text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
suyi xaman mage da bera mana mume ruwan mu fadansu channa manya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai da kace addu'ar talaka Bata karbuwa???😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Best of luck 💕 .... Allah yasa agama lafiya, | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A film village zaiyi takarar ko 😞 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user We really missed him (Yar'adua) Allah Ubangiji Ya gafarta masa 😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hhhh bbc hausa kuma yan iskane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai ka San su 😱 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da gareka muke? Tun damacan ga Allah muke😡 kagayawa BUHARI yatuna Allah ko saudayane. Kagamai cewa Ran mumini guda 1 yafi duniya da abunda ke cikinta domin ku kuka Buda kuka karanta. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user """"""""""""""""Kullu nafsin za'iƙatul maut"""""""""""""""" Allah yajiƙan Iyan Zazzau Alhaji Muhammadu Bashar Aminu, Allah yakai haske ƙuburi yakuma gafarta kurakurai. Allah ya kyautata makwanci, ina mai miƙa saƙon ta'aziyya ga al'ummar masarautar Zazzau baki ɗaya. 😷😷 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wan nan batu haka yake, ace kana tsohon soja kuma mai muqamin #_GEN fah amma ace harkar tsaro ta gaza samuwa. Tur da shugaba irin kah wallhi 😭. Allah ka shiryi yan bindiga/garkuwa da mutane/ Boko Haram in suna da rabo, in Kuma basu da rabo Allah kai mana maganin su...😭🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ansha kyau 👸👸👸 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina san wakar sa mai suna thriller♥.wakokin mawakin Michael Jackson suna sani nishadi saboda da yawansu sunada ma'ana ba kamar na wanan zamani da muke ciki ba🎈 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wnnan kuma kai ta dama 💃👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kedco ma na gansu da generator suna kunnawa 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤔🤣 I can't wait! Allah ya ƙara basira, ɗaukaka da kuma arziki, amin. #GidanBadamasi is one of its kind. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
is mati still in zazzau | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan allah kubar zancin coronan nan dan allah haba ...wlh kuna Damin mu wlh ..🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Au wai yata6a tsayawa ma😍🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saurari Daka a gidan uban wa?🤔 An ce me Bahaushe yake nufi amma kuna ta """"""""""""""""ASAURARI DAKA"""""""""""""""" A gidan Uban mu?❗❗❗ 😠😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yowai dan kano da sallah yazo kaduna yace yaje ina kuda ko wajen yawo bakuda shi qauye nefa nifa da nazata kaduna ma ba state bace nazata kawai hanyar zuwa abuja ce 😂🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC Hausa wanna Kara hadasa rigima kuke yi 😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
labarin jirau dan sarkin noma na uku | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ka tsare mu da zuriarmu, kamana maganin damuwanmu duniya da Lahira🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan kukayi wasa sai rahama ta riga ku shiga aljanna😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan har ana iya mutuwa adawo toh zasu maida...🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Ai kaima kana ciki Babban Darakta... 😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau akwai Fasa Engiiiiii ⚡⚡⚡🔥🔥🔥 https://t.co/F3S1oMzr2K | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Toooo!! Ya gaishe su 🤷🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Naji takaici sosai. . Guraren faɗan sunyi kamar wasa. Effects ɗin sunyi rashin kyau cz babu ko ɗaya. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
bari na koma gefe nayi shiruuuuu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user same dear sarauniyar kannywood😍😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user akoi kalubale a harkar abota sakanin maza domin wani ka dauke sa abokin ka na hakika kuma daga karshe yaci amanar ka, babu dadi😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama Kwankwasiyya E-thugs ne ke damun mutane da surutan banza ai 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lol... Watsi kam..... 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kawai ne ma? Ay yasauka shine😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Umarah ma wai sai an zagayeshi da tsaro tsabar tsoro irin na shugabannin yanzu 😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dariya in Arabic be like ahhh,, Sadau🤭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mukam yaushe za asa muna a net ko cinema babu a sokoto wlhy😟😱 munasha missing😭💔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Guy dinnan ba zai daina raina muna hankali ba ko 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba doleba irin wannan amincewa da bashi dama ya ciwowa kasa bashi ba kakkautawa,ai ya yaba musu,mudai muna kira ga majalisa da ta dunga tuna halin da kasa ke ciki domin ba musan inda gwamnatin ku ta dosa,ba staro,ba aikinyi,babu abubuwan cigana kullun jiya iyau 😐😐😐 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kwal uba Yasin A dinga kashe kwaratan nan😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Labarin bai cika ba😏, Asalin labarin shine yayi mata fyade sannan bai gama gamsuwa ba yace saita tsotsemai BALAN shi, ita kuma ta chizgemai 'ya'yan goron birin shi. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya shiryaki ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Bada kunya babba | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
saboda ta kare masa shima | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To damacan bama amfanar wuta, wutarda zaa kawo amma sai dai kakunna generator, kawai karaba mana 250k kowa da kowa 💃💃💃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
