text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Allah ya Kara Basira Yar uwa 💘💘💕💕
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aikin banza harara cikin duhu😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Su Madam, Make-up din yau ya miki kyau sosai 😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bau hukuncin cirarar namansa gutsure gutsure yana raye harya kare?😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Muna daf da daina biyar shafin BBC dama sauraron labaranta muddin ba'a dawo mana da namu Abdulbaqi da Madina ba.... 😐😐😐😐😏😏😏💔😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah shi kara aemaganin mai kwadayi ke nan da yaudara km lailah ma b zai same ta insha allah ya burin nashi ma bai cika ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ina rokon allah madaukaki ubangijin alarshi madaukaki da ya bamu lafia
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shegu, sun gaji wllhy 🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan haka Manjo Janar 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina ganin duk cikin jin haushin Goals d'inda Bayern sukayie musu neh😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dariyar ka alkhairin ka tsoho 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muma hka muna mugun jii dake😁😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah Anatare mu Gombawa munayinka🙌🙌🙌🙌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da kudin tax zai kashe ku 😁😁😁😁😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karyar banza. Zaku cuci mutane dai.Ta yaya akaci wanna bashin , bayan du wata kowa she ya biya ko ayake masa wutar. wani watan ma said 2 ko sau 3 zaku bada watar amma sai mun biya kudi dai-dai . Gaskiya KEDCO kun so cuta dai kawai. Naira billion 17.5😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hehehe shegiya da Kai Kamar dandali..If u know u know kawai😂😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya tsare mana kasarmu da alummar Arewa dama sauran dukkan wani Mai son zaman lafiya dake A Nigeria. Allah ya daukaki Kasata Nigeria 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
har da baba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mun gode mishi fa san nunshi da aiki, Amma Dan Allah yaushe zai sauqa ne kam nina gajida mulkin shi 😭😭😠😠
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😲Allah yarusa asiri yakuma fito dashi lfy 🤔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai tuni zanga_zangar endsars ta wuce yanzu kuma ya koma wata munufa🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yabaki miji nagari kiyi auren ki 👌👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai kace wani maciji
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
congratulation kannywood king
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Buhari na kiran su magana zai Kare.. Duk yan kananan kwari ne 😂😁😀😎😊😋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Gurare 5 a ciki .... ina son shi
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
inna lillahi wa inna ilaihirraji un dama abinda yafaru da lukman kenan wlh banji dadiba har cikin raina please director kudawo da lukman ga sumayya dashi ta dace wlh irinsa yadace ta aura lukman masoyine nahakika karkubari tarasashi wlh banji dadiba da akarabasu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ina Sha awar shiga Amma Ina benue state ne inkunni meni xan iyazuwa🙏🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ana yinta a legas 🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kara daukaka princess 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Banza arnee Gwanda ma arnen da kai😢😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu gani a video ba muga jet a sama ba😭😭😭 Irin maganar baya ce kullum ake fadi..
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Barka da sallah hajia Fati🌹🌹🌹🌹
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ae bamajin wannan aunty
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai anyiwa mai zani daya sata 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ruguduma 🥳🥳🥳🥳🥳 Baba Mustapha Yaya Sanyinna Sister Madina @user Raina ya biya Wanga Cake 😋😋😋😋😋😋😋😋😋😋😋😋😋😋😋 Buki Mai zuwa na badi Don Allah Ku gayyace ni Amurka mana 🤗🤗🤗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tsakanin mu da shi sai dai Allah ya isa mu yan jahar katsina.kuma ba xamu taba yafe mashi ba, kuma mu duk wanda keda sa hannu game da kashe kashen mutanan dakeyi a jahar katsina Allah ya saka muna duniya da lahura 😩😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yafisu malam saira 💯💯🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ansha kyau fr😍😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya taimaki musulinci da musulmai aduk inda suke afa6in duniya,ya rusa kafirci da kafirai🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lock down Kuma😈
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah duk irin yan iskan nan muna bukatar adinga yanke masu hukunci ko mun samu sauki kasar nan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣 Abin dariya ... Yaro ya tsinci hakori Ya kamata Sultanate ta tuna cewa: Hankali Hanji.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko miye abun burgewa ga hakan 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ban ci buzu ba babu abin da zai sa inyi aman gashi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaba da gabanta aljani ya taka wuta 🔥 #RanarHausa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
muna godiya baba allah ya yaye manaa wannan annoba baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
bar dan hegiya yaje har bangon duya‍️‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na dole a kalla. . Kyakkyawan shirin soyayya. Kawai na yanke shawarar gwada shi lokacin na ganshi a Netflix kuma babu abin nadama. Waƙoƙin da aka zaɓa sun kasance masu kyau sosai.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
