Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
text
string
audio
audio
speaker_id
string
age_group
string
domain
string
gender
string
id
string
Mahmud yana siyan magunguna ya ajiye don kada ciwo ya zo masa ba zato.
HAGS1M1
15-29
EV
male
77bf26b7-d693-41c9-8d41-8318ba684a1c
Sabiru zai ƙara adadin kuɗin da yake ajiyewa don gujewa matsaloli a gaba.
HAGS1M1
15-29
EV
male
a01f30f0-0033-4d77-80f2-ab7733071d0b
Idris ya yi asara a kasuwanci saboda bai shirya don hauhawar farashi ba.
HAGS1M1
15-29
EV
male
bffca419-072b-46dd-be7b-7e965e2eef52
Ladi tana yanka alayyahun tuwon sallah na gobe da safe
HAGS1M1
15-29
EV
male
72adf49d-b5c8-4e67-8493-31ef58310144
Atamfofin sallah na fara saya ina ajiyewa saboda tsadar da za su iya yi
HAGS1M1
15-29
EV
male
e0cef71f-109e-48c6-97b7-5a367770c75e
Idan ba ka da tanadi, kwatsam za ka iya shiga matsalar biyan kuɗin haya.
HAGS1M1
15-29
EV
male
f6d10d91-2210-4555-8ce0-e414395f3c25
Na fahimci cewa rage yawan sayayya yana taimakawa wajen samun tanadi.
HAGS1M1
15-29
EV
male
fde7c6fb-430f-408c-bfcf-757c50d9881c
Idan mutum yana da tsari na tanadi, zai iya shawo kan matsalolin rayuwa cikin sauƙi.
HAGS1M1
15-29
EV
male
d2f388c4-1370-42db-ab74-d232c4fbb6f1
Na bincika wuraren yawon buɗe ido da za su yi daidai da kuɗinmu.
HAGS1M1
15-29
EV
male
89923e17-26fe-49e0-92f9-38720e3fae04
To ziyarar 'yan'uwan ce yawo? Ai kuwa ya zama dole.
HAGS1M1
15-29
EV
male
ca7c475d-7fa5-4a33-89d7-5ff80c09ec17
Idris ya sayi sababbin tayoyin mota bayan tsofaffin sun fashe a hanya.
HAGS1M1
15-29
EV
male
2223b803-b056-4d08-8f10-34696fbd46c7
An ƙaddamar da asusun shirya bikin cikar garin Dutse shekara ashirin da kafuwa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
a46a7d48-fd4f-41b6-bc0d-87527a2d1e73
Abdullahi ya sayi sabbin tayu guda biyu daga Peugeaot Workshop don kada motarsa ta samu matsala.
HAGS1M1
15-29
EV
male
06b71416-d26f-409c-bcbe-7fc87fb5cd42
Na sayi sababbin fitilu don gujewa kashe kuɗi kwatsam idan tsofaffin sun ƙone.
HAGS1M1
15-29
EV
male
48d389bf-f518-4611-98b6-45ce9ab84b02
Za mu fara shirin zuwa da yaran nan gidan ajiyar namun daji
HAGS1M1
15-29
EV
male
c07aa945-d481-4f2f-b969-89bf29059a1a
Na shirya ajiyar kudi domin idan jirgin da zan hau ya samu jinkiri.
HAGS1M1
15-29
EV
male
10614602-b733-43f3-959b-6e6e1e7b403b
Hajara za ta rage yawan sayen tufafi don ta tara kuɗin abubuwan ba-zata.
HAGS1M1
15-29
EV
male
e5beba61-a42e-4769-9f1c-dd6d09972b5b
Don haka ake gudun kar su je su shantake, da ma ga shi ba kwaɓa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
996d238b-8014-44cb-9caa-e6fb1f0bed46
An sayo ragon sallah a gidan Ado saboda gabatowar bikin Babbar sallah
HAGS1M1
15-29
EV
male
ebed8af0-297b-45bc-873b-3a62eb243d29
Binta za ta je Adis Ababa domin yin hutunta na shekara.
HAGS1M1
15-29
EV
male
54e6b629-8c38-482b-9903-06a28413bac1
Kuma lallai ba na so su wuce kwana biyu gaskiya.
