text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
Yanda Adenike, Gurira ke da ban mamaki: Fuskarta tayi haske a daidai ko tana tattare raɗaɗi ko farin ciki, kuma ta kamo hanyoyin da wannan matar, yawan aiki a tsohuwar ƙasa sosai, kuma ta jira don haɗewa da duniyar zamani.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
a sokoto kenan wai ciwannan dagaske sallah ce bayaso ne aje kasuwa tunsafe har dare ba shegen dazai magana sai anzo maganar sallah sai kaji anacewa wai a makkah ma baayin jami makka muke bautawa ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Meyasa rahama sadau batajin magana😁 #askrahma_sadau #MatiAZazzau
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sedai abunda yaqaro don yanzu harda cin qafa akeyi a kasan nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user abun har yayi zahi haka😰
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Prof Muntaka maganan ka gaskiya ne, yanxu haka a dakin mu na Jami'a mu goma aha biyu muke zama. Lokacin su @user kuma su biyu chabdi, gaskiya kuna bamu a jikin mu🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai tasiri na kashin da aka manta gaba ɗaya a tarihi; ba na mai raunin zuciya ba.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
Babban batun shine dukkan abubuwa mafi motsa sha'awa cikin labari, tattaunawa da aikin kamara. Wasan kwaikwayo ya kasance bugu ko rashi.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Subhanallah ya Allah ka kawo mana karshen wadannan masifu,Astaghfirullah wa'atubu ilaik🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
cin zalin yan babu ruwana wallahi duk sanda antidaba zasuyi hatsaniyar da yan iska toh basa iya komai sai dai zalincinsu ya kare a kan yan babu ruwana
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai za’ayi wuta😅🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu da qasarmu Amma ace Wai Har Baqi su shigo su Hana ma jama'ar qasa Wali. To an koma harkar bauta Kenan koko menene wannan? Muna neman gwamnatin Kano ta bi masu hakkinsu. Allah ya Isa. 😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user No bakuyi kuskureba☝️☝️💯💯she has very nice beautiful gyal
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kodakuwa babu hoto ay munriga da munsanshi😀😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yataimaka @user d king 👑 of kannywood 💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mudae allah kasamu cinye wannan jarabawan lfy🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ga amma ta nigeria
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ya saka ni sha'awar neman sanin abu dayawa aka tarihin Najeriya. Duk shirin da ya sakani son neman sanin abu dayawa yana samun a ƙalla taurari 4 a littafi na.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Kawai Kazo Kuyi Zaman Makoki Da Yan Biafra 🤗
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wato suka akwai almajirai kenan??? 🤔🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hajiah kin biyah kudin stamp kenan. Baba buhari yasa mana kowah sai ya biyah😂😂🤣. Nima da nike qarami basu dagan qafa ba har dari uku na biyah jiyah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahahaha Nigeria 🇳🇬 duk shekarun da aka dauka Ana saida man fetur babu wani tsari wanda za a dinga tara kudi sai dai yan iska suyita sace kudin.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ajuyo mugani inba dagwalgwalo ne yake rubutawa ba😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ruwan zafi ba wajan wasan kwado bane. Suje 🇹🇩 Chadi mana
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba mamaki ana dafa abinci a gefe..😂🤣😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ina son wannan shirin! Na kalle shi lokuta dayawa. Ina fata ana kan aikin wani
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
ya basu kudin klin koh
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
buhari na yan nigeria antabofa masu uwa agindin murhu babu zama lafiya muddi baigano bakin zarenba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Toh! kin ye bura'uba😢 https://t.co/gy5jVOoduL
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wato saboda mu munzama bayinsu koh?🤬🤬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yah allah yah allah yah allah rahma sadau dai nakeso ita ce burina
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bella ciao yake Ba chau ba mallama😒 Ke kullun baqauya kika qara zama.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user haba aitarasahi shikuma yarasa sumaiya yarasa lailah 😄😃.2.0 kenan burinshi yakoma inadbayaso😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Thou fa En Nigeria Sai dai mura Adu’a Aallah ya fitar damu daga wanan yanayu Ameen 😱
