text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user @user Ina yi miki murnan ranan maulidinki. 45. Domin kuwa ga wani farin gashi nan can gefen kunnenta 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mai haka Kuma? Kudai Komai Mai ma Labari me 😠
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user gaskiya ka fara motsa jiki 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah yau are so cute
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🧕😭 Allah sarki uwa Itache jigo, Itache keche ma da Allah maka Albarka 💯💯 Kuma da yardan Allah sai kaga Albarkan duk wani gata da wani zaima aduniya baikai Wanda uwa tayi maka ba Allah jikan ki da rahama my lovely Mom
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
abin kunya baki iya rubuta acess bnk ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai Jama'a 🤔, Ashe har yanxu turawannan basu da hankali!
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ahakan zamu fito kuma zamu dauki kofin💪💪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yashiryar damu baki dai wlh wasu mutane Akwai sheri garesu 🤔🤔🤔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskia baku da dama anya admin dinnan ba mahauci bane
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
baba buhari ikon allah kana tareda nasara insha allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aiki dai Baba.......😂😂 Har an bashi anyi approving. https://t.co/sRGBCv0y9z
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Anayi muna shan lipton, in an biyo ta kanmu mu aje kofin musa gudu☕
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mun sani baba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama bayida wani anfani, sai dai kawai yan kudun Nigeria dasuke koyawa yan arewacin Nigeria iskanci👌🏻. Eg Zina!
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nabii kwai da gudu🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ai gwara su DA wadannan yan siyasar 😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
to aini karama inkoma america dazama
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
‍️‍️‍️hhhhhh wannan fah shine ake qira da koda kudin ka sai da rabon ka waiyyazu billah allah kashige mana ya hayyu ya qayyum
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user duniya kennan. I remember my mom watching this Ina Dan kankani😂😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂allah dai ya biya baba hkuri kkeyi dasu kenn
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yakarsu shine, Abinyi.✍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Excuse me yanatan Ina🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ke ki ka zo duniya dan kasuwa 😕😕😕
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
shugaba kenan wai ai komai ma allah ne yake yi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai kaga mutum kamar cikakken mutum amma da yayi magana sai ka gane lakum ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤸🤸🤸shegiyan Izala, shima yanaso yafita da fitarsa.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nashigaa wani wali ku tayani da addu,a , na kamu da son wannan yarinyar, Gaskiya Ina sonta duk Wanda yake da damur iya mallaka min phone number dinta don Alllah ya bani. I love her 😍 https://t.co/AFXK4Yd0d7
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😱😱😱ni ban gani ba 😸😸😸
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya bada ikon sa,a dan Allah a roka mana zaman lafiya a kasar nan dama sauran kasashen African da duk inda musulmi yake da zama baki daya. Allah ya dawo da kai lafiya.🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shin anyi amalgamating mali da Nigeria neh ban saniba🤔🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuma shugaba Buhari yakasa yin komai akan wannan Al'amarin tir gsky Akwai Matsala wlh 😓😓🚶🚶🚶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Dole ne gani - Sons of Caliphate. . . . Na kalli zango na 1 da 2 akan Netflix a cikin Amurka. Wannan shiri mai dogon zango na talabijin yana da kyau kwarai da gaske. Yana da komai mai kallo zai iya so daga zargi zuwa soyayya zuwa aiki. Ina son 'yan wasan, rubutun, Layin labarin, al'ada da gurin ɗaukan.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
allah ya kara miki jajir cewa wajen kawo mana sahihan labarai muna godiya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kutuman bora oba🤔 yasin wancan qasan ko xiyara bani xuwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wanda suka zabeshi tabbas basu da hankali
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanallah.😭 Allah ubangiji ya kawo mana agaji.🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user HBD Allah ya karo shekaru masu albarka 🙏🎂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user ba labarin kannywood akeyi ananba 🤫🤫
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
su rahma an sha kyau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan hukunci ba abinda zai rage na kara kai wa Musulmi hara-hare, in har zan kashe sama da mutum 50, amma sai dai “life imprisonment”, tabbas kowa wa zai aikata sama dahaka tunda still yana nan a raye, sannan in the future wata gwamnatin tabashi”parole”😔 https://t.co/0BFqJV2Uth
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Au dama yasan da wannan karatun kenan 🤔🤔 Amma bai dan gana da komai ba zuwa ga ubangiji
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai wadanda za suyi kara'i kenan😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma ai zaaita kashe talakawa ana lallata dukiyarsu shi matsalar as Nigeria ce ba mutanan Nigeria ba tire😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shi wannan na tsakiyar da gashin baki uwa shedan waye shi??😂😂😂Kar dai shi ya bamu yanci yaja mana bala’i 😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Labari na maida hankali na iyali da yaƙi. . . . Na bada shawarar shi ba tareda ajiya ba
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
Mai kyau da bayyanar wa amma ƙayatarwa ba kalmar bace. . . . Gaba ɗaya, Hamsin shine inganci, mai kyau da rayuwa, an yi zaton ya zama mai ƙayatarwa a ƙarshe amma tsikar ƙurajena basu fito sosai ba amma nayi murna da na tuno layuka kaɗan da gurare a ƙarshen.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Gaskiya basu mai Alidashi ba 👆🏾
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya naji dadin wannan, sharhi game da duniyar Max da @user yayi, amma shin dagaske ne masu bincike naganin za'a iya rayuwa a wannan duniya ta Max, idan kuma za'a iya, shin duniyar zata iya bada daman noma kenan koka sai dai ayi guzurin abinci daga duniyar Earth 🌍 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa ya sa su su hade kawunan su su zama tsintsiya madaurinki daya😎😎😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba Kudi kenan🙊🙊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya ne ya fa da , Kuma muna rokan Allah ya kawo Mana karshen sa . Allah yasa mu Gama da duniya lfy.🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🙆🙆 Hegge masu kuruciyar Bera
