text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Dama akwai majalisa a Najeriya 🤔 🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gsky mlm aminu mu aka ayemawa duka🤕🤕 ba ummar bah SBD ummar nakowa baida damuwa nasow mahamud presdo yakama ammah ai next episode presdo bai hakuraba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alabaran bbc na safiya🤣🤣🤣🤣🤣😇😇😇😇 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A Gaskiya Muma Mugaji Da Yawale Mayen Jirgi Tambuwal 😎😎😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan uwarku dama so kuke a zage mu kuna nasan bakano ne da wannan tweet din | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ubangiji ya ji qansu gabadaya ya kuma yi musu rahma 😖😭😭 sun manta da za’a je lahira dukkan rai zai dan dani mutuwa 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭#ZabarmariMassacre #SackTheServiceChiefs @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sw shi kadaine mai maganin shege dan gaton uwa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Moms na duku tsohon ciniki kowa yazoshi dunia Kai ya tarar😊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Minister of Electricity Dr Shekau kenan idan kaga an samu wuta a maiduguri sai in the day of Resurrection kenan😂🤣🤣😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abun kuma fallasa ne ️️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yar Sambo tayi yawa ciki....😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yau da gobe mafita kawai gwomnati ta sama masu aikin yi domin kaucewa fadawa cikin hannun irin miyagun mutanen ameen itace mafita | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yanxu kuwa sunkai miliyan 200 Yasin 😏😏😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan babban nadin ai yafi karfin lauje | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tsohu ka karbi bashi kaje ka mutu a ci uban ka a can ️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haka yayi dai wllh tunda bana su bane dama na talaka wane kuma sun kwashe kayan su Allah yashiga tsaka nin muda mugayen shugaba amin 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da alamu Donald Trump yaji tsoro ne ko 😁😁😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kowa yakanyi yabo bisa ga wanda ya sani, @user na sani🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😂😂 abun yabada citta | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To dan ubanshi saiyazo yayimana da tsiya😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah mukam dama hakan take🙄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Labarin ya fara a ɗan hankali amma a tsaya a haka. Labari mai kyau sosai. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
dama zaulaya che aka yi wa ganduje | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ke muguwa kinyi kyau | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aiki yapara kyau 🤣😂 Yaceen koda 🚜eigwa suke yawo baxasumin bah | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya gafarta masa yasa ya huta amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaiiii kowa mah yayi shiru ga sarkin yakin rahma yazo 💪💗😎🚨🚁🔱 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ne, ga shi kina binta da son ta kuwa 😩 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To se me Saudiya ne ai ba Nigeria ba 🤷♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
baba buhari kawai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tantabara Mai auren soyayya 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Madallah da xuwan arteta munji đađi mu yan arsenal 🙌💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gyada mai sihiri a vara aga biyu a murxa aga hudu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh yayi allah yakara karemana shugaban mu @user allah ya zabamn abunda yafi alkairi akansa😍😘 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kana ruwa brother 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
godmmit wannan tsohon yarainamu wlhy | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ta manta tace: aljannu zasu taimaka wa Trump. 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
su kuda manyan gari | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahaha 😂 😂 😂 za'asha mamaki kam da cabals, Allah yasa musauka Lafiya a jirgin Next Level. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🙅beli kyauta ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah dan girmanka allah dan darajiar ka allah ka yayiwa al umar ka wannam masifar aduniya allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Angaida bahaushen da yahi kowa shahara a duniya🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inka dauresu kaikuma kayanke hukuncin zakayita zama a kujerar gwamnan Kaduna dan'Allah🤲 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
toh fa wai har yanzu ma akwai corona | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Tare da wasan kwaikwayo da kuma inganci ... Cikakke da baƙin ciki ... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user To, mudai Allah ya kaimu gobe lfy🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inda El-Rufai yakamata kakarabawa Himma kenan Amman Kafison kayi Abinda Xaadinga Allah Tsine Gaskiya Baka iya mulkiba Sam. 🚶🚶🚶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Makaryata mai yahada naiman wata da hotan yan mata kuma ????🥺🥺🥺 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
haka zaku ce yan hisban dubai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user And Co. Yadda kukasa bayin Allah nan Farin chiki Kuma Allah yasa muku haka Amin. Jazakumullah khair. May Allah Subhanahu wa Ta'ala Rewards you Amin 👏👏 https://t.co/Q2h7MvnZjU | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kada wandah ya zagai.Kuka zaiyi.Haba😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai dai uwar Yar film taji kunyaa😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mai gaskia yana tare da Allah 👌🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mamanmu maganin kukanmu😍💔💔💔😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
