text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user @user @user @user @user @user @user @user 😂😂😂😂 kuje kuma Oga
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
irin halin wahala da ya jefa kasar mu har yau mu ke a ciki ya ishe mu tuna shi dole ma kuwa ko da kuwa bama so
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
shinkafar yan wawa ta tsotse
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakara tsare imaninmu karki damu no body is above mistake allah ya yafemana gaba daya and rahama kinada makiya ni nagani wllhy so you have to be very careful akan shigar dazaki ringa yi pls as a child of god as a Muslim girls ☺😢
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Durin uwar wadanda suka kai shi karar 😠😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai jarababbu d yawa😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kinyi qiba rahama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh harga Allah ina matukar kaunarki har cikin zuciyata,amma kash kinfi karfina wlh,domin kuwa ko pure water bazaki iya aikena siye ba 😭😭😭😭😭😭😭😭 amma dan girman Allah kisakani a cikin jerin kasoyanki 🙏🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user saura Kikara kiran wasu ruwan lokacin birthday dinki 😕
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ke ɗan rage dai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ke kyakkyawawce ‍ son kowa kin wanda yarasa my dear ke makurar kyakkyawawce ‍kina masifar burgeni
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina sonki @user... Ina jindadi ganin film dake a cki #Remainbeautiful😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ali yaro Dan shekaru 15 dake Tudun Wada Funtua Yana Neman Taimako wajen 'Yan Uwa. Kusan wata 3 kenan Yana kwance baci ba sha 😭😭 Sai dai kullum cikin Karin ruwa, domin kuwa a kullum Sai ansanya Masa ruwa leda 3😢 (Shine Abincin sa shine ruwan sa). https://t.co/vBSzN04cCO https://t.co/FWBwYnHX1b
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Banda dan iska ne kai ayi shekara 10 ana yimaka fyade sai yanzu zaka fada ka gama shan dadinka 😂😂😂😂🔥🔥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yasin naso nayi ashar amma tunda kunce banda ashar na haqura allah yakar6i ibadodinmu🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan ta kamaka sai direba ya tsaya kayi abarka a waje sai a ci gaba da tahiya. Hahahah😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yan bura uba shegu😰😰
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan Allah in masarar tay dusa atemaka akawomana Masha dan malele ko danbu🙄😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Labarin kenan corona bata kama yan Nigeria 🤩🤩🤩
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai saimu fara gani a kano ,domin munfi kowa baka quria , 😏😏😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ana hege a kasar man🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai shin akwai kyaftin a ƙamus din hausa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shaidar rashin cigaba a cikin sashin yankin shirin yarbawa, 'Ajibade' babu kunya ya haskaka kowane nau'in shirin yarbawa, nakasa & bayar da kai:
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user amma yawanci su kananane ko banda yan dubu dubu 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah bada sa a. Kada muji kimis😂😂😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
asoke kawae bashida wani amfani
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user All dis and dt na scam ... .. dole qanwar naqi @user .. ta sanadinki .. anyima annabinmu isgili ... mara kunya kawae ...😡😡.. dawai ribabban jikinki . Mara albarkan dunia bare qiyama ...👺👺
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su yo tanan dama mae garin baya nan😅😅😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user a yanka a rabawa manyan gari suci dadi😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😱 saukin ta kenan yana da rai. Muna bukatar fashin baki.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yanzu data janye da karta janye uwarsu daya uban su daya dan gidan su karsu janye gwanda aje ayi sanaa karatun aeba dole bane daman duniya tazo karshe sai kowa ya koma karatun muhammadiya a samu na fadi a qabari duk abinda yake faruwa laifin federal government ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user a daure a cika wa an cen ma tukun🤷‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai kyau kuma aiki mai kyau. . . . Shiri mai kyau ingantacce aiki mai kyau da ban dariya mai kyau an haɗa duka cikin ɗaya. Shiri mai ƙayatarwa da jerin 'yan wasa mai kyau.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 👏 nice on boo! Kin fi 'yan hassada mayu!
