text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Talaka ya waye ynxuu, karyake kallon kowa fah🧐🧐🙂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ydg fatan mu allah ya yaye ma masu dauke da wannan cutar ta diabetes ameen bin umurnin kaidojin da aka shimfida shine mafita | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah is there for you jikan muhammadu adawo lafiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Home training na tauye mu da yawa a wurin nan wllahi 😪😪 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ah bazata wuce arba'in daya ba 41 gsky🍰 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh, ana wata ga wata. Wani Abu sai Africa 🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣🤣 Yaushe Rabon Amarya da Guda | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma kun san casu kenan 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh idan muka fara taahin hankali sai mun kashe duk kahirinda a duniya. Da antashi mu ake kira yan ta'adda da musulmi ne yayyi haka da kisan walakanci zaayi mai wlh amma kaji banzaye wai shari'a zaayi 😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yanunamana darai da lfy daddy na 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ba komai akwai allah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abashi balance dinshi indai shima ba return ya karba b | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Bahaguwa ce wai ashe 😁😁😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dn uwarsu ba😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wahayi aka yimaku hala?🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zaman gida ya karu kenan😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina ruwan baba da wata kano 🧜🏾♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mutumin ki nefa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hehehe! Tsoho yaji alert..😏😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya mata sunpi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user At the whole Africa🤔🤔🤔,kai ina tayata Murna wallah,Allah ya qara basira | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tsohon gwanma zakuce... Tasa ta qare i😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣🤣🤣 shegiya BBC kin ma baba bahari coup daya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user tab Allah shi wadaran naka ya lalace! 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inkunga dama kada ku bude har madi ya bayyana😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wannan gaskiyane musamman a garina wanda kalma hudu (4) ce acikin sunan😥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai kin fada mana 😀😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kungani ko buhari dan wiwi ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe kinsan waye king 👑 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya fara killace kansa tukunna | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC wannan wani irin magana bakwaon Zaman lafiya Haka Anazaman lafiya kuka zakolo labaran karya wai En Twitter sunyi pishi da gomnan BORNO ZULUM to kuji tsoron Allah kuna fadin gaskiya 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
inkun kamu karku sha | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe INEC ma ta Matsu taga karshen gomnatin nan 😆 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amin amin ,oga wllhy kana baltsa wuta🔥🔥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ina yinki wlh 100% ko bara kiyi reply ba😍😘 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mudai muna Allah wadai da abun da akamawa Mahmud a film din labarina 😅 Domin munga yaudara tsagwaranta a wajen Laila muna Allah wadai da yaudaran da Laila tayiwa Mahmud 😭😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muma xasu bar arewa kwanan nan😠😠 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina ga fa hakane😄😄😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na bada shawarar shi!! Nishaɗantarwa mai matuƙar kyau, 'Kasanova' ce manufa. Yanzu, labarin ba lallai ya zama sabo gaba ɗaya ba, amma wannan fim ɗin kintsattse ne mai kuma haske, yayi kamar sabo a Nollywood kamar sabon abin wasan yara. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user S. A. W Amma gida yafara koshi kafin waje. 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Su danbazau sai hakuri😩 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya gafarta mata yasa ya huta tareda iyayenmu dasuka rigamu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user This is a very common Hausa Karin magana 🤷🏽♂️ kowa ma ya sani har wayanda ma ba hausawa ba indai a kasar Hausa suke | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
baza mu karbeki ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
inna lillah wa inna ilaihi rajiun allah ya jikanshi da rahama ya allah ka jikan iyayen mu ka kyau karshen mu aamin ya rabbi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai naman rakumi dae koh!??😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
fatan alheri da kuma tunasar da shi game da tsaro kuma wani dalili yasa mayan ayyukan yankin arewa ke tafiyar hawainiya koh ya lura da haka dua allah ya tayashi jagoranci | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai tiriliyan 31 👉 https://t.co/Uo3to3kSX5 https://t.co/sMyLHgkF33 https://t.co/Ip8LIuOnHB | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Congrat for the award! But tsagar skirt dinda kikaje kar6an award yayi too much Kuma gashin ki a sake. I believe u are there as hausa ambassador why didn't you dress as one. Fati washa tayi dressing dinta dai dai 👍. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hmmm babu kayan i see love babu kayan lepe jenine anne nasanfa kinada qawaye kema suleman zanbika amatsayin abokin ango don musamu gaisawa da qawayenta | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Fati washa na neman sulhu 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sun gama amfani da kai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nace kun sake jin yace yana son aiki 🤣🤣 kun sake ji 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 1) Sauna kira mana shasha in kaga wawa ku taho tare, 2) Kwadayi mabudin wahala, 3) Susu da shasha 🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba wani kujerarka ce kake kariya🤫 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aradu ya dauki kashedi🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
