text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Wai Bbc hausa meyasa ku 'yan iska ne😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shi rarara dayake wannan karen faraitarsu ne se ya xage mutanen masu daraja duka amman sune suke mai tafi suna bashi kudi dandaxon marasa daraja kawai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ah tho kufita kubar mata gidanta mana | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah sarki, wani a baya kawai salati yake 😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yafisu Allah yacigaba da kare mana Gov. Zulum🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Savages 😂 rahama Yar saduwa 👍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bakarya kinyi kyau | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki Allah yajikan musulmi😣😣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya muka fada 😅🤣'Yan Gulma @user | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wayyo Allah 😭😭😭 Allah ya bk dangana🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan allah ku dena kawo mana kalan wannan labarin | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karin magana ne ko da gaske?😆😆😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user Hhhhh😅 Allah Ya qara daukaka @user @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna aduaa ALLAH zai kare mu In sha Allah 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kaimu lapia 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen thumma Ameen Wai kuma Gsky take fada ne? @user 🤔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na riya. Almubazzaranci. da babbar murya. Kaya sifili. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Chaiiiii Ashe dai ba iya Nageria ake abin mamaki ba 🙆🏻♂️🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Duk abinda zan iya tunani shine murɗewar fulotin mai ban al'ajabi da kuma yadda gaba ɗaya labarin yazo tare cikin kyakkyawan ƙarshe. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ni fa a case din yau nine lawyer dinki @user 😍😍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu agurinmu badan wahala bane. Nigeria se baba ✌two terms | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kaji Wannan dan ALLAH 🙄🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskia ni banda sakon xuwa ga shugaba buhari saidai mai dakin shi don allah mu yan nigeria muna da tambaya zuwa ga first lady wato aisha buhari shin wannan mutunin buharin da muka zaba ne ko kuma wabi ne daban saboda a cire mana kokwanto | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
waye xaiyi sulhu da | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rahama mana Yar Sadau Ko u are nt d one 🤪 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ko de yayi wa tsunstuwa ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Actually, I don't like ur success😠 jinake uwa na mutu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai iskancin nasu harya kai haka🏴☠️🤥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu gyara zukatan mu, muso junan mu mu dena raina namu mu dena fifita nasu, muji sune bayin mu da zamu yi musu mu'amala me kyau kaga babu jin tsoro kai magan agaban uban kowa da yaren ka shine cinyewa, namu namu ne bare kuwa can ya karata HAUSA FULANI ASAMAN KOWA✊🏼✊🏼✊🏼✊🏼✊🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai Dallah... Kusan Kai DA ni DA shi dukkanmu talakane bawai wannan karamin nuban ba😐 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masha allah masha allah allah yasanya alheri | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Suka makale kamar yaya 🙄Kana mai labari a BBC hausa amma baka iya magana ba ? Wlh da matsala | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama sunan Buhari ka rubuta da yafi 😎😎😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai dama twitter tanajin hausa shegiyar gari | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Naija my country Ana Iya hege a wagga gwamnati Daga cewa secure north sai Kora🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yayan wahala kunsan ku kori yara idan sun saci amsa kunje kun anshi cin hancin kuna magudin zabe allah ya wadaranku | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
akwai na am kuma shi nake jira | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
munaji muna gani muna km sauraro | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa baba ganduje ya duba wannan lamarin ya sakemu.. 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ya Kara daukaka ya Kuma basira film din yayi kyau mutane suna ta bamu labari yayi sosai. Sai mun xoo🏃🏃🏃🏃🏃🏃🏃 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babu godiya a tsakanin mu baba😢, kardai ka manta d 20k dinmu 🙏🙌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kuma dai 😔 Allah kawomana qarshen wadannan muggun ayyuka Ameeen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fatanmu ubangiji Allah kakwomana mafita yayukuma jagora🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai guda biyu a layin mu 🌚 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wayyo allah na | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhhhh wallahi Yan darika basajin kunyar karya😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab kana ruwa wllh😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 @user wannan rigiman gida ne ba ruwan ka barni da baba Na @user | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kya huwa didi?💁🏻 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Harba mata kai. 😀😀don uwar jamus din. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kut melesii🙆🙆 Allah ya idda nufi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
