text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
wannan jan wuya ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Duk duniya wlh 💋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In ka San phone naka yayi 5 years da lunching or version 2,3 or 4 kayi sauri ga garzaya ka siya ka siya wata 🤣😂😂 Kai this new law yayi min dadi, how I wish Suma Twitter zasu hakan 🤣🤣🏃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni bazan taba mantawa da ranar da mutu war malam ba,saboda yarona yana kwana shida a duniya aka kashe malam😭😭😭 da safe na fito zani wurin tela sai Na sami labarin Mara dadi wai a Daren jiya ne aka kashe malam jafar Wlh dinkin da ban je karbowa ba kenan na dawo gida Ina ta 😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dude who tweet For you. Koma dae kai baka San Halin da ake ciki ba na zanga zanga (Protest) #EndSARS da ake ba da zaka qi tweeting akan shiba😥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai kaji wani wai tambaya yake ina rahama anan ciki ya kasa gane ina musulma ina cristian 🤔🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina bayanka gsk munyi zaben tumun dare a NIGERIA 😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Angani a duniyar mars ma 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
harara a duhu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya shiryemu kawai... Amma dai ki gyara cos bamajin dadin hk yana faruwa da rayuwarki.. ki kare mutuncina. Fact👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahumma a izzal islama wal_musulmin wa dammir a,ada_aka a,ada _addin😭😭😭 Ya Allah gaka ga munafukai daga cikin musulmi, ya Allah gaka ka makiya addini ka, ya Allah gaka ga makiya sunnar annabinka, ya Allah gaka ga makiya dokokin ka dayin biyayya ga manzon ka😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen! Ameen!! Ameen!!! Yarinyar kirki 👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya yayemana wanna rayuwan kunci da muke viki ya biya mana bukatunmu na alkairi amin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yacemasa yajama yan kasar nigeria kunne saboda basajin mgm a kasar saudia arabia
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sunci sun Qoshi kenan.. 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kada ka sa masoyan ka su qaurache ma kalaman ka sun zo da munafuchi nasan da ina videos dinka inda kake kuka a chan baya duba da baka da damar isar da sakon alummah yau kana chikin govt sannan nayi imani kana da masaniyar abunda ke faruwa har shi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanan Abu yayi kyau duk wani iya hege yana Tweeter Hakan bai isa ba sai da kuka kai buhari bango🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
to uwar me zai basu idan suka tsaya ai dole su watse
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Nifa yau malam Aminu ka gama min komai wllh danni yau bani da lfy Amman ina kallon series din yau sai naji na warke ubangiji Allah ya kara million of basira trillions of yar dar Allah billions of masoya Allah kauda idan makiya mahassada ameen ya Allah 🌹🌹🌹 up upon up Aminu sai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user awwwn soo touching 😍😍 Allah yadada buda miki ya kuma karekii😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂 Wannan son kae ne haba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wai,,,, wannan sharbeben baki haka😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
mukam kullum cikin hamdala muke muna kara godewa allah talauci yayi nan nikuma nayi nan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tou aishine me yan arewacin suka tsinanamuna‍️ abasu mana ko zasuyi abin kwarai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user din ma disappointment ne ko @user ? Vanity upon vanity knan. I am a loyal fan ki xo arsenal akwai space wallah😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user IPOB dai ba yan bindiga ba!😏😏 ku cire Wannan logo din ta bbc hausa ku maidashi bbc Nigeria kawai 😏😏😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah sarki 😭 Muhammad buhari wlh ina tausaya maka hakkin dan Adam akan Allah ya yafe maka 🙏 ysa sauran Allah al'umma suma su yafe maka 🙏 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai Gwara ta dama sbd kowa yasamu damawa zaiyi 😎😎😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zade su sha mamaki neh🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah sarki allah ya taimaka babaneman nakai yafi maula
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Me karya dai dan wuta Allah ya isa tsakaninmu daku😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah Fatan alkhairi Abba sadau ubangiji Allah ya nuna muna lokacin Amin 🤲🤲 fatan Allah ya bada zaman lafiya mar iya ka Amin 🙏 for
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ahhhh .... Gaskiya Ba Laipi Har Kwanan Give TUWO Yana Nan Da Martabarsa A Idon Matasan Arewacin Nigeria. Don Ni Dai Kam, Babu Ranan Da Bada'a Ayi Mun TUWO A Gidana Ba. Da Safe Kuma In Karya Da Dumame. 😂 NAGODE @user https://t.co/BmQPoYuxVL
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gurin NCDC a sake rufe mu ko?, toh mi ake jira?, suma watarana sai labari, sai an wayi gari abunda suke mawa wanda suke samu babu🙏🙏🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daman haka Sheikh Dahiru Bauchi yake da qibq 🤨
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
suma fushi suke yi saidai su taimaka a kada shi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na Shirya Biyan Nawa 🏃🏃🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mungaji da gafara sa .anma haryanzu bamuga kahunba🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bayan ta cuci heartland dai😳😳
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user An gaisheka Baba✋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ana wata ga wata Kano tace Jigawa ma tace 😃😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
a kira mu united nation kawai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Happy sallah washa Beby 🔥🔥🔥
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wlh saidai karuwama dayayi yagaxa yakasabaxaiiya mulkinba wlh shi jamiyyarsa baxasu iya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai mutuwa kadai za a aikawa talakawan Nijeriya ta isa gare su ba hainchi. 😷
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba saikin yi bama, na kalli film na Halwa throwback inki na wajen😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ubanku ya daki hancin uwarku
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa muyi kyakkyawan qarshe 🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan dai anyi katon baho marar amfani mace dayan ce zata gagareshi buhun omo kawai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yajikan uwar sarakuna
