text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user i saw this on someone's WhatsApp status, inaga hakan kawai ya dace ayi a rufama juna asiri. 😂😂😂😂 #LABARINA #LabarinaSeries https://t.co/i4oUDe5nNj
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan Kuma su yashafa ,miye namu aciki,muda muke naija,kubarmu muji da Boko Haram dinmu kawae malamai👊👊👊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ammadai addininsu nasan shima beyadda da wannan alfasharva😫
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai sun chanza shiga ne gsky kuna ruwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user da alamun ba kyai jin azumin nan 😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
tooh ko menene dalili
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yakamata ya sahale mana makaman daza mu iya tunkarar su dasu har idan sun kawo harin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muma muna alfahari daku, Allah yasa kufi haka...🙌🙌🙌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kaduna sai ali-Nuhu 🤣🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
munafukai ba haka ya fada ba gwamnatin buhari ta hada kai data sun hanashi ganin likitocin sa wa yanda sune sukazo najeriya dubasa kuma sune kotu ta bashi dama yaje su duba lafiyar sa amman sun haqiqance dole wasu na daban ne zasu duba lafiyarsa wanda hakan y saba aiki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Guy dinnan kana 🔥 da har @user tasan da zamanka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmmm 😕 Allah yasa dai ba kalan namu sukayi ba, Munata chanji chanji ashe bala'ene.... 🚶
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Allah yasaka makii da Alkhaiirii ya ƙara ɗaukaka. Allah ya amshi ibadunmu na wannan wata maii alfarma 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dallah duk karyan gwamnati ne kawai 🤥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ai normal thing ne koni nasha yin haka tin Ina sch 😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmmmm 🤔🤔 🤔, Allah ya jikan Jamal khashoggi da rahama 🙏🙏, dadin duniyar kenan 🤷 Babu Wanda zai dauwwama🤷🤷
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai suna nan da yawa...kuma sun dauke shi a masayin sana a🇳🇬
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaya iya Kaya ba Mai dauka 🙆🏼‍♂️🙆🏼‍♂️🙆🏼‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhamdulillah Babu Abinda zamuce Sai godiyan Allah mai Girma da daukaka Allah Yakara mana ni'imarsa🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wallahi na kasa tashi ma tunnjiya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
lolz dorathy akwai su pah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bin na gaba bin allah Adebi liman sallah ko a chanza mosque 🏰
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba sauki kenan🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shima wannan taron sunnah ne?🤔🤔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Tun da ta fitarda Mai wuta saura Mai zafii🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai! Karfa soja ya kai duka😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah kara wa Malam daukaka da Basira, Allahumma amen 🙏🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mukam bamu kallo ba yau sun dauke wuta da aka fara sai yanzu aka dawo da wuta
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ga masu laifi a kasarku kina jan allah ya isa a wasu ga boko haramga masu garkuwa da mutanega yan bindiga ga wancan na abuja duk ae abun aja musu allah ya isane
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
muje dai xuwa baba bashi uban w y kashe
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hay yafara kiba kuwa dan kwal ubah 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Irin wannan abin kunya da gaske. Mun ga wannan a ɗazu a yau, tare da masu sauraro kaɗan 'yan mata da samari; Ma'aurata da daidaikun mutane masu kamanceceniya - Haushin cikin zauren ya kasance iri ɗaya. Haka wannan shi ne; Yayin fitowa daga cikin zauren, ba ko da yaushe ba, a tsaye a ƙofa wata mace ce, munyi zargin tana...
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Wai nikam mene damuwan kuh da tafiye tafiyen tsohon nan neh kun ishe muh fah😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa innallaihi raji'un 😭😭, Allah ya jikan yan Uwanmu 'yan Arewa mazauna kuducin Nijeriya wa,inda wannan rikicin ya rutsa dasu har yayi sanadiyyar rasa rayukansu da dukiyoyin su Allah ya gafarta musu Allah ya kawo mana dawammen zaman lafiya a Nigeria baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya kwata kwata bai dace ba kuma bai kamata hakan ya faruba saboda zai Iya kawo masololi dayawa daga baya danasani za'ayi sannan yasabawa Tarbiya da al'ada gaba daya don haka ayi hattara kar akwaso ruwan dafa kai ehe 😬😬😬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sarki akwai Corona fa har ynxu 😀😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Makale😂😂😂😂 iskace tayi chan dasu Hala?
