text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Cin da yayi wa bayern munich 😀😀😀😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Allah sarki mata iyayen mu Allah bamu ikon keutata muku a koda yaushe 💯💞💕
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😂😂😂 za ki fara yine. Muna zuwa cin Alakoro.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
meye na jin dadibayan duk min san babu abunda zaayi masa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 2,000 kachal mtswww! Kadan ma ya gani, sai ranar kiyama ya ga shedan yana masa thumbs up 👍 ze gane nafila ce wahalar hannun soja
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A Nigeria komai zai iya faru ae, sabo da talakawa suna shan wahala kuma gashi Likitoci suna son zuwa yajin aiki, YA ALLAH KA GYARA MANA SHUWAGA BAN NIN MU😢🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Akwai abubuwa dayawa wadan yakama ta ayi bawai iya karin masarautu ba amma anyi biris dasu 😷😷
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
A gefen daga zama wanda za'a iya hasashe matuƙa da nuna gaba ɗaya wasan kwaikwayo na ƙasa da madaidaici, An ɓata shi da yin abu na daban na dogon zango na yunƙurin subpar a maimaita laifi da ya lalace kafar da aka saba da shi.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
allah yasa ba labarin kanzon kurege bane dan raina mu a kasar nanin kuma dagaske ne allah yabada ikon yi ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahma we are all Muslims brothers, ke yar'uwar mu ce, Pls Dan Allah mugyara, sai Allah ya gyarama na, we are still with you, we will never abondont you bcoz you did something wrong, Dan Adam ajizee ne, Allah kasa muyi karshe Mai kyau.🤲🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh Allah ya sakawa yan Gaza 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kada aje wajen wani gwajin kwakwalwa ana kamashi hukunci ba kakkautawa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ji ya nasande en barca basu kwana lafiya ba soboda sunciwuya ahan un mu jiya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Gaskiane👍👍“@user: An amince a sha wiwi don nishadi a birnin Washington http://t.co/bZJwkNFvnO”
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ta ina din bayan a afrika gaba daya ko mutum masu cutar basu kai ba da har zaa kiramu da cibiyar korona sai dai idan suna da wani mugun shiri akanmu kuma
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da kuwa sun taimaka mana wlh 😅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya ba ai mana adalci ba du kan yamana yawa ni duk abinda Mahmud yayi a film dinnan bana ganin laifin sa sbd kudi yana iya chanjawa kowa tunani Amma @user da kata shi sai kai mana biyu babu, kuma kace wai Dan shige ne gsky wannan abu yamin ciwo😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user yasin nama rasa wacce tafi kyau a cikin su 😍😍😍 amma naga ay ya halatta mutum ya auri mata uku ko gaskia in dukka nake so kyau dai allah ya baku sai ku kara gode masa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mukadai mukasan halinda Muke shiga🤨
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ina yinki, Allah ya kawo kasuwa 😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Maya a nemi sana'a domin dogaro da kai🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC wannan report ne ko Kara kunna wuta gaskiya kuna da matsala😬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Meye Nee Ake Maganarh Akae ❓
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
#Son ambato. . Da na kimanci shirin 100% amma babu abin da zai iya zama 100% cikakke duk da cewa gaba ɗaya shirin yana kusa da zama cikakke. Mista Kunle Afolayan bai taɓa bamu kunya ba ko sau ɗaya tun daga ranar # Irapada, ko da yaushe daga mataki ɗaya na zama ƙwararre ne ga wani. Ko da yaushe mai ban mamaki da kuma ba...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
everyman dai ka janye oga yaganki da kudi nh banzan shima bawai da gaske yake ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
xamuyi haquri mu dinga siya sbd muda mutu ka raba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Malam Ali saide an bud'e kasuwannin a yau🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan kuma sai kunje kunyi hira da Alkali da ya zantar da hakan.. Sai ku kawo mana amsar a nan media. A nan ba mu da amsa🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
na rantse da allah se mun fito neman na girki kut kaji fa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hajia Quarantine muke fa🙃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sa’ido da gulma yazama Sana'a , 👍👍allah biya ka #BOCmadaki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂🤣 Kajimin tsohon nan harda wani cewa Miliyan 50 . Tsabar rainin hankali 🥴
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai baba😂😂😂 ana yi muna taji🤸‍♀️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai Allah ya rabamu da jahilce basu ida badai a raba Nigeria 3 kuma duk bakin cikin dan kaxa bayanda xai da dan shawo 🙄🙄🙄🙄🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
dukannin sun cacanci su zarce dan sun fi abokan takar tasu dama dama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaga mutuniyar kirki Yar albarka 🕺
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nikam 2gb ma dari biyar nake saya . Ina laifin naira dari 🤧
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Politics is dirty game, Kowa mafitarsa yake nema🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
banza karma ka dauka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai dai abinda mike xargi akan tun parkon na dashi daman siyasa kawai amma irin wannan ai cima masarauta hakki ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bamayi 😡😡😡😡😡😡 APC APC APC SAK
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Lamari mai gundira, ba labari mai yawa ba, shirmamman sautin kiɗa
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Hmmm iya namu kallo 😢🥺
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
malam aminu saira gsky film yana ilmantarwa gsky mahmood yana bamu kunyi kar yasa mata su raina mu fah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Toh se akayi yah... 🙄🙄🙄Sun dade basuyi bah😏🚶‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Liti mugu sarkin yawo😬😬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
