text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Allah Ya zabamuna shugaba nagari mai tausayin talakawan kasar mu jamhuriyar niger Allah Yasa Akare lafiya munakira da hukomar zaben CENI Da tayimuna Adalci wajen baiyana sakamakon zabe A talakawa A binda sunka zaba allah yasa mudace AMIN somma AMIN 🤲🤲🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai kuwa da duk matan arewa sunada ni'ima da kuwa mazajen arewa kowa yanada karfin mazakuta. Talauchi kesa aita qago wai miyar kuka Nada amfani wallahi😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daji bakida kyaure saidai ga mahaukacin kafinta🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
gani ga wane ya ishi wane tsoran wahala a dunga tuna can
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mudai muna bayan champion a sassauta mishi gaskia anso sumayya dayawa taxama mawaqiya gashi lukman ya ansa soyayyar ta dukda irin wulaqancin da taimishi shikuma mahmud ya rata kuma yarasa laila sannan kuma shi bexama mawaqiba bugu daqari gashi kuma shege 🤦🏼‍♀️🤦🏼‍♀️🤦🏼‍♀️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya fi mashi, sai ya tuba zuwa Ubangiji kuma🙏 ya kyauta ma kanshi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mene amfanin rarar tunda har kullun aikin ku ciyo bashi.😗
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ubangiji allah mudai gamu gareka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂 Har da hararanshi ko? Bari ya cireka wlhi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya kam akwai qu raaa fah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Sabon bada umarni na Akinnuoye-Agbaje ya kasance labarin zamani mai matsala akan masaniyar kai na darakta a matsayin 'kulawa da yaro' na yaron Najeriya a UK a lokacin ƙaruwan ƙyamar baƙi a tashi tsayen isowar zamanin Windrush.Kallo da yanayin farkon lokacin shirye-shirye yana gabatar da tsari na 'yan wasa sababbi kuma ...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ya akayi haka yafaru?? Ikon Allah maisa ayi tuwo ba garri😎😎🙅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user 🤔🤔 ahhh. shi gaba takai shi 👌🏿
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ok dama agyare yake
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya mu ba irin wanann update din muke son ganiba ehen
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yatamaki yarima 👑 👑 👑
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko ba mazakuta ba💔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ameen fitaccen director 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kwai abaka yafi kaza atukunya🤓🤓🤓🤓🤓
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya gara da ALLAH ya iyoki yar hausawa kuma bahaushiya. domin daya'iyoki yar INDIA da anga MUMMUNAR HALITTA!!!🙆‍♂😎🤫☠️. https://t.co/yUPQjV7DFD
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user 😂 kema dai akwai neman tada zaune tsaye
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Good up up 💪💪 Wannan shine, sune yakamata suji tsoranka ba Wai kaikaji tsoransu El-Rufai we are follow u
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yana da kyau shugaba ya rinqa nuna jarumta da jajircewa,ba wai ko yaushe suna nuna hali na rauni, gazawa da jin tsoro ba ta hanyar kiran yin sulhu sau ba adadi da mutanen da ba su san alƙawari ba👍👍👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mallam nuhu ribadu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haka kuka yi da su ? 🤔😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuje kutambaye shi mana kwatam baye mu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂 to babbar mgn ai mu a yanzu ba wutar lantarki bace a gaban mu ba Sabida yanzu kowani gida kaje akwai Sola a gida Amma Dan Allah Mai girma shugaban kasa muna bukatar a inganta ilimi a fadin Africa baki daya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 2020 shekaran dai tazo da tangarda komai a hargitse kamar bible din yarbawa. Daure dai Daure dai talatin 30 ta tabbata 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan hannun Katrina kaif ne... Qarya kike yi yar hausawa 😒😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Allah yasa dashi acikin shirin 😄😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Malam Allah yasaka da Alheri 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂 wai Sukace Goat Messi Baici Dusa Baneh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yana nufin yana karbar cable
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nifa inaga fa asiri akai wa mutumin nan fa!? Kokuma dai Jibrila Aminu nan ne 🤔⁉️ https://t.co/ySBxHfDT6g
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna da garkuwar jiki me kyau💪😨
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hausawa nacewa kano ta dabo tunbin giwa koda dami kazo anfika ina rokon allah ya canza wannan karin magana akan halin da ake ciki yanxun game da cutar mashako ta koma na dabo kundun kaza kodami akazo anfiku
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah abin godia irin haka ya kamata a rikayi...🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
