text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
Ba daga amfani da ban dariya dakyau na shirin ba, gudanarwa, faɗa da kora, amman daga ya rashin kyau da yayi yake, sai kuma kuyi mamaki.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Yanzu sabo da Allah @user yau kuma 'Keke' ya koma mace ? Wato """"""""""""""""Ya saye ta ne..."""""""""""""""" Ga dai rubutu ya tsaru, dukkan ƙa'idojin rubutu sun zauna daram, amma kuma an gurɓata harahen.😭😭😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kinfi kyau ahaka wlh🥰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Koba CORONA Sai Ka Mutu🙄 🚶‍♂️🚶‍♂️🚶‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
shi kuma gogan naku yayi akasin hk ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂gaskiya kuna yiwa manjo rashin daraja
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya musamman a Wannan lokacin komai yafi fitowa fili, Allah yasa @user yana da rabon musulinci kafin ya mutu🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tabdi jan voa hausa harma akasashen turawa ana yiwa masu laifi afuwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aii gani gareki yan mata ni ina rokanki yan mata so bani inn baki din ina kyaunarki😁😁😁😁😁😁😍😘😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaji wani zancen banza uwar me zasuyi musu sanda suka fada ba shakwalatin bangaro sukai dasu ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user kaji hege har yagama sojan fa kuku ne abinci yake dafawa sojoji bai taba zuwa filin yakin bama balle yai yaqin mtwss😎🙄😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dadi kasheni🕺🕺 Ina @user ne. https://t.co/BdHuEcgyAH
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Lahhh sure rahama ansha kyau yau kuma yar gd ce kenan kalle hjy cen sama😀😀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wow Liverpool ya kasuwa 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu wallahi sai Buhari har abada💪✔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba ruwan mu, domin mudai bamu ko kasar Nigeriar ballai ta shahe mu🙆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Just Kawai ba wannan muke bukataba #SackTheServiceChiefs or #Resign 🤗🤗
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai xaka sa shi ah wuta🔥🔥🔥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Stroyline yayi kyau. . . . Ruɗanin fulotin komai ne. Mai cike da zargi. Ɗaukan hankali da ban sha'awa. Ya taɓo abu dayawa a kan amfanin tattaunawa a cikin alaƙa. Zan kalle shi akai akai kuma.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Insha allah bko harma tazou karshe insa Allah ai boko harma duk dasahanun eh Nigeria aci ki kuna Allah yatuona asirinsu insha Allah💪☝💪💪 ai a arewa kadai akeyin ta mu en Niger ma abun yazo,kanmu muma saboda ,diffa ,ma muna pama da,ita wlh sedai Allah yayimana magna an n,☝👂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen ya allah annabi yasan da xuwan sa🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kenan zai bar jinya ya koma taka leda da'ike Barcelona na nistewa a la liga😆😆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nachi uwar kamanchecheniya... @user matsiyata mutane na fama da yunwa da rashin tsaro kuke neman wata kamanchecheniya 😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aha anxo wajen.....ni dama nasan watarana sai an saukesu😅😅😅😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuci gaba da adawa kawai 😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai lambar yabo mai kyau. . . . Shiri mai lambar yabo mai kyau kuma jarumai matan sunada kyawu na ban mamaki kuma shirin yayi fice.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Mutumin da yaye jiran wa'adi da hakuri shiyafi.😁😁😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yarike mukaminsa ba'aso ai sunusi yafi karfinshi shi kansa yasani. dan haka bamason matsayin🤷‍♀️ muza'a rainawa hankali ya nada yayan matarsa......🙄🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hausan nan tayi muni, wai 'Tutsu'😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah zai saka musu 😔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku da za'ayi tashin alkiyima Yan Kaduna garejen me kuke yi ne🤷‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user An daura auren Hanan mu kuma kundaure mu a gida anhana mu komawa school 😪
