text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
dafatanbbc hausa tafara zuwa angwada ta kokujin kar linfashin ta ya tsarkemurasa mai bamu bayanai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Shegeya Nigeria wato kawo bayasan mutuwa kuma wlh sai an mutu 😂😂🤣🤣😅😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskia baxa ayi sak ba wake da shinkafa za ayii na zabe nigeria 🇳🇬 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kyakkyawar hulda ake cewa. 😠😠😠 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ga sakon yan xaria 😂😂 https://t.co/fZlQZOk3aJ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai corona virus tashigo nigeria ruwan ɗan wake zamu dinga sha mtchewwww rubbish | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣 kai issoufou din ga wallahi yama raina muna da hankali toh girmamawar mi che A kabashi ??? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba karya kinyi kyau hajiya.. Keep it up 👍👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba yau kadai ba harda gobe ma😒😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user salam Rahama yaya azumi ke Bali wuya 👅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe kinada aiki dama 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC Hausa wannan ai da mata ake! Wato duk jiji da kanki da nuna isa da Alfahrin ke kyakyawa ce irinku Hudu 🤣🤣🤣 Namiji daya zai Aure 🙄🥴🤷 🏃🏃🏃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ya kaimu, lallai akwai kwarbai🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma Aminu Saira wllhy baka kyauta min ba wllhy na kashe lokaci na da zanyi lalura mai kyau amma kazo kaqi hwada muna se bayan an shafe fiye da minti 45 😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to idan ya isa ya rantse da allah bai saci kayan talakawa ba daga nan shima sai a rushe gidansa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lol.. to gskya ni ke kadae nake so 💖💏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
malam wlh danaga kafito a driver abin ya burgeni sosai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Naga kuwa fuskar Baba a murtuƙe. 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
saboda babu wani mai gaskiya tsakaninsu gwanda shi abacha din ma da suke me sharri barawo | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ta hanyar rabawa kowa Apple Watch ⌚️ series 4 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya koma kaduna kawai yake kunnosu musu wuta daga can 🤣😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai dama haka kike da kyau 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri mai gundura amma irin mai ilimantarwa. . Na sami wannan shiri mai gundura sosai amma irin mai ilimantarwa. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Daman ya bada abu uku na mugunta badole yaci gaba da gallazawa talakawan arewa ba. Gashi tsohonsoja. Bafulutani. 🙈🙈🙈 Bakatsine. 😭😭😭 Maanar next level fah shine, talakawa yanzu kuka fara shan wahala ta. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
toh fa kuce abin yazo | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ya tabbatar maka da wannan gaskiyar a zuciyar ka🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Labarin shirin shirme ne. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Idan xaki fara bamu kyauta mai zai hana 😂😂🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karyar banxa ihun kawai🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Barkanku da shan ruwa🥛 Taqabbalallahu min'na wa minkum """"May Allah Accept it From You and Us."""" EID MUBARAK❤ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shegen ya dauka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe bullowa yayi🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user you didn't unblock me😢 I watched jinin jikina | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shegu karya kuke😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user #COVIDー19 is not a death sentence! People are recovering every day. Shi ma zai samu sauki ya warke In sha Allah! 🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yaushe wanda yah kirkii Google zai mutu? 😆 😆 😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan ranar Mata tazo mune sahun gaba wurin yabon su , amma yauce ranar maza ko a jikin su, wato dole mu kula su kenen 😒. Matan hausawa ko robot 🤖 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😲😲 da gaske? yaushe?? a kusa da gidan zoo ne da zama | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😄😄 ƙasata, toh Allah ya karemu da kariyarsa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Har shanu su bani tausayi 😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Al'ada ce ta rashin imani, da rashin tausai😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An wanki Ganduje kuma ya wanku 🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yoh ana ga laila wakeh maganan lukuman. Ai lalila irinsu a Nigeria su uku neh kacal.😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
amman dai yaron yafi haka girma ko | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan da gani bashi da wayo🤭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daman Dasu ALLAH Ke Shawara Idan Zai Fito Da Watan🙄 Nonsense Kawai🚶♂️🚶♂️🚶♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allahu akbar ya allah kamin daukakar da zamin hakn albarkar wannan da yake kwance anan ya allah koh amafarki ne ya subhanalilih | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa'inna illaihir raji'un Ubangiji Allah Muntuba Allah ka gafarta mana Ka kawo mana Dauki daga wannan Annobar Cutur Ya Rabbil Alamin 😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ki godewa Allah daya baki Jaybee 😹 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Malama dilla ki dinga maganar da hausawa xa su dinga ganewa hei ki dinga wani yare da kinsan babu mai gane shi idan ba ke bah😡 Hei mu shaqe ki in kina mana wannan abun ehe😂😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abudaya kullum ba a binda yake chanxawa kayyy kasata | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Labaran da aka ce za,a raba mana kudade aka Sa mukai ta cin bashi sabida rashin Daraja😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daman lokachinsu ya wuce har sunkai high level sun wuce extra level. 😄😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ado ado soyaya❣🌍👑 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Bai cancanci lokacin kowa ba. . Wannan shirin abin takaici ne kuma bai cancanci lokacin kowa ba ko kudi. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