duk kun ishe mutane magaji toh kubashi mana mutanen zazzau ake tambaya ba mallawa ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ‘Yan Ta Adda ☹️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hausawa mukace yabon gwani yazama dole to babu shakka yazama dole mu yabawa ministan sadarwa kan irin namijin kokarin da yakeyi wajen ganin ya sauke hakkin nauyin daya rataya a wuyansa bravo sir allah yama jan gora | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user inda ace gidan obasanjo ne dasai ace Dara taci gida 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah wanan gaskiya ne Allah nuna Mana Allah sa adace ameen🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sun sa ni 🙏🏽 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah bani mukamin shugaban gidan jaridar rariya na sauke wanda ya kawo wannan tambayar ita nake yi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ALLAH Yakara Tabbatar Damu Akan Soyayyar Annabin Rahma , Ina Rokon ALLAH Maida Kowa Gidansa Lafiya Ya Hadamu A Ladan Baki Daya 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau yasa maks k nan🤔😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai shi wannan ba fim din indiya na suburbuda yake fitowa ba🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai😮 tsula ya tsulo ta | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai a gwada lafiyar sa kawai. Mutum mai cikekken hankali bazaiyi irin yadda Buhari yake yi ba. 👌🏽👌🏽 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kutt ashe duk mutuwa xamuyi😢😢😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
“@user: 'Mun sha azaba a hannun 'yan Boko Haram' http://t.co/ACnqOFtd4P”😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dakyau irin shine sinadarin daya fashe a Lebanon 🇱🇧???? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kuma zai zama shugaban kasar Nigeria 🇳🇬 insha allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masana sunce abincin zai ishi dan najeriya a wuni guda ni kuma nace kofin shayi tsura ba madara ma ai ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan sanda a nigeria, dayawansu suna kwadayin talaka yayi laifi Ne domin su kamashi su karbi chin hanci ( corruption) , yanda a traffic 🚥 Ne zakaga ya tafi Chen gaba amemakon ya tsaya waren aikinshi ya kula da aikin sai dai wai yaje, yana jiran wani yakarya doka, domin yasamu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yamaiki albarka sister ❤💓 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A a kuma munyafe dan Allah 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da alama de sahun sahun mu suke bi, saura beraye su hana Joe Biden shiga opis 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allahu Akbar ya kyauta sosai Allah Ubangiji ya faranta masa shima Duniya da lahira dagashi har Zuriyar sa, Allahuma Ameeeen🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa de albasa tayin halin ruwa👓👓👓👓🥽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wayagayama ta lahira Ana Dan wake 😎😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mukan Adamawa ba abunda zamuce saboda munsamu canji dari bisa dari💯💯 wutan lantarki kam alhamdulillahi cikan hour 24 muna samun na hour 20 zuwa 22 to kunga ba abunda zamuce | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Adduarmu Indai mu talakawan kano indai ba alkhairi kar Allah yabashi ikon xuwa🤞🤞🤞 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ke zakiyi aurene | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allahu akbar Allah yayi wa malam Rahma, ka mutu annan haryanxu muna tare da muryar ka tamkar kana a raye😢😢😢😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Na biya 10,000 nazo na kallah wannan, Allah ya sawwake, ko YAWALE bai isa na biya ko 500 ba na kalleshi😂😂😂 https://t.co/CVtGmh5297 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhamdulillah.!!!🤗🤗🤗 film yayi dae yadda akeso.... Saura #dan #inna | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mai sauƙi da fasaha, kyakkyawan samarwa ɗan Najeriya ..... Shirin ban dariya marar nauyi, tare da tattaunawa mai ma'ana da daɗi, wanda ya rufe ban dariya, 'Yan wasa masu kwarjini, da rashin wasa da kuma hankali na ɗaukan hankalin jarumin , Darasin mechanics na gaske gare mu , masu zuwa cinema da son sanin mota, mai kya... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
alhamdulillahi shugancin nagari kenan ba irin su trump ba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kayi dai dai gugan karfe | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kut mutumi na yau akwai chasu kenan ta yi ma reply finally | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uwar lantarki gabadaya 🤚🏿 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aljihunta ne yayi kasa yakamata kuduba ta kafin ta mutu fa😂😂😂😂😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya Kina Bukatar Addu'a... Wallahi Nisa Allah a Ranki... Wannan Zubarwa Da #Hausa Da Hausawa kike Mutumcinsu... Tabbas Wannan Hotunan Basu Dace kiyi Sharing ba... Shin Zakiso A dunga Posting Din irin wannan pictures din idan Kin Mutu ??? Aunty please Delete it 🙏🙏🙏😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah jama a Banda cewa Allah maimaita mana Dan wanan 2020 badadi😔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yes idan mata sittin sun danne shi guda daya ta hau kanshi bah😏😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mudae munama fatan alkhairi adalin shugaba ✊ @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shikenan yayi wuff da ita | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya Isa na kallah Abu abanza datana yatafi abanza mtswww🤦😭💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan abu yayi dadi🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mahaifiyata itace uwa ta gari da ta bani tarbiya na gari wanda a ko yaushe nake alfahari da ita allah ya jaddada rahma a kushewarki amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh rahama anchi uwar su messi din 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
akwai cinema a sokoto be | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.