HAGS1M1
15-29
EV
male
43a8d086-2b03-4884-b136-2f94f95461a8
Yakan je wurin shaƙatawa a lokacin da yake hutu, inda yake tafiya tare da matarsa
HAGS1M1
15-29
EV
male
49a253a6-5be1-4b73-9af5-5a0be3a69ee9
‘Yan ofis ɗinmu da dama za su tafi China, inda za su shafe mako uku suna hutu.
HAGS1M1
15-29
EV
male
0fa874e5-408d-41a2-a32e-c42aaa5bdb51
Duk kuɗin da ka ga na ajiye a wancan bankin, to akwai abin da zan yi da shi.
HAGS1M1
15-29
EV
male
343461be-152b-46a1-98de-07a52ca621f3
Tanadin asusun gaugawa yana taimakawa wajen guje wa matsalolin kuɗi na ba zato ba tsammani.
HAGS1M1
15-29
EV
male
da5f082e-1ce9-4b53-97a3-a928018e5076
Mutane da yawa suna yanke kuɗi daga albashinsu don ajiya ta gaggawa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
769e053c-1b0a-4ff4-a774-35a7586d9cae
A wasu lokutan, ana haɗa kuɗaɗe domin yin biki cikin haɗin kai.
HAGS1M1
15-29
EV
male
c5baba74-acad-41fa-a4e6-b0151e1c6a60
Kamar yadda ake tanadi don a huta, haka ake tanadi domin larura.
HAGS1M1
15-29
EV
male
85adbbd5-7208-45f5-ba9f-20ed12458d24
Wannan ne ya sa na ce a tsara tun yanzu, kafin lokaci ya ƙure.
HAGS1M1
15-29
EV
male
5430de6a-2913-4814-8f6f-7b96f807d64f
Idan mutum yana son samun kariya daga manyan kashe-kuɗi, dole ne ya yi tanadi.
HAGS1M1
15-29
EV
male
b6db382a-016e-421a-a065-c3bb1d29fc06
Sukari za ki saya ki adana, kin san yana tsada da azumi
HAGS1M1
15-29
EV
male
4d118d68-3824-482e-b240-7860bb4cfa99
Mun zaɓi wurin shaƙatawa da za mu kwana a lokacin hutun ƙarshen shekara.
HAGS1M1
15-29
EV
male
a50a181b-9f6e-42bf-b5d2-c1139e982e99
Idan muka gama tsara abubuwan da za mu yi a wajen bukukkuwan, za mu tafi kasuwa don sayayya.
HAGS1M1
15-29
EV
male
c5d7c79b-90ce-462d-9fe3-bfa719e64701
Bayan an gama shiryawa, an fara raba katin gayyata ga ‘yan uwa da abokai.
HAGS1M1
15-29
EV
male
140a5c29-5884-420f-bda6-1aeff6e88417
Kayan miya za su iya yin tsada a watan azumi, ka saya ka adana
HAGS1M1
15-29
EV
male
5101cdb7-dcd4-4b21-a6f0-33399e2f362e
An sanya Musa ya jagoranci shirin murnar zagayowar ranar haihuwar mahaifiyarsa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
76525afc-06e7-41a4-8a76-d09baf472f91
More lokacin bukukuwan Sallah nada daɗi, musamman tare da iyali.
HAGS1M1
15-29
EV
male
b4577ecc-8f80-4286-85cf-18d4a1909688
Sabiru ya ajiye wasu kuɗi a asusun ajiyar banki don gujewa bashi.
HAGS1M1
15-29
EV
male
9ad7a8f3-7b8b-4cfa-a0ca-a295678a6d3b
Wasu lokuta, ana iya samun matsalolin lantarki ko ruwan famfo da ke buƙatar gyara.
HAGS1M1
15-29
EV
male
0eb2e0e9-b4b4-46d1-9b16-2e3f7ad4eb93
Kyakkyawan shiri ga bukukuwa na ƙara musu armashi da nishaɗi.
HAGS1M1
15-29
EV
male
1c19ebfa-f846-43be-b8b5-8b4a71e6e780
Idan na shirya da kyau, ko hatsarin mota ba zai dame ni ba.