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yan iska ku ba dama ace an kashe mutum gari sai kuma kuce wai kun kashe yan taadda muna fukai bakwa fadar kunyi wani abu sai kunji yan taadda suyi to akwai lahira dai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user ko Binta gulma ba😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yasa halinsa ya canja ya koma kamar yadda muka sanshi da san talakawa, lokacin da yake kuka akan takalan najeriya, kuma yayi addua duk bara gurbin da suke tare dashi Allah yayi maganin su, idan shima bazai gyaru ba Allah yachanja mana da mafi alkhairi👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha'Allah Alhamdulillah. Allah Ubangiji ya Kaara mata daukaka da kariya🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
bahaushe yache tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa kan doka in banda asara irin taku a matsayinku na yayan musulmai hausawa ache wai mace baliga tazo gaban wani da namiji tayi tsirara innalillahi wai a haka kuke claiming wai tarbiya kuke bayarwa ga irin tanan munga irin tarbiyar
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
😅😅💪💪 “@user: Buhari ya doke Jonathan a #Sokoto APC:671,926 PDP:152,199 http://t.co/pRotGrVnAd #ZabenNigeria”
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai ya tafi wasan golf ⛳
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai ina zafin kan rukayya ne naga tsawa daya presdo yayi mata ta shiga taitayin ta ko dama mahmoud ta raina
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yana yine muma muna samun da man fecewa zamuyi 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Uhum 🤔! Tau ALLAH shi sauwaka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user Allah ya kai mu. Za muzo mu gani da idon mu don mu korewa ji😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaji jahila dole ne mu fada maki kika mutu haka wuta kikai saboda kina saida mutuncinki kan titi fuck u bitch
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga jihar kebbi Nigeria 🇳🇬 Fatan alkhairi rfi hausa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Fati wannan Bullen kamata yai kije a goge shi wlh, 😁🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowa zai iya yin yadda yaga dama kuyi shegantakar ku yadda kuke so a duniya babu wanda ya isa ya dakatar da ku saboda kuna da freedom, SHI ma ALLAH a gobe Alqiyama yayi muku Hukuncin da yaga dama babu wanda ya isa ya tankawa saboda shi kadai ne Sarki 👌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Aha 😂🙌👏“@user: Atletico ta doke Real Madrid da ci 2-0 http://t.co/bT9nbYyKfO”
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
oga wannan guy din fa table shaker ne ya zai dinga tona muku asiri
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
lol no rahama sadau
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
makaryaci bae ji dadin sa va wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dama qaryan banza ce
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mudai muna miƙa kuka ga Allah daya kawo mana zaman lafiya a ƙasashemmu masu tasowa dama masu fama da ƙazamin talauci na Afrika, wallahi abin yana haɗuwar mana goma da ashirin, ina mutane zasu saka kansu, yankin dake da arzuƙi amma aka laƙaba masa ɗambar talauci ta ƙarfi da yaji😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Matakin farko dayakamata abi wajen Tabbatar da tsaro a Nigeria shine samar da ingantaccen ilimi ga yan kasa dakuma bude hanyoyin dogaro dakai, Saboda abu biyu ke kawo wannan taadancin, sune Jahilci Da Talauci 😰, Allahu yakara wanzar da zaman Lafiya a Nigeria.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wane lbr ne mai dadi haka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mata daya dai, idan dai har za kuyi amfani da waya daya, shine zamu gane """"""""""""""""yan bigun takar taku🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan abun ya wuce siyasa innal muslimu akkul muslimumusulmi dan uwan musulmine dan allah mudinga sashi a addua allah yabaiyanashi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mun jinjina wa shugaban kasa. Kuma Allah ya biya bukatarsa. Aminnnnnnn,,🤗🤗🤗🤗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
to ko yaushe zata gayyaci baba ganduje
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC bakuda kirki wai sarkin laulayi😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yanzu kan ai Barcelonan nema ta kamu da Corona virus 😂 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko 30th bday ba 😂🤣😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣 to su amare wuni ake ana yimusu kwalliya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan ba xa ki raina abin da Zan turo miki ba. Ki jaraba ni! Za ki ga dattako daga Zamfara😋 Tukuici kuma, sai ki yi following dina
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user RS kina bura uba pah ki tayin sama! sama!! sama!!! bama hassada da yin Allah goooo 🏹🏹
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah ka tarwatsa aikin bakon bajameten nan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user muna tare daku akoda yoshe 👍👍💯💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ana mana mulkin fir'auna a Nigeria 🙌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai kuwa, munga irin taki..!😳..tamu, ba irin taki bace...
