text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Yy kyau 😄😄 Haka yakamata dama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wacece haka? Wacece Rahmat Sadau?🙄🙄 Ku Mana bayani akan @user don na santa please.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kufa baku da hankali meye kuma na wannan tambayan🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tir da wannan goyon baya kuwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂 😂 😂 Kamata yayi ka Jura sunan ka zuwa Trump Adam Sandler
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bahun gishiri😂 ko gdan mahaukata ka wuce kwado🤧
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😳Bazawara tana Smile🤣🤣🤣🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kae baba yaushe kaxama Mara kunya hk😕😕😕😕😕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Yar lele nah ina so nasamu aikin sss domin duk inda kike sai na naimoki domin kawai na taba haduwa dake 😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yabaku xaman lpia dake dashi yasa kuma yarikeki amana ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ranki ya dade sarauniyar matan nijeriya kina da damuwa akan hakan ne ko kinga naki sun ragu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Insha Allah Buhari zai cika dak Alkawari da yamawa yar Nigeria..🙏🙏 Allah ya Tabatar mana da Alheri Ameen#Nextlevel Cigaba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ja ira kafira annamimiya yar wuta la anana munafika....allah yasa tsakanin mu dake,ina rokon allah yadauke mumuna mataki a kanki sabida wanan yazama darasi. amin ya allah✍🏾😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inanillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭 Allah ya jikan su da rahamar sa yasa Aljannace makomar su Dan Alfarmar Annabi Muhammad S A W 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Qila ko shi bai yarda da tsaron wajen ba🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ae kuwa kashi 90% na Nigeria mahaukata ne 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji irinsu koh? Kwata kwata basuda imani...bah talaka ne a gabansu bah daga magansu sae yaransu... Ya Allah ka kawo mana qarshen zalunchin shugabbani...🙏😭💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai rahama mashallah komai yaji wlh😍 Allah ko a mafarkine😭🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ahhhh❗, gaskiya ya kamata, sai su bada himma🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai matuƙar kyau. . . . Wannan ya kasance babban shiri. Layin labari mai sauƙi da ya samar da hangen cikin shekarun baya zuwa maza biyu (da wanda ba'a sani ba dayawa).. sai matsalolin da suka zagaye haɗuwan su a matsayin manyan maza.. . . . Da kyau! Yayi daban sosai daga wanda na taɓa guri.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user gaskia my model, Rariya is better than https://t.co/2PxlyLnyGX can even compare them...👌🙌💯💯💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma ina tausaya masa Ya kashe rai Ya kashe kansa Tamb!!!🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaiiii yahudawa suna ta siri sai kace malaman Hadith sai wani tayar da jijiyar wuya ake akan wani dan iskan film 🎥🎬👀 GOT is just😷 semi porn
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user much love Allah ya ba da sa'a 💋💋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Labari mai ban mamaki. . . . Shirin yana ɗauke da darrusan ɗabi'a dayawa. Babban matsayin fassara wanda Zainab Balogun tayi. Idan ka ɓata a hanyarka, wannan shiri shine abinda kake buƙata don canja hanyarka zuwa Allah.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah ya gafarta maka Allah ya sa karshen wahalar kenan 😢
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ta huta da makeup 💄 in za tai new post🤓 Su audiga sun maye gurbin kayan kwalliya😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah katausayawa mai tausayawa talakawa kuma ya allah kalalata katsanantawa duk mai son yaga ansha wuya kuma anyi talauci allah ya isa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya kareka da ga shirin makiya Allah yabamu lafiya da zaman lafiya wa musilmin duniya baki daya amiin🕋🕋🕋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kiyaye Gaba @user Gaba Gaba dai baban Islama 💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Alhamdulillah Allah yakara daukaka dakuma imanin taimakawa mabukata 🙏🏼
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
no more pressure my dear rahama akiyaye gaba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji hadin fada 😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hakika late comer badan azziki bane bazan mantaba antaba yimin kof daya wallahi yadda naji araina kamar namutu amma gashi ina rayuwa cikin kunci dalilin rashin masoyiyata allah sarki mutuniyar kirki baban tane me son abin duniya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user AMANA Da BARAWO a kan layi daya🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah, haka aki son malamai ba irin su oo ba 🤭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tau laifin waye duk mummunan aikin da ake aikata wa arewacin kasar nan ai da bakin wasu manyan yan arewa ne ake aikata shi mu keda president mu keda chief of army staff da sauran manyan qasa amma ace rashi tsaro ya addabi arewacin kasar nan allah ya isa bamu yafe ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
haba ranki ya dade muna zaman zamanmu lpia ki ta qoqarin sai kin samu yin wankan janaba adinga tuna bin marmari bai da kadan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
idan kuma baa mayarba fanonsense
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user yo! Subhanah Ahe bazai zo dawo ba😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhhhh to ko ramos yace yana sonki ne
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuti-kutin Ruwa ce 😄😄😄😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmn kudi ake rabawa ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan Yaren ku kawai ke jinshi Rahama, mu Swahili kawai mukeji. 😱🤸🥴
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
nakasa fahimatar abinda ke faruwa a africa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤔🤔🤔 irin wannan abin ne ke saka in qara tabbatar da cewa zamana dan nigeria is by accident (something out of my wish).
