text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Allah ya jikanta da rahamar sa ya daukaka darajar tacikin salihan bayi😭🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ubangiji ya jikan malam yasa aljanna ce makomar sa🤲💔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah acigaba da gashi muga waye zai gaji😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zan siya 🙋♂️ How much in Naira | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ikon Allah wani abu sai 9ja Wai Mai kudi da kukan rashin kulawa, to ku Dan gutsura min Sai in kula da ku 🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmm daga baya kenan.... Ya Allah ka karemu 🙏📿 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anyi ba'a yi ba kenan shugaba Buhari ya ce ayi noma anyi noma, tattalin Arziki bata karu ba yunwa bata ragu ba, yanxu kuma yace a rufe iyakokin kasar a Dena shiga shinkafa, ya sake saka haraji kan kudaden talakawa da suke ajiya a banki domin dai ya karya talaka kawai 😭😭😭😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh kwa gashi yanxu da posting dinku nake budabaki 🤣🤣😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dankariallah ka iya mana da iwar ka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Watan November dole sai yasa Barcelona kwallo Yafi kokari a babban wasa dole yasa kwallo,dole yasa kwallo,dole yasa kwallo🤐🤐🤫🤫 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da shi ake kuka 😭😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wani abu sai najerai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shirme! Marar kyau! Na abin kunya! Kunya mai haskawa. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Ya danganci 'yan Afirka a wasu ƙasashen. . . . Nayi magana ne a masaniya ta idan zama ɗan Afirka banda rayuwa a Afirka da kuma ƙoƙarin haka don samun sabon gida. Shirin ban mamaki! | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Allah ya tsinewa amnesty albarka. Allah ya wulakanta su fiye da yadda suke wulakanta bangarorin musulunci. Ameen ya HAYYU YA QAYYUM 😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikin banza karya kara jawabin har ya gama banje yayiwa wayan da suka rasu ta'aziyaba ko su ba mutane bane ko kuma bai koya a zaman sa a gida ba mutuwace Shima xai yita wlh sai munyi bikin mutuwar ma 😏😏😏😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yanzu duk sa wakar rariya da suke maki a Shanghai haka zaki che masu😁😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan ai tambayan banza ne taya anata kashe mutane kamar kaji a mulkinsa ya kasa komai akai sannan kuma kuna tambaya mutane maganar farin jini... Mtsswww Allah ya isa ya bi mana hakkin mu 💯💯 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama jira aki ya rasu kawai a samu wani ya maye gurbin shi 😒😒😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ga alamu mun sabawa ubangiji gaskia dan abun dake faruwa a kasar nan sai dai sabo | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Muna da rana a Nigerian Insha Allah. very soon sef🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Miyar Yakuwarka bazatayi Tsami b😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai second half😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user Gsky Rahama Kinsan Series wollah😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Meyasa Shirin #GariYaWaye baya zagayawa a jahohin mu especially jahar mu ta #kebbi @user 😎???? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
me kuma yayi yanzu fisabillilah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Dimokuradiya tahci uwata🙄🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mun gane da yake tallafin Tsohuwa Ayyana ne ko Kuma sarauniya Daurama to Bayajidda ma yaci uwatai 🏃🏃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shikesa dan kwikwiyo ciwon kai😀😀😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sun iya rufe wajen ibada amma basu rufe kasuwanni da ma'aikatun gwamnati ba 😒😒😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Breaded Life shiri ne na gaskiya na Najeriya na soyayya da ban dariya wanda zai ja zaren zuciyar ku, kuma zaku so ku sake gani sau da yawa. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Innalillahi wa'ina ilaihim raji'u 😭 Gaskiya wllh gwamnati wannan Abu da kuka kasa Abu kunya ne a idon sauran kasashe wllh ace kasa kamar Nigeria Amma ankasa biyan malaman jami'a albashi ai wannan cibayana a kasar mu wllh Kuma malaman jami'a sai kun rage burin ku sannan zku mft | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah yasakawa da malam da gidan aljannan🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sunyi kamancecciniya ta wasu bangaren,haka Kuma sun bambamta ta wasu bangaren,misali kince shi Buhari tsohon sojane,yayin da shi Kuma Biden tsohon https://t.co/bgXX83FZug wannan bambamchine🙏🙏🙏🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen thummer ameen My super hero #Aminusaira yanxun kam Ankammala Azumi lfy Allah yabamu ldan ibadunmu Munajiran Films din #Labarina inamaka fatan alkhairi🙏🙏🙏🙏🙏🌹🌷 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai Qanshin Racism a headline din nan😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dede kenan muna godiya ganduje 😂 😆 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Suyan AREWA Kajine kenan sai yanzu ake kashe mutane muna goyan bayan duk wanda ya pito dan ya tayar da hankali akasheshi💪 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user dama ai bakuyi niyan gani ba😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na dole a gani, labari mai ban sha'awa sosai da kuma ƙwarewar kwaikwayo, babbar haɗaka na 'yan wasan Hollywood da Nollywood. Naji daɗinshi sosai. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Rashin tsaro Kara gaba yake😫😫😫 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ramatu sai ayi sammako 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kalamar dae kamar daga kanny daga """""""""""""""" Kankana"""""""""""""""" wood kuma kowa yasan itace 🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah kara tsare gaba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tafiya....... Maganin Gari Mai Nisa 🏃♂🏃♂ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna Jira Prince 🤴 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wallahi anzo wajen hahah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eh ai kanin baban mu ne 😢😢😢 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Man of his Era kana lokacinka Daraktan Daraktoci🙌🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya kam baby kinyi dan banzan kyau yasin kamar a madina kwarankwatsa😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki😥 May Allah forgive us all🙏🏻 nima harkin Sani kuka😢 Allah ya tsare na gaba🙏🏻 i later realize that is not her fault🙏🏻 tsautsayi