text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
ana cin kasuwa a nigeria fa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun akwai daure kai fa wani lokaci😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya ne bro | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nifa gaskiya idan bata haqura ba tofa harafin sunan ta guda biyar xai tabbba a cikin shirin labari na | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan sanda abukin kowa dan sanda ko yayanka ne inkaiyi laifi sai yakamaka idan shi bai kamakaba toh sai yasa wani yakamaka | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zanso inganki aciki Kuwa😘 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user MashaAllah Allah yakara jagoranci 💐 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskia ne mai girma Gomna ✔️🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskia El Rufai baya gajiya da jawo kansa magana. 😟 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameeen summa ameeen director ya labarin firlm din mu neh (labarina)yaushe za a cigaba da nunah manah😆😆😆😆 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Dole na kalle shi don anfanin karatu. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah ya rabamu da yahudawa duk yahudanchini wllh watakila nadiya ku | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sa hijabin ma harda bikinsa?? Kai jama'a 🤦♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baba goyon baya 🏃♀️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yasin muna cin kwakwa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
innanillahi wannan wacce masifa ce | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan matsalar ka ce😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ya kasance abin burgewa!! Yi watsi da maganganu marasa kyau. . . . Gaskiya.Ya kasance mai busa hankali! Banma yarda a Najeriya aka ɗauka ba, samarwan na musamman ne kuma jerin 'yan wasan sun kasance A1. Duk sunyi ɓangarensu da kyau kuma suka maida shi abin daɗi! | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Yo ai tun anan ya kada ka😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Small Chops' shiri ne mai yawan sakarci wanda bai cancanci biyan kuɗi ba. A cikin dukkan adalci wannan shirin kamata yayi a sake shi a hankali a Iroko TV; Tabbas ba a cikin sinima ba. Bibiyan samar da tsari mai kyau na yanzu wanda ake amfani dashi sau da yawa daga 'yan uwan su masu haɗa shiri inda suke saka dayawan "ab... | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
sun zama jamian tsarolol | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shirin dogon zango mai ban mamaki. . . . Ina son wannan shirin. Ɗauka mai kyau. wasan kwaikwayo mai ban mamaki. Kowa yana bada wasan shi. Barkwancin na gaske ne kuma na danganta sosai. Haka kuma yana ilmantarwa. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah ya kawo yn biyu twins | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yaushe binciken kisan gillan da akeyiwa talakawa zai fito don daukan mataki? 🤔🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Malam Aminu ataimaka kar wnan abu yazama gaskiya dan yaran before fatiha zasuyi yawa ga murja, sumayya sanan ga Mahmud abun yayi yawa gaskiya. Gara dai acire mana sumayya sbd tsaro badin tsoro ba🙈🙈 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ki barshi mana😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh ina muku fatan alkairi Allah yasa kugama lafiya💥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🙏🙏🙏🙏🙏 na gode Allah , a kan ka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna neman labari kuna mana tambaya yahaka kuma🙄🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shima shugaban kasar a bamu hayarshi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user nabi gida da mugun gudu tsirara🏃🏃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan masu sulhun sun tashi suje da Dollars sulhun zaifi yiyuwa ko kuma su bawa gwaggo Dollars din sai ta umarce shi da yabar maganar🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmmmmm ai dama ba mamaki 👌🏻 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sun kwato yan uwa zakuce | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zan wasta musu turare🙄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya raya yakuma shitya muna danmu🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂 Ikon Allah kodama masu kudi suna taimakama marasaa karfi tunkamin yanzu, mudai fatammu Allah ya yimuna magan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakarama Masa na,artarmu Albarka ameen🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Toh 🤭 Yaya Dan kwambo ne ya zama Alhaji what is the reason behind ? Allah Kara maka lfy, basira da nisan kwana @user . | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
baku abinda yaceba kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sabi da saniyar😅😅😅😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
in dae ya kulaki na dena twitter wlhy | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rariya the blockbuster in Kannywood BoxOffice Insha Allah🙏🏻🙏🏻 #6daystogo #RariyaInCinemas | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai daman Zango yana da kunya ashe...🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bura uba shinkafa heist akai Kenan 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuna da gwamnoni yan agwaja ya za a danne ta? 🚶♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wacece Zahra wacece Kiki ? End Banditry in the North 🙄 Bamu yafeba. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