alhamdulillah da samun baba buhari mandatory shugaban kasar mu nigeria
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yes daban yake😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Mai kyau. . Hmmm... Wannan shiri ne. MAI KYAU kuma hakane gameda shi.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Karya yakeyi bazai. Iyaba yasauka kawai😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya munajindadin kasancewa tare dashii Allah dai yabashii nidan kwana mai albarka da lfy👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Noma tushen arziki Hausa proverb 😎😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yar kwaluba dole ai tunda kun hana mu cin yar gwamnati kun bar mu da yar chana da yar beru uwayen mu nata fama da tsinta allah ya isa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da So Samu Ne Ache So Samu Ne Bayana Na Kaikayi Ina Neman Mai Sosamin Ne😉
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma kuwa anji kunya 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahaha 🤣🤣, toh yanzu da gano Wannan tsuntsun mata-maza yanzu hakan na nufin wannan tsuntsun baza a watsa Mai gishiri da Magi ba Kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A UAR muke fah ba Nigeria bah 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hanya ba kyau🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
irin shi wannan ɗin mun yarda da gaskiyarshi ko kuna ruwa wallahi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
rahmatou yaudae kindade a street dinnan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ikon allah Yafi gaban mamaki allah muda kenema allah yabamu masu Albarka dan darajar annabi S,A,W 🤲🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fa su @user an rikice 🤔🤔🤔🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wainna ilaihirrajiun ya allah ka kawo mana karshen wannan masifa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ba gaskiya bane!! Gwamnatin ce bata bin Shawarar Malam da ya dace sai nata take bi. Toh ta yaya zata ga dai-dai 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaji kanshi da rahma😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai a dawo min da kudi na😜
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Talauci Talauchi To shin Ku minene naku kun kwashe kudin talakka kunkai kasashen waje kun danne kuzo kuna maganar talauchi? Ai Ku kun kubuta kubari mu talakkawa Allah shi yimana mafita tunda bamuda amfani a wajan ku sai ranar zabe ta dawo muje muyi muku bauta, wllh Allah Ya'isa😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yanzu wannan rahoto ne😂😂?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user Wanan mutun bai kamata ba yatchi gaba da rayuwa ba 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Baka haduba sam zango 🤔🤔🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nemi Dan gari🤗
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user HAUKAR BBC A TWITTER AKE GANINSHI👌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Cutar corona???? Ina zaton Aljihun ma'aikatan @user Yasoma running out of cash, naga kwana biyu sun soma buɗe hanyoyin hada-hadar kasuwancinsu.. 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kiyaye na gaba Allah ya zaunar da kasar mu lafiya 🙏 alfarmar annabi Muhammad S A W 🙏💞
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Se ayi wata kawae..🚶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yahuta gajiya nawan 👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fa!.. Sai kace a najeriya 🇳🇬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mai karya dan wuta bal bal 🔥 🔥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nima ina kan hanyar gwadawa kuwa 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user 🤗😉😁Amma in Kere nayawo Zabo nayawo wataran za'ahadu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kai jama'a Allah shi sadamu da rahama 🙌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna tayasau murna 😁😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tabbb ayyko baxai taba xuwaba😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH yasa Godluck ya muslinta alfarmar annabi Muhammad s,a,w,🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Copy copy ! He copy our governor!! Ganduje anyway, we support him 💯 👍😃! Allah ya idda nufi ameen😀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk girman gona akwai mai ita mana
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
alhamdulillah allah ya mai maita mana duk wanda anye eid a garinsu kuma bai ajiye azumiba toh wannan gareshiwanda kuma yaye sallah yaw barka ada sallah️️️️️️️️️️️️️️️️️️️️️️️️️️️️️️ kuma barka da sallah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kullun bayaninshi sai yatada qurah haba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
nayi jugum a gaban television kawai naga an koma farko hope dai ba sai an gama nunawa duka tukun zaci gaba ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Naga Mama Daso Tanayiwa Kamta Likin Kudi 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah, haka ya dace ace anyi a naijeria 🇳🇬, don anga wata a wasu sassa na kasar, amma da yake so ake dole sai munyi koyi da wasu. Allah yasa mu dace.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai sa hoton abinci ko bissimilla Babu😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Barkanmu da Sallah. Ayi Sallah Lafiya Sannan Aci Nama a Hankali🍗🍖🍗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
a a ka buge late comer kenan lallai angaisheka first in the history late comer yazo ya kasa komai u deserve a medal for this
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya da kamar wuya😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baxiyara mukeso ba ataimake mu da tsaro plz🇳🇬🇳🇬🇳🇬
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ubangiji Allah Ya jikan Sarkin Motar Sardauna, Albarkacin Watan Ramadan🙏.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan shiri da kuke kallo kamfanin Ammasco Lubricant ne suka dauki nauyin kawo muku 🏃🏃🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abu nafarko gamawa da duniya lafiya kuma inason ingama da uwayena lafiya sannan Arzikin duniya dana lahira, sannan inason ganin annabi (s.a.w) koda cikin mafarkinane...gaskiya dai kuma inason aure.....😅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kanawa kuna ruwa 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train