text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user mu da zama.a raba kasar da yafi 🤷♂️🤷♂️👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Toh haka hausawan sukeyi 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ASUU ta kwashi dala 🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rahama amma yanxu kinkoma addinin hindu ko addinin priyanka chopra idan ko hakane xanyi bakin ciki sosai muruka😭😭😭😭wllh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan rufa-ido ne, y 🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eh mana ai balaifi bane kodon samun zaman lifiyan yan kasa Allah ya kawo muna karshen wannan tashe tashen hankali a kasarmu 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kinaji kinagani kika shiga uku toh wlh kidawo biyu kokuma dai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user But handwriting dinku ne a guri🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kin tsofah amma haryanxu kinki kigane haka mtsww | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ke dai anyi banza wlh😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Hajiya don’t may them kinsa dan Nigeria 🇳🇬 da hasada woo bara atafi da shiba saiyasa yake zagi hajiya allah ya kiyaye hanya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yaji kansa da rahama ameen 😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Shima series ne koko? Allah yasa muga abinda yadacr ameen 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dnt u dare post food wey we cant afford kosaima yana mawasu wuya na tuwo and koko we dey chop always | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahy wa'inna ilaihy raji'un! 😔 Ba asibiti, Bare Mota da zata kai ka asibiti. 🤨 Abunda bai fi karfin gwamnati Jaha ba. Allah ya shirya mana shuwagabanni mu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ni fa inche abun da mamaki wai gondallar da koyarwa a us | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user mun gode kwarai aminiya🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
MATUKAR SHIRME | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
toh allah ya tabbatar maka da wannan kudirin naka na alkhairi sukuma sauran gwamnoninmu allah yasa suyi koyi dakai adalin gwamna ina ma ace a jigawa nake | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yatsinewa majalissar dan ubanta | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai wallahi ku gayawa malamin ku ya bari mu dake nesa muzo mu wuce kafin ya kara mana iskancin da yayi mana. 😎 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😭😭😭sai da nakusa zubar da hawaye Allah Ya zabawa Sarki abunda yafi zama alkhairi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanalli,Allah ya kawo mana dauki🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zuwa America ta ya sake matsowa kusa kenan 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
uwar balbela keda haske️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
amma yan kwankwasiyya sunce makiya demokaradiyya ne suka afka musu basu shiryawa ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aisu shuwagaban nin sun san yadda aka sacesu.ta inda aka hau ta nan za sauko🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babu hannunsa shine yayi shiru ana amfani da jami'an ƴan sanda da na DSS ana yin ba daidai ba a Kano ❓ kaji sabon rainin hankali | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Manyan arewa ku taima kemu#End insecurity 🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Rashin kyau diabolically. . Wannan shine shiri mafi muni da gaske da na taɓa gani a cikin rayuwata! | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
toh ka saurari daka ammam wannan turmin bazai kara ba duk yasha faci fa️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nawa tambayace, me yasa ya aikata hakan🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kuma sai kukayi taro babu gayyata | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To Allah yasa hakane mafi alkairi agareshi. Ameen🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Nima dai haka nake gani😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
maciji yayi ba dole suma su dan ji yanda ake ji ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah yayi wa mallam rahma yasa ya huta ya kyautata namu zuwan🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskia Yakamata Animal right tashiga maganar nan..antambayeta wata kila tana da uxiri .tayuwuma jego take🙄🙄😒🤣 https://t.co/WBU6FG3VRT | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shi kuma yayi kukan giwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😭💔 akwai yan iska dayawa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah yakara basira my best 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yamasa rahama ya jaddada hutu a gareshi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user like father like daughter😍 masha Allah I'm happy for you sis, may Allah forgive my own and grant him jannatul firdausi da sauran musulmi baki daya ameen🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah kamana maganin wannan rashin tsaro yunwa da tsadar rayuwa da muke fama da ita a nigeria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kara Nauyin kasa, da Azaba mai tsanani😄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah shigafatta malam the chickens is already done.. Am just kidding bros.kaida cinhanci yayi yamma kayi gabar #Bosho said in the movie #wakili Sir aci zabbi lafiya😂 the movie showing on 12 June in ado bayaro hall don't miss it come together👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sista Sadau kicewa @user nakusan turowa magabata na fa🙀🙈🙈🙈 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya ne kina lokacinki allah kara daukaka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a qyale bawan allah din nn hka hakan ma shine da godiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya taimakeki allah ya tsars gabanki da bayanki allah ya kareki daga sharrin ji sharrin gani duniya da lahira allah ya taimakeki a kan duk kan aiyukanki na alkairi duni da rahira aunty babba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