ne ya ja hakan🙏🏻muyi hakuri | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yawale mayen jirgi 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya karama makan lpy 🙌😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Assha kada dai a Fara daukar ta Facebook 😀😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zuwa chin kajii🐔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ban gano nawa ne adadin faɗuwan jirgi da akwai a Najeriya ba, kuma wannan shirin ya fito kwana biyar | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Gaskiya ne musamman a Nigeria😭😭😭 mudai muna cikin jarafta | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yawale mayen jirgi anfara sanaar kenan 🧐 To daga chan ayii chan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ubangiji Allah da ya saku a aikin shi kuma zai baku nasara kamar yarda ya taimakiJoshu'a a Yaki, haka shi din zai baku karfin gwiwa da kuma zuciya ina bayan ku🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂 kayi mana remake din Padman a Kannywood | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau washa tayi turanci😳🙆♀️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Addu’ar Neman Ganin ANNABI صل الله عليه وسلم 😭😭😭📿 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan shiri yayi kyau. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user In akwai kaya ba💰 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya el rufai yafi buhari mugunta 😟 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user The Picture seems like me bakar riga tana cewa dama wannan itace iPhone 11 ? Eh mana dama kema kin sayane a'a ta saurayinace, Dan bani narike miyi hoto a'a nice zan fara rikewa to daga ke sai ni sai me rigar sanyi tace dan Allah nima kudauka dani 🤣😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya allah ace kamar yanda ja keda tattalin arziki wai shine sbd rashin zuciya zata amsa tallafi a wajen wasu kaiii allah yy mana taimakon gaggawa ya azirta mu da shuwagaba nagari | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai ko baku ce ba dama ai ansan ku zaku farayi talaka bawan allah ya allah ka iya mana kaine gatan mu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya isa bamu yahe bah Ana mulkin hauka a nigeria diyan banxa an😥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yaudara ce kawai 😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan ansamu iPhone 1 in aso😹💖 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hhhhkai ogah ba dama wlh gidan karba da ciyarwa kuma film zaya bada chitta over | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yana Da Cutar Haukane🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A kara Hakuri kuma a cigaba da wanke hannu idan anji yunwa a sake wanke hannu, a kuma kara hakuri. 😁😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
komai saidai ace tir | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😀😀wani Dan fulanine yatashi yatafi ziyarar abokinsa, kafin yaje gidan abokin nasa hadari yataso ruwa yai masa duka, bayan ya isa inda zaije, sai abokin nan nasa yakawo kaskon wuta domin ya dumama jikinsa sanna yakawo soyayyiyar gyada ya ajiye masa, bayan dumi ya ratsashi ..... | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bai daceba amma wlh an kaisu makura ne😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kawo musu akrshen abun🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah y jikan musulman da aka kashe nan gida dama duniya baki 1 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Kpali ' ba shida komai. Shiri mai matuƙar rashin amfani, '' Kpali 'akwati ne fanko, haƙiƙa. Labarin mai shirme da rashin tushe wanda yake buƙatar rashin faɗa. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Anhaifi Manzon Allah S.A.W a garin Makkah, ranar litinin 12 ga watan Rabi'ul Auwwal, a shekarar Giwaye.🌹🌹🌹 SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA 💖💖💖 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmm toh bama ce wani abuba amman dae toh🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inna lillahi Wa Inna Ilaihi Rajiu Halin da Jihar mu take ciki. Hon Femi Gbajabiamila we are waiting ur respond About diz innocent peoples lives 😭 As u responded to lagos pipul 👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Chief of AIR staff, AIR Marshall Sadiq Abubakar yayi nasara akan wassu yen ta’ada a borno yau. 🙌🏾 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakara Shekaru masu albarka amin 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mheeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeew Kaji Karambani Baku Magance Nakuba Amma Wai Zaku Takaimakawa Wasu, This Wouldn't Make Sense 🙄🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mawaki Rarara ya Bayarda kyautar Sabuwar mota ga Sadiya Sidi Umar. Karanta 👉https://t.co/C9bD8SedUi https://t.co/5FDC13EYAv | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Babban shiri: mafi kyawu a wannan shekara 2020 ... . . 'yan cikin wasan sun kasance na ainihi da kuma tsananin tursasawa. Tunanin cewa gang ɗin kai mai fata ba'a nuna su da hasken na gaskiya yana da ƙarancin kuma yana ɗauke hankali daga yanda shirin yakeda kyau sosai. Yin wasan kwaikwayo a matsayin amfanin gidan wasan ... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah ya mayar masu da sabon arziki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user In kaji tambura se sarki. Jeji ba’a maka kyaure sede mahaukacin kafinta. Tsamiyar kan kabari haramiyar masu kunu 😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A gaisheku BBC Hausa da wannan nazari mai zurfi. 👍👍👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aradu chefanan wannan watan matata ce zatai , I love u maman hauwa taaa😂✌️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba ya tsada😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
subhanallah wannan duniya allah yatsare imaninmu da zuciyoyinmu allah ya kyauta karshenmu ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Omo see hanci 🤔🤔🤔 Barakallah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakawo mana dauke a jahata KATSINA da kasarmu saboda ma'aiki sallallahu alaehi wassallam 🤲🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Are dy Islamic scholars da baza a raina su ba🤓 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
karyane yen hizbah kuma yen iskane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nidai a iya nawa tunani babu gaskiya a cikin wannan lamari... sabida idan de har shugaban kasa yakasa tura jami'an tsaro su tsare kasa To miye laifin gomnoni indae harsunce xasuyi iya qokarinsu akai🙇♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa inna'ilaihr raji'un Allah yasa amusu hukunci daidai da abinda suka aikata😥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.