text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Muna cikin matsala wlh😌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Which red LIPS🙄 Ke kaurama abu jan baki Wallahi labbanki kamat smeagol😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaico! Aimu yan Nigeria bamu da bam-bamci da Mulkin Mallaka, domin kuwa har yanxu Talakawan Nigeria bamu san Menene Dadin Dumukadiyya ba. Sai daima muce Indai haka Dumukadiyya take to muna Allah wadai da wannan Dumukadiyya 😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Gaka ga sunan, Allah ka daukarwa Bayin ka Raunana Fansa, Hakika Allah Isra'ila ba sufi karfin ka ba😭😪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ka daukaka musulunci da musulmai ka karya kafurci da kafirai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya jikansa muna ta rashin manya jahara tamu haka dama rayuwa take muma allah yabamu iko wucewa lafy kmr sauran magaba ta amen😭😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abinda yakamata yayi kenan tunfarko yatsaya taurinkai Dana gaba akegane zurfin ruwa Allah kawo mana zaman lpy medorewa 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Abinda ya kamata a gano kenan🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tashin hankalin da iyalan mu ke shiga fah meza kuce 🙂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yace bazai miqeba idan yamiqe kauye zaikoma ba shawarma bah pizza ruwan kansa karewa zaiyi🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ba gaskiya bane bah👈👈👈👈
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Inganta da hanzarin taku. . . . Akwai daki don ingantawa, amma da kyau!
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
gaskiya tallakan nigeria andaukemu bamusan abinda mukeyi ba malam idan zakutsaya tsaf kukawa tallakawa tsaro kutsaya kukawu kudaina fakewa dawasu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karya ne yanzu haka muna da wuta😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A unguwar mu muna yin sati chir ba’a dauke mana wuta ba✌🏻
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ma Sha Allah giskiya Allah yayi halita a wajen Nan wlh fati kina bar geni da ke da hajinya rahama saboda ku mai allah yayi muku ga kudi da kyau gaskiya allah ja zamanin ku amin💕💕😄😄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
acigaba dawa sumaiyya wuta
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wayyo! Allah yasa yasan kinayi 😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user madalla Allah ya taimake sojojin Nigeria su kauda wannan fitinya Amin👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aunty sadau Just tank god say na Lagos if na arewa u they drive and mistakenly enter go-slow in minutes Zaki ji bakia nan yaran malam sun sace ki. The next thing u go hear is buhari yayi alawadai da abin da ya faru finish......god save our country 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama kwankwaso yace tare zasuyi retire a siyasa😂 #GandujeMustResign
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama shari ar musulunci haryanxu tana aiki a kano 😳
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😀😀 Dan kwallo mapi tsada da aka saya akan kudi naira dubu biyar
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😁Masha'Allah Allah ya sanya alkhari, ya sa a gama taro 🥂🍹🍛🍝lafiya. Wish I will be their to witness it my self 😊banso a bani labari.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Cacar baki? Ai kyan ta su samu fili kato su ba ma hammatar su iska🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma da sukace akwai poison acikin shinkafar...!!! 🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
iya wuya madrid ana tare
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
a dandaqe yan iska muggai wanda basu ganin annabi da izinin allah shegun banza yan kutumar uba yan cikin wutar saqar marasa mutunci its very painful to even think about it wlhy allah ya sakawa duk wacce aka zalunta da gaggawa ameen
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mai dadinci da miya😋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dariyarki qara bani dariya take 🤣🤣🤣 murmushinki qara sani murmushi yake 😊😊😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaji shirmen banza suje sambisa mana da dajin birnin gwari
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tab# Dama kin san wannan karatun Amma kike wannan abubuwan?Toh wlhy Kina ruwa 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
chekara dubu fa ba kamar hasachen yanayi bane
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Babban asarar lokaci da kuɗi.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
Daya daga cikin manyan nau'ikan zane-zane na kowane lokaci. . . . Wannan shirin babu musu yana ɗaya daga cikin manyan shirye-shirye na zamaninmu. Wannan shiri yana wasa da ilahirin motsin zuciyar masu kallo kuma ya yi aiki mai ban mamaki na harhaɗa nau'ika daban- daban wanda masana'antar shirin zata bayar. Wata hanya...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Rijiyoyi ko rijiya ??? 😲😲😲
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Pls let end Arewa24 # END AREWA 24 # 😂 https://t.co/LqhG5g1RWL
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama vasuyi niyyan gani vah 😥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user wannan shi ake cewa mummunan karshe ni bazan jajan ta ma ba don kasan inda kazo gidan takaici 😂 FA shi kadai ne rabon Arsenal a wannan karnin 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
iyayen munafurci govenor zulum ya yi zargin akwai turawa da kiristoci a cikin boko haramiswap amma kunyi shiru akai da turawa a ka kashe da labarn kunta mai maitashi s some are white men asians and christians
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
chan de bbu dan hali
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmhmhm 🤔🤔 ban yardaba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
haka yake saira allah yasa mugama lpy
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Banda in aciki kuma ban San shiba kuma baran taba San in shiba 😪😪
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
nasiha karka shiga tsakanin bawa da mahalicinsa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Guys @user Has Been Hacked. Jama'a A Kawo Dauki. 🤣😂🤣😂🤣😂🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mun sani ai karku tayar Mana da wata ulcer Kuma 😪
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mala'ikun Afrika da na Latin Amurka ba hohoho ruwa ya ƙare wa ɗan kada 😂😂😂 https://t.co/UwJCmq1dv4
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya ne muma yanxu mukejin dadin kallon pogba a united
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji BBC fa, wayene dattijo kuma... Dan iska dai😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Amarya da ango allah xa ayi damu dan naga akwai amana😀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuma ahaka wancan dan wahalan yace wai ashuka bishiya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nifa gidanku nakason zuwa intsaya safe ina kallonki🤗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mukam 😘ne kawai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A satin daya gabata...ana bada tarihin shekaru ashirin da suka wuce sai ga nambar wayar kamfanin etisalat ya bayyana a jikin motar da Rabi'u suka tsaya...😆😭🏃🏃🏃 https://t.co/aiWTHVsze3
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wasan yara kenan, sun gama cin kwallayensu na Q/F 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Yaranki nasan bakiso winning din nn ba 😂?