allah ka tsare musilmai baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
️⃣al ummar kano ️⃣dr rabiu musa kwankwaso
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To BBC Yan bakin ciki munci 2-0 sai kuyi ta indiyawa margaya Sala.🤣🤣🤣🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user You will explain the day you find yourself in your grave. I don't know yadda kuke tunani! Koh tsoron Allah bakwa ji. Sai kace babu gwamnati a kasa. 😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yanzu wai apc ce kawai zata dinga decision ne a nigeria
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Banga wani abin cecekuce a hotunan Rahma ba. Rayuwar ta ce, tana da zabin aikata duk abinda ta ga shine mafita a rayuwar ta👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baiji dadin mulkin Buhari ba😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yana nufin dan kungiya mai irin hannun buhari
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba girinba tayi Kai👈
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mati a zazzau, mati a zazzau wannan film din ko shine farko nunawa a Nigeria ai ya Isa Haka Haba🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wani abu sabo. . . . Dukda ganin ƙarancin kimar shi - Ina tunani, Namaste wahala tabbas ya cancanci kallo na lokaci 1 don zama wani abu sabo kuma daban.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Congratulation Ali sarki Kanywood actor 😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki @user dukkan me rai mamaci ne, Allah ya jiqan sa da rahma yasa namu tai kyau🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai buhari sai baba😁😁😁😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahama sabuwar sangaya 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya san zaiyi nasara
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai kayi masu hukuncin da yadace dasu idan har dagaske adalci kake a mulkin Nigeria 🇳🇬
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah yayi jagora
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inka ki Zuwa Dan Annabi Muhammadu s.a.w. Toh ai zakaje dan Taron Naira 💸💷💶💵 Andai ji BOTUR wallahi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na qarya kona gaskiya 🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 5-2 mukaci ba 3 bah 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fah wani ne kuma daban komai😤😢
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya karba shadarta🙏🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kwarrai kuwa a taya mu jimami babban director🙏🙏🙏Allah yajikansu da rahama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tir ƙashi uncountable matsala kenan🙆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kyuata. Ya kuma kawo karshen wannan lamari.🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wow... Yanzu nima kenan zan iya nade kafa kawai, nace ni da Rahama 💞 🏃🏃🏃 #AskRahama #MatiAZazzau
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yana hauka neh😹😃😃😃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh allah yasa haka shine ya fi xama alkhairi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhh😂😂😂 labarien rayuwa kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mahaukatan banza. Zafi zafi sai soja 🔥🔥🔥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tau Allah yasa dai ba larabci akayi ba dn tsohonga ko ma ismuka bai sanni ba🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Omo, come see Hausa oo, wannan sai kace kune TSATSON Hausawa😂🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ta Allah Ba Taku Ba, Tsinannu Kawai 🖕🖕🖕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kugaya mishi kofi Africa ma yakasa kawoshi saina duniya bayasodai taliyarsa takare A najeriya shiyasa yafadi haka wannan tatsuni niyace wallashi gabadaya kasashen Africa basishirya daukan kofin duniyaba Nidai nace A ziba ido🙄 Ta i shi maihan kali
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Topha😀😀 to kodai dan mai gari neh zai auri sumayya🤣🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Rahama inda kanwata ce ke sai mammakeki.😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk dai kuyi ku gama akwai allah yana nan a madakata yana jiran kowa ka karbi dubu daya a hannun samari million uku mutum nawa ka basu aikin yi da zaka karbi kudi a hannun su wallahi shuagabannin nigeria da iska da rai yana hannun ku da tuni kun dade kashe mu azzalumai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na tsani haka na ɓata lokacina ina kallon wannan shiri.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Sai Canada! Za mu zo mu sha wiwi! 😀✌🙌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user sure! If not da akwai aiki babba kuwa😐
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user A goman qarshe na RAMADAN? 😲😲😲😲😲😲😲😲
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To Ina ruwan mu mtrrrrwwww 😚🤛👊👊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wllh dok qarya ne kawae da gsky ce baya so afada masa shiya sa 🤘🤘🤘
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan maganan kanuri kenan a kullum, wanda tarihi ya nuna ba gaskiya bane😁😁😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya wannan RISHIN SANIN CIWON KAI NE, yayinda Nigeria ke fuskantar kalu_ balan tsaro ta ko ina, wasu keson a canza mata suna ☹️☹️☹️☹️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ..dayan bitu..ko na dama ko na hagu!!😂😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wlh da gwamnati xata bani d saqon talakawa yje ga han nun su amman nasan inaaaa baxata bani ba im sure wadanda xata ba duk cinye du ne baxasu bamu ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai ranar da Allah yayi domin wannan kasar tamu Allah ne kadai zai iya gyaranta🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen abokina my best director 👍👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya miki Albarka Allah baya son mutum mai riko👍👍👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train