text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Kocin Nigeria 🇳🇬 Fa nawa suka ci Champions ?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuma an bamu wutar ta wannan yawan adadin kudin kua 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
shikuma yana karya covid yana ciyomana bashi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To wa ya tambayeku darajar kudi a naira.?😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user rahama may Did💪💪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga nan filin tuwita ✌🏾 Darasin daya kamata su koya shine jajircewa da kuma riko da gaskiya da amana 👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai wani abu da na lura tun daga lokacin da aka canza shugaban NDLEA a najeriya ake yawan kama miyagun kwayoyi musamman a airport, da alama dai shugaban na baya kamar yayi sake ko kuma dai akwai fahimtar juna tsakanin shi da masu safarar miyagun kwayoyin😃😃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dole Shugabannin Nigeria kusha. Wahala a wajen ubangiji wlh. Don wlh Zakusha Question. Saboda Baku da Imani. Totally a zuciyarku. Allah Yayi muku Abinda kuke mana a kasar Nan 🙏. Zalunci Kiri~kiri. Kuna Cutar damu. Muje Zuwa. Akwai Allah. Allah Ya Isar mana 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wallahi babu wanda yakamata yayi murabus kamar domin wallahi tun hawan mulkinsa komai ya rinchabe
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wayafi kowa rashin kudi a duniya Kuma?😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ae baku rubuta dae dae bah Bamusan a Ina kuka nemo wannan hausar bah👌👋👐
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ubanka Yaci Ubanshi, Dan Uwar Uwarka, Allah Yatsine Maka 🖕🏾🖕🏾
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dama nigeria nada ofishin jakadanci a iran
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A yaushe kenan😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babare da zaluncinsu dai 🙄🙄 kaje auren yarinya akusan kasheka da responsibility Wanda baida asali a musullunci 😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dama ina ruwanmu dasu lokacinmu daya ne basu mukewa ibada ba allah muke yimawa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ka gudu ba labari amma na kama ka a @user tare da @user 😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya e no dey show for face, basu da Kama, Sai dai, ana iya dace thru addu'a, Sai kuma mai neman ma ya kasance of gud xter n conduct. 😃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai batason zuwa Dubai sbd gidan kowa ne 🤔😂 to mu ki mana visa mana
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mun shiga uku da tsohon nan🙄🙄🙄 dan Allah kuce karsu basa baya biyan bashi mu zai bari da wahalan biya😕😒😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yajin aikin cin abinci kuma
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Aiki Aiki dai baba Akwato mana yancinmu😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Here we go dear allah yabaki sa a arayuwanki👍👍👍👍👍👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk masu tura kudin nan yan asara nw wlh inda zaka duba matansu da yan matansu ma basu samu hakan ba yanzu maza da mace tayi demand zakaji sunce wai ta cika roko amma ga gardin kato yayi musu rokon kuma sun bashi don asara
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki 😊 😂😂😂Muhammad Babalala aini na dauka wani tsoho ne! Ashe ashe matashi ne. Gaskiya kana bamu join. Allah yayi maka albarka.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa a,aifi masu Albarka amin🥰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dole dai kowa Sai ya zama bayahude 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Koma wanne irin nau’i neh Allah zai karemu 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kwarai malam gandolar gashinan muna ta fama daku
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user allah kadaukaka shi dan manzon manza allah muhammadu rasulluha🙏🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kiyaye musulmi a duk inda yake🙏🏾🙏🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya ubangiji allah ka shirye mu shirin addinin musulunci
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yajikanki da rahama mamata
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga Baya kenan* """"""""""""""""Tusane ya qarewa bodari"""""""""""""""" """"""""""""""""Kuma babu wata shiga da kunun zaqi zaiyi yabawa koko tsoro"""""""""""""""" U can't undo what has happened girl Cuz u created the chance. Emmm sorry bby😟
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hehehehe duk wanda ya rufemu ya hanamu yin ibadah shima allah ya rufeshi cikin wutar jahannamaallah ya isa tabi duk wanda yyi ya ba tare da dalili baallah sarki talaka bawan allah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
rahamu allah yakawo mana sauki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan abun yayi kyau kuwaa 🤣🤣🤣🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In karya yakeyi ku aika shaidun cinhamcin gwamnatinsa ga hukumar EFCC.😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Suwa zaa ma wannan alluran🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk ubanda yace ba gobe bane sallah toh idan watan ta fito yadauke ta saya a aljihunsa ya buyeta😂🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Much love. Muna farin cikin da xuwan Sa😍😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki ashe Dai ba tare zamuyi sallah da """"""""""""""""yan saudia ba🤔🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wowww itx amazing gsky dole inzo in kalla #Mati_A_Zaria yau💝💝
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To aniyar kuwa dai ta bishi🤷‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Koma ubanwa xe nada yaje yayi ta nadawa... yanxu dai kano munsan babu wani sauran me daraja😞😕😕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu dai a ƙasar mu Nigeria sai jibi za'a yi Sallar Idi. Muna yin muku fatan alkhairi da yin shagulgular sallah lafiya🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Karyar banza 😏😏😞😞“@user: An fatattaki 'yan Boko Haram a Damaturu http://t.co/UQKhUTNQEz”
