text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Tashin boma-bomai da yadda muke samun kyautan kudi💔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Sirika na ne, ki kawo toshi😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yabiya dear allah yakara budi ya bakai nasara aduk abinda kikasa agaba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kambu come Nigeria and see. Mu Ustaxai mune muke da 3 dozen.😭😂. Sauran kuwa basu iya kirgawa ba.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko menene """"cincirindon"""" kuma, oho 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karyar banza se surutu ba aikatawa to yabiya kudin mana ya anso su😞
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
corona loosing ta kama mutanen
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
muna fatan alkairi ya allah ya taimaka sarki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tamisar toka ya koma yanzu ai bama takarda ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Munafuka Makaryaciya Mai neman tsira da Daloli$$$$ Bayahudiya❌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Masha amma abani dama nayi wani tambaya 🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah kaine mai rahama ka jikan sarkin kayi masa rahama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
idan yabude sabon birnin nashi inabuka zankoma can nima
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tabdi Jan kana ruwa🏊🏊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To idan anyi sulhu su kuma mutanen da suka kashe masu Yan uwa da wadanda suka mayar marayu ya za'ayi dasu......ae ba wani mgnr sulhu do me I do u kawai😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂🤣😂🤣 Gaskiya ne tun da maza sun kasa Allah Basu nasara 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallae kam soyayya gamon jini😀😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ina Mugun yinki Rahama SADAU Allah Yakara Miki Lfy da Nisan Kwana Ameen Summa Ameen By Real Yahaya Muhd From Saudi Arabia Riyadh 😎 🙌 💋 👏 the
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya Kara daukaka jagora muna bayanka💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂😂😂 Gaskiya ne Buhari wannan ma nasara ce
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ko yaya akayi dai talaka barai dena cin biredi ba akasan nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dayadda ake bibiyarta haka ake bibiyar tsaro da mun more🙇🙇
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya a dawo da lukman sumayya ta aura saboda bazata samu kamanshiba while mahmud kuma bana so ya samu laila bayan ya rasa sumayya abarshi ya kare da naja ta annabi 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To idan ma anmayar da itan laifine?, Wanda ya halicci kasar ai musuluncin yace ayi ba wani addinin ba😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user YOO SHI VPN BA A IYA KATSE SHI NE 🤣🤣🤣 YOO GAMU A TWITTER DAE
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mu fa kudin shinkafa kawae xaa rage muji dadi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Happy Jummaat 👑 And Dorayi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Iyeeeh 🤔 ai wannan kam tamkar ana nan ne inda anka tuma.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Talauci da yunwa yayiwa mutane yawa 😢daman kayansu ne kuma suka kwashi abarsu😂bakaji gwamnonin tsit ba jikin takaura yayi la’asar basuda ta cewa ! Gwamnoni dai an fadi Shirim Ba nauyi 😣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan shegia tsinanneh mara albarka😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saboda SATA ne zata SACI SATA....😯😯😯😯
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amin! Dadin Game 'Din Football Inhar Kiyi to Tabbas Kaima Kajirayi Nakah @user Allah! Ya qaro Miki Lfia Hade Da Nisan Kwanah. ❤💗💃👈👆
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Jan-kunne! Jan-kunne!! Jan-kunne!!! 😎😎😎 Ya kamata tarayyar Afrika ta ja kunnen shugaba Trump da kada ya kuskura ya kawo yamutsi a siyasar Amurka. Tunda dai sun ce gyara kayan ka ba ya zama sauke mu raba. Ashe dai kunnen-jaki ba ƙashi ba ne, tsoka ce?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh Allah ya kawo dauki🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
alhamdullilah albarkan dake ciki allah ya hada mu dashi allah yayi mana jagora yayi riko da hannayenmu wajen aikata alheri allah ya karbi ibadunmu ya yafe mana zunubanmu ya bamu hakuri da juriya wajen yin ibada ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai mu sun raina mu ne kawai sai ace anyi Allah wadai ba'a daukar mataki kafin faruwar abu ko bayan faruwar sa kawai sai ace wai anyi Allah wadai😭😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kinga adai dai kenan yanda allah zaici ubanki tnda izgili kike yi masa . Wannan shine kin sani kin take kenan; tab kina ruwa😛😛😛😛
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Malam kasan aiki🎥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai ji wannan BBC HAUSA din tho Ubanwa ya tambayeku 🙄Shegu Munafukai🥺💔🖕🏿.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un 😥 Mudai muna ganin jarabawa a wannan kasa ya Allah ka kawo mana dauki.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
nima haka nagani kawai a kyale shi jaki ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya kara daukakayou shall soar higher
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai matsalar ka cika baki😏🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan har dagaske abubuwanda nagani ake tuhumar sa dashi duka gaskiyane. Ina amfani da wannan damar ina yiwa daukacin yan gombs murna. Domin haka yana nuna cigaba ne babba a siyasance. Allah ya taimaki #gombestate dama @user bakidaya🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shagalin Bikin Abba Sadau Kashi Na Biyu 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 https://t.co/0GBs3ftgQx
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Munafuki hadda cewa 2week zaiyi ni nasan qarya yake ai 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
film ne zaa dawo dashi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya wuce rashin wayau
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
malan kana yi ne dan kanka da kuma mai gidanka da yaransa da kuma families dinka