duk dokar daza susa susa amma talaka yana cikin wani hali har yanzu basa maganar ya talakawa suke kwana saidai ya zaa kara matse talaka wama tashauna illa an yasha allahu rabbul alamin da allah muka dogara | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya bada saa kuma yasa albarka amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan mene toh muka zabeka dan uwarka😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan shirin yayi gundira ma sinima. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Yaji tsoro, matsoraci ne ashe😂🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ama ma wankinan ya nemi wanda ya dace | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂 tace zaki qureni da tambaya kinkaini bango | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah akwae bashi?😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gsky abun da mamki shekara 30 ba wasa bace kuma gashi tsaftsaf Abinda sa 🤔🤔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Assalamu alaikum Arewa24.. ina magana daga maiduguri inaso nayi register a mahajar ku na application wanda zaka rika ganin shirye _ shiryen ku kai saye a waya ta📲📲 kuma ATM Dina ya samu matsala ta yaya zan biya kudin shiga tsarin??? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai har ranar ta zo | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dana biku amma ba zuwa turai ba a ina zan samu allelen gwangwani | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ayya kuwa akwai lauje cikin nadi 😂🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mai kwadayi mana, domin ae Hausar ma cewa tayi """"mai kwadayi shi yasan gidan mai rowa"""" 💫 kuma wannan gaskiya ne. 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yarinya kina wutaa🔥🔥🔥🔥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gsky ne 🤴 allah kara daukaka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe Ba Nigeria ne dakai miyagu bah😂💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user innalillahi wa Inna'elaihirraji'un 😡😡😢😢😢 Maganar Allah fah gsky ce. Allah yace a kiyayi addu'ar wanda aka zalinta kuma Maganar Allah dayace wlh. https://t.co/7p9Jj4I6ZA | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhhhh kina ruwa daman ai kudin yahoo ne😁😁😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤩gaskiyar maganar kenan our peacefully | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaduna harajin dubu dari, Koji na biredi sai Kuma Mai dari da sabain Najairiya kenan 🤦🚶🚶 na jagi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sai Shi kuma yayi abun kunyar 🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mummuna kuma ƙasa da inganci. Mai gundira da cikakken sakarci! | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Duk qaryace an bude hanyar satar money kawae👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma dai tayi dauki hoton ko😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user a gaskia zuciya na divanki, jafilci yna cinki, duniya tnaqara ingizaki, shaidan yana dada mamaye zuciyarki, kina gani kin waye amma kinfi kare hauka, hmmm🤔 see your life plsss👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 https://t.co/TtAbTcOJqY | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh mene yakaishi bakin? 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anki a karasa din 🙄 Bayan duk garin yunwa sukeji babu shinkafa 😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri mai matuƙar kyau. . . . An matukar burgeni da shirin, labarin, da wasan kwaikwayon da isar da saƙon. Kowane fage yana ba da labari. Ina son hakan. Idan da zai iya ƙarewa a kowane fage kuma dukda haka yayi kyakkyawan ƙarshe kamar yanda yayi. Eh, yana da kyau da ilimantarwa. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Aganina hanya dayace 🤔 Sai dai shi buharin yabi gida gida yana rabawa mutane dakansa! | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To dama uban wa yace ayi sulhun dasu?? Kai Allah wadaran Naka ya lalace wlh 🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ka dauka ku kadai ne aljanu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan allah in Akwai maiban milyan 2 yace nayi kasun shekara 5 😒😒😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Munason muga Sumayya tanashan walaha sosae fa wlh. Saboda ita mayyace ta soyayya, tunda haka tazaba setae tayi ae. Daman idankacire Su acikin sunanata zakaga sunanta yakoma Mayya.😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kada fa ya tura a kashe shi shima | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Cewa zan karanta ingattatun labarai 💯 Duk da ina jimawa kafin in karanta labaran BBC news duk lokacin da nake neman cikakkun labari masu kai da gindi nakan ziyarci shafin labari na BBC domin samun karin haske game da abinda nake karatanwa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan rainin hankali sai dai ka raina wa kan ka hankali magu ya karbi littafin sa da hannun hagun saura kai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
daɗin abin da fulani kuke yi for alaji | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhamdulillahi Allah ya Kara tsarewa 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Congratulation FC Bayern Munich ix ur day , where ix Rahama sadau how market ,KADAKI Manta WATARANA a PSG YAU Kuma a Bayern Munich 🤣😂 https://t.co/4DbMVOebxt | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau ranar kaza gobe ranar kaza yen yen yen..saimuga yazusuyi idan ranakun suka kare abubuwan yin basu kare ba🤣🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ni ba daria ce damuwa taba yadda kika bada wutane ya burgeni | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji hauka. Lkchn babu sauran me rai se dan siyasa kenan 😳 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂🤣😂🤣 wadannan Malalatan Malians din | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh itakuma zabiyarfa?🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shifa Buhari xe iya barin wasiyya yace ko ya mutu Dan Allah asashi a jirgi a dan zagaya dashi sannnan a binneshi😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma akwae yan iska 😁🤥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikin ka nayin kyau Uban Abba🕺 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Biyan Haraji ba na dan Nigeria bane, mai ike mana da zamu biya haraji😡😡😡 Kai El rufa'i da ana aran govna da mun aro ka ajos kaga rashi Albarka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ae shknn tohm! Yah Allah kabamu halinsiya a hakan 🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan allah ku daina kawo mana irin wadannan labarun haushin shi buharin duk kashe kashe da ake yi a arewa yataba yin wata maganar | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kadama allah yasa ya bude yabarta aidai zai sauka duk tsiya ko | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe manya ma suna karya🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Congratulations Babban Director 👏 https://t.co/yCIgPEVOnw | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.