text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
ya zakayi sulhu da barawo | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni anyi min kuma ba’a bani ba 😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kenan 1/4 na yan Nigeria mahaukata ne? 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya Taimaka ya kuma bada ciniki but Jos akwai magana....🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah @user Kuyi Kokari Wajen Kare Martabbar Wannan Shirin Shi Da Gidan Badamasi Karku Bari a Hanna Nuna Wadannan Shirye Shiryen Dan Allah 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni zan zamo na biyun insha Allah 👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
muna godia hajia | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
malam yusif a makaranatar gwauran dutse kano yana koyar dani account ina son subject dinsa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kano su sukafi kowa zaben Buhari a 2015 haka ma a zaben 2019 amma duk da haka lissafin ya ragu sosai Saboda Buhari ya manta da irin soyayar da yan Nigeria Suka nuna masa mussaman ma yan Kano. Allah ya saka mana😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahahaha... Wayaga Micheal Jackson hausawa 😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hajiya you dry chill who, like say ba'azumi akeyiba... Allah bada lada😁😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ramdashvir ne abin yadda kenn...🤔🤔🤔 yan rainin hankali se wasa kuke da hankula mutane kun hana dunia sakat sbd wata cuta....mu musulmai ne mun yarda da kaddara..🙄🙄🙄 koda cuta ko babu zamu mutu kuma hana sallah da kukai baze hana cuta ta kama wanda zata kama ba #MUTUWA | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mine is sem as urz Auntie Rahama....😍🤞 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mahassada sai su mutu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakiyaye yasa yazama alkairi ga yan Nigeria 🇳🇬🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
anya kuwa kanance lol | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daman ka saba ai 🤷🏻🤷🏻 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Har wata biyu wato a cigaba da kashe talakawa bayin Allah wannan ai shirme ne 😤😤😤 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya isa kudina😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ta. Wannan katabbata kazami n Shekara biyar ba kwana biyar bane.... Anyakuwa likitane da gaske??? Amma wannan hoton na shekara biyar da suka gabata ne ko? Don nasan kazamin yanxu ko Mubarak black yafishi haske 🚶🚶🚶🚶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gyada mai sanya gudawa 😲 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nima ina goyan bayan haka din kika tsutsa ya shiga cikin brain din wannan bakatsinen | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 8 :2 zaama yan banza halda macron sai ya samu buttttttttttttttttttt 😃😅😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai kace tsire😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tosu Mata always suka ce maku suna bukata ko aure??🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah a ina na kano yake? Please 🙏😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh wai mu dan Allah ina ruwan mu 😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai fa shiyasa noman da iyayenmu sukayi mu sam bazamu iya ba tunda muna gudun gida😂🙈 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Allah dawoda kai gida 🇳🇬🇳🇬🇳🇬lfy | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Kwallo goma zuwa sama Ina yi masa fatan alkhairi 🇳🇬💪🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai Dan uwar turawan nan dole se goga mana ne🤔 kawai dan sun ga mun fisu lafiya shine suke so su manna mana hauka mu ma😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai Ghana ba kyawawa ko kuma basu bincika da kyau bane...😊 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🎶kin ci amanar shi,CORONA""""""""""""""""🎶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user @user Best of luck 🎲 Rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji barawo ko ai idon magya ya waye babu wanda zai sake daukar kudinsa ya bayar saboda wani wanda bai damu da mutane kai allah wadae da wannan next level 🦍🦍🦍 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mai kyau sosai!. . . . Oloture sabo ne kuma zallan fasaha ne ... kyakkyawan samarwa kyakkyawan wasan kwaikwayo daga dukkan 'yan wasa Sharon Ooja a sauƙaƙe mai ban mamaki ce. Oloture na dole a kallo | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ai'bashine nakoraba kawai, har kaema yakamata kakori kanka, da sauran yan majalisar baki daya, kai harma da gwamnoni baki daya Sbd komi naku gudanae😭😭😭 ALLAH kawomuna shuwagabanni adillae.🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abun da suke aikatawa aboye ya fina kowa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kuce dan uwa yazo ganin dan uwansa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
garin potiskum gari ce cibiyar kasuwanci rikon addini taimakon juna arziki a ta kai ce kenan wannan sune abubuwan da suka sa naji da gari ina kumah alfahari da hakan ko yaushe | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user waye wannan yayi min kafa🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji yan bariki ko?😂😂 Kai ana tsiya a twitter kaji 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wllh Banga amfani Zama da wanna zindikinba Kawai ayanki mishi hukuchi Da adinnimu ya tana da Allah ya Isa yahudanchi yachika duniya ya rabb kastarimu da tabiwa ire wanna turdakai da haihuwar ka kwara barinka wallahi 😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yakara kubutar da sauran dan darajar annabi saw | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan shiri yayi kamar mish mash ɗin ra'ayi wanda bai bunƙasa ba da soyayyar rashin zuciya da aka tura ciki. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
