text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
tohm masu abin ma sun bude garin su mu ko sai yaushe | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah katausayamana albarka watanka mai albarka mun tuba ya allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lol hadda Yan nanaye akemana adawa🙆🙆🙆 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na saka duƙufa lokaci-lokaci amma sau dayawa hamfisted da tatsuniyar birni. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Yasalaaaam....! Ubangiji Allah yasa hakan shine mafin Alkairy 🙏☹️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂bazooka ya girgijee https://t.co/qKzLpeiYq2 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Meyake nufi da hakan...?? Kodai Yana kwadayin tsayawa takarane.😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
finally come carry ur az wiwi dan munsan anyi muku riga kafin a kano | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂 Allah sarki to dama bamuce boyewa sukayiba sacewa sukayi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma dutsen ya dahu?😌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fadan da baruwnka yafi dadin kallo 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nifa a ganina wanan dokar ba i tace mafitaba mafita anan shine a danga yi ma yan mata aure a kan lokaci in Sha Allahu za a samu mafita🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama Aebama Tsoronta Sabida Munsan Karyace Da Yauara Kawai 😎😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yana nufin na nesa yasha inuwarta😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yasa mutuwa hutuce a gareshi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ya sauka👇. tun da sauran mutuncinsa. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah. Ammafa ta tafi🤭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC ba duwaiwai😜😜 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmm😡 wannan maganar haka take Domin mu 'yan Arewacin haryanxu bamu gani a qasa ba. Ballantana aci ga wasu mukamai kuma😡 haka kuma wai sunan yaron mune🙈😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Suna ga wani film wai shi kalan dangi😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kamar me fa 🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bakomi Akwai Allah yanaji yana gane, Allah Zai Kawo musu mafita, Insha Allah 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fam daya ko fam Miliyan daya? 😂 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yajikan she darahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mai jin shawara ake ba wa shawara 🤷🏿♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kace ronaldo yayi cin allah ya tsine uwar me karya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah kuzo nigeria kunga muna siyan kayanku plzzz come help us 😭😭😭💔💔💔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yabashi lapia mukuma ya karemu idan kuma itace zata zama ajalinmu allah ya amshi ranmu da imani amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kara_next time tayi mata kunfu🔨🏃🏃🏃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa hakan shinee alkhairi agareshii🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan yanzu bakuyi ba zakuyi nan gaba 😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC da rasa abin fada🏃♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhamdulillah anzu gurin😂 Allah eda nufi. Ameen!!! | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wai menene a cikin kaduna ne ake ta wani cika mana baki akanta 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa'ina raji'u 😭 Ya Allah kana ganin irin halin da muke ciki ya Allah kawo Mana sauki da rangomi Ku Kuma shugaban nin mu kusani Allah ne ya Baku milki Kuma a lokacin da yake so ya karbi milk sa babu makawa sai ya karba Kuma wllh zaku hade da Allah dole kuyi bayani | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
za ku sa mutane su fara zage zage fa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duniya budurwar wawa. May the Almighty Allah see us through 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kowa ya bar gida 🙌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🥰🥰🥰🥰 na tsaya Zaki tsammin ne😋😋😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yy kyau tafara gani sakamako tuna duniya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user naki yaji tsoro 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tunda alert dinta zai shigo duk wata ba🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah kashiga tsakanin nagari damugu ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aslm mallam Taska gaskiya kadaku a hannun basuka 😂😂😂😂😂😂 ina ma ace gobe ne wata Alhamis din.Allah ya kara basira | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ji kan Musulmi 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user sarki mai raga.... 😭😭😭😭 Allah ya jikan s.nuhu ... https://t.co/ETaI0zIDOf | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wan'nan hadin yayi fah zanga idan Hajiya 😂😜😜 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
lallai idan wannan yayan ta tou rahmat karamar yarinya ce | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kunga don allah karkuzo ku takura mana da wani rumors dinku anan😤 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