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A Nigeria kenan sai azabge ma ministan albashin shi na shekaru 4-5.😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sunga zahiri talakawa basu son yaudara har ma dai irin tasu.😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh sha,awa ce take cin admin dinnan 😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ah lallai ka burge 👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yadawo kano pillars kawai😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Gane mun hanya dai baba☺️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai dai jikokin su cika 😋😋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
koyadawo ne yasha dadar
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
dan uwarsu sai da lokacin mu yaxo za a soke wannan shine matsalar spill over
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhh ehh mana da followers ina 24k but ynxu 245🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tom Wanda Aka Kashe fah su Hakkin nasu Ace Mai ?🥺
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Irin wannan a rinka sanya niqab faaa 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan deh ni kanuri mah nasa sani....... Cikin nafi😂😂😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nifa bazan zageki ba Amma Dan Allah inada tambaya guda daya kinaso kiga annabi muhammad (S.a.w) ? Adalilinki wani kafiri yake kalaman batanci akan annabinmu 😭😭 rahama Allah yashiryeni amiin https://t.co/a4bJ31u9pO
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su masu kallo cuta baxata xiyarce suba amman islamiya xata kai musu hari haka kasuwanne haka kuma makarantun mu na Boko haba kadumul islam ko dai sunan bana ka bane siya kai 🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hannun ka mau sanda aka masa ! kuma nabar APC fitt wallahi 🏃 saidai PDP ☂ ai inda hope na kashe dan Nigeria 🇳🇬 da akan buhari duk mun mutu Kuma wallahi kowa buhari yatsayar ba ruwana dashi bare na zabeshi saidai in ubaana ne nankam 😞
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Godiya ga mutan Benue. Sai Baba✌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saboda mu bamutanebane🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rariya the blockbuster in Kannywood BoxOffice Insha Allah🙏🏻🙏🏻 #6daystogo #RariyaInCinemas
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya bashi lafiya tare da duk sauran wanda suka kamu da ita allah yayi mana tsari da ita baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user be like....A. Madrid ya lallasa kungiyar kwallon liverpool 3 da 2 a Gidan su 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kwarai kuwa wannan batu hakayake bbchausa ga wanda bai yarda ba ma ai gashi yarmanuniya ta nuna
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahaha 🤣🤣, acikin sauran dollars din da suka rage Kai ma Allah yasa ka cire naka zakka uban Abba mijin hajiya 🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kwarai Kam, bata da saukin samu 🤑
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan Allah a dinga tabbatar da abu kafin ayi tweeting 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
. "Ok, wannan shirin dole ne ya zama s ** t" amma a'a ba shi bane ... Zaka iya kawai tunanin yadda rubutun shirin ya kasance mai rauni kuma marar ɗanɗano..
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user A binciki barawon dollar mana 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aljannar ki na tafin kafar mijinki kar dunia ta rude ki ko ba mutuwa akwai tsufa . Allah ya shiryemu .. culture is not religion but I believe our culture suits Islamic teachings 🏃🗿
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zakaran ka, mijin kazan ka😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kwalliyar Mati A Zazzau ....!!! 🥰 🌹🥀🌺🎊🥰 Mu Kasance Tare daku domin kallon film din MATI A ZAZZAU .... Har yanzu Ana nuna film din MATI A ZAZZAU a Shoprite dake Kano. MATI A ZAZZAU SHOWTIMES 12:20pm,… https://t.co/kAveSILQHM
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dake da ita bakuda bambanci! Gwamma ma rigarta sau dubu akan taki...Wlh muji tsoron Allah mu dinga tuna mutuwa da kwanciar qabari. Rayuwar yahudawa ta daina rudar mu👏🏾Allah ya shirya mu muduka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan tatsuniya ce kawai kullum maganar kudin da abaca yakai kasar waje, waini kam abaca nan shi kadai ne shugaban daya mulki Nigeria tin bayan samun yanci kai, ko kuwa dai ana rainawa Dan Nigeria hankali ne da sunan abaca haba da Allah! abin ya isa hakanan, Mtsww🙌😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhh had Sai kin ture mah kowa 😅😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
to ai shinkafa ce
