text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Toh kunji Yar yarinya. Horon Bariki, balagan titi, Karuwanci a turai. @user mu2mina ba zuwa turai ba inah zaka samu irin su Sadau. 😆😆😆😆😋😋😋😋📌🚩🚩🚩🚩 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hahahaha shi ake kira live performance | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai ku yawanci fada babu cikawa ta fiya yawa a kalamanku 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😭Allah yasa mugama da dunia lfy. Kai kuma Allah kara lfy | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mun raba jaha a nan kuma🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Anya gayan nan ba catfish account yahadu da na wannan mutanen ba 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
she is thanks allah nata yafitofili nawasu sairanan gobe dun allah kubarta tahutalast time i check many things nanan dayakamata kuyimagana akai ok | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gutsun uwarsa shida adalcin shi yasan wani adalciNE👊👊😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ubangiji Allah Kara lafiya 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wow 😂 great...wannan abu yayi. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user yace masoyan sa su zabi @user...😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gavadai gavadai musulunci allah y sanya hk har cikin 🇫🇷 ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuts wai yayanki ne 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
china china wannan ba gaskiya bane kawai da batune irin na yankin asia ma abota uzzurawa yan jarida da tauyewa jawaba fadin albarkacin bakinsu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Really baban yarinya amma fa yakamata aboye gashin😎😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ali Baba Agama lafiya 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama gaskiya ana tauye musu hakkinsu 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kishin kasa da tausayin talaka. Allah ya jikan shi 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kawo miji mai kyau da alkhari 💫💫🌹 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah kadai yasan nawane suka zama jiya a maiduguri allah kaji kan musulmi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yanzu jirgin yakoma jigawa kenan🤔, Allah yasa amuku da sauki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ba mun rabu da Corona ba, amma kumq naganmu cikin List🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC Hausa, mu yanzu matsalar tsaro da fatara da yunwa ne suka fi damunmu. Jima'inma ba ya samuwa yadda ya kamata. Kun dai san """"""""""""""""Sai da ruwan ciki a ke jan na rijiya"""""""""""""""".😎😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh ramatu kin shiga uku😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shikenan ya huta da takaicin Shuwa gabanin kasar nan😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji shirme tosu tsigeshin idan kuwa suka tsigeshi talakawa zasuyi masu addu'a suda mulki har'abada domin Nigeria ma nabukatar @user bayan Borno kawai ba. Zulum for president 2023 Insha Allah 🤲🤲🤲 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na fidda rai, sauyin Enitan daga marar alƙibla zuwa malami yanzu kuma mawaƙi an bangaje shi a cikin sauran mintunan ƙarshe bayan duka rashin tsammani. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Tsohon Nollywood a mafi kyawun shi. . . . Wannan labari ne mai sauƙi kuma an faɗe shi da kyau tare da cinematography mai kyau. Lionheart ba abin bada haƙuri bane a cikin nuna al'adun Najeriya ɗinshi. Shirin har ila ya miƙa saƙonni da yawa madaidaici na jagoranci, goyon bayan iyaye, ƙarfi, juriya da zaman lafiya tsakani... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
karfa su jiki lol | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Maza what? 😂“@user: Wasu likitocin da suka kware a harkar tiyata a kasar Afirka ta Kudu sun yi nasarar yi wa wani mutum dashen mazakuta. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
happy jumaat kareem hajiyar allah kannywood super proud of you | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gwara susar duwawu🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shikn ai iraq sun kira ruwa😒😒😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mufah yanxu a kasan nan mun riga mun fahimta Boko haram nan akwai masu gidajin su a cikin manyan jami’an Gonnatin kasan nan idan bahaka bah kowa ni abun amfani na yau da kullun a ce suna dashi bayan su yan ta’adda ne tayaya suke samu 1. Fetur 2. KayanAbincin 3. Magani Hmm🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka fara koh😞 toh duk Wanda yace shine wlh ba shi bane | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Lionheart dunƙulallen shiri ne da yake nuna tasirin yin jima'a a gurin aiki a Najeriya.Ya kasance na kai tsaye, ana iya hasashenshi sosai da kuma an bada umarnin da ɗan rauni na Genevieve Nnaji. Amma a gefen saɓanin abubuwa, yin aikinta yayi muni, kuma ta ɗaukaka duka 'yan cikin wasan da gaba ɗaya kayan cikin nasara. S... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user To Allah yasa dai bakiyi contact da mai abun ba, 😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni na dauka ma ni kadai ne haka takr faruwa dani Ashe muna da yawa to am just silent🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kamaye ya auri kyauta dillayiya, Bawa mai kada zai auri Rayya, yanzu Mahmud yana soyayya da Laila. Arewa 24 suna so su nunawa duniya maza maciya amana ne😭😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Naga kowa saya kawai yake, manya da yara 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya bar sarki mai kannywood | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu ina ruwan mu🤷🤷🤷 kada ma a sake shi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ar yanxu ana maganar conora | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to zamfara fa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya sawaka ameen 🙄🙄🙄🙄🙄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂 daga katsina sae kaduna kowa ya sheqe ayarsa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri mai kyau. . . . Layin labari mai kyau. Ya cancanci kallo. Tabbas zan bada shawarar kallon shi. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user hmmmm ya nabada gaskiya ne Kawai🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Duk dabara ne anyi mana alkawarin zamu sha jar miya ana so a mayar damu koriya😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user https://t.co/xMnZITB5fk ku Biyo Mu A Shafukan Mu Domin Samu Video masu nishadantarwa, Fadakarwa, waazantarwa, illimantarwa. Tweeter 👇🏿 https://t.co/PDHcXK4SzO Instagram 👇🏿 I'm on Instagram as @user. Install the app to follow my photos and videos. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama akwai Yan fashi a naija still🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