karya kuke ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan kuma gwamnatin kano qarya take domin iya jiya nasan anyi mutuwa a cikin gari kawai ta kai 40 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abin said ta allahmu kanawa mu jira na gurasa kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai yadda bbchausa take iya gamsar da jama'a da Cikakkun labaran duniya kamar haka wamako zai kawo sokoto 2019 in sha Allahu 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da shi ake cin nama | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai Corona ta sa ana ta yiwa man fetur diban-karan-mahaukaciya a qasar nan 😂 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kodon sadiqsanisadiq ma zamuje️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Oh🤔 mu ma xauna kd muna ganin Ayatu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk inda aka fito ba’a yi fisabilillahi ba sai yanzu? 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sharri ne kawae DA yarfe na mutane domin ganinshi malamine na Allah, amman wannan mgnr ai hankali bazai dauka ba 😏😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tho abama kowa bindigan mana 😕 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana nufin zaiji girman kai yana cewa dole sai da kuri’arsa zaai zabe bayan kuma karyane koda ita ko babu ansan wanda zai ci😂🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Oh oh Allah sannunku da aiki bbc😏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai dai kam shirin #LabarinaSeries episode 9 ya kayatar. Sumayya ta yi ragargaza. Muhamud yana bukatar ya koma makarantar soyayya. 👌👌👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallah Allah mun tuba Ya Allah karka kamamu da laifin da wasu wawayen cikinmu suka akata 😢😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mubamusan rayuwar tamuba saikunfadamana 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Su yaki boko haram tukun kafun wannan ya biyo baya🤦🏻♀️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rashin lafiyar Baba Buharin mu😭😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sun fara gajiya dayin satar kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wanan macoci sai yabiyaso 🙅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikan mai martaba sarkin zazzau. Ameen 🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ya taimaka Kuma Allah yarufa mana asiri I wish you more success in your future 😍😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yy kyau 😄😄 Barayin banza kawe | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😲Lallai kuwa idan hakane, tofa akwai wata makarkashiya. Allah ta'ala yayi mana maganin masu zagon kasa ga al-ummar su | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kamata yayi sutashi duka sukai ziyara daji🙊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ripkawae zaku rubuta a gaban nysc dinnan shine zamu gane kashe su ake sanyi️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameeen Ameeen ya Rahman. Nagode 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuje ku tambayi Buhari mana bama san wani sabon munafurcin kuma 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mai ban mamaki. . . . Labarin yayi matuƙar daɗi, jaruman sunada ban mamaki kuma bai kasance wanda za'a iya hasashe kamar yanda nayi tunani zaiyi ba .. Ingancin hoto yana da matukar kyau, Molly wood ta girma da gaske. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wai sai yanzu kasani dama 😢 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user 🤔 kache wannan film din yatara jarummai dayawa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user https://t.co/2nvwLp1cls 💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰💰🤑🤑🤑🤑Your Referral Link is: https://t.co/wXgNMISsiy Registration 1500 ne 💰💰💰💰💰💰💰 *Zasu barma 500 aciki Kuma duk Wanda yayi register akasanka zasu baka 500 kan ko wane mutum datar su tana da sauki sosai* | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
rihana sudos christopha ina miki fatan ki karbi musulunci gaskiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen ya rabbi, wlh washa yau har 6:00pm Ina cinema ina jiranki amma shiru kuma na tambayi #Mati yace zaki shigo😰😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Yin shiri ne da ya shafi duniya wanda kuma aka sani cikin nutsuwa. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Allah Sarki💔😭, Allah yabaki lafiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsine ma Mai qarya😣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zamu lababa (Barca) muci kofin laliga ba tare da Shan duka Daga wurin ko wace kungiyar kwallon kafa ba. 💪🏼 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shugaban wasu suna wasa da hankulan wasu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau kam bamu tare 😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ciki da gaskiya yafi ciki da Qarya😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yabaka iko namijin duniya 🤝🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Haj.ramatu kin gaji ne😷 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fatima kina da kyau da kwarjini 💙 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Turmi nawa za ayi toh...😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya karawa @user albarka 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user waye ke da kudi😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah jiqan Sarkin mota Ameen. 🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskia BBC hausa kunzama yan air wallahi😂 Ana tambayarku Kuna tambayarmu kuma | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Watakila dukkansu ma'aikatan kamfanin Intels Nigeria ne...😓 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mai lahani. Labarin gaskiya, yana saka motsi mai zurfi amman babu abinda zuciya takeji. Wasan kwaikwayo mai fice mai suna na Damson Idris. Ba mai sauƙin tafiya bane amma na gaskiyane fiye da yawancin na wajen can. Dole ne gani. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.