HAGS1M1
15-29
EV
male
d28b27a0-7195-4496-b44a-c0f19b91c23f
Shirya ayyuka kyauta ga yara ya ƙara wa hutunmu ma’ana da farin ciki.
HAGS1M1
15-29
EV
male
8b565596-7e80-4abb-8928-f2dfeda202cd
Nadiya ta ci burin zuwa filin jirgin sama kallo idan an musu hutu
HAGS1M1
15-29
EV
male
a742fc2b-e48c-4006-a7a3-a4bed8db96df
Ina ƙoƙarin rage kashe kuɗina don tanadi, domin ba a san gobe ba.
HAGS1M1
15-29
EV
male
04d7113e-8dd9-4154-9767-ffc292911375
Na sayi kyaututtuka domin taron iyali da za a yi lokacin hutu.
HAGS1M1
15-29
EV
male
3be32b65-fff5-4e1c-ab44-559f2a5382da
Idan mutum yana da iyali, yana da kyau ya yi tanadi domin buƙatun gaugawa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
fb41a719-969e-4e0b-89d7-480d8a3784fa
Yin tafiya a lokacin hutu yana sa mutum jin daɗi da more hutun.
HAGS1M1
15-29
EV
male
0e77030e-ac60-4f7c-854e-42524101d730
Ki sayi komai ki ajiye, ana sa ran kayan abinci za su tashi
HAGS1M1
15-29
EV
male
a1ada0f3-e39d-4b9a-a879-048684fe5cc5
Yana da kyau a samar da jadawalin ayyuka don bukukuwa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
84a73d9b-f5db-4fe3-bf1a-87ed4cb19cc1
Idan har sai an je ko'ina to lallai ba za a dawo a kan lokaci ba.
HAGS1M1
15-29
EV
male
4988eeb7-011b-4b06-bbd5-842521d2ebbf
Ba zan taɓa kuɗin nan ba, don ban san makarantar yaran nan nawa za su ƙara ba
HAGS1M1
15-29
EV
male
fd057835-4d37-4a45-a950-d1a176c7787e
Za mu rage yawan fitowa don tanadi idan farashin mai ya ƙaru.
HAGS1M1
15-29
EV
male
e80a8980-2aae-4ae0-805e-4b5f65cfbb5a
Ina da asusun banki da na ware saboda amfani da kuɗin yayin da wani a cikin iyalina ba shi da lafiya.
HAGS1M1
15-29
EV
male
deef4e99-e5de-4626-a1da-848ee1f26d8f
Nakan duba aljihuna kafin na tsara inda zan je hutuna na shekara
HAGS1M1
15-29
EV
male
9ad8150d-2f9e-4b7e-b426-49dfeccddec7
Nasiru yana tara kudi daga shagonsa a Sahad Stores don shirya wa duk wani abin da zai taso.
HAGS1M1
15-29
EV
male
da643484-8dcf-4eae-b3ee-d11de1afde84
A ƙauyen Madobi, wani tsoho ya tanadi kuɗi don gyaran rufin gidansa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
3ff20cbc-dc4b-46ec-97cc-a2e2e31e8c8e
Abubakar yana ajiye kudi a Zenith Bank domin tunkarar jinyar ƴarsa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
bbdecc13-061d-4dd5-b76c-3aadfdba5e8f
Yana da kyau a ƙiyasta yawan kuɗin da ake buƙata domin magance buƙatun gaugawa a rayuwa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
5a5d1366-3955-4b22-8151-49a720c147af
Aminu ya gama ɗinka wa yaransa kayan sallah ƙarama tun kafin watan azumi ya kama.
HAGS1M1
15-29
EV
male
e0ec51ff-b7cb-4cf2-9d81-8dc9fa80182e
Yin tsari da tanadi yana hana yawan dogaro da rance ko bashin banki domin biyan buƙatun kuɗi.
HAGS1M1
15-29
EV
male
3a370b6d-3b57-4009-bd7c-5836d106ec35
Iyaye suna amfani da bukukuwan da suka wuce domin tsara na gaba.
HAGS1M1
15-29
EV
male
4d179187-c6d7-4ead-9422-603f1c12705f
Na fahimci cewa mutane da ke da tsari wajen tanadi sukan fi samun kwanciyar hankali.