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
alaji zapin aljihu ae ba wasa shi kadae ya ishe ta bacewa kuma dama can propaganda ne ️️️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tambaya ☝ Shi usman dake karkara kumafa miye matsayin sa? Domin Alamu dari bisa dari sun bayyanawa duniya cewa yanada wata boyayyer manufa, dan bazaiyi wannan zaƙewar abanza ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu masana ilimin yunwa mun tabbatar da 29 za'ayi 🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ku kuma meye naku a ciki 😂 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Taska wai so kukeyi sai mun mutu ne kafin a ci gaba da gidan badamasi.... MUN GAJI DA JIRAAÀAAA😭😭😭 Ko a dawo ko muyi zanga zanga mai karfi🔥🔥🔥🔥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
to shi kuma ta ina zeyi anfani
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya jikanshi ya gafarta mishi 🙏🏼
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahi dan Abun dai ba dadi suyita magana manya manya 🤦🏼‍♀️in Suna talla a gefen mutum duk kunya ta kama mutum hakan yayi daidai in an kama su a ci tararsu da bulala😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user For the first time in 45years we wake up Without Emir in Zazzau 😭😭😭😭😭😭 Rest on Bauna Saniyar Sake Usumanu na Zazzau. Allah yasa antashi a sa,a Alfarmar Annabi(saw) da Alqur,ani😭😭 https://t.co/yiYJLWCnTg
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
alhmdlh allah ya tabbatar mana da alheri wannan niyyar da kika sa azuciya kik
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
first time in history anyi abun kai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaiiii Malama a rage ta mnah ko Dan kadance, Toh idan ba karya baaaa, Toh kenan Aljani neh ya miki cikin??? Tabbb din kut, Toh ae shkn..🤣😂🤣😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aunty mekarya Dan wuta nefa🤕😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kowa ya ji dakansa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na yaushe kuma.. ai mu yanzu komai mun gani Buhari Allah dai ya ida lafiya😏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Yau na safe aka bamu😂🤣💔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah y biyasu y saka masu da alkhairi🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂 eh toh a iya cewa ta biya mana tinda duka ya aurar d yayansa mana toh meyarage mai 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gsky ALLAAH yakara kareka Gov'n Ganduje yasakama da Alheri🙏 Wannan shine tabbatatda gaskiya da adalci👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inaji kamar a qara hamsin 🙃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
pls a wane kasa ce wannan abun
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH ya isar mana. kuje kubashi yaci a gidansa kawai bama bukata👌 ay ba almajiraj bane mu. abubuwan da yakamata awa talakawa basu akeyi ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
taya mutun zai shedi mutun miliyan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
su kashe kansu‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
munayinkih allah kara daukaka sadau gallery
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
daidai kenan duk wanda ya zubar da girmansa kihau ki take dan banza
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya kawo mana shugabbani nagari idan da akwai adalci a milkinka ai babu wanda zai sace kayan abinciallah ya iya mama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duniyar masoya tayi rashin Baban su a soyayya, Rishi Kapoor na Cikin Yevadaraha😭😭😭wayyo Love!!! Shahru Khan ne kawai ya rage miki😂😂😂 Allah ya Kara nauyin Kasa Rishi🙆🙆🙆🙆🙆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🤣🤣Kalan Dangi🏃‍♂️🏃‍♂️ Kina Baqa Yar Africa amma Sai Shegen Hange~Hangen Qyalqyalin Yahudu da Nasara🤔🤔 Gashi ko Reply dinnan Babu daga wurinsa!🚶‍♂️🚶‍♂️🚶‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abnd ya dace shine a canza shuwagabannin Tsaron Nigeria a saka sabbi a dauki sabbin jami'an tsaro a bawa ko wace State Jami'i 1000,Soja, Police,Civil defense etc. sannan kuma a sawo musu sabbin makamai sannan kuma a Kara musu Albashi.sbd abar sace Muna Yan uwa wannan shine 🙅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zaka kwana kana mamaki😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🙄ankamasu suna amfanida kudin internet dinne?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yareke nasu mu namu kallo
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Inason wannan shiri. . . . Wannan shiri shiri ne mai kyau sosai kuma ina fata har yanzu zai cigaba kuma dan Allah yaushe za'a saki zango na uku da huɗu .