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mtsw kunfiso ayita bibiyanku tOh ba'ayinace!!😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai yanzu akwai kampanin COLGATES ne suka dauki Nauyi😄😂😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user I'm blocking and muting this account right away. Wai yan kudu suna girmama celebrities😂😂 ya madd
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
zaman yayansa zeyi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anya buhari yanada hankali kuwa?🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂 Mu dai ana yi muna gefe muna Istigifari
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Komai dea akan talaka yake karewa 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
mukan ba kundage sai kunci mutuncin mu ba saboda kawai mun rabu da yarinyar da bata da ko sisi mumbi yar masu kudi da mota ga kyau ga kyauta muna allah wadai da abun da akama wa mahmud a film din labarina
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah cigaba da mana maganin su! 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ba komai baba allah yasa mudace
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mun gaji da wannan ƙare ƙaren fah🙄🥴
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya tafi da daloli kawai sai a canza sakamakon zaben😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user NABI JINJINAWA da gudu 🏃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskia da sun kwafsa couz zanrage ganin baby😥😏😟😒🥴
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yakarawa sarki lfy makiyanka fadawanka wlhi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wlh ninama manta d shi kwadayi mubudin wahala😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tooo Fati kuma🤔🤔🤔 Yadee haka da sunan mata
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Don cewa tana ƙaunar ƙasarta sosai haka!! Ko motoci da gashin ɗabi'a da akayi a Najeriya dos.bayanai dayawa Nnaji
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wannan Hasashe nane🤫To Keenan Rikadawa shine uban Sumayya @user Allah kasa yafi uban laila kudi🤣kuma laila da mahamud @user yan uwane. ba aure tsakaninsu🙄🤣🤣 one❤labarina.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mutumin nan pa ya dage wai sai KOSAI YA HAIFI ALKAKI 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤨kut ai mun ji jiki ba wannan maganar
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
nikam nayi farin chiki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ke ramatu saduqu zan saa miki fa a dalilinki aka tsokani dan gatan allah wlh tashi halin da rashin natsuwa mara adadi yanxu kika fara shi ciki kijira sauran ranar haduwarki da malakul maut‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya ni tnda aka haife ban taba ganin shekarar da aka shiga TSANANI ba sama shekarar 2020, dan akwai tarin abubuwa burkitattu kuma rikitattu a cikin ta. Fatan mu shine shekar 2021 ta zamo wadda yan Najeriya zasu dara kuma su samu saukin kuncin rayuwa. Allah yasa mu dace.🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kunga wata me kama da rahma sadau
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gsky suma Kansu basuda anfani akasarnan duk dasu akekashe yan Nigeria shikuma #m.Buhari baya karban shawora tuntuni yakamata yachanja manyan jami'an tsaron kasarnan yaki☝✍✍✍
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂fada badakaiba dadin kallo😂😂, zamuga caskalewa yasiin
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh shikenan amma kasan Dino ya iya acting sosai. Kamar ma yafi kwankwaso 😂🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ahhh ai dama da buhari da ganduje duk munafukai ne bakinsu daya. 😎 Dana so suke su wargaza Arewa....... Tunda Buharin yahau meye Yamana a arewa. Mudai Tirrrr da wannan mulkin kama karyan. 👎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Why alwz rahama🤗
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Congratulations yanzu angirmi nollywood kenan!!! 😀 😀 😀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah Allah kasa kufita kunyar mu mu yan kallo🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user To baba, yanda kace haka xa""""""""""""""""ayi😆🤣🙄😆🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yabamu ikon da zamu bayar da wajen binne wayanda kwanan su yakare tunda masu hannu da shunin sun kasa bayarwar
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user gaskiya hakan dai yafi sabo da jama ar kano susan Mastayisu🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaqarawa jaruma lapia danisan kwana👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yauwa allah yaqara thona masu asirinsuyeah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanallah. Allah ya kawo mana saukin wannan abin.👏🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To sai a ƙara zage damtse wajen baiwa ƙannenmu kariya...👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan sanda abokin kowa, Dan sanda yi ba'a saka bah, tururuwa uwar jido, bah fada daku bah taran dangi😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
na bi da gudu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai kuwa ganinann😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tatsuniya kamar yadda aka saba.😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai ayi musu hukunci dadai da laifin da suka aikata 👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanda Allah ya rubuta tun farko shine zai gaji sarautan👌👌👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
rahama rahama rahama how many time did i call your name
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Haƙiƙi tattaunawar soyayya mafi rashin nutsuwa da na taɓa gani
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah ya kawo maku Mutane masu kishin Jaha wadanda zasu kawo maku cigaba.🤲🏻 Amma kam kuna cikin Jarrabawa.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Au sai yanzu kuka sani 🤣🤣🤣🤣😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
na rantse da allah buhari ko ceman yayi allah daya ne bazan yadda ba akwai tulin hujjoji atare dani quria ta allah ya isa mugu dan muguwasokosaunagilu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai daman hakan ne hakuri ana kisan alumma shine shugabanci tir da irin wanga hali na ko in kulaa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train