HAGS1M1
15-29
EV
male
7f794bc2-8d24-4304-b6f8-4e9d5390ab54
Mahaifina ya koya min yin tanadi domin abubuwan da ba a tsammani yana hana shiga cikin wahala.
HAGS1M1
15-29
EV
male
7ec58993-b1f7-472c-a1be-e7c5f2e8cfc1
A lokacin Sallah; muna shirya haɗuwa a gidan kaka don yin biki tare.
HAGS1M1
15-29
EV
male
24130ea4-9de0-42e0-9209-dcab3d5907d6
Shirya hutu yana buƙatar tsara lokaci don morewa jin daɗin hutun.
HAGS1M1
15-29
EV
male
d2f010ea-58c2-4e7b-a6ff-2eda1e19e4b5
Shirya ayyukan yi yayin hutu yana ba wa yara damar jin daɗin lokutan hutu.
HAGS1M1
15-29
EV
male
122d1614-de43-4c48-b127-e7d9c6caa05a
Ka fara magance matsalolin da su ka zama dole kafin ka yi sauran buƙatu.
HAGS1M1
15-29
EV
male
d3ffd375-e5dc-4d3d-b80b-037288a97fd3
Na lura cewa rashin tanadi yana sa mutane shiga cikin matsalar kuɗi ba zato ba tsammani.
HAGS1M1
15-29
EV
male
8db09450-2bf8-4d28-8cfd-283847d8ea3e
Yana da kyau a tsara kasafin kuɗin bukukuwa don gujewa kashe kuɗi fiye da ƙima .
HAGS1M1
15-29
EV
male
a3ef01ca-768a-4081-bac8-c155a5525bd0
Ku daure ku sayi barguna cikin zafi da sanyi za su iya ƙara tsada
HAGS1M1
15-29
EV
male
66576c9e-a560-49bd-897c-79014c4b75e2
Tana yawan shirya bikin zagayowar ranar haihuwarta, inda take gayyato ƙawayenta.
HAGS1M1
15-29
EV
male
a3618289-8fb9-43a3-8fbd-451d35044660
Lokacin bikin sabuwar shekara, ana buƙatar tsara abubuwan da za su faranta wa kowa rai.
HAGS1M1
15-29
EV
male
f6f06b4a-0920-4a2c-a819-4967f1f63c86
Za a shirya bikin murnar cin amfanin gona na farko a ƙauyen nan
HAGS1M1
15-29
EV
male
8ae4e2db-b89e-4c2c-821b-ca662295fa70
Lokacin da na sami matsalar lafiya, sai na fahimci cewa tanadi yana da matuƙar muhimmanci.
HAGS1M1
15-29
EV
male
bad633f5-5348-4512-8cc5-d8dba00beb84
Kamal yana tara kudi a Ecobank don biyan kudin haya idan wani abu ya taso.
HAGS1M1
15-29
EV
male
17e6de9f-81bc-436c-8612-868818f1c802
Wani uba yana tara kudin Dinar don kula da iyalinsa idan wani abu ya faru.
HAGS1M1
15-29
EV
male
2815121f-1e8c-464d-abb0-51e05d7283b6
Idan mutum yana son tsira daga wahala, yana da kyau ya tsara yadda zai yi tanadin kuɗi.
HAGS1M1
15-29
EV
male
1d19eaca-6890-46f3-931f-ab70f6d520ec
Domin na san bayan azumi, yara suna yawan wasannin da yawa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
bb027a10-9705-44e1-ae1a-3e72958c943a
Na fahimci cewa idan mutum yana da tsari wajen kashe kuɗinsa, zai fi samun tanadi.
HAGS1M1
15-29
EV
male
47c4756e-fdb3-4d31-8f2c-b236ea326404
Maimuna ta yi asarar wayarta, amma tanadin kuɗinta ya taimaka mata sayen wata.
HAGS1M1
15-29
EV
male
5784f00e-4332-41ad-8298-764f27116733
Idan mutum bai tanadi ba, yana iya fuskantar wahala a lokacin matsala.