ai su sukafi yawa wallah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah Allah ya maimaita mana Amin nice look 👀 Allah yakaro daukaka ❤️😍😍😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yakamata ki fassara mana yanda zamu fahimta wannan ae ke kadae kikaji😁🤥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Barka da kokari. Abdulbaqi wannan rawani ya cije ni 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ka jarrabesu da masifu da gomnatin france da gidan mujallar da dik wanda yaji dadi ️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hakan yayi daidai allah ya dafa. 🙌 yaren hausa yarene mai dadin gaske ina alfahari da kuma godia ga Allah da yayoni bahaushe💃🕴 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yabi musu hakkin su ranar gobi😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kwarai da gaske. Kuma muna nan munsa ido 👀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shikuma stomach namun daure ta zamuyi?🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gari zai shakeka😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai wannan rashin son zaman lpy ne! 🤫 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha allah allah yakarbi ibadun mu amin somma amin 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zafi ma ya ishe su | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😷Allah yasa haka nee mafi alkhairi shi Kuma Allah yajikansa da rahama ameen 🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Barka da safiya ma mentor dafatan kintashi lpy🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sa tayi ajalinsa.😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya stare mu da 'tabin hankali """"""""""""""""wa,Enda keda' tabin hankali koma, muna rukon, allah, yabasu, lafiya 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yamuna mafita | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da kudin da arewa babu wani abin azo agani da yayi wa alummah allah ya isa yacucemu wlh yarikitamana kasa yarikitamana kasuwanci harkar ilimi harkar lfy hanyoyi babu lantarki dasuransu komai yalalace ga cinhanci da rashawa a fili ko ina a nigeria jamiyaryar su tabataman mlm | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user All d best megida🏘🏡🏡 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😁😁😁😁 sama d hakama ai zasu bata sbd munsan ina aka kaisu yasen duk aikin da akayi mana ai ko a nan kudinnan sun tafi sai ankara ma😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan ai ba sabon abu bane maganan buhari ai kaman Ruwa a kondo ne ☹️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
matar direba ta haifi taya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun kunya a naija 😁😁😁😁🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂 Da yace shi shege ne😜 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiyane 👌👌 hakane kuwa 🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Ya sa aljannah ce makomarsa ameen 🤲🏾🤲🏾🤲🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zabo na yawo wataran za'a hade😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah ya tsinewa kakar uwar mai karya 🙄🙄🙄🙄🙄🙄 wannan itace mafi girmar karya da aka rabayi a karnin mu wai dan Allah mai yasa wasu tsofafen basa jun kunyar allah idan mu sun raina mu allah ya isa mu 😏😏😏😏😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kin ci mutumci mu kin samu abinda kike nema ko to wlh tallahi duniya tana jiranki sai kin wayi gari ko kare yafi ki darja tun yahudawa sun saki gb ko ba don allah ya aramiki kwanaki kadan siyasa kike yin yada kike so ki ci gaba da sannu zaki gane gsky alh ysiryki | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 5yrs challenge ne kuwa? kamar su daya da rahama😊😊 sai dai wannan sunan ta Halima https://t.co/nKskFVom9O | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zakayiwa Allah bayanin Bata tarbiyyan yaran mutane Ay😕😕😕 #labarina ko??? zaka bada labarinka tsafff kuwa ranan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
macron yake ko macaroni | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmm toh gamu ga yan iska 🚶🚶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
muma munayi muku barka da sallah allah ya amshi ibadunmi ameen ya allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Har yanzu ɗaya daga cikin mafi kyawun shirye-shiryen 2017. . Isoken shiri ne mai kyau da yake nuna al'adar gurin ƙasar. Tsarin, ɗaukan shirin,launika da shigar ya faɗi dayawan al'ada da kyau sosai. Shirin yanada kyau sosai na saka dariya da wasan kwaikwayo mai kyau.. . | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Sudai gama sunce basayi kuma sunci banza kamar yadda akecewa kaci banza baba 😜 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ku ma baku yadda ba kenan? 😊 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jiki magayi wai duka da danyen kara! Muje zuwa, lillo shegen wargi, zakin roba Dana sanin mafarauta, farin dogo Na Aisha! 👍 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mai kyau..... Ina matukar son wannan ɗan Najeriya mai sauƙi... da murɗaɗɗen fulotin, ya kasance mai raɗaɗi in faɗi kaɗan ɗin... mai kyau... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Dama kaduna sukazo, wajen layin NAF ,gidan sadauzhome sukama girki me dadi, daya fi musu💯 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Iko sai Allah yaushe itama da wadata kanta da wutar lantarkin 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda taurin Kai garesu, basa jin magana basa bin doka! Zaa takashesu kuwa🐦 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai jama'a aka ce mana Niger tafi nigeria samun wutane nepa ashe duk karyane😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai kam gaskiya police 👮 sun fara yin bar I wlh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Da dai yafi 'yar uwa🤓 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Bakomai oga.. Saboda kaine amma. On one conditon oga direkta... 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da alama yan kaduna baku ci palliative a banza ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yyi ta boris da diyar mutane toh yanxu gayanan ta haihu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dama ai kana talaka kana tsokanar yar uwarka talaka saboda ta sanya abaya duhu acikin duhu kenan wai rokon allah da goge mai ishirinka maraya yana xagin mai abaya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To ai sai ta koma can wajen bokan ya sake bata maganin da zata warke daga corona🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
iko sai lillahi africa kenan abun mamaki baya karewa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wannan laujen haka mc 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user Alkawarinmu Nanan🎵❤😭 Lokaci Ne 🕺🕺🎹 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Bro @user akace Duk maganan office kabarshi 😂🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.