text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user shegiya ashe kinsan bakida kunya 😄😄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nima sun dawomin dasu🕺
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da kyau 👍 Allah ya kara Basira
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ikon Allah masu comment naga duk arna 🤔🤔🤔 @user koda yake bari de nayi 🤐🤐🤐
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user saboda ka nuna kana da karfi.. ba'a nan take ba 😂 sai an hadu tukunna ake gane wa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa mudace best actress ever 👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣 yana ruwa, inconclusive.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai akai me saukewa ba karshen rayuwa ba in yau sune wataran ba sune bah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da matin, da uwar matin, da uban da ya haife matin, duk sunci uwatai 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wato idan yan bandits sunzo sai mu haye bishiyoyin🌴ko,? Koh kuma mu labe abayan bishiyoyin koh🌴😞, 🙄 Toh @user ka tuna itafa bindiga babu ruwanta da bashiya🌴 ko'ina zuwa take koh ka manta Training dinka na Military ne⚔️🤔🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Baban Goro sai magogin Karfe😂😋😋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
baba kaima fa ka amshi dollars fa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH kayimuna maganin su..🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fa🤔🤔🤔ke dai kullum kyau kike qarawa, gsky ubangiji ya lamunce maki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya yi wa malam rahma muku ka yasa mu cika da imani.🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bama fatan @user ya sauka daga mulki Amma gaskiya yana da kyau a Duba Yan arewa Allah ya taimaki Yan arewa mutane masu daraja Ameen 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Instead of a dauko su a gyara su sojojin suyi amfani dasu yafi ace dai konasu akayi dan most of the vehicles na yan ta addan a wurin sojojin suka qawcesu 🤔#securethenation
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😢 Allah ya gafarta masa da rahamarsa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saura kuma 'yan Arewa suce saboda alamun tabarbarewar halin tsaro a yankin kudanci Buhari ya nada sababbin Hafsoshin Soji😎 Nasan Makiya Baba Manjo zasu iya cewa ai saboda an fara taba Yarbawa ne😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Munaji kuma muna gani🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Innalillahi Wa Inna Ilaihi Rajiun. Allah yayi mana maganin wannan masifa 🙏.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ohk yaushe film din xai fito garine sbd mu nishadantar da kanmu😍😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Masha Allah🤲Allah Yabadasa'a
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Police dai koh? Yan sanda na kan titi a rana 😆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah kawo mana saukin wannan musiba🙏🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Dan Allah a taimaka a hada Pressdoer da #mahmud @user don ya gyaramai zama 😡😡😡😡
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tokunji Boko Haram ana tambayarku🚶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Excuse me yanatan Ina🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user don Allah kada ku yi farin ciki da wuri. Tambayi PSG. 😂😂😍 #GGMU
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kokuma kin dawo daga siyan kayan lefen yarki bah 🧳🧳
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
na busasshe fah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe haka akai jiya Dan Kinga be kiraki ba shine kika kirasa dama nasan akanki zai huce @user ba wasa ba 🤣🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mije xuwa dae mal....ammafa tanan fannin kawae Bnda fannin lockdown😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Garin kwakiiiiiiiii ba siga 🤫
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhhh tunda ka kwashe bah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kajin banxa kajin wofi wlh innaji wannan mutumin ba Allah a ransa, talaka naji ajikinsa kana maganar wasu kaji, talo-talo da xabi ma sunci uwarsu 😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
muma bzamu fasa namuba dan zinama ya iya taurarewa balle mu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Madarid zata mai da martani a ingila😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wollah n daura kana ruwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ai shi ya janyo hakan😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama yana leQawa yaji an'nusheshi 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ina alfahari da kasata 🇳🇬 saboda bani da wata ƙasa da tafita. Fatana shine Allah ya kara daukaka kasata 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Toh su yan majalisa wasu irin muta nai neh sun gama uban da zai biya bashin a kawo sun di ba rabon su😥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Slm Maigida Allah ubangiji ya tona asirin makiya Allah ubangiji yakaro masoya a duniya baki daya kazama jan gwarzo maigida Allah ya karawa maigida lafiya 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Duk da cinematogography ɗin yayi ƙwararre, kar ka bari wannan shirin ya ɗauki hankalin ka. Annoba ne
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ancemuku mu marasa lafiya kuje kunemo bokoharam a duk inda suke ba corona bane masalar yan Nigeria 🇳🇬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bamasan labaran iska pls😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tuwon girma Miyarsa nama 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babaa buhari dodar 💃🏾💃🏾💃🏾😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki harda kuka nayi barema inda yake cewa “” barenticgi suwa jentali “😭😭😭😭😭😭😭😭😭 may Allah save us
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ae yanxu bussiness ya kankaama subarmu muci gaba da kasuwancinmu kawai😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ronaldo dawo Ronaldo dawo🕺🕺