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
baba ganduje mun gode baba ganduje mun gode ah mun gode baba ganduje mun gode baba gandu ina goggo agayamata mungode baba ganduje mun gode‍️‍️‍️ karota songs
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen 🙏 yasa masu taimakon addinin musulunci ne a kowa yanayi akowani lokaci 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Kuji min wani wayooo.. Mu za, a cuta😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya amatsayina nanaji inson insamu mace kamar lailai kamar yadda nasan kowacce mace tanason tasamu irin lukuman allah yakara basira my best director 🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kiso mai sonki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Lukman ya cika namiji 😍 ga hakuri, Ga Class ga sanin ya kamata🤩🤩 kuma beda wulakanci da zuciyan nan na fada
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Love yah Sadau....😚😚😚😚😚😚😚
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 ai daga ganin 'Yan wasan ma nasan wannan movie din baza'aji kunya ba 😂😂😂 ko jini ya hau zai sauka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai wannan shirme ne😡😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ta cikin tattalin arziki na gamsasshen bayani, Eyimofe, (aka fassara shi a "Wannan shine muradi na") yana bada hoto na duniya gaba ɗaya mara lokaci na juriyar mutum yayin tsayar da Arie da Chuko a matsayin maraban sabon ƙari ga damuwan haɗa shiri.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user To kuma meye huruminku? 😒
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wuya mai sa kafiri ya musulunta 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau kuma 🤔 anya buhari me kuwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai su waɗannan bayin Allahn tunda ba zasu iya bamu karya ba to suja bakinsu suyi shiru manah... Mufa waɗannan maganganun banzan da sukeyi ba ƙaramin baƙanta mana rai suke bah...😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user narasa wani irin so sumaiya ke yima mahmud hk kwata kwata idonta ya rufe akansa...wlh haushi take bani idan naga tana haka😡😡😡umar yafadamiki gsky amma kinki ki yarda wayoo allahna wannan wacece irin soyayya ce haka ni tausayi ma take bani wlh
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan shegiyar mata allah efcc suyii ram dah eta
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wane mutum inji mutuwa. Kai dai ka gode wa Allah ka kama gabanka.. Ama babu dabarar ka ko guda daya.. Allab ya ga daman azurta ka shikenan. Raguwar kuma, sai labari😀😀😁😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaii jama'ar mutane!!! Ko mene su Baba Buhari zasu yi da wadannan manyan kudaden kuma ohoo.😕🤔Toh... wataqila 'Palliatives' za'a raba mana. 😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Maganin gari me nisa🤷‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
bamuji dadin hakan ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakawomu karshen cutar gaba daya🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan naga mace tana firar ƙwallo sai abun yayi min wani banbarakwai kamar naga 'yar daudun mata, ko ni dinne dan kauye oho!🤷
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wuka bata fuda shi 🤓
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user To Allah yasa dai an kasafta alkhairi ameen 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ba~ba kana cikin kurkukuprison kenan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna goyon baya🧡🧡❤️👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ahh, lallai kakar su ta yanke saaqaa 🤾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yana maganin korona
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kice ya sakaki santi 😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh ai ko sau nawa zaku kai Allah zai tsare bawan shi!!! Allah ga bawanka nan 🤲 @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ok munji wannan me sukace gameda wadanda suke kashe mana mutanenmu a kullum anan arewa su banditsbokoharam suma makiyane ok idan makiyane me yasa aka basu kulawa ta musamman su na farko an basu kudi da gidaje domin su daina kisa na biyu har kasan waje ake shirin ciresu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Munbi mun amince kocewa kayi ayi 31 bazamuyi musu ba , saidai bazamu wice 30 ba 😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aiko sunyi rashin kyautawa 🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
mayan mulkin ai bazai sauka ba incompetence kawai‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Lmao😂😂😂... Wayyo cikina😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh basai ya fada ba muna jiransa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😀 Na zaune shi ke ganin gudu.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahama ki amince kikarbi soyyaya ta ina biyarki Kan shafiki na Instagram dan Allah nayi nisa akan kauwnaki ki amice Dani 😘😘😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Adewale Aphunuoye-Agbaje, wanda ya rubuta, ya bada umarni da masaniyar wannan 'noma' hannun-farko, ya isar da ƙarin bayani mai na wariyar launin fata da waɗannan matasa suka haɗu da, kafin samun maƙalewa mai muni cikin wasan kwaikwayon siɗaɗɗen kai da yayi tsayi dayawa ...
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
Nayi nadaman kallon wannan shirin
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
kai naija kowa ni wata akwai topic
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
subhanallahallah ya karbi shahadar su
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wakilan Corona yan wahala 😒😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya gafarta maka baba ladan ya sa aljannace makomar ka ameen ya hayyum ya qayyum
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yau bulus ake ciki azumi babu wahala
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai har kan anciye bama hanci kawai ba😇😹
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina wutar🙄. Sun san unguwoyin da suka bawa wutar ai.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan yayi matuƙar muni [...] matuƙar muni !!!!
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ka chan chan ta wlh Allah yakara dauka ka da basira damu baki 1 🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaja da kwanan Baba Buharin mu🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmmm shiya in allah yace zaiyi abin sa dan uwar mutin fa ba yadda zai yi amma akwai allah yasan gaskiya kuma ya na nan amada kata 😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waye ya labe sanda binne su har yake fadin shekarunsu🤔😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daman ai sun saba pitowa group Saidai duk uzurinsu bakin semi final yake karewa 😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ramun karya me zurfi ne yasin... haba BBC shekara takwas ai ba wasa bace gaba daya fa biyar akayi yanzu haka da ragowar uku na shan kebur... Kunga kafin ramin karayar ya kure ai kai ka kure naka ramin.🚶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train