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Idon ya fasa qaruwa ubansa ya daki hancin mom dinsa da muciya...Ina shaa Allah Kowa Allah zai hore masa kudin Siya😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shikadai yasan wutar da yake karba yanxu haka 😔😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user hahahaha 😃 muje dai mu gani, wai mahaukaci a bayan kura
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Talaka bawan allah Talaka kura dabbar wahabu allah ke sanka ba mutanen gari baa😔😔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kaima wata Uwa kayima 'yan Najeriyar hmm ai duk kanwar Jace☺️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
au wai daman basu yafemasa ba ai nazata an wuce wannan maganar sai y kiyayi aisha yasani baba natane ita kadai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un 😥 ya Allah kadubi wannan baayi naka ,ka sanya musu nutsuwa da kwanciyar hankali a kasar su ,Allah mu bayinka ne mun tuba ka gafarta Mana ka jibinci lamuran mu ya waahidul Qahhar🤲😭😭😭🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tandi jam! Jaki yaje neman kaho ya dawo ba kunne kenan🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
maganar vaccine de munyi rejecting
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mutanen mu na amana ✌️✌️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user Kotun ma Akwai ABBA 🎶🎶🎶🎶🎶🎶 @user ma Akwai ABBA 🎶🎶🎶 @user ma Akwai ABBA 🎶🎶🎶🎶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😢Gaskiya zanen batanci ga annabi SAW abin cin rai ne, amma ubangiji Allah na gani kuma zayyi wa kowa hisabi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ameen besty na godiya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya tabbatar maka da hakan🤲🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahma dolane film din RARIYA ya dau AWARDS sbd yayi ma'ana sosai kuma fadakar wane ga iyaye sosai The very best film👍👍👍💯💯💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yajikan musulman cikinsu🤲🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bashi Jali ya fara sana'a mtswwww!!! 😕😕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yaushe lie lie zai daina karya ne kam
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
abinda yafaru yariga da yafaru anawa tonani banga abinda zaibaso ba illa hankuri allah yakiya nan gaba amin summa amin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zato zinifi koda yazamou gaskiya, understand🙅🙅🙅🙅🙅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
mtsww koh ubanwa ya tambaye ta ohoo
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya kam saboda yan sandan yanzu basu da mutunci wallahi. Most of them san zuciyar su yanzu yayi yawa 😡 . Yan iska.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nawa ne balance cikin bank account din ki.🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Congratulations 🎊 Allah sanya Alkhairi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hmmmm! In ance musu maras mutunci su zagi mutane. Ji yadda ta rungume shi kamar wani muharramin ta all in d name of wayewa🙌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Yauwa dama doctor na yace na maida ruwan Shana maltina harna tsawon shekara daya da rabi😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Jaruman cikin Mama Drama sun ba da babban aiki, da yawa don ku yi imani suna fuskantar duk zafi, farin ciki, da kowane tausayawa a cikin shiri.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user 😂😂😂😂na dauka ma maganin mutuwa suka samo
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalilahi wainnailaihi rajiun 😭 Allah yabashi aljannatul firdausi 🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🙄🙄🙄 Bai kamata a jefa mu cikin firgici da zulumi ba a gaskiya.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Shashan cin banza kawai, wallahi wannan tsan tsan raini ne, a bugi mutum kuma a koma gefe guda anai masa dariya, Allah ya'isa kan ta farko ma dakayi 😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
muna adduar allah yakawo muna sauki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train