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🎶Matsoraci ba ya zama gwani ko wanene🎶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Anya kuwa kuwa musulmi neh Idan musulmine yana sallah kuwa🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Please Miss Universe 1922 i wanna know are pregnant ne KO kuma Koshi Ne Kawai Naga Cikinnne DA Gwiwowin Sun Kumbura 😗
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah kar yabasu damar abunda su keso su aekata amin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai haje lahira zai sha mamaki, shaidanin banza. 👊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A matsayina na member na #stingymenassociation of Nigeria inason zama damai rowa. Ci naka inci nawa ba laifi bane😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa ya huta da rahama 👐
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Irin wannan ban kunya; 'The Island' ɓata fasaha ne na ban mamaki.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Kinbi KUDI wata Tabi Soyayya 🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah muna neman tsarin ka daga sharrin mutum da na aljan ya allah kada ka bari mu cutar da kowa ya allah kada ka bari a cutar da mu muna yiwa kowa fatan alkhairan duniya da lahira ️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
aa takaba zaiyi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ''A cewarsa, """"""""""""""""Yaran sun cika ganganci, ba su taɓa ganin abu ba sai su ce sai sun ɗauka sun ga ko mene ne"""""""""""""""". Dan Allah wannan wana irin zancen banza ne daga bakin jami'in tsaro to kun wayar ma da yaran kai ne akan hakan mtsw.😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya jaa xamanin our one and only Director 😀😀😀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lokacin da zai biya waya sani, na bi kudin fansa da gudu 🏃🏼🏃🏼🏃🏼
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya jikan su da rahama yasa aljanna ce makomar su Sai naga ja jaye kuma na franca 🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yakara lafia baba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wani albashi Kuma yanzu eyeee😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wow sarauniyar K Wood😍❤
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Yakamata pa Su Yaya Dankwambo su samu Kudaden nan 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ga corona a ambaliya astagfirullah 👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina matan suke? Yau Alhamis take Ranar Maza ta Duniya. Cikin maza wane ne gwaninki? 💃 🕺 https://t.co/0Bbxugjgwg
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abincin kwado baeya hawa sama🙄🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tofah Allah ya kiyaye mu daga wannan iftala'im coronavirus😠😠😠
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
subhanailla innalillahi waina ilaihim rajiu wannan ai ba abubane mai kyau wllh ni dai a matsayina na shiga ace an samu irin wannan abun kunya wllh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Limancin da yake mana Da tausayin da yake mana 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
to ya batun turo mana yan kudaden nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya flm yayi dama duk babarinda zakaji ko tarihi yakamata kadan asalin farkonshi Niday hakan ya birgeni kuma allh yakara basira da daukaka😍👉💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kudi masu gidan rana baa yagaku koda kuwa mutum Ya zare kudi ‘Yan uwa na kusa-kusa kudi kenan maganin wulaqanci har maganin muna Fukai sunayi😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai Baba tagani😂😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaicho na tausaya miki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Amma dansandannan ya cika tacaccen mara kunya 😂😂😂.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kada ka manta nan kazo kanayi mana kuka😭 sbd talaka yana shan litar petur akan #62 ashe kai kuma zaka ninka akan abinda talaka ke sha Kai da kk cewa muyi hakuri amma sai wata sabuwa ta fito batun tan 30,000 na masara domin hada abincin kaji Wato kaji kk mulka kenan..?? AMSA.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hahaha allah yasa dai harda naka baba gandollar
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
buhari yai kokari ya sa santa da asuu a koma makaranta yafito yai live broadcasting ga jamaar kasa yabasu hakuri may allah bless our country
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaikaji wani news dan allah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
anger yayi ma mahmud yawa ko talaucin ne yajawo hakan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya hakan yayi dai dai 😃😃😃🤗🤗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yolawa suma sun shiga next level
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user dumame as'annan abishi da Shayi banda 🍞
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhamdulillah, nice law. Allah ya qarfafa musulunci da musulmai🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wai dama kana da ita? 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai zaurawa kuma😂😂😂😂 samari dai. Aa Anty Layla saidai zurawan 😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Duk meson yakaru yayi following dina zanyi following nashi nima a gurguje wallahi kuwa🤝🏃🏻‍♂️🏃🏻‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhh😂😂 Ke duniya ina zaki kaimu😢
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Turakin Duk Duniya🙌🙌🙌“@user: Ba zan koma @user ba — @user http://t.co/GCJqOWf51u http://t.co/fswGijd6uB”
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Acigaba da gashi kawai 😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kubutar dasu cikin gaggawa🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakara daukaka musulinci da musulmai 👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user I really like this thing,bakina harya Tara miyau dukda in azumi👌gwadabe aragemin nawa gsky🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mtssss!! Wannan shine irin tarbiar da kuke koyama alumma tir da wannan tarbia sakarkarun banza kuje kuyi aure ya fi maku wannan iskancin ku har abun kallo ne? 🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
aikin banzaharara a duhu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai mai yasa baka zauna a nigeria ba lokacin da baka da lafiyaa lokacin aso rock cewa akai babu sirinji ma
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh,🤦 muda bamu yarda d itaba mah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gaskiya tayi kokari 😀😀😀😀😀😀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yin hakan yawaneee😉
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Bayan da gajeren "Wasa" na faruwa Ban bada shawarar shi ba.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah kara lfy yan maza ya bada hakurin dauka yan mata😅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kun zama yan iska 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 ohhh wai har akwai dalili kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Taya ma za.a ce baije ba har yau indai yana kowhin kasan shi subhanallah 😢😢💔💔😲😲
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya Rashin sannin irin illar karya take dashi da kuma Zununbin makaryaci shiya jawo miki... In da ace kinyi Islamiyya yadda ya kamata da kin rage wannan sharara karyar 😢 https://t.co/lgzcvARp3Z
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Champion babu laila babu Sumayya babu 5million babu wakar saura murja itama kuma ba xata aure shi ba Sabeda maci amana neh natausaya maka champion sorry 😢
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wuta direct 🔥 🔥, Allah ya kare mu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Citation yana aiki sosai idan yana shawagi cikin ɓata shakku da aka jefa ma jarumai ƙanana da takeyin taƙaddamar ta,kuma bai bayyana ko haryar yin zaiyi aiki a alfarmar ta har sai ƙarshe, aikin tsoratarwa.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 🤣 yareke nasu muna mu kallo🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tabbas daga safe zuwa yanxu da nadawo daga makabarta naga an binne mutum kusan goma 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train