i can spot the evil eye jaruma ashe dai baita kadai take tsiyaba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
toh ai ma duk yan gari daya ne katsinawa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😅😅gaskiya ba gama ba kam | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah ka karemu daga wanna matsalolin virus Dinnan, Amin.🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
heheheee daga ganinsa kaga dan kano | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tayaya zamu gane? 😚 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Nigerian Prince yana jan ku ciki, burge ku, da faɗa muku labari babba da ƙarfi ba tareda rasa kanshi ba. Shirin bai bada bayyanannen ƙarshen halayya mai kyau, babu bayyanannen mafita na mene, ko waye, daidai ko ba daidai ba. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wooo Zaidu! Allah ya ida nufi😊😀🤗 #Naka-nakane🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
toh fa allah ya ida nufi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh karyan mutanen nan kawai kalubale ne garesu gobe kiyama Banda zaluntan talaka da suke😏😏 koh a gidan uwarwa ake samun wutan? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A sanadiyyar Cutar Coroner virus Kenan??😭😭 Innalillahi wa'inna Ilaihirraji'un. Allah yagafarta Masa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yakiyaye wato casu asaudiyya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dakyau mai girma hakimin wuhan komai ka fada akan wannan ciwo daidai ne allah ya tayama danmasanin corona | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kajin su kuma allah yamasu rahama sukuma azzaluman Ya allah kasan su kuma kasan ko suwaye allah kasan yadda suke kashe muminanai adoron kasa allah gasunan kamasu suyyar kosai da azabar ka🙏🏻🙏🏻🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
rakumi girman ka na wofi danakuya yafika duwawu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yafito da wanchan mana....👈 Garuruwa nawa basu kai kano ba amma sun tanadi kayansu... Ko lagos sai da suka tanadi sauran kayansu da kudin lalitarsu daga baya gomnati tashigo lamarinsu.... | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah 🙏 Fatima Allah ya albarkaci rayuwarki ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya jikan waenda suka rasu yaba marasa lafiyan su lafiya allah kuma ya kawo mana karshen wannan fitina a nigeria ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wish her happy born day dear Allah ya kara shekaru masu albarka 😊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yanda kuke wulakanta bayinsa a wannan mulki naku, Ya Allah ya hanaku jindadi duniya da lahira, ya Allah ya hadaku da cutar da kudin da kuke sata baxa ku iya neman lafia dasu ba😢😢🙏🙏... | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Naji takaici matuƙa | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wannan matar me take siyar Wa ❓ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user dan allah kar a bamu wallahi sacewa xasuyi 😩😩😩😩😩😩😩😩😩 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai tace rabin raina 😍😻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBc kunmin laifi yakamata ache KO rubutomana sunayansu sabida muganesu koda watan watarana😋😋😋☺😚🙂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kano ta dabo cigari ko dame kazo an fika | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mati a zazzau y tabbatar min dake din ta musamman ce of course nima ga nawa act din 0035163982 stanbicIBTC bank ibrahim Adam.....🤗🤗🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa muyi sallar juma.a lafiya sarki mai f k d 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anya babu siddabaru 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda duk barayi ne. In banda rashin mutunci wai gobnatin Apc ke cewa abacha ya yi Sata.😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana rikici anan wai followers inma har wani abun so ne?😆 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Bakida dama rahama 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kalli Yar 20yrs Kamar me shayarwa😲 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
riga kafi zancen banza inji polio | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya taimaka ya kuma bada sa a | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameeeen Rahama baki taba birgeni irin na yau ba wallahi kuwa 🙌🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tabbas Buhari baya bawa jahar kano goyan baya ta kowacce fuska nayi dana sanin zabar Buhari 2015 wannan shine babban kuskuren dana farayi a siyasa 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hege boss😎ba rami meya kawo Rami😂🤣😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai lokaci beyiba tukunna 🤣🤣 sai kace restaurant is 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan duk girman firijin ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to mai yakaisu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anayi kina neman kudin ki😂🔥🔥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Easy Sir But Gskya Akwai Gyara a maganan Nan..😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah nima abinda naso nace dazu kenan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikinkka ya na kyau mai gadi😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Shiga ah haka oga 💡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Nidai wanda ya balaga bashi da aure allah ya aurar dashi ✌🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kun dade baku tsaurara ba🤨 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Kai sunah yayi👍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.