inna lillahi wa inna ilaihi rajiooon ya hayyu ya qayyum ka kawo mana karshen wannan museefar | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shi dai wanga mutum bai gajiya da qarya! 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya BBC kun lalace, Ina ruwan Ku da fastor. Sarakan hada rigima kawai 🤷 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aci uwar su kawai 😕 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Zafafan kalaman kauna na tana da mata ran sallah in naje cin tuwon sallah zan fesa mata su😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mutum ya fara da nashi kasan tukunna 🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karyar banxa tunda baa janye strike dinba sai ynx da ake sake kokarin rufe makarantu sbd covid 19 second wave, Allah y kyauta Nigeria Jaga jaga😅😅😅😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da son sa'mu ne kiyi following di'na back🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai in ana haka zasu daina 😂 dama ai shashanci ke damunsu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Bakomai zamu tara wani Lokacin😰 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai duniya ta lalace cin hanci har a SAUDIYYA 🤭🤭🤐🤐 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user success is yr twin sister 👏🏾. Allah yasa albarka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikuwa idan irin halin da buhari ya yake mana xata masa bayan sunyi aure gwara yaci ubanta tin yanxu shima Alqu'an🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mudai a shirye muke muje mukama Masu isha Allahu💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan tana daya daga cikin wanda suka sa albasa yayi tsada?? 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
An mayar da hankali kamar ya ƙasa a kan alaƙa tsakanin Joseph da Suzy, Shirin ya ɗan famintar a kan 13 ga Fabrairu,1976, kisan kai, wanda ya kawo Olusegan Obasanjo kan mulki. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Of course our kannywood 👸 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Koh waya cema barawo nada amana dama shirme kawai🤦♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
muna fatan allah yakarbi adduoinmu baki dai allah yazaunar da kasashen mu lafiya dan darajar annabi saw | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
king nayi kuskure a yafe ni | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gyara kintsi! Allah y taimaki mai martaba😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤦🏻♂️🤦🏻♂️🤦🏻♂️ Allah ya sa mu gama da duniya lafia. Ita kuma Allah ya yafe mata | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hakika #DandinKowaSabonSalo yayi kyau sosai. A yadda kuka zo karshe, muna fatan Allah ya baku basirar cigaba da labarin har yafi na baya kayatarwa. Arewa24 taku ce 🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yawwa ya kamata a wuce kansu dama shine ya gina su lokacin yana ministan mai bayansa kuma baa ƙara ko ɗaya ba sai sace kudade da sunan gyaransu yanzu ya mika su wasu da kawai a huta | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
innalillahi wainna ilaihi rajiun إِذ لم تستح فصنع م شعت annabisaw yake cewa idan dai har baku jin kunya toh kuyi duk abunda kuka gadama allah ka shiryemu da shiryuwa ka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC kun fah San Wanda yaci zabanan 😂..kano sai Abba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nemi karin bayanin wannan zancen, Na a mince da haka💯💯 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kiji tsoron allah dai , kuma muna addu ah allah y shirya ki shirin adnin musulunci🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Maganar ta fi zafi da Hausa wlh 💔 Ga mari ga tsinka jaka😢a sace mutane, akashesu ayi ma wasu fyade duk bai dameka ba, yanzu dan ance kayi magana shine kace damu shashashai tabbas dole kace haka tunda Alamu sun nuna bazaka iya ba amma sonka ya rufe idonsu suka kuma zabarka! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ka nunawa wannan qaton kafirin azzaba iri daban daban kafin mutuwarshi🙏🏻🙏🏻🙏🏻 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Unguwar wawaye zuwa Yalwar Kadana.. Save you a click😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu yan Nigeria 🇳🇬 ba abunda da zamu ce ila allah ya albarkaci wanan gumnati, kuma Allah ya taya shi riko, kuma Allah ya tonama wa yan da basa goyon bayan wanan tafiyar ta canji, Allah ya kare muna baba buhari. https://t.co/GSFGDgoOrg | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya gaya musu cewe yunwa ta addabi al'ummar kasatai, a tallafawa kasar abin yafi karfinta🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki. Allah ya yaye muku wannan ciwon. Kuma masu yaudaranku sabida wannan ciwon su sani suma ba dabararsu ce tasa suke da lafiya. Allah yasa jinyarku ya zamo muku kaffara. Allah yasa ya zamo sanadin shiganku aljannah😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A cikin wannan yanayi na corona???😟 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ɓata lokaci | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Kamar irin wanda yabamu bah🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user ni saboda @user kawai nake son kallon wannan series din ina yinta over💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mai ƙayatarwa don kallo!. . . . Idan kai ɗan Najeriya ne, to, zaka fahimci cewa wannan shirin ba gama gari bane, murɗewar fulotin mai ban mamaki. Wannan shirin din ya matsa daga Romcom na yau da kulum na Najeriya kuma ya mai da hankali kan zargi wanda yake mai ƙayatarwa don kallo kuma ya sakani manne da abin kallo daga... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Shisha what😲.......kice wurin iskanci Kuka bude | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uhmm kuyi duk yanda kukeso Allah bamu kudin saya🙄🙄🙄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Kyakkyawan wasan kwaikwayo, bada umarni mai kyau, ba babban labari bane sosai. . Dole yasa na buɗe wani asusu kawai don nazarin wannan shirin. Wannan kyakkyawan aiki ne na fasaha ... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Yanzu na kalli wannan a Newport Beach Film Festival, kuma wannan ya zama ɗaya daga cikin mafi kyawun shirye-shiryen da na taba gani. Fim din yana da kyakkyawan yanayi tare da kyakkyawan rubutu & samarwa. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Glory be to Allah 4 u rahama sadau na Tau sa yamiki Allah ni gun fans din ne 💧 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Shiyasa guyu ke auro turawa 😂😂😂 nonsense 🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.