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wane aikin sai minister wutan fah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yana Ina ne , abeg make I see am, 🙄😲, na cire mar kafa, dani zaiyi kasaiya😠🏋️🏇🏌️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kunci iya naku wai Buhari yaga talakan Nigeria da atamfar APC..😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
daga baya kenan yasanda haka ya zabga mana karya yayin neman zabe
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yajikan rai wai!!! 😤😤😤
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai falalu matsalar itace idan mutum yayi magana sai a ringa zaginsa ana cewa wai bakason buhari wannan ba matsalar siyasa bace matsalace ta shugabanci yanada kyau shuwagabannin mu suyi duba zuwaga wadannan matsalolin wllh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
A ƙarshen asalin shirin Chief Daddy, gabatarwan sabon ɗan wasa a gurin ƙarshe ya nuna alamun a cigaba, amman Chief Daddy 2 ya ɗauki tsinuwa na biyu zuwa sabon mataki na ƙaranci
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Kwarama ta yadda sbda maza mu ynxu kanmu yawaye anshamu daya baxa'ayi na biyu ba 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan baka san gari bah kayi tambaya🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
alhmdllh allah y ubangiji k basu ikon ae kata hkan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Tsabagen shirme! Wa'ennan mutanen ba da gaske suke ba. Dan Allah, kar ku saka musu da Nairar ku.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ai!? To suwayehhh?😨😨
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Suma masu wayoyin sun fadi war-was ai🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ina fushi
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user @user Hajiya kin dawo gidan mijinki kenan! Barka🤲🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mallam @user dan Allah ga sakona zuwa ga @user. Kacemasa inayimasa fatan alkhairi saboda wannan wakar tasa da yayiwa @user may God continue to bless his talent 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya taimaka maka shugaba adali 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Idan ka zaɓi ka yi rububin shi a lokacin shi na yanzu "BlockBuster" kimar dubu biyu, Naira ɗari biyar; Muna bada shawarar zuwa gaba kar ka raka shi da abin sha.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
ita dai wannan taga kanta duk pictures din da nike gani nata duk babu na dabia wani na ganta dana miji wani kuma kaya neh a jikinta amma kamar tsirara please wai wacece wannan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin na musamman ne na rashin tausayin kai na shi, amman ya sa masaniyan "Farming" na rashin mutunci ma 'yan kallon ma.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wanga kwalliya tayi antashi kan mu kuma koza’aimana lamuni da mu biya tukwicin wanga kwalliyas😂🙏 @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wasan yau zeyi🔥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anya Mai kula da wannan kafar ta @user ba dan shi'a bane kuwa🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah sarki 😭 Muhammad buhari wlh ina tausaya maka hakkin dan Adam akan Allah ya yafe maka 🙏 ysa sauran Allah al'umma suma su yafe maka 🙏 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah y kawo karshen su🤲🤲🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Ya Kaimu Wannan Gari Kodan MusHa Kallo 😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sarki inba tsoroba amin sub😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Show love to Rahama sadau 😍😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user kaine uba,sannan kaine jagora a masana’antar kanywood yakama ku kirkiri koda foundation ne Wanda zaku dunga taimakawa junanku..assuming yanzu chiroki ya mutu Ashe bazaku hadu ku Rifawa iyalansa asiri ba...please @user reconsider 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki☺! Ashe dai yanasan sarauta😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
aikuwa baki isa ba sai munzo ko baki so mu cika restaurant din ki ne mu ci n bati mama dont worry zamu zo in sha allahu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Ya kyauta gaba Ya jikan bagabatanmu amin.🤲🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shikenan mutum baida raayi🤷
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji wata maganar.. 😀 Ina wutar hasken lantarki tau? Sai ku kara da dokar hana daukewar wutar lantarki doka mai tsanani a cikin kasa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train