jiya aka siyarda dawani a layinmu dubu dari haka
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lalle kuna batawa kanku lokaci ne mutum daya kasa yiwa jaharsa komai to ina da kasa baki daya 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kenan hadda Zamfara zaa bayar🤔🤗
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Uh!.ALLAH yanaji kuma yana gani yadda akecin zarafin bayinsa basujiba basu ganiba natabbatar bazai kyale duk wanda yakeda hannu a cikiba .ALLAH ya gigita rayuwar duk wanda yahana bayinka sakeba tundaga duniya kabi musu hakkinsu 💔😔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah kayimana magani🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
bbc wannan wani irin magana bakwaon zaman lafiya haka anazaman lafiya kuka zakolo labaran karya wai en twitter sunyi pishi da gomnan borno zulum to kuji tsoron allah kuna fadin gaskiya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
😄😄😄 “@user: Terry ya ci gaba da murza leda a Chelsea http://t.co/J8rcFNKEsY”
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baba mai hula daya 😂 Dama ydd kk son wnnan hular haka kk son mutanen najeriya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
dan wahala kadan ka fara gane insha allah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ya za ayi mu tabbatar da hakan to🙏🙏🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau kwana uku na sayi nawa 26000 wallahi😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau naji nafara son ganduje Wlh a zuciyyata! uban ABBA zama Daram insha allah🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dun Allah ku hwara da sakoto... wllh muna so 😹
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan shine zance na gaskiya. Kuma Wallahi munga abin ayaba da San barka da kikayi na bada talllafi ga mabuk'ata Allah Ya saka Miki da gidan aljannah diddaus🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aunty Rahama ansha keyau 👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh me zasu jira
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina tausayin wadannan mutanen Wallahi! Bayin Yan siyasa 🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
haka yake so sinadarin zuciya mai kashe duk kan radadi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baba kasha da riyarka🤣🤣🤣 Lokacin ka ne, dama Nasara kana tare da shi, cikin yardan Allah muna maka Fatan Al'khairi Allah Yakara Nasara
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahi lokacin da manya suke nuna mana Buhari ba abun bawa amanar kasa bane ,gani muke kawai san zuciya suke.Bahaushe yai gaskiya da yace ,""""""""""""""""abin da babba ya hango yaro ko ya hau dutse Dala baze hangoshi ba"""""""""""""""".Wallahi munyi kuskuren zabar ka Buhari😭😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karo na 2 kenan da akayi hukuncin adalci, Sauran kuma 🤔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai kam kin iya bada amsa😂😂😂 @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sunci uwarsu dai😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah allahu akbar sunnah kenan magani bidiah anan na karu da abubuwa masu yawa da ace malan jafar malamin bidiah ne da tawannan hanyar maana yaron sa ma abin bautane ga yan bidiah dalilinsu ai dane ga malan allah kaji kan malan da rahama ya allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
we sake amma ku jira mu a gida na psg zamuyi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ameen dan Unguwarmu 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hahahaha karki zama kangana mana kema
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah sarki allah yajikansu yaimusu rahama y kuma saka mana wlh
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki rahma kenan kuma haka dukiya matsayi da daukaka yake karewaba ya kuma barki da halinki mu'allima rahma akoma islamiya kafin azo a fara fadamana falsafa da tajwidi karya😼😼
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kawo mana karshen koh ameen ya rabbil kuwati wal jabarud 😭🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh ta faru ta kare anyi ma mai zani daya sata amma fa wannan abun mamaki ne shi limamin ya fake da sunna ko ya kyale shi bai nemi abun ba sai shi matar ya nema da kansa ko yanzu yayi hankali
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ikon god sae looking ae daga nan harki kama haska film dinki xaki tah dariya kala kala wancan week din kasuwa tayi miki dadi kinyi dariya da larabci wannan kuma da french next kuma maybe kuma da Indian language xaki dariyar🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😅 Ai a lahira ake gudun fa falaki
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user a haka kake cemin nabi., never 😫
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuttt lallai sainaxo bikin sai dai duk abinda zai faru ya faru
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaiii🙆🏽‍♂️ wanzamiya ke mai yasa a rayuwarki bazaki daina karya bah?