taimakon alumma da akeyi a cigaba allah ya bada lada an fada min kuma najib dadin hakan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kaji wani zancen banza da kuma borin kunya ae in sha allah addaar da akayi da azumi na rokon allah ya tona asirinku gashi asirin naku ya fara tonuwa azzalumai kawai ka dade baka ce tirrrr ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga alama nan duk ya zaro idanu😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ansamu matsala yasin🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ciki da raino shima yayi kam.. fantastic 3 guys!!! Allah ya kara basira. Ina son directing dinka saboda akwai nisadi a ciki😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kina chilling hajiyata😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Mallam kaga turawa fa😊😊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dama ai kukuke hada mana wuta inba iskanchi ba ina ruwan ka da shiga abunda babu ruwan ka inba hada fada ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amen Amen Don Alfarma nabiyi SAW🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh haka mahaukacin yace!!! Wai shi Mahadi ne!!!! Dama mahadin Limamai zai yaka in yazo!!!!🤸🤸🤸🤸 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😝😝😝😝 kut daman duk tsawon wannan lokacin ba'a fara binkice ba sai yanzu😜😜😜😜 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
“@user: Duniya ta yi shuru duk da kisan Musulman Amurka http://t.co/8nMCTqFebQ #ChapelHillShooting http://t.co/AkUIJmLvQS""""""""""""""""""""""""""""""""Allah na nan😔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A banza wani zai kaima Yan gwangwani ko Naira40 baza tayi ba. 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bazamuba muna zaman jimami da jaje akan abinda yasamu maryam booth😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Awwwn, Rahama stay safe dear😘 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user #EidMubarak, nayi booking zuwa yawon Sallah 😭🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji wata kuma 🤨 Mutumin da aka baiwa sakamakon binciken MD Abubakar tare da sunayen sarakuna da uwayen ƙasar da ake zargi da tallafawa Yan ta'adda, yayi alƙawalin aiki dashi, amma daga baya ya jefa kasan tebur. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhm to Allah yabasu lafia masu ita mukuma yakaremu baki daya 📿 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aka haifi mai kayan dauda😜 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba'a Twitter kadai ba! Ako ina sai mun nuna fushin mu.... A Nigeria ne kadai zakayi shekara 8 kana fama da course daya kuma batareda kayi repeating ba!.😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya kamata a hanasu cin tana da tsutsa da bera😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya sauke mana shi lafiya allah yasa haka shine mafi alkairi a gareshi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
durun uwa bakanta | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni wlh baqin cikina da ake qara sa sunansa da muhammad, this is annoying😗 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Yanzu haka muna sauraron ganin yanayin da #YayaDangwambo zai kasance a police 🚔 Station 🚉 https://t.co/NT74LapOnh | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karfa sujanye sai sun tabbatar da sun karbi hakkin su gaba daya domin babu alaman wani strike in some decades..yauwa👊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba jakkai da zasu min rigakafi, su fara da kasashensu mana in gaskia ne. We are not lab rats for Godsake🤦🏽♀️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
this is really strange gaskia allah ya tsare ya kare ta burgeni walhy | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai gaskiya Antina kina bamu wahala fa😀😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rayuwa kenan angama babu nabiyunka Allah dai yasa damu da kai aljannah ce makoma #IBRO Ameen 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh, an chanja musu wando zuwa dogo ne?😉😉 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dilaliya uwar hada shari / ko ince masifa mana😂😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah akawko mati ah sok kudin zaiyi yawa na kallonsa har kano😢 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai sai dai seed din kamkawai next time sai germination | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmhmhm 🤔🤔 Dama yasan Ba inda zayje | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user SBD yanxu suma sun yardachewa yazama sana'a🧤 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka burge ni sosai ina jinjina a gareka 👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kaji shegun kamar dagsk🥴🥴🥴🥴 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wallahi suna kokari allah ya basu abin da suke nema | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tsinnaka 🐜 baka san na gida ba! | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user toh karya nayi? Kina tsufa ne? Since hancin ne kadai ya kara tsawo. Ko in saka wani hoton? A gani in da bambanci?😄😄😄😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kin koma aikin gidan radio ne😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmm BBC ase bakuda hankali. Allah mukewa azumine. Koh Twitter mukewa azumi🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wannan shine shuga banci nagari ena goyon bayan govnon Lagos baban abunda muka rasa daga shuga banin mu na arewa gashi Boko Haram su nata kashe mu sanann sojoji kana sunata fama mamya Kam hummm 😤😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikin Banda😂😂😂 wani kakar shi zai kaimawa ma | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai 😁 naggege ina kenan 😉😉 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤔🤔🤔 too akwai matsala to. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bazamu yafewa duk wanda yake da sa hannu a rusa kano ba allah ya isa harbayan ranmu bazamu yafeba 😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yau kuma nine fa oga | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko ajikina amma du dahaka danmaliyo maliyo kafa uku uku. 🙉🙉😱 Legend | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.