senafi kowa murna | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kawo miji na gari dearie | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tom Anfara daukan manya😳😳 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kakawo rannar da Dan Nigeria zaiji dadi wannan ranar amma Dan allah jam’a da June 12 da may 29 wannai yafi damadama😷🙏🏾🙏🏾🙏🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya biya King Zango😂 I stan💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aradu bamu yafewa tun kunka zanke samu ga duhu😄😄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Half of a Yellow Sun ya bugi daidaituwar sha'awa tsakanin wasan kwaikwayo da tarihi. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
kizo kema na taimaka miki nasan dai ba gal bace | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Don Kutmar ubanta sai taje ta aure calculater 😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sannu da zuwa maman mu💗💗💗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Obama kayi rawar gani sosai gaskia duniya za ta yi reshin Shugaba nagari, bamu San ya Amurka zata kasance ba idon ka sauka daga mulki 😭😭😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya dai ana dora mana laifi da yawa a wannan shirin na rashin na rashin mutinci duk maza ne wlh dazun nan wata take kallon wannan tallan wai take cewa ai namiji dan akuya ne nace to ai kece akuyar lolz | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jar'uban nan 🙄 Da xauren majalisar mu ne da ynxu ankashe mutum yafi talatun | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana so a yafe mana duka bashin da Buhari ya ciwo ne Idan aka changer name din , China 🇨🇳 zasu rasa Wanda suke bi bashi 🤧. They will start looking for Nigeria again | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user B.b.c ku iya ma bakinku fa👉 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user zo ka gani😆😆😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Babban shiri daga Nollywood.. . . . Ba'a rubuta Lionheart kawai don shi ba. Ya nuna abubuwa dayawa dake faruwa a Najeriya da cewa zai ɗauki mutum mai zurfin tunani da karɓar shawara ya kalla shirin har ƙarshe. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Yaransa ne ai to me kake tsammani idan aka che mai gida yazo gari ai sai abun da hali yayi 😏😏😏😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kamata yayi ace Madina ce zatayi announcing victory din Abba,Seyafi dadi nesa ba kusa ba😂😍😁✌🏽 #AbbaForKano | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da alamu zai yi dadi yau a rage talacetalace idan ana séries please | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tab aikuwa yanxu ba makawa yana nan yana karbar horo yadda yakamata dan kuwa wallahi walakiri no fear no mercy | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kaga da yadda xaayi mana dibara asa mumanta da jar miyar da baba yayi mana alkawari | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
karyan banza a africa ne fa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai bafa wanda ya isa yasa muyi azumi 30 naga nema yake yaci 30 za'ayi in allah ya yarda talata za'a ganshi shi in ya so sai yayi sallah shi alhamis din 😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa inna ilaihi raji’un. Allah ubangiji ya gafarta masu, ya kyautata tamu😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ko kuma sabuwar yaudara ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
magana ta qare amma buhari yayi bacci akan taaddanci a qasar nan maganar gaskiya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yataimaka megida💞 one love | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga yanda Bayern taga bayan Barcelona 🤣 https://t.co/qONrz0KulH | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tou su leqa cameroon ko niger ko xasu dace😬 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kun cinye kudin kasa kunkai waje | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ALLAH bata lpy, yakarae mu bakidaya..🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ke tsiyarki kenn washa baki retweet kwata kwata ko comment | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
my crush barka da salah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Mutum sai Allah, shi yasa ko ya mutu sai an daure shi. 🤓 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shiii zai kirga Asaraaa😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallahi!!! Allah kamana maganin wannan musiba🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
baku taba yada labarin barin matar malam audu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yanzu haka ga shi kanin mahaifin nawa nan munyimasa wanka munasamasa likkafani inshaa Allah munajiran gari ya waye mukaishi uhmmm 😥😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣🤣🤣 gaskiya dai ya kamata ki duba wan nan bawan allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daracta a duba min🙏🏽 mai kishi haka | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC bani da kayan Sallah🥺🥺🥺💔💔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ana tare sadau agaishe mati a zazzau | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya karbi shahadarshi ya sa mutuwa hutuchi Allahu Akbar kabiran 😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu kuke tambaya 😡😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai dan Allah dagaske kuke😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ammafa zaman abroad yamaidake somehow muslim durling!😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Farin ciki ga yan arsenal😂😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tsoron auren kike ne😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Maganar Mutumin Nan Yasa Nagane Cewa Akwai Sauran Dattawa AREWA 👍 Yayi Gaskiya Kam | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Da Amana Kenan ‼️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai soyayyarka motar haya ce kowa akwai dede inda ze sauka👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mai jiyama tayi ballantana yau a mulkin @user 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.