HAGS1M1
15-29
EV
male
0cc43e3d-2797-47f0-b558-0213fcb7c6a8
Sani ya siyo shaddar da zai sa ranar bikin kalankuwar garinsu
HAGS1M1
15-29
EV
male
6e09aa25-d6b0-4514-a7eb-3c805a60b9a9
Idris ya sayi man fetur mai yawa tun da farko don kauce wa tsadar mai.
HAGS1M1
15-29
EV
male
d5e8e07a-7d6e-48f3-afad-8a5e63e179b4
Akwai buƙatar adana kuɗi saboda hatsari ko rashin lafiya na iya faruwa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
d09ba3b5-dc07-480f-b89e-cddc69752e2c
A bara na yi hutu na a Morocco, amma bana zan je Iran.
HAGS1M1
15-29
EV
male
0c5ffc0c-973d-4dba-bc6d-84547174f53b
Na keɓe wani kaso daga cikin albashina don gudanar da hutu cikin jin daɗi.
HAGS1M1
15-29
EV
male
7d8b1f48-edda-405e-892f-c18abf017bae
Lokutan bukukuwa suna zama lokacin da mutane ke taruwa domin farin ciki.
HAGS1M1
15-29
EV
male
91b36a5a-0c53-4415-82ef-d291399da0db
Maimuna ta fuskanci matsala bayan ya bayyana cewa ba ta da kuɗin da za ta kashe wajen jinya.
HAGS1M1
15-29
EV
male
7665be4e-0344-4878-9434-aad4d6fab479
A lokacin da gidanmu ya kama da wuta, tanadin kudi ya taimaka sosai.
HAGS1M1
15-29
EV
male
42580d94-e5fd-46ec-bce1-580094ae0253
Ladi ta cire kuɗi daga ajiyarta bayan an yi mata gaggawar tiyata.
HAGS1M1
15-29
EV
male
09de5eff-af2d-432c-906d-7b8a450e63cb
Bukukuwa suna zama lokaci mai kyau na raya al’adu da kiyaye tarihihin al'umma.
HAGS1M1
15-29
EV
male
9f821dd6-8933-43ca-a61e-02bf4bc099f3
Akan yi ayyukan ibada yayin da ake cikin tsara biki
HAGS1M1
15-29
EV
male
124a6b8a-00a6-417a-9f32-feda346a6e95
Amma ya maganar zuwa gidan namun dawa fa? Ko an fasa?
HAGS1M1
15-29
EV
male
7a23fddb-4e13-4d75-b55a-504fc2e83d13
Ina adana kuɗi domin guje wa rikice-rikicen kuɗi idan na fuskanci matsala.
HAGS1M1
15-29
EV
male
a28bad10-09ec-4759-9d1c-85a33322b319
Na fahimci cewa matsalolin kuɗi ba su yin tasiri sosai idan mutum yana da tanadi na gaugawa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
a1f9f295-1d27-45af-a990-ce7a78b09db0
Wani saurayi a Abuja yana tara Riyal don kauce wa rashin tabbas a rayuwa.
HAGS1M1
15-29
EV
male
60b79c8a-6d93-4ec1-accc-ec86f1122b14
Za mu rage yawan amfani da wutar lantarki don tanadi idan kudin NEPA ya hau.
HAGS1M1
15-29
EV
male
5e1a40a1-c3c9-475a-86b0-cca471242441
Sun shirya tsaf don zuwa gidan gwaggonsu hutun sallah ƙarama
HAGS1M1
15-29
EV
male
8f11dbe6-8753-43ad-9d67-24502dc5e3cd
Shiga tsarin inshora ya na taimakawa wajen rage asara yayin da wani ibtila'i ya samu mutum.
HAGS1M1
15-29
EV
male
8dc7f9c9-3e00-434d-b729-37199eb8d67e
Shirya bukukuwa yana buƙatar haɗin kai don tabbatar da cewa komai ya tafi daidai.
HAGS1M1
15-29
EV
male
159782d1-eddd-4ba4-815a-90a183c08387
End of preview. Expand in Data Studio

African Voices Dataset

Multi-speaker voice dataset for African languages.

Hausa

Audio + transcript pairs organized by speaker, with age_group, domain, and gender metadata.

Downloads last month
274