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Bill Clinton kuma?😟 Ai ba a tsige Clinton ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nima na harhardo abokan aikina kenan???🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kalubale daya ne a gabanshi na iya bakinsa a duk alamuransa na yau da kullum kar ya zaqe kamar yadda wancananka yayi aka yi awon gaba da rawanin da yake sa shi gigin
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aikam suna ruwa wlhi 🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
daga israel a birnin tel aviv ku fada mas saura makwabtan mu musulmai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
lallai kam wa yaga practical materials
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Yakara mana son Annabi Muhammadu (S.A.W)💗💗💗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mecece kuma corona
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya duk kowanne ya burgeni amma ina ganin ya daga allah kamar ya fi burgeni shi kuma role nata a labarina takaici take bani saboda son da takeyi wa mahmoud yayi yawa wallahi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mamana Rahama kun karbi wuta jiya ashe Kina Barça ne? 😅😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sarki mara amfani wanda bai ma san kansa ba allah wadaran wannan sarautar
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tor me ruwan mu? Shi yasa Fara zuwa umrah?! Duk Anbi an ishe mutane da abun da bai shafesu ba 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Yau Kuma wato Tazargade ne ba ganyen shayin Madagascar ba... Kai jama'a! @user 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🙄Toh, Allah ya kyauta ko me yayi zafi haka.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mijina neh ya fara zuwa zuciyana amma babana shine gwani nah inasonsu duk su biyun
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wadannan sune masu Corona din 🤔 akwai Allah.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaji ƴan iskan banza da wofi kun je kunyi iskancin ku zaku rainawa mutane hankali abin ɓoye ne ya fito fili allah ya sawwaƙe amin
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A tauna Tsakuwa domin Aya tayi nadama!👍🏿💪🏿👏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kash.... girma ya fadi 🙈
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Allah Ya tsari gatari da saran shuwa Ha 😂 Ha 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Rahama sadau, dama kinyi ne don kijawowa kanki zagi, surutai da muggan kalamai ko Kuma don hoton yayita trending, toh kinyi Kuma kinsamu abunda kikeso. Abun bakinciki agunmu shine taba martabar MAZON ALLAH SALALLAHU ALAIHI WASALLAM 💝💝💝,,, 😭😭😭..?
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amin ya rabbi Oga Directa, Allah ya saka da alkhairi, Ya kuma biya duka bukatunka na alkhairi. Amin 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To dan Allah ni ina ruwana? 🙄🙄🙄Ko me sanyi zasu yi karewar zafi ni me ya shafeni dasu🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Zan ce masa ya yi wa Allah ya taimaka ya karɓi ragowar albashin sa sai ya sauka wani ya tuka motar 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiyane mln daurawa it is a simple way to avoid fyade✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kice Masa ya dauke hannunsa daga kunkumin ta😒
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user gyeda me sihiri,a bara a ga biyu a murza a ga hudu abusa a ga guguwa a tauna aji Dadi😋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Maganar banza 😏🤧Muna so mugansu duka anabadasu ga iyayansu tukunnan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user dama munafukaine, sungwammaci Israela akan Palestine yanzukuma zasuji kunya. Allah wadaran naka ya lalace🤗
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hakan zai taimaka ta fuskoki da dama✊🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Talaka abun tausayi 😭😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai kuna Ruwa 🌊 tsindin nidai sai Buhari ko Gobe
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai shi duk abinda zai jawo ce-ce-kuce shi yakeyi, minene sakacin iyayen yara a ciki? Kawai so yake kullum uwaye suna saman hanya wajan kulada 'ya 'yan su? Babu mai sakaci cikin wannan lamarin sai sarakunan mu da shugabannin mu na arewa😭😭 Da 'yan south ne aka sace baicewa haka.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂😂 kwarai kuwaa kusa da kada ma suke mudai namu kallo ne muga yadda zata kaya kwai malam
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh shi gomna jigawan ya yayi aure 😂 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sedai in kaliqun be nifi yiba!!Amma ba wani dan mace daya Isa yahana fa'alullima yurid ikonsa😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah mah Mallam rahama yasaka masa Da gidan al jannah yahayyu ya qayyum 😭🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Aisha tsamiyaaaa💃🏽💃🏽💃🏽 Gabon
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yabada ikon cetosu 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ynxu haka inyamurine sune basu gudun abun kunya 😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmmm...baku tsaftace qasaba.sai social media ... saboda ga mulkin mahaukata ..dun wanda yaki gaskiya yaki Allah...🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yai musu mafita kuma su sani cewa zasu iya kashe musulmi ko su kulle su amma bazasu iya kashe musulunci ba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Banza a banza Kare a gudun layya, ina ruwansa da almajiranci idan Yana so sai ya kaisu can Imo state din🤗
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wooh allah kara dankon zumunci
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muma mun Lura masu shiga majalisa nijeriya yanzo,suna shiga ne don su sace mana arziki da kudaden kasa 🙄🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai bayanzu yasaba fadar karyaba dama can Qaton makaryaci ne muko ajikinmu.👐
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shima Allah wadaran sa 😢 tinda Bahaka mukayi dashi ba. Zaa rika kashe mutane yana Allah wadai 😰😰
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
zaki yiwa mutane yadda suke so kenan a wannan film
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train