text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Ashe yasan inda Coronar take😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaidai allah ya kawo mana karshen sa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user My king👑 ! Barka da hutun karshen mako, May almighty god continue to bless both U and your lovely family👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahi yin April Fool haramun ne 🤦🏻‍♀... Can yhu imagine a kiraka ace maka One of ur Gud lecturer had an accident early dis Mrng 🤦🏻‍♀.. Gaskiya an shiga haqqina 😩 HARAM! HARAM!! HARAM!!! 🙅🏻‍♀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ana rashin mutunci a qasar nan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah abunda rahama tasa akayiwa wanda kafi qauna duniya da lahira kuma girman kai yahanata ta tuba ta goge abunda tayi ya allah kayi mata dai dai da abunda tayi allah yakara tsine miki albarka shegiya yar asara
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 Masha Allah ''' Gaskiya yaburge ni Allah yasaka masa da alkairi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Masha Allah Dattijo Tarihi Yayi kyau Allah yasa Agama Lafiya, Allah Yasa Acika da Imani, Gaskiya dayace☝️ Fatan Al'khairi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
daman ance a china aka yaye bahari shiyasa yaiya yaransu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai rahama gaskiya, bazan 6oye sirrin dake rai na ba, Kin dade kina dadani da kasa , ko Priyanka taganki Dole tayi liking wllh.🤩🤩
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
karya suke munafukai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user ALLAH yakara Basira Sarki....Muna Mugun Tare 💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma dai wannan mutum yakai lalatacce, har wani gona ma ke gareshi kamar wani buhari🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂 toh ai shikenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kuji tsoron Allah @user 🤔😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aikin banza kenan dan yansanda sunkamasu ai ba hukunci aka musuba walla abamu su mukaddamar musu 😎😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ba wanin sauki wallahi haryanzu zaftaran mu ake
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai kuwa kun dinga gamuwa da bala'o'i kenan ,tunda kuka halasta abin da Allah ya haramta, Allah duk Wanda yasa hannu ko yayi farin ciki da wannan hukunchi da wasu daga cikin bayinka suka yanke ALLAH ka jarabce su da masifu da bala'i,Allah ka tsare Musulmin da suke ciki🤲
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bamu gani ba ..a niger 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan shirin yayi alƙawarin abu dayawa amma ya zama shirme mai ban haushi. Shirme!!
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Lokaci zaadina Allah kasa Ameer🤲🤲
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Kinyi kyau mamas🥰😇
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh Duk Wanda yake Da sa hanu A wannan batanci yayi gaggawar qarya ta kansa kafin uban giji ya damqe shi wlh ☝️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂 anayi muna kallo tareda sipping 🍵
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kar ma ya runguma 🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wata kila sungaji da xaman duniyar ne nikanina daxan samu na tsallaka ai danaga menene abayan bango🤣😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lokacin dayace yana buqatar soyayyar laila saida nakasa zama naji kamar nashiga cikin tv din nafara suburbuda mishi tafi 😡har aka gama mamana tana mita da surutu kamar da gaske yafaru 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yajikan malam.dasauran musulmi baki daya. Amin ya hayyu ya qayyum 👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya tabbatar mana da alkhairi allah ya sa ƙarshen wannan cuta kenan g
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
su kashe su
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dan allah ku sake dubawa da kyau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Woow very nice pic May best actress Allah ya nuna mana lokacin👰💃💃 Rahma idan nayimiki mgn bakya reply! I will cry😫
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user @user Kun tabo Oga Director, ni dai ba ruwana. Ko Sai an kira KD a bashi hakuri ne😷
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni ko inna son na Raheem Sterling😆😆
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hegu! Toh wai gani suke Allah bai karbi addu’ar su bane ko meye? 💔🧐😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Maganar ta fi zafi da Hausa wlh 💔 Ga mari ga tsinka jaka😢a sace mutane, akashesu ayi ma wasu fyade duk bai dameka ba, yanzu dan ance kayi magana shine kace damu shashashai tabbas dole kace haka tunda Alamu sun nuna bazaka iya ba amma sonka ya rufe idonsu suka kuma zabarka!
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hahahah... Babban darakta ana dinma Shiri zaka mun kenan...ai Na Umar daban da naka, Gombe da Bauchi Uwa 1 uba 1 ne, daga kano nake jira...😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nadama ai ba wani abu bane a siyasa tunda Rabi'u kwankwaso kai ka fara yin nadama kafin shi😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sbd @user idan yaga Jirgi kamar yaro ne yaga mahaifiyarsa zata bashi Mama zaita murna da Zumudi😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hehehehe kinga sabulin salo nah samu dah kuma tamunkuli I hope kinsa kinsan su kulin saena wanki hannu sau 62 😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh shiga saro ba shanu , kuji da naku mana🙌🏽🙌🏽
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😁 wannan gsky ne... Allah sa mu dace...