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
amma ina mamaki matuqa akan aikata laifin da matar nan tayi na kashe yayanta biyu dubi da yadda uwa take son yayanta tayaya kuma zata kashesu har lahira anya kuwa batada tabin hankali
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya walakanta su kafiran banza
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yasaka da alkairi 🤲 Kuma Allah yabaka ikon aikatawa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ya subhanallahi 😭💔Allah ya jiqansu ya gafarta musu ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya tsaremu ya tsare Mana Imanin mu ita Kuma Allah ya shirya ta ameen 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ya kawai faru ne cewa samari masu kirkin suna da fata ruwan ƙasa, kuma mugayen samarin sunada farar fata.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
falalu na ruwa alhaji nasane dakai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wata sabuwa kenan muna kirawa alumma dacewar sai munƙara komawa ga allah kana musamu mafita a rayuwa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A bamu kudade masu kauri sai muyi zamanmu agida ko uhum bazamu ce bah 🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user @user @user MATASAN AREWA MUGWARA🙏🙏🙏🙅 https://t.co/EA5qtIp9E6
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂🤣 atoh kuma wani garin ba.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku kawo nan buge ya wuce🤪🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahaha u are still a learner...ki komai ba komai wannan gurin jindadi ne ya kamata Ki jidadi ramatu😅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga lokacin da kowa ya fara neman kudinsa da kansa daga lokacin za'a fahimci Waye mafi kirki a cikinsu, kuma jama'a suna rena wanzami bakwa ganin shiyayi hidimar farko Wacce itace dalilin Kasan cewar jarumar a halin nutsuwar data samu kanta 🤔 #SaiWanzami 👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
to wae dama musulma ce
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user YOO SHI VPN BA A IYA KATSE SHI NE 🤣🤣🤣 YOO GAMU A TWITTER DAE
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user hmmm.. Allah yay masa rahma amin 🙏 amma maganar waii cewa andau koh Shirin murkushe boko haram....! it's all about the story ☝️☝️.... Allah yasa mudace ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji wawa Ana yunwa a duniyar mutame amma yana tunanin zuwa mars.. Salon corona idan tayi tsamari su gudu su barmu, oh ni talaka? 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Koh kunya baya ji? Amma an kasa ganin shi wajen jana’iza🤔🤔 shame wllh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yaren hausa i beg not harshe
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhh aibaima cika komaiba dama anfada mana dan liti mugune...... Nan yadaga sphagetti (taliya) har yana kuka 😢 ashe bakin ciki yakeyi munajin dadi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yayi dare gari ya waye. Wuyarta ace jirgi na tashi. Ko na leda ne sai ya hau🤣 https://t.co/iHa8zrv4tQ
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahumma ajirni fi masibati🙏 Allah yasa kunnuwanmu suji alkhairi Allah ka kare duk wani halittanka alfarman fiyayyen halitta Annabi Muhammad S,A,W 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allahu.... Waya gayamai zai taba dan gatan Allah ya zauna lapiya? Lmaoo😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahahahahahahaha Wai sun fusata akan shafin Twitter.😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya bada zaman lpy
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train