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Labarin zuciya ataba gemu.🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin babu kasafin kuɗin subtitles ne?. . Babu jerin 'yan wasan.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Kai dallah chan munafikin banza dan iska kawai😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah kubutar da saurar
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user bekeuta bane shiyasa Akayi masa kowa yayi dakeu yasani ya manta lokacin Da yan Nigeria sukai mass Duk wani Abu dayakamata dan Ya xama shugaba????? Aban Amsa 👂👂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh abin tausayi inde kina da gaskiya ubangiji ya fitar da ke in kuma bahaka bane ubangiji ya karbi tubanki 😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dama wasan kwaikwayo ne ea😎😎😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lolz Baku hango wani rikici ba 😂😂 Ga lukman ga sumayya ga hajiya Daso😅ga Kuma Yar kasan waje toh Wai kallo y koma sama🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhh sai yaxo a bashi hayar commander 🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Lol, toh menene bamu saba gani ba anan? Obviously😂🧐
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
idan zaa fadi gaskiya jamiyan biu sune suka kowa koma bayan najeriya babu wani a cikin su daya na son cin gaban kasar mu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
firauna da haamana ma sungama sun ware
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waye ya taimaka miki yayi miki rubutu, in banda haka ta yaya zaki san loyalty is rare 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai ya haƙura zai sauƙan ne?😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gaskiya ne lokacin abu ayishi👍👍👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user #BringBackOurBoys😲🤨🥺😕 haba dai wani lafazin dai ko?!
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Buhari ake nufi wato shugaban kasar Nigeria, Talaka da zabe wasu shanawa 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😹😹kuma kutara kayanku ku gudo kasar musulunci kada ta kamaku
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zaman Dankali da kuli suke 🙄😒@user
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anan kam bamu tare..👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user yanxukam saedae kukirashi ku tambayeshi.✌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
late comer mai kudi ne shi yana zuwa zia aure maka budurwa wlahy ka dade kuna tare wuff suke kiran irin late comer xamani
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Mummunan fuloti da mummunan wasan kwaikwayo
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ya Allah munaneman kariya daga gareka🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toy ina da tambaya zaki amsa KO❔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
tadda yaro wuce yaro allah y baku zaman haquri
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anyi ba aiba saura sati nawa ya tafi.🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dama ana tilasta yin Ibada babu niyya? 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inson wannan wayar👆
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Za kusa ya sake kuma wa UK🇬🇧 duba kunnen sa koh🌚
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai ka duba comments dinnan zaka tabbatar baa son ganduje wlhy
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gobe kenan ko kuma 🙄🙄😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wow 😮 yau anada Lokacin fans kenan thank u.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhmdllh ynxu aljihu xae fara dauyi 😀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ka bani mata dubu sabain a aljannah kamar exactly her photocopy bama sai an mata make up ba ina son ta a hakan amin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
lahira ma free ake zuwa ai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya ja kwana my mentor! Ya bada lafiya basira cikin aminci🙌🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai dama a tsaye take
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
barkan kuda wuni mohammed mubarak musa dan nigeria mazaunin uganda kampala ina har kunane man karen bayane gameda yan nigeria mazaunanna uganda kampala kuna iya men makagana kuku ma interview
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ba gaskiya ba ne 🤔. Domin komai talaka bai gani ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Bamu da kudi☹️ Will you sponsor us?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gaskiya ne Malam Aminu Allah ya bada nasara 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai yaushe yan boko haram dinnan zasu kare ne kokuma yaushe zaa dena wasa da wayonmu ne kodai da aljanu acikinsu yakamata ace sun kare haka😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train