text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Amma ansaki sakamakon kalankuwar da akai a Kano ko 😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To Ina labarin Corona??🤣😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Su waye """"yan uku sanda kuma bbc🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂sinanan masu seda, Sha take aiki yanxu 👀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ta hanyar binne duk wanda ya mutu 😁😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bara dai kizagi kanki baki sani ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kai jamaa shidai wannan yaga ta kansa gwamnati ba sauki yasin | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi rumbu d gudu b wando 😡😠😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sun mana asara kudin nigeria emirates ya hau fa kuma business class daya san bazai zauna ba da baisa anyi asarar kudin ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user YDG fatan alheri ga iyalan shugaba Buhari mungode Allah da ya dawo mana dashi lfy, da Ana cewa bazai dawo ba sai dai gawan sa 😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikan shi da Muslimsi baki daya 👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sarki salman na saudiyya ya kira shugaba buhari ta waya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh Allah tsare A Sauka Lafiya Baba🤚🤚 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe rahama yar tamu ce😀 up #MUFC | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wata uku fa 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sabida miye zaa kamata Mai tayi 😏 ga kidnappers da ya iskan gari da masu sata baza a kama su ba Sai ita ,ita fa laifin ta kawai shene anyi amfani da pictures dinta anyi batanci .. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣🤣to dama waxai zabeka nn gaba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Waton gaskiya washa kin iya dressing wllh, Dan girman Allah kimin magana koda one time ne domin nadau dogon lokaci inajiran wannan time din but I didn't get you online even if you came I am not online just keep me your magana kinji sister💃🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wannann yarinyar tayiphaa wayasan gdansu yarakani xancee plxx🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya sarki @user komu bamu da tacewa😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan kayi yaki da ita zuciya ba wawiya bace 👍🏼 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user TO ALLAH SUBHANAHU WATA'ALA YADUBEMU DA IDON RAHMA YAKAWOMANA KARSHEN WANNAN TA'ADDANCIN, YAHAYYU YA QAYYOOM. 👌👏👏👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wanan haka yake babu ja aciki narantse da Allah kuma da kanku BBC kuna daya daga cikin hanyar da akebi wurin lalata kasar mu😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user No wonder bahaushe yace:- Jahilci yafi Hauka. Kin nunawa duniya cewa keh typical jahila ce, da kikace mace ta maye masarautar musulunci.😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anayie munajin dadi😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Coronavirus (cutar numfashi) 😂😂😂😂 https://t.co/hSXxkouvRY | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hhhh lallai akwai hauka fa😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😱Matan ne basajan girmansu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahaha😂😂😂Mutanenmu Kenan Mahmud Kayi wllh nimafa wllh zan iya Hakan 😎Yawwah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh Mudae wannan cutar Allah ya karu mu 🙏kuma mutane sugane cewa idan kaga gemun dan uwanka yakama da wuta toh ka yai yafa ma naka ruwa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ku ba yan iska ba...ku ci gabaa.🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Girmanki neh AntyNa 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A duniyan nan baki daya ban da wata kasa kamar🇳🇬😍 sai godiya Najeriya ta cika shekara sittin #NigeriaAt60 https://t.co/5sghjGpSuk | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yakaremu daga sharrinta ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ohh🙄 dama duk wan nan bala'in da aka shiga har akwai wata seda giya da ta ragewa mutane. Tab di jam. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kana bakin ciki da kano ne Babana😂😃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa muma ayi mana gobe 🥵 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Al'umma ina mai shawartarku akan ku kyale Rahama sadau. Tunda kun isar da abunda yadace ku isar✔️. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kee mufa bamu son rainin hankali kiyimana hausa yar gida ️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ubangiji ya jikanshi yasa aljammah ce makoma | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zarcewa zuwa kabari Koh😃? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai abinda mamaki! Shikuma na kaduna sai gashi ya kamu bayan tarin cudedeniyar da sukayi🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai har yanxu baku samu amsar wannan tambayar bane | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Sababbe ya yi halin sa 😂🤣😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allahu, Allah ya kara daraja ga manzon tsira, ya karya dukkan makiyansa🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sadau ta dawo🔥🔥🔥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kungiyar likitoci ta Najeriya reshen jihar Kano ta tabbatar wa BBC mutuwar likita daya a jihar, yayin da 34 da sauran ma'aikatan lafiya suka kamu da cutar korona. 👉 https://t.co/H6Ldli9QYq | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ban bada shawarar shi ba! bai yi kyau ba kuma mummunan gama gari, | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah sarki allah yajikansa darahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Banza a banza Kenan😣😣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shirin Najeriya mafi kyau da na taɓa gani. . Wannan shiri yanada ban mamaki! Anyi ƙirƙirarshi dakyau kuma baza'a iya hasashenshi ba. Inason yanda kan labarin ya zama na yanzu kuma ya danganci abinda ke faruwa a Najeriya a wannan lokacin. Yanayin wasan yayi sosai - Sola Sobowale shahararre ne. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Na masu girma ne.🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user labarai sun kare kenan😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zama cikin muguwar qasa 😢 ba'a san darajarsuba ahiyassa ko sunzama wani abu basu sanin darajar kowa hakan shike tabarbare lokacinsu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan dan wiwin 🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zaki understanding idan kika ga gidan sadau arufe 😏🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user I meant it rahama 🙏 https://t.co/wioxkXBiAl | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user likafa taci gaba Andaina yinshi anan Kennan😆😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakawomuna dauki don alfarmar Annabi (s.a.w)😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai yaushe xamu koma makarantane?📃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uhm uhm abu baiyi dadi ba 😢😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Barka da sallah mlm aminu saira 🕋🕌🍗🍍muna jiran shirin film din labarina daga naka jamil Kaduna m/jos | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Gaskiya Ina mutuwar son ganinki Allah kanunamun Randa zanhanki🙏❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya gafartawa #Majidadin_Kano da iyayenmu baki daya🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kin hadu yau❤️❤️❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai sun lalace suma😊😆 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A tambayi yan Kano please 🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
babban tashin hankalin ashe nasan wanda ya buge harkar | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Har tsawon shekara goma (10) amma ya kasa Kai karanta wurin hukumar yaki da cin zarafin Dan Adam? 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nigeria is a joke ko sun bayyanan ma aikin banza ne masu cin kudi sunci kuma bazasu biya ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yajikan malam jafar Allah ubangijin Allah kakai haske kabarin malam jafar😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kedai bari salah be motsa ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ruwa ruwa baba😛 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yan jaraba sai sun leqo mana ya juju da ma juju | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Barkonon tsohuwa zaa harba mar😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina ruwan biri🐒 da fada🌁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai ya yi ai. Mu mun yarda da shaidun da aka gabatar. Ai Sarkin Gobir ya gaya ma su,amma sun yi sanarwa da rana. Wai za a haifi watan ne jiya. 😂😂😂😂 Sai ya jira watan ai suna. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Who say so babu wani shege da zaiyi locked din mu this year wallahi 😳😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bakwa magana akan raba Dan Nigeria da talauci fa¿??💪🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ya isheki haka wannan irin karbar kudi? Idan bakin bariba yaya Zaa saida Sadau a Saudiyya😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai wane dan iska ne a bayan acct innan 😆 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri na shaƙatawa mai kyau fim. . . . Na ji daɗin yadudduka a cikin fuloti na shirin da kuma sukar gaskiya na 'yan siyasa masu arziki na Afirka da iyali masu wadata . | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Shima @user da quri'u miliyan biyu da dugo tara (2.9million) ya lashé zaben? 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya kayi hakuri sosae jaybee shes just making ur day gaskiya i felt this reply | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina son yadda Buhari in ya fita daga Nigeria yake samun bakin magana. 😂🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uhm 🧐 Ajinkimmu aka tara kudin saya allah ya saka mana abinda wadannan mutane ke yi mana 😭😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wato Sai ina Ga kamar hukumomin kasar nan Basu gano rikicin Katsina Zamfara da Sokoto ba rikicin bandits bane, wallahi faction ne na Boko Haram. Idan zasu yi da gaske suyi ba zancen sulhu da Yan iska😣😣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zai koma baki dan ubansa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😁Gaskiya naji dadi Daman presdor mutumin kirki ne kawaii shi rashin ji ne kawai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄 Buba Galadima confusion 👇👇👇👇 https://t.co/3KZdS8VpxC | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa suyi aiki daidai yadda anka u,marcesu shine yan nigeriya kebukata allah yasa mudace 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah dai ya kyauta amma in ana sallah shiru akeyi fa, saboda talakan Nigeria 🇳🇬 ba abun da ya anfana a wannan mulkin na APC gaba daya tun daga sama har kasa. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wagga yar Bala'in makwado kamar kuturwar🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya cika nufi alfarmar manzon Allah 🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan abun yabawane, gwamna Ganduje. Kada kaji tsoron duk wata kungiya ko wadansu munafukkai, ka aiwatar da umurnin Allah.💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user tayani figa uwar kishiya tazama kaza🏧🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ubangiji y kara daukaka BUA domin mutum ne na talakawa ya fifitashi akan duk wani Wanda zaikowa talaka tsadar rayuwa🙏🙏🙏 idan shima Yana cikin wayenda suke bawa talakawa wahala Allah ya musanya mana da wadanda suka fisu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC Hausa turn to masu maganin gargajiya😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya isa tsakaninmu da ku sai musifa ta faru zaku je jaje mutanan banza marasa kishi Allah ya isa 😭😭😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bakin Ki Ya Fara Raguwa😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.