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user FG kuma ta rufe makaranta🤷‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🤔 gaskiya Mahmoud ka tafka babban guskure
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ana tsula tsiya a duniyar nan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
agayamuku kuqarasa kwangilarku ko
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe ba iya mu yake yaudara ba har da matarsa , toh kishiya xaiyo maki kike wage baki 😁😁😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ranar wanka ba a 6oyen chibi😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ga lokutan nuna BANA BAKWAI a makon sa na huɗu kamar haka; 11:40am 02:00pm 4:10pm 6:20pm 8:30pm #BanaBakwai Super hit👍 DIRECTED BY @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dalilan sunda yawa , kowa ma ya sansu.. so 🤦🏻‍♀️🤦🏻‍♀️🤦🏻‍♀️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣duniya ma dai ta san ba kaji ne suka jefa ma kuri'a ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Labarin matsanancin tashin hankali ya samo asali ne a warware a kan kwarewar yarintar mai bada umarni Adewale. Kuma yana da sha'awar wannan aikin wanda ya saita noma sama da sauran shirye-shiryen girman gida da yawa wanda zaku ga wannan shekarar.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah ya karama dnkaka Allah ya biyama bokatunka duniya da lahira ya Allah🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya Bamu hakuri mu mutanan kauye 🤒
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah y jikansu da rahama🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhh. Wayyyyo. Allah cikina. Ya kuke Wannan tambayar. BBC bayan. Kunsan. Mai Za,ae dasu. Karku manta fa. KADIMUL ISLAM ne. Gyara Za,ae 😜😂😂😂😂😜. https://t.co/wX6BvsYAN8
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama an ce yaranta kaman hauka ne.. sai ya he ya ci gaba da dawisu sa a gidan baban sa.😁😂🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannnan haka yake
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😁😁😁wlh buhari dan iska ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya taimaka govnan jaharmu👍👍👍👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah..👍👍 Zamuyi sallah kam insha Allah..👌 karyar Corona virus.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya Nigeria taji kunya, ace dan kasa sai ya debi abinci xai ci, sannan kuma a kama shi wannan tirr ne a duniya 😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anyi """"""""""""""""watsi"""""""""""""""" da al'adu 😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai dala fa😱😱😱 a dai duba @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zuwan Buhari Jarabta ce daga Allah bisa laifin da mukai, Allah mun tuba, ka yafe mana🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiyane hagutakiya saimubi dama ni inajima saina riga messi yin murabus amma kafin nan bari inje in kalli yar minister kona rage asara
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mata ana magana🤩
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karshen ta da eyakah.....😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na matuƙar yaba kallon shiri mai shaƙuwar ban tausayi tsakanin 'yan uwa mata wanda suke a haɗe a hanyoyi dayawa, amma sun rabu ta hanyar soyayya da ra'ayin siyasa. Jaruman shirin sunyi da kyau kuma ko wani ɗan wasa an bashi rawar da ta dace dashi.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
gwamna yace ba dole sai kare yabi liman sallah ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yayi jagora, Ya kuma sa albarka👏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Labarin baƙin ciki an faɗa ba dakyau ba.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah yajiqansu saura babban gwaska 🤣🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Sulaiman Bosho Rabi’u Daushe Mustapha Naburaska Aminu Ari baba Saratu Gidado Kamal S. Alkali Haleemah Atete Shehu Hassan Kano Mujhe Chal Darnah Aghaya 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai yanzu aka gane hakan🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂🤣🤣 @user kun iya kanun labarai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user wani iri mahaukaci ne 😡😡😂😂👆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
haba bbc ku har tambayan abinda zaa tattauna kukeyi bayan kuna ganin kisan da akeyi a arewa da garkuwa da mutane har yanzu yaki tsayawa kuyi mana da kanku adalci mana‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah wadaran naka ya lallace Wato Nigeria har tayi wannan lalacewan🤔🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wallahi kubi ahankali bbc dan wlhi karku yarda ganduje yajiku
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah dai ya kawo na badi mai albarka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Da ina kusa da nazama Saif Ali Khan kawai 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanalillah 😥 Mai girma shugaban kasa ka fito kayi Allah wadai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nabi karfafawa da gudu har sambisa 😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna godiya mu ma 👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ana mati a zazzau anan 😌 a chan kuma ana mati adaki 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai Babu cinema a KD ne?...naga sai a sadau home za a haska🤣🤣 https://t.co/gcjQE6pcgX
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Naira 523.3m da akace an kashe wajen ciyar da dalibai shi yafi burgeni.....😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
saboda qarancin oxygen da ake samu idan aka saka shi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
babuhari yayi alkawarin kwatosuba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya saka musu da Alkhairi Allah kuma ya teimaka Amin 🤲 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ina tunanin zata yi s
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user India fah en iska ne😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya ne to Allah ya kawo mana zaman lfy kasa shen africa🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai wannan mutimin ko daaa yayi aiki a prison ne. Naga ya piya son kulle mutane 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train