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ai gaskiya banda choice for now , adai cika alkawari kawai 😁😁😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
to allah be kadai yasan dai dai allah yasa mudace ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaga dan bura uba kamar ya daga tutar musulunci se faman kwalalo ido yakeyi hiihihih😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 👏👏 👏 Aikin ka na kyau Yerwa 1st son
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kara daukaka my king 👑
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yawon campaign ya fara ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tuwo mai jiki duk tsoka🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mun dai kalli MATI a ROOM yanzu kam, shi ne ke trends.. 😅🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
babba kamar yar kimanin shekara nawa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku rabu dashi sai kun masa uziri kai kuwa yana ganin yan niger dinnan suna turo kasa da video suna kuka suna suna sansa ba dole ya ai dole ya padi hka ba kunya😹
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya ma lashe aii sai jiran celebration na shinkafa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan matakin da iran ta dauka yamun daidai wlh
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tunda Sarki mai DARAJA yayi mana bayani...toh MUNJI, MUN YARDA, MUN AMINCE 💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH SUBHANAHU WATA'ALA KAWARGAXA SHIRINSU KAWULAKANTASU YA ALLAH KAKUNYATA AXXALIMANNAN KAKAWOMANA KARSHEN WANNAN TA'ADDANCIN YA RABBAL-ALAMEEN SHIKUMA WANNAN ADALIN SHUGABA ALLAH KABASHI KARIYA KACIGABA DA RIQO DA HANNAYENSHI YA HAYYOO-YA QAYYOOM. 👌👏👏👏🙇❤
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da Musulmi ne da Tuni kunce Dan ta'adda Amma dayake nasu ne Wai Dan bindiga.🤷🤷🤷🤷
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To mudai anan abunda muke roƙon ubangiji shine yaƙara karemu ya yaye mana wannan musiba afaɗin Duniya 🌏 waɗanda takama ya kuma basu lafiya Ameen 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muddin ka ce a kyaleshi to ba lallai bane a karasa wannan tenuwan kana raye domin Allah ya fi karfin wasa🙏😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuma kun fi kowa sani ai 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Qashi zai tauna 😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shikesa farin kai. Idan kana tare da mai aikata wani abu mai kyau ko marar kyau to zaka iya zama, shi wata rana. 😂 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Cikakken shirme. . . . A koyaushe ina kan farautan Rom Com mai kyau don kallo da matata. Wannan yana da makin bita sama da 6, saboda haka muka ba shi dama. A zahiri mun dakatar da kallon shi bayan minti 10. Shirmamman wasan kwaikwayo, kamar wasan kwaikwayo daya cancanci jin kunya. Ban san wanda ya yi nazarin wannan tar...
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Malam saira❤ kana kokari sosai wlh allah yakara basira Sannan aita hakuri da masoya kasan dan adam duk yadda Kayi baka iyamai allah yashige mana gaba sir🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ajiya aka bada shi ai😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ta Gaza tun tuni😭🇳🇬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yanda wasu mahaukata sukayi aure dai ba masoyaba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan sarkin matsoratan @user muke so ku gayyato mana 😃😃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai dan ubanku ku janye haka nan mugayen banxa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yo badole arzikinta ya bunkasa ba ta sako ma alumma balai ta barmu da wanke hannaye sau fiye da kirga
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kina ina ne zubaida 🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hello rahama inata kwala miki kira acikin stadium dinnan bakijini ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kun tabatta dan ynxu nabiyu kenan yake mutuwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Uhmm Wannan ai shashanci ne😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gidan ubanwa ta ciyo bashin?😄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen Prince yaushe za,a koma nima na shirya kayana😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hahaha ku tausaya ma trump duka biyu kenan gashi ya fadi zabe ga kuma birnin new york city ya ya yan ke duk wata alaka da trump bye bye jan biri
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai gaskia wannan masifar tana daga hankali wai mutum yazama kamar dabba a kasuwa😳
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Toh muma dai munsawa sarautar Allah ido 👀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To shikuma dahaka zai fara Allah ya kyauta 🤔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
why are you guys tagging me can koma addinin nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan gwamnati ta kyauta wlh
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Banga laifin @user ba don in mutane 100 aka kashe in gomnati tace biyar dole neh BBC suma suce biyar kokuma gombati tadauki mataki akansu..... Kuma gomnatin na talakawane suka zabesu toh jama a meh kakeson bbc suyi...🤔🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah kawo mijin aure
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmhmhm 🤔🤔 kaih jama a yanzu wait ace buhari baidamu halin da Yan kasa kaiciki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bafa xance tayi kyau kar ajina yaxube😂🤣 https://t.co/4YLSYu4sDS
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user shekarun mamanta? Sannan nawane shekarun babanta?Kina da damar turawa abokanka ma'abota lissafi don neman amsa🤔🤔🤔?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya kamata Ramatu wannan ya zama darasi a gareku 👌👌👌🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Komai nashi daban ne el rufai kenan namu ba irin nasu bane baya likimo sai aiki bulldozer kenan💪💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user gaskiya yina matukar gamsarwa mouna godiya 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Cikakke. . . . Dan Allah wani ya taimaka min da neman kuskure a wannan shirin saboda na kalle shi sau huɗu kuma har yanzu ban iya samun ɗaya ba. Komai game da wannan shirin cikakke ne. Shirin mai inganci ne.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ya kuma naga hoton mijin gwaggo a nan ? 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train