cash ne transfer koh pos zaabasu sabida muji dadin lissafi tabb wallahi da dukkan alamu wata rana muna zaune a nigeria za muga turawa sunzo sunce mu tashi buhari ya siyar masu da nigeria | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a temaka mana pls final year nake shekarana ina abu guda instead of | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 👀 👀 👀 mazakuta kuma malam.... Kutt da alamun kuka zata fara tsada....kace muyi relax kawai ba shan Igbo enhancer 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Man United ta zama mayya 🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh Allah yasa muji alheri🤲🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Banga laifin suba Dan yan damfara sunyi yawa a Nigeria 🇳🇬 Amma 99% duk yan kudan chin Nigeria ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zaki iya gane Mutumin kwarai ta yadda yake fifita abinda Mutane keso fiye da zabinsa. Ma'ana dai wanda baya da son zuciya. 👌 Allah yasa mudace. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmm yan KD kuna ruwa fa😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka ce dai ba zaka taba mantawa da kudin da ya baka ba 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bbu komai. Amman Ni anawa shawarar dazan baka shine: gwanda acigaba da gudanar da shirin a Arewa24 saboda mutane dayawa a tashar suke kallo. Inkuma akamayarsa wata tashar bakowa bane zaicigaba da kallo✨✨ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amin amin 😂😂 Jakin yaro ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh tlh BBC hausa bakwa Neman zaman lafia,wato Yan arewa da suka dage sai baba buhari gashinan sunfi kowa ji ajikinsu ko..?? Ay dai ko banza shi yayi kiba,fatarsa Tayi kyau ko anan mun karu tunda Shima Dan arewane😏😏😏😎😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Komin waye wanka kana shi gowa zamu ganeka haka kuma muna shiga garin wasu saikaji sunacewa Daga kaduna yake wlly 😎💪🏽 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Survival of jelili' nuni dalla-dalla ne na shirme da ciwon ido na aiki marar kyau. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wai shi to mai zaiyi ba abunda sukayi? Me zaiyi anan gaba shine issue din bawai munyi bah!! ✋ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai kowa YA RUFEMIN BAKINSA🤐 anan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kun ga wani rawar kai kuma | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yan Iskan Kasa Dai Ba Dattawan AREWA Ba🙄 🚶♂️🚶♂️🚶♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yyi mana mgnin wannan musiba Ameen😭😭😭👏👏👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Labarin tada hankali bbc mungaji haka🤫🤫🤫 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ka bawa mafi alkhairi a cikin su sa'a 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shi wannan kullum haka yake, bai san ya girma ba.👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Made in Heaven' shirin sakarci ne. Yayi sakarci sosai, zai baka haushi zuwa lokacin da zaka fara dariya saboda tsabagen takaici. Zaka gaji da kallon shi, nan take zaka tsinci kanka kana jin kamar zaka iya jin daɗin shirmen shirmamman shiri. Shiri mai matuƙar rashin ma'ana. Cikakken shirme! | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
ana samin baki a interviewer ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikan sa da rahama 🙏🏾 Allah ya qara haskaka kabarin sa🙏🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shima ya gudu Dan banza😃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ybaki ikon yin wup dashi 💖🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kara gwara su talauta ku | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Mai hada BBC da labarina Dan Allah 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa'inna'illaihi raj'un😭 Allah mun tuba ka iya mana da iyawarka😩 Cigaba da zaman gida har na tsawon kwana 30 banda wanda mukayi a baya😭😭Ya Allah kaine kasan halin da bayinka suke ciki😭 Ya Ubangiji ka kawo mana dauki da Al'ummar musulmai baki daya😭🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya jikanshi da rahama ga ramadan ga kuma jumaa allah ya sadashi da annabi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yayi masa rahma yasa idan tamu tazo mu cika da imani🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user to Allah ya bamu abin saya, dama bamu dogara da gwamnati ba, in sungadama suma qara kufin insha Allahu zamu siya. على الله توكلنا 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂 lallai kam aiki ya same su | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣😂Dama inba jaraba irin ta dan Adam ba...kai ba dabba ba amma kana yin abinda dabbobi keyi waikuma nan kai mai hankali ne,Ni naga auren da ya mutu wai saboda mijin bai sa bakin a al'aurarta matar,acewar matar """"""""""""""""ya bana kyamarsa shikuma yana kyamata""""""""""""""""?mane irin masifane haka??? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan matsala | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user To Allah ya sah lafiya 🤭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya maganan cigaban labarina✔✔✊✊ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah Yayi daidai Allah yasamudace🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user au da shi gogarman ya yarda 😂😂😂 ganduje mai abun mamaki | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wata 49 kenan ana yin yajin aiki kimanin shekara 4 Kaga kuwa shima yajin aikin yayi degree 😂 a najeriya 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai Allah yasaka musu mugu kawai😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
lallai fah rest well | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba Aminu saira😭💔 Ya zamuyi haka dakai😭🤣💔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.