rahma i luv u wallah irin totally dinnan😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user YDG nidai wannan tambayar Ku na Yau yafi karfi na bari na kasa kunne naji yadda zata kaya a huta lfy YDG 🙌🙌🙌🙌🙌🙌😟😟😟😟😟🙊🙊🙊🙊📹📹📹📹📹📹📹📹📹📹
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user yar uwa rabin jiki ✋✋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji ance radiyeto wai akafa take😂😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Suyi komai ma ina ruwan mu dasu, idan barasu damu ba su sai da kasar a saka mu haya Gida, Gida 😏😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiakam kwara ahadu a gidan xaifi beauty with brain💛😍 https://t.co/S9NB9aM8vM
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
haba dai dubu uku sai kace idan na shiga zaa ban ke inyi tsaraba dake
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuna nupin idan baba Buhari ya cika Allah wadai da takaici🤔 Shima watarana za'ai Allah wadai dashi🤔🤔 toya ysn ku sani baba bazai daina Allah wadai da duk wanda ya sabawa qasa ba.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mutum da Duniyar sa: kalli bidiyon takaitacen tarihin gwagwarmayar jarumin film din """"Black Panther"""" Chadwick Basemon. Duba nan 👉 https://t.co/is0CYlkb2Q https://t.co/j39ZKfBiS0
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah zai kare su da kariyashi insha allahu allah kakara daukaka musulunci da musulmi 🤲🤲🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yauche za ka yi mun sallama 😢?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kwanaki ko kwana
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
to allah ya shiga tsakanin nagari da mugu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user KO ba zarra ba😕
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yayi dai dai wallahi 😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aikin banza 😏 kwankwasiyya ko siya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya tsinewa meh karya🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yanzu misali idan Bazoum yakai naushi yaza ayi? Pls😅🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko ana mazuru ana shawo sai ya Kai😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa mudace Idan mun dace mudafe 🙏🌈
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Don ya samu abokin hira?? 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaci ka gama baba, mun gama shiri tsaf domin tayaka murna🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhm rahama Allah ya shirye ki, a dinga daukan shawara pls🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah bayyanar dasu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
“@user: An dauke wutar lantarki a Turkiya http://t.co/Nt0ZI24Iz5” A nigeria ba labarin fadi bane 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kadai yi kidan ku kuma kwayi rawarku 🙄😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allaah ya gafarta maka Gamji Ɗan Kwarai. Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto. Najeriya tayi Asarar Gwarzo 👍👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
muna fatan hakan dukda dama ai ba kowane keda madafun iko a nigeria ba fiyeda wannan mugun shugaba wato buhari mu talakawan arewa saidai mu cewa buhari allah yasa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anya ba mai harare garken ido 🙄 suke vawa duban watan nan ba kuwa😀😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
lol abinka da yan filmkomai yazama wasaana jawo hankalinsu akan sharia sukuma suna bada ansa tallar film dinsu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya Buhari ya yaki talauci dongashi kayi kyau sosai kuma duk kayi kiba dakuma kuzari gwamnati tayi dadi. Zanzo ace Muga pictures dinka na 2012,13,14,15 a comparing dana yanxu. Buhari yana aiki wadansu suna jin dadi. Long live with the president. 💪💪💪❤❤❤
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya ki kansa allah yasa ya huta umaru musa yar addua🙏🥰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mallam yace ga yadda ai nahin hoton yake wasu yan adawa ne kawai suka cire miki hijjab
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su ba ruwan su da covid-19 ne 😂🏃🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nima kwanannan zankoma gona bbc 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gashi kin tsofa rahma wai yaushi ne auren ki😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Daga karshe Dai rashe yajuye da mujiya mahmud yayi 2-0 inji masu wasan tamaula wato kwallo ⚽ Laila ta subuce masa baizama hamshakin mawakiba Kuma.. Yayinda sumayya ita Kuma likkafarta tayi gaba inda take shirin zama super star 🌟 a harkar Waka Tohhhh mudai munanan munzira
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂😂 Ba haka xakai ba kawai ka koma gida kayita xama 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh Rayuwa kenan haka Allah yasu duk sana'a indan kanada Abinci Sai kayishi, Allah yasamudace🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tohhhai ba matsalarsu ke nan ba matsala guda garesu sanaa da aikin yi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user allah ya sa nayi daidai 😱
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko mayasa kukace bai kamata ya zura 👀 ido bah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shine yake kashe mutane amma wai sai ace Kororo baro 😎😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🙌🙌🙌Godiya nake Oga Director.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun😭😭Ni whl bansan me zance domin duk kiran da zamu munyi..Babu wata Nasiha da bamuyi babu wani zagi da bamu ba amma Buhari kho a jikinsa😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user se dai da kuka tsunduma 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user She's always thank almighty that's why kaganta abun ba'amagana kaidai😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan shine kauye ta rufewa birni border zuwa kauye😁 Toh mutanan kaduna ka cuca most especially amaran da ake shuguwa kano dan siya masu kadan gado da sauran su ,koma angwannan dake shuguwa hada katan lefe 🤪🤪😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai BBC a Niger kaɗai ake cirani da ku da wawayen wakilan ku da ke Niger, Babu abin hidi duk duniya babu inda ba a cirani Ko se Niger da ku rena 🤮🤫
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
remain u insha allah ko zamuyi ne
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hadin kai wane iri yake nufi tukun, bayan anmaida arewa koma baya 🤷🙅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
munana tare sarkiallah y aiko d baban rabo
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
rashin kwanciyar hankali
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ai da ya nemi Majilisar Jiha toh😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan abun alfahari ne ga kasata Nigeria 🇳🇬 da fatan zasu dore da hakan har zuwa world cup a Russia 🇷🇺 bad. Up 🇳🇬 🇳🇬 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ubangiji allah yakaimu allah yasa munada raban kallonsa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Cinematogography ya kasance bayyananne. Cike da manyan jarumai, wasan kwaikwayon ya kasance ingantacce da taɓuwa a kan al'amuran dake damun Najeriya
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wadannan Kamata yayi I.G of police yasa aci UWAR Wadannan jakai 😠😠😠😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanallahi😬😬😬😬 Sambisan fah 🤔🤔🤔😭😭😭 Anya ba wayau akai manah ba kuwa; da cewar an nada iyan arewa a ofisoshi daban daban, Anya ba iyan kudu bane kuwa??? #SecureNorth https://t.co/4ILkvcOq0m
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ku sake dubawa dai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiane Abu badadin ji wlhy kon Mah maiye ruwansu da #endsars ga abindah yashafeku kunkasa, ammah wai zakutafi makotah Wanda basanku sukeyibah sosuke suga kundurkushe daku da iyalanku.😭😭😭🙉 Allah yasawake
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa kasarmu da kuma jaharmu mu amfana bakidaya🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai me iyayen ke faďi ma dangi idan aka tambaya inda 'ya'yan da suka kulle suke? 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hala Madrid Dama Ai Wajenmu Ne 😍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user UHmmmmm America kenan 🙄! Ki ji da xabenki da ke tafe ba babatu da baraxana ba.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya qasqantar dasu duniya da lahira 🤲
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train