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Naso ina wurin nan 🤦🏻‍♂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Bai kamata ya ƙare a gurin ba.. marubuci marar ƙwarewa.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
a gaskiya yakamata kungiyar kare hakkin dan adam ta duniya takama kungiyar kwallon kafa ta beyern munich domin abinda sukayiwa fcb tozartawa ce
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kayi dai dai dattijo 🙏🏾🙏🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 Allah ya kawo sauki ya bamu kwanciyar hankali Mai Dorewa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau ranan bandaki na duniya kuma ranan matar 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😠☹️Duk kundamemu da wani Abu wai labarina😉😉 Toh nikam wakokin Dan kwairo da na sani sabulu kawai nake kallo Atashar Arewa 28 dinan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dan hk mazajebase mai kyau bakoh me tallan awara kasamu kayi editing dinta zatayi nrml ai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah kasa in mun je bikin a gan mu a bamu rice 🤗🙏😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ai ance tana maganin corona 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Nade da mai 🥴🥴
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user I hope he represents Nigeria well and be a good ambassador of our dear nation. I wish him all the best, su kuma matan mu na arewa masu sa QUEEN IN THE NORTH a bio amma basu tsinanawa arewa komai ba sai girmankan tsiya, keep ignoring dm's!!! Baturiya zata amsa 😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user @user @user Sadau 🔥🔥🔥🔥🔥mati A zazzau
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh kina cikin damuwa tasanadinki wani Dan gatara ya taba manzon Allah wlh munkusa mukonaki Kirin haka tasake faruwa ataba manzon Allah ta dalilinki kuma kekuma wlh duniyar ne agabanki kawai kwanan Yar uwarku Yar fim ta rasu kuke kuka hardake Amma Harkin Manta Duniya knn😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya taya miki sadau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user i😒kune masu tada zaune tsaye koh😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Don girman Allah su bar cin wa’annan dabbobin,wai su basu da hankali,ba gari su ci jaki ba,Haba!sai sun hana kowa zaman lafia a duniya,uban komai sai sun cishi.Alade,jemage,bera,maciji,kwadi,tsutsa danye dan bala’i 😭Ya kamata ayi masu iyaka da tsari na abubuwan ci daga halittu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Uhm🤣🤣😎 kunsan ai Allah inyabaka baki saikafadi abinda kagadama, Amman in Addaa Allah ya kawo wa ministe sauki saboda .........
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user shin ganduje bacci ne yakeyi ko lazumi😆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
bayan talakawan kasar nacikin rashi tsaro da kuma ilhani nasace wasu dalubai gaskiya bakwarewa ko kishi acikin bayyana hakan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kachi saa bamaza a nan da kachi ubanka dan daudu yagakadan gare
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kanawa sae uban Abba😹
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh sai akayi yaya ba shugaban su bane
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaya Akayi haka 🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai dolenshi ya koma was murja ma , inba haka ba ai abin seya Masa yawa😂😂😂 Allah sarki mamudan mu ohh haha rayuwa take Sai haquri wataran Kai wataran waninka
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya kyauta ni banga amfanin soke sars ba wlh anfiso a bar yahoo boys suna chutar da mutane kenan allah ya kyauta ‍️‍️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga nam babban office dinmu NA https://t.co/X1Cbfy0zb7 da ake zuwaa ayi bOokin ticket na hawa Jirgin SHEHU AIRLINE🛩🛩🚀🚀🚀 AGayama macaroni naja da bay naja danko na harbi inda ba'a harbaaa Kumaa dan qaniyarsa ya jiramu zuwaa daree za'a sauke mu a katangar kasar faransa yauuu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train