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhhh to muna tare daku dai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuna pretending kaman saint, while duk cin ku ake yayan iska kawai kuje kuyi aure yafi ye muku wannan yawon banzan 😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Mafi muni. . Yayi kamar bahayan alade. Ɓata lokaci. Shirin ban dariya marar amfani. Ra'ayi marar ma'ana.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Anzo dai dai wurin! 😐
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kunfi kowa iya hege ai a social media ai 👌🙄😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user YDG dama idon kaji saurayin da yace ma budurwa ta turo Mai da tsiraicin ta, toh ba auran ta zai yi ba lalata kawai yake so yayi 😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai kaji yan iska mtsewww 😌😌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah sa ba yasin mai zirga zirga suka masa ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahama shi kansa goggle ma bai san mai kika fada ba 😂😂😂 https://t.co/pHbMZbwqUP
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Micizai sun kare amman Gobara ta cinye su😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
zanchenka yasa natunada wata waqarka wacce karadawa suna ubangidana achikin waqar kanachewa uban gidana dazakadauki zanchena aradu allah daka haye tinanina
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yana dai kan cikawa, sai dai kawai mu tayashi da Addu'a Allah ya taimake shi🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Amma dae Gsky Director Nidae inaso suci kudin nan ko yayane plxx kada kabari a kamasu kuma kaima pa kana da kaso aciki 😂😂😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yau ina yan kudu da suke kare ki su na amfani da ke su na yi mana isgili wai mu kauyawa ne ke kuma wayayyiya wannan shine samfur ko kin mutu mu din dai za a bari da ke babu ruwan dan legas da ke bare dan patakwal ko dan inugu lastly respond
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa wajen exams ba social distancing 🤦🏼‍♂️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiane ana Hege akano 😥😥😥😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanda suka san basu iya Hausa ba su jira mu bada amsar tukunna 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user I really enjoy watching Mati A Zazzau Amma kun Kai Gaisuwa Wajan Sarkin Zazzau kuwa😕 https://t.co/PkoNubajAP
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sae Abude ta to tunda ka puskanci gsky 👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan jafa'i har ina? Idan ka lashe shekaru, dole a ci tsufa ba makawa 😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh su yanke ta Villa ina ruwan mu, Sanda sukaci kudin kasa an raba da mune Sai yanxu da wahala tazo kukeso a raba damu 🙄🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user IN YAJE HANNU BAZAI FADI HARAM KO HALAK BA YASIN😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
daga hoton nan kamar mota nagani tayi faci
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Labarin da ake buƙata sosai akan fataucin mutane. . . . Oloture kyakkyawan shiri ne wanda ke ba da ra'ayi da yawa a cikin fataucin mutane a Najeriya. Abin dubawa na hotunan ya sanya ku a cikin kujerar mata da ake fatauci.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah ya kiyaye faruwar hakan nan gaba. Shugabanni kuyi wani Abu ko wutar data mamaye talaka ta shafe Ku😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da yardar Allah baxamu ga hakan ba 👏🏻 Allah yatsaremu ya karemu baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
shi yasa suke ta rade mu kenan ai kuwa muna shan rada
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user @user @user Tu shidin kudine ko yunwa ne shi da kowace na'hiya sai ansanshi😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan Da Maigirma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Kuke Wato Dama Tunda Yay Zaki Wajen Kamfen Bazai ................. Ba To Yayi Allah Wadai 🤙
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai ana tsiya da BBC hausa yau kuma kune kuke neman laabari? 🤔🤔🤔 ina ganin Kidnapping dinshi akayi ko 😁😁😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Baby Steps' ba shiri bane. A zahiri, "shirme!".
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah yasa qarya kuke 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In kana duniya Abun mamaki sai ishika, Ya Allah kayi maganinsu 🤲🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A kanon akayiwa annabin mu rashin kunya Amma bakace komaiba saida aka cire wani sarki,😩 duk sai Allah yatambayeku wlh kuji tsoron Allah .
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Durkushewa ta nawa kuma? Wannan daga daga cikin karya da ya saba ne.🤦
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tabb akwai kauyanci kenan mati azazzau
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Don Allah kuyi hakuri, domin ku 'yan uwan juna ne. 😂😂😂😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ina so a tattauna dani a matsayina na future president of nigeria insha allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh hemunci uwarsu 😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😳😳Innalillahi wa inna ilaihirrajiun. Allah yai mana sauki da rangwame Allah ya yafe mana zunubai kurakurai da dukkan gangancin mu 😭😭 amn
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah y kawo mana karshen wannan tashe tashen hankulan d rashin tsaro a kasar nan tamu Najeriya wlh abun Babu dadi Sabo d a aryuwa Duk al'ummar d suka Rasa Zaman lpy sunyi babban Rashi a Fannin al'amuran rayuwarsa t yau d kullum 😱
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kice mexe hana yazo yayi miki
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gwamma hka aedan koda an ranto bama ganin su
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
“@user: Matashi ya kashe mahaifansa a Enugu http://t.co/LUcX9zdi8g”😥ALLAH Ka Kare mana zuriaar mu Ka tabatar Dasu akan islama ameen
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah ya stari musulinchi da musulmi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Congratulations sis, Allah yasa albarka dg me kaunarki💕💕
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gwamnonin arewa mum gaji da """""""""""""""" ga saniya🐂 amman ko kaho bamu gani ba. Sai shegen surutu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train