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmmm uwa maidadi allah kabarmu da iyayenmu plsss rahma accept me
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kawai sbd tarihin ta ta barmu da wannan next cabel din ma ya ishe mu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user An fara raba biliyoyin kudade ba dole sufara cewa sun kamuba.🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
shiyasa kikayi sabon saurayi a london
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai ma sun amince?🤔.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
shegiyaa wiwito gamu gani kam
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Cikin wannan ruwan Mutun ko yayi fitsarin kwance baza'a ganeba 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi waina ilaihim rajiu gaskiya wllh gwamnati wannan abu da kuka kasa abu kunya ne a idon sauran kasashe wllh ace kasa kamar nigeria amma ankasa biyan malaman jamia albashi ai wannan cibayana a kasar mu wllh kuma malaman jamia sai kun rage burin ku sannan zku mft
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Auren Sirri? kuna nufin Auren mutu'a kenan 😳
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC akwai ku da neman magana.kuce magani sai kunce wani tazargade😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Sojojin Najeriya za su yaƙi masu yaɗa farfaganda a kafofin sada zumunta 👉https://t.co/SsG5avIPCb https://t.co/LVwb4A4Whb
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user @user @user Wayyo cikina 😂😂😂😂😂 Laugh clinic got me
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Coronavirus irinta turawa layin markade ce zatazo kanka kowa sai yayita😀 amma coronar nigeria daban take da sauran corononin kashashen duniya wlh, Allah ka karemu daga cututtukan zamani🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karyar banza wani mahaukaci ne zai dawo da abincin da ya dauka Tayaya ma suka karbo kayan🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ai kuwa da angama rayani, domin kuwa zan aureta koda fuskar ta kamar ta @user ce, kwaran kwatsa dubu naji nagani😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mashaallah Allah yakawo mana📉 karshen wannan mummunar dabi, a🛂 amen🙏 https://t.co/J2f1VJXAar
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
suka kwace kuma suka ce guba ce
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna ji👂muna gani👀muna kuma saurare🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan Mutumin babatunsa tayi yawa😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣 Ya fito ya Fara Sai suyi copy a gunshi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
fitattun shegu dai duk kisan da akeyi a wasu yakin qasar nan ina sukeh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user But messi ne yayi aikin ai 🤘🏿
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saura naked din sadau 😝😝😝😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤦🤦😥 Kagama sa ayi azumin Kuma Coroner virus Tana Nan tafe Zuwa gareka Dama Layi take bi, Yanzu Tazo Kaduna takama Malam. Tagama Dashi daga Kaduna Sai Ina?????
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina Ai ko kusa da waccan bamuyi ba domin munsan fada ne Tsakanin damusa da kare 😀😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya nima bangamsu ba🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Insha Allahu itace ajalinsa🙏🙏😛
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kutumelesi kuna nufin ya bata kamar wata waya. 🤔 are you thinking what I'm thinking.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wow! waka tayi dadi, Allah ya kara basira da ilimi..😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Actress kazo kana kuka ana mata video kuna nan kuna yarda😂😂😂 sannu ku fa 🤡 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Happy sallah The Gerry da retoh🕌🤲👈🙋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yasadai ana tunawa da iyalansu ba su da tasu ta kareva🙄😏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
aikin banza gsjy ana mulkin hauka a nigeria wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user I've said it ooo, Bazasu iyaba, stay safe♥️♥️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan shegiya Allah ya kifar dashi🤲
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
y subhanallah allah kaji qansu d rahma wannan musiba da suke ta samun mu allah ka dube mu k yaye mn badan halin mu b
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma shi buharin munji race waw bema san wanda ya tubeshi ba 😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wuka be yanka shi 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah muna rokonka Albarka cin Wannan watan na Ramadan,Ya Allah ka tsarwatsasu 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
alheri insha allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm Allah, sarki amma a hakan yafi wanda suka iya turancin amfani a majalisar 😡
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nawah Zakih Biya Mu 😎🔥💯✔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Labarin auta dan sarkin noma da namun jeji😀😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa innailaihi rajuun wannan wace irin mashifa ce yau ayi nan gobe ayi can Allah yakawo mana dauki🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm wai shi Ganduje ko sarautar kano dai yake so A bashi ya fiya talan fada 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ko a gidanku ake raba imani baza ki samu basaboda bakya jin shawara kuma kin rungumi duniya fiye da misali
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ka nuna mana hanyan gaskiya kabamu ikon binta kakuma nuna mana hanyan qarya ka tsare mu da binta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To yanzun sokuke asakeshi ko me? Kuma yan #BBC yan tada fitinane wllh shida ya zalunci al ummar Annabifa? yamutu can😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A baiwa kowa Ak47🤣😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
haba dan allah yau bakin su zaiyi shiru ko dayake yan madrid baki ne garesu kamar yan pdp
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aljan yaci karo da ƴan uwansa aljanai kenan, Allah ya kyauta yakuma tsare mana imaninmu, sukuma masu irin wannan hali Allah ya shiryesu bisa tafarki nagari, irin shiriyar da Allah yayiwa ɓarawon dayazo sata a gidan Sayyadatuna Rabi'atul Adawiyya. ❤🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kawai anyi saa ne garabasa sun samu garabasa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri ne da aka tsara shi da kyau, cike da 'yan wasa da aka zaɓa da kyau suna aiki a tsarin fulotin da baya faɗuwa. Shirin. an yi shi ne da kyakkyawan zane mai ƙayatarwa da cinematography gama gari. Labarin, dukda ba na musamman bane, kyawun shi ya isa ya saka ka mannewa a kujerar ka yayin bayar da abu ɗaya ko biyu gam...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wannan gsky ne wallahi munacikin lahaula Allah muke roqo daya kawo mana daukinsa 😥😥😥
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kayan yaji 🌶️🌶️🌶️sai da ruwa🥛🥛🥛🥛🥛
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user hahaha banda wanda muka gama lfy kuma 🙆🏻
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A gaskiya ni banga darasi da aka dauka ba. Sabida babu wani canji da akayi na magance matsalolin baya da ya haddasa kashekashen da yanzu babu su. Kunchi, takura, talauci, ta'addanci, jahilci, babakere, cin hanci da rashawa da duk dau'in kaskanci sune agaba.😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH ya bamu iko da lafiyar Yi,ALLAH ya karbi ibadun mu 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train