muba yan iska bane ku kama kanku | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fansho da xa'a baku gaskiya zalunci ne😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Baba ai mun San za'a Rina...ja muje 😁😁😁 @user | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Pro kai bakaso axubama numbers kasamu kudi?? 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kutayani dubawa wannan ai @user ne ya amsani kuma mai masa fatan alheri da hash tag na #EndBokoHaramBanditryNow #EndSARS Amma kunce bai tareda matasa please kusinga bincike na kwarai kafin Kuyi article akan mutun wannan ai bata sunane proudly #Nigerian #Danarewa 🤔😎😂 https://t.co/dJeocWk2wq | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user No wonder my sisters are dying of bleaching 😂 Ashe shegun Sanyi suke so 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan baka san gari ba.. Sai ka juya da gudu 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sun fafata kenan 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai har nawa Sani Abacha ya sata ne da har yanzu ba'a gama gano su ba🤔? Kawai ana satar kudi ana fakewa da Sunan Marigayi Sani Abacha 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama ai su obasanjo ai sune masu zanga zangar😒,#munsankomai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mai nakuda ta samu katifa 🙈😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya day mumaday indan niger itma ta kwshe yan kasarta daga côte divoire | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Fim mai kyau don gani ... . . Eh, Strain hakika shiri ne mai kyau. Na ji daɗin shi, ya kawo hawaye zuwa idona zuwa ƙarshen watakila saboda ni AS ce da kuma saurayin da nakeso shima As ne. Don haka dole ne mu kira shi dainawa ... . . Zan iya danganta da shi da gaske saboda, na ga hoton abin da zai faru idan na ci gaba d... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
zasuyi mashi cin barcelona da bayern kuwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sabira zata fasa kwai kenan taska to inde kaga mahaifiyar ka ta mutu zaa ce mata amman kai gawa ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Me yasa ɓata kuɗi dayawa cikin samar da shiri marar birgewa kamar wannan. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Maganin Yan tsurku 😹😹 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user HHH Allah ya kyau femi kenan 🙄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah Idan bakuyi karya bh bakwajin dadi 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ameen my rabin xuciya ❤️❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kowa yayi dakyau zaiga dakayu 💔💔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa ya musulunta sbd Annabi S.a.w mukuma Allah ya kare imaninmu ya dauki rammu cikin addinin Musulunci 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gawar mahh baza a kyaleta bahhh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An Fada Mana Wannan Tun Baya😏 Saban jawabi muke so Kayi Mana Yau Idan Kana Hudu ba A Masalaci | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
matsalar tsaro sai dai addua | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
naji dadin rasa mulkin da kayi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskene Wannan Boss @user Allah! Shi qara SutuRa. Uban MaraYu* KasuWah Akaimiki Dole. ✋👑👟👒🎸 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kawo muna karshen wannan rikichi na | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk rashin kunyarki bazaki taba kai AKUYA ba domin ita tunda aka haifeta tsuliyar ta a file take kowa yana gani😤 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai anyi magana kaji suna #Nextlevel😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun 😢😢😢 Allah ya kubutar da su Allah ka kawo Mana karshen masifar nan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ae mahmud ya jazama masu sunan shi😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kasa naga alkhairi 🤕🤕🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ne Malam Gatan gawa Allah yakarama tawsayi da Rikon Amana🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duniya budur war wawa.......🤣😜🤣😜🤣😜🤣😜 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Safe travel ya Mallam 🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Yana da ban sha'awa cewa For Maria shiri ne na 2020 kuma yanzu yana samuwa a kan Netflix a cikin 2022. Wannan ɗaukacin kyawu ne na nollywood ne, kuma ya cancanci kowa ya gani. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
nabi ƙarin bayani da gudu ba wando | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Adamu ban gane me kace ba😐 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab. Karatu kogi ne😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ahse kema kin sheda xee taji kyau🕺🕺🕺 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amurkawa mutanan mu😎😎😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zamu yi zaman jiran gado | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kallo ya koma sama wai dan allah buharin da muka sani kuwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai barawo ne ze fito yana cewa ze kama al'kali idan ba renin hankali ba 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
e no shock me oh u can act as much as u can yarinya duniyan kwana nawa ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya allah kayafe mana tunanin da mukeyi nace wa buhari me gaskiyane | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
lallai subaba ansamu kudi ️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai in toshe shi 😂🤣😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.