text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user The time has come Allah ya kyauta 😢😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Koba dubu dari ba 😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dukka da euya🥺 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kai kaji abu fa dan allah wai gida babu tsaro amma wai har wata kasar zaa talla fawa akan yaki da taaddanci bayan ga abinda yake faruwa a nan su samman ma a arewacin nigeria ankasa magan ce shi bai kamataba kuma wannan abu da ake shirin gaskiya ba dai dai bane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user This Is Call Nigeria😪 Inda Xaka Fadi Gskia A Kamaka Ko A Cireka Akan Abnda kk Fadar Gskia😩 Tayaya Xamuci Gaba Muna Vare Wanan Abun Yana Faruwa A Kasar Moh😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤷🤷🤷 da rayuwarsa da mutuwarsa duk ɗaya ne a gurina. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user In dun million 5 shegiya za'a samomaka ita😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bayan kashin da take tattare dashi 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zan roki Allah (SWA) Ya duba halin da Nigeria 🇳🇬 take ciki ya kawo mana gyara dan Rahamar sa.... Kafin komai ya biyo baya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai babu wandah xai iyah maye gurbin shi allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Pls a bar shi ya ida ladar shi 💔🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to allah yakawo mana daukinsa amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kano yafi ko ina a Nigerian 🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Oh niko bari da biba ko sunyi aure yanxu????na san sun girma yanzu😂🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Musa Kafin Allah 💪 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
toh fa wata sabuwa kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user #Askrahama baki amsa tambaya ta ba🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan wake kenan ai sojan ruwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina Bayanka Zulum✔️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ita 'Ghana Must Go' din dai da take yagewa 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dole ne daga zuwa fira sai a saka tsallen kwado 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user barka da sallah 🕌❤️🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babu abin da ya samu kwakwalwar sa ,mu dai kara hqr kuma mu ci gaba da wanke hannu😂😂😂😅😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hehe 😂😂 Toh miye abun Allh ya isa aciki Abu neh a zahiri muka gani kamar wani firm | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baze fidda qaho ba balle ayi layya dashi😆 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ka samu a cikinsu Amin dai🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kunajin dadin juna😁😁😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya gwamnati elrufai bata adalci wannan ya nuna cewa zaayi sonkai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user TO MENENE ACIKIN WANNAN GWAMNATI INBANDA XALINCI DA KARYA DAKUMA YAUDARA, HAKIKA WANNAN GWAMNATIN AXXAKIMAICE MAKIYA ALLAH KAI TIR.... DAWANNAN BAQAR GWAMNATI. 🚶🚶🚶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
haka take rahama ashe kinyi court wedding | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah Allah yasa alkhairi🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wanga irin runguma😍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Ya Gafarta Musu Yasa Aljannatul Firdaus Itace Makoma A Garesu🤲 Sannan Kuma Shugabanni Kuji Tsoron Allah Wallahi Sai Allah Ya Tambayeku Akan Wannan Nauyin Daya Dora Muku 😥😥😥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Su ma su rika kamawa gwamnati wajen yaki da corona su bada tallafin kayan abinci a yankunansu da su ke wakilta. 🇳🇬 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
why not kace saika samu comment k | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mafi munin bangaren shine; Kiɗa mai matsanancin ban haushi da ya ci gaba da yi har ƙarshe, wanda ya sa tattaunawan wahalan-ji kuma a yawancin guraren kai tsaye ba'a ji. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
to kada ka sauka mana akwai ai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba sai ayi mugani ba In tusa zata hira wuta 😂 ni wlh Sam bantaba Jin shi a matsyn shugaban da zai iya rike Nigeria ba ko dayake sanda yai mulki baa haifeniba amma dai ni banji yana da kirkin ko kwarin gwiwar farfado da Nigeria saboda ai alamar karfi tana ga mai kiba😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gobe zamuyi azumi. Amma duk katon daya fito yace muyi hakuri an samu kuskure semun daki hancin uwarsa😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai kafito Takara daga nan zaka gane kafi @user an fani 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤦🏾♂️Wan nan labarin ai a Nigeria yakamata ya faru😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 1. ATM: Cartin Zare Kudi daga Babur na Kudi 2. POS: Babur na aika, siyesiye da zare kudi 3. Data: Nau'ran shigan iskan duniya 4. WhatsApp Status: Wajen rubutu da wajen kwallo na WhatsApp. 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allahu karbar Rahama wlh kimakin sankinfi kyau ahaka Allah yakara shiryamu 🤲🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya allah ka azurta ni kamar dangote aliko | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahahaa zaabaiwa gwamnati dai ko don wlh mutanenga gabadai basuda hnkli kuma basuda wayo 😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun fa da ban tsoro Allah ya sa a gano su cikin aminci Allah ya tsare su daga dukkan sharri amin 😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya shuka alkairi😅 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya jiƙan sa amin duniyar aikin jarida da kuma finafinai sun yi gagarumin rashi allāh ya albarkaci abunda ya bari amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zako kuga tsiyar kasan na sani ai ba dai bane ll | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user 😂 haha nagaba yayi gaba nabaya sai labari yarinya yar yayi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yar mnister koh yar iska 🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karyar banza😠😠 Allah dai yana kallon, kowa zaije madakata. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Humm wallahi kundai Gaza dakai da mai gidanka #Buhari abun haushi wanda a kullum kuke nuna duniya kunfi kowa iya mulki, gashi security kadai ya gagare ku. Wallahi shame on you #Elrufa'i & #Buhari 🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah! Suyita Hada Hand Sanitizers dashi 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ka shirya mana wa yan nan shuwagabanun namu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user aikin banza😏😏😏 zaima dawo | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya biya musu bukatun su na boye dana bayyane, Allah ya basu ladan Ayyukan su ya sanya musu Albarka🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haha 😂 shi ya boye kansa kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Naroki Allah shiyimai mafita cikin wannan al, amari 🙏 Alhamdu lillah yayi sarki kuma yana zama #Gwamna harma #Shugaban kasa! Magana jari...... | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Madallah Aiko wasu zasu sha tsinuwa😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
fada kawaii yake | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to allah ya kara kiyaye wa wainda suka mutu kuma allah ya jikan su | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hahahahaha bbc hausa kenan ai kuma kunsan kaomai baiyiwa yan nigeria na azo a ganiba domin dukkan sassan kasar nan basu shedi jin dadi ko walwalaba a wannan shugabacin a yanzudai da izinin allah sai mun chanja muga domin abin yaisa haka karya kawai ake mana | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Minister wutar lantarki abubakar shekau albornawy yace sai sun shekara basu ga wutar lantarki ba 😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nima daya ne daga cikinsu, ina number ta wata 109 or 1901?😜😜🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan girman Allah kaje Instagram ka unlocking @user he's fan 100% Ban san me yamaka ba. Ko meye yayi ka hakura kaje ka unlocking nashi please🙏🙏🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a sambisa akeda bukatan ku ba anan ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ya rabamu da makahon so, Kiri Kiri kasan ba Sanka ake ba Amma ka nace sai shi, duk mace Mai Hali irin na sumayya ta dena. Nasiha ce 👂😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kwamitin masu azumtar watan Kuma sun ce tabbas zaa ganshi ranar talata in Allah ya yadda🙄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amin ya rabbi Amma daii na so ibro yayi magana a videon nan 😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gsky ya fada ai 🤷 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mai ban dariya da jin daɗi | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Abin dariya😆😆 Ita dai Nigeria a haka zaka dore, wato RASHA? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai daman naji wani yana fadin jaridar Sun kamar sahara reporters ce a nijeriya. Ba komai suka fadi gaskia ba🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ke ba ko kyau gareki ba sai tsabar iskanci shashasha kawae😠😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ke abeeda ba kimin wanke wanke b kika fito😂🤣😂🤣🤣😂🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri wanda baza'a taɓa iya hasashe ba, mafi kyawun shirin Najeriya a tarihi. Da kyau Kemi Aditiba da kuma 'yan cikin wasa, ba zan iya faɗan cewa yawancin 'yan wasan ba su da ƙwarewa sosai yayin kallon shirin. Sannu da aiki!! | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Kinza katuwa hajiya😍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hoo dan banza nide xanbada k inde xaka sake remix din waqoqinka daga yabon izuwa sukarsa idan ka yarda send your account details | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yatsaremu Dawannan Rashin Hankalin🤭🤭🤭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tsakanin Mu da ke Sai Allah ya Isa kawai,Dun da baki Saka Wa ennan Hotunan ba, tun farko, da hakan Bata Faru ba, kuma Ma Kukan Me Zaki Zo nan kinayi, me Yasa Bakiyi tunani, tun Kafin ki Saka su ba, A dole ke kin waye, ke ga Celebrity, A zindir Allah ya isar mana Wlh 😢😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
salmu alaik inai miki fatan alkhairi allah ya taimakeki ya doraki akan maqiyanki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau kafara fadi ne?? 😠 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
i love you gaskiyaba ki da case | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tuni wasu sunzo sunyi sallah eid sun koma yana chan yana shirme | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BA'BA Allah ya baka ikon gyarawa... Mu masoyanka ne na kwarai saboda muna so kasar mu ta gyaru kuma mun san niyyarka kenan. Allah ya taimaka BA'BA. 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ko a kwalar rigar mu.😋😋 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BA ITACE HAMID ALI YACE TANA DAUKE DA GUBA? YACE TA GIDA ITA KE DA INGANCI💁 WANNAN YA NUNA MANA CEWAN GUBA AKE KOKARIN BAMU DON YA ILLATAMU KO?👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To Allah ya Kawo wa al'ummar musulmi daidaito akan abinda suka saɓa👏👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gwamnatin mai gaskiya kenan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wata sabuwar inji ƴan ca-ca🤔 anya wnn gwabanan lfy yake kuwa? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC me kuma ya faru?? 🙆🙆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC Hausa na fuskanci abubuwan nan anayi kuna jin dadi 😊😇😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hegen ɗa tana kwantarma da hankali kaikuma kana kwantar da ita a gado ko | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sai anyi mgn suce ay dan talakawa sukeyi Amma abunda suke so suyi koda xaima talaka dd koma baxaiyi baa Ba ruwansu Amma ay shi talaka tini yasan allah ne kadai ne abun dogoransa Sbd shi yasan baida governaty Sauqin abun maa dai Dole sai kowa ya mutu followed by Hisabi 😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Watakil de akwai manya aciki shine ake son lbrn ya bu ruwa😛😛😛 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Imagine an kashe 43 sun kashe 5 and they are nt even ashame on posting it wai sun kashe biyar😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai Manjo ya raina mutane wlh 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan Zakzaky ne yake jin Radiyo😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmm ba girim_girim b de.. Allah tayi kyau 🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.