text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Wlh Allah ya isa wlh bazamu yafemiki ba wlh 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya bashi ikon yin hakan Gsky muna goyon bayan shi (#KHADIMUL_ISLAM)👍👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user lallekam SADAU kinchashe sosai, ALLAH yakara taimako AMIN🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yakara lpy da nisan kwana baba zullum | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikin banza aikin wofi badan zagi ba kyau ba da danno mugun ashar wanda kowa sai ya dare 😕😕😕.... Bakufa tarihin buhari yayi zangazanga tafi a kirga a kasarnan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai Messi kuwa a wasan? 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakara tsaremu da imaninmu🤲🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallahi Allah ya Maryar musu da alkairi wa'inda sukayi asara sakamakon wannan gobarar Muna Addu'ar ubangiji Allah ya Maryar musu Alkhairi 🙏🏽🙏🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Banda Africa ina zaayi fada da shugaban kasa da yan tawaye a har a kashe shugaban kasar😏😏🏃♂️🏃♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babu Laifi Domin Matukar ana samun Malamai masu (Taqwah) suna shiga siyasa abune mai matukar muhimmanci Domin sune Sukafi can-canta dasu shiga Domin kawo gyara a harkar.🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yajinkan namijin kwarai 🙇 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Iya ruwa fidda kai 😅....kowa ya iya allonsa sai ya wanke ai...kowa tasa ta fishshe shi 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
omg ya koma apc kawai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa dae ba cutarmu za ayi ba🤔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hegiya bazata iya amsa ko daya ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ohhh to dama a kwance suke knan😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na hasashe mai tafiya a hankali. . Wannan shiri tabbas na ƙaramin high circuit. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Dana yakayi haka Dan sama 'ila 😁😁😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab am ma wannan gardin jahili ne 🙄🙄 Am sure he has a brain disorder | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
awwwwn️️️ masha allah allah yasa yazama alhairi rahma | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shin Dama iyakukin narufi ko dai saboda Tattalin Arzikin Nigeria ya qarine za'abudi.Hum wuya Mai sa akwana bayan sarakkowa🙊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Munga Gawar manoma 43, meyasa har yanzu ba'a ganin Gawar 'yan Boko Haram da ake kashe wa. Don ALLAH a dena wannan wasan karyan😥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nan nan muna ji muna gani bamu isa muci shinkafa yar gwamnati ba saboda matakan tsaron da aka lafta mata. Amma a tsare rayukan mu ya gagara, shinkafa ta fimu daraja.😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana bura’uba a Nigeria 🇳🇬 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shege Mai cizo😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya zaba duk Wanda zai fi zama Alkhairi ga jama'a Aaameen 🙏! | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yaushe ya fadi, wlh bai fadi ba. Wannan mutumin kawai ku mayar dashi #Nollywood ko #Kannywood inaga can ne yafi dacewa dashi, domin ko ba komai ya iya kafce😄😄😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
fan dinki ma sunfi haka kawai akwai wa enda basuda smart phone ne shiyasa amma ke ai kin wuce nan kai bari nace miki ma i love u wallahi by dixssaric to little pretty young lady taking on the drivers mrs | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kinje neman FOLLOW back wajen Neymer ne.... baki samu ganinsu ba sai suka hadaki da me kula da ciyawar STADIUM..... kamar yanda idan anso a ganki kike feeling ke cele ce to kema kinje wajen masu gidanki sai kin jira.... 🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😭😭😭 Innalillahi Wa inna’ilaihir Raji’un!!! 😭😭🙏🏻 Allah katsare mutanenmu Da Yan uwanmu Da dukkan Al-Ummar ANNABI صل الله عليه وسلم | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rashin hangan nesan #Buhari ne ai. Ya tara mana munafike a gumnati 🙃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Suma ƙasashen turan da zasu janye tallafawansu su bar mu da kanmu da mun gode, domin kuwa tallafawarsu ba Alheri bane a gare mu...👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un Allah kamana tsari da yan luwadi da madigo 👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai Wallahi Tallahi Ban Yarda ba, ya za'ace Coronavirus takama Almajiri in ma Harda Gaskiya ne akwai ta a jihohin Arewa.. Wallahi Akwai wata A qasa 👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user duk watarana gareku akejinta😣🤔🤓 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan haka yake ba wani aiki da akai sai na gina gidan birsin saboda an maida talawan arewa criminals ✋bakomai mu muka tallafa maka yau kuma gashi ka gujemu allah y sa kagane kuma ka gyara 🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya wannan Shine mahukace na gaskiya 🚯🚯🚯 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Duk da dai baki so ba. 🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ''Ina rokon Ganduje don Allah, don Annabi ya bar batun (kirkiro sabbin masarautu) kamar yadda kotu ta soke su.'' taba fadar Kano, taba mu ne gaba daya 'yan Tijjaniyya ne da masoyanmu.'' Shiekh dahiru usman bauchi.😩😩 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A'a zuwa yayi ya tsotsi bakinsa,yazata basirace ta lokonsu😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mutumin faa ya rikice gaba daya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bbu wani qalubale saboda munsan, mara Ilimi ne dama, kuma idan ya'isa Ranar Juma'a yayi huduba da larabci 😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskia u re very stupid ana mgnr end banditry kana mgnr photo shashasha | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ina ke yar barcelona ce bamu gane ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ki yi mu kyau | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😆😆😆 watama tana dakin saurayinta tana kwana amma harda ita ake zagi..i dnt wantu mention name here. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
fadan dayafi karfinka da wani civiliane ya yi fada da soja guda yaci galaba akansa motoci xa ataso daga bariki su je su tashi hankalin al umma amma yanxu jirgi sukutun da guda yan boko haram suka sanbado kuma sun bayyana cewa sune amma wai ance its rumored ️️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nabi barbaric dagudu ba takalmi sai yanxu kuka gani shegiya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
baka da matsala da wannan toshi kam har sai kagode allah ️️️️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yayafe mana gaba daya mal musa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ni kullum ina jin an ciyo bashi amma ban taba jin ance an biya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allahu akbar😢 Allah yasa malam Yana aljanna.. Masu hanu akisan Mal Allah ya walakanta su tun anan duniya. Amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya bamu albarkar magabata allah ya bamu abunda zamu yiwa addini hidima | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user El-rufai Shima Ya Bude ma Yan Shi'a Wuta Yau a Kaduna. Kalli Video👇🏻 https://t.co/pOz8S3glxi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user dole muyi maka mummunar fahimta wllh kuma tskaninmu d mulkinka. jonthn kake kohwa, seh allah y isa wllh ......... 💔💔💔💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ku kuma munafukai bah.😏 #EndNorthBanditry | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan adam kenan kome kaimai balallaine ka burgeshi b allah yakara basira director muna jindadin wannan shiri sosai wlh muna kuma kara godiya ️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ka wannan ai zuqi ta malle ce | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
maganar banaza ce dama ai tashin farko kare kan wuce motah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wannan gaskiyane wasu yan fim A wannan gun anacimasu karansu bababbaka da sunansu🤔🤔🤔🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wlh anraina mana hankali 😠😠😠😠😠😠😠😠😠 inda musulmineh da tuni sunmasa hukunci.. Kuma da tun likacin da sukaje kamasa mah sai sun harbe sah a kafah.. Yah Allah kayi mana maganinsu 😭😭😭😭🙏🙏🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kara daukaka amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan aure bai kamata ya kare haka ba yakamata aje biko gaskia | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah Aikin malam yy kyau 😊😊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kudi ABUN nemane Director 🎬 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂😂 taska 💸💸💸💸 mai credit kabi ahankali sbd taska babban mutumnefa 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Babban taku a cikin mayar da ruwayar mu. . . . Wannan shiri haƙiƙa ya nuna ɓangare mai zurfi na gwagwarmayar mutanen da muke yawan watsi da su. Sauƙin ganin mutum don yanke hukunci, amma idan aka faɗi labarai irin wa'ennan zaka fara kallon kowa da nufi daban daban. Ƙarshen, amma kwatsam ya ajiyeka a cikin rashin tabbas... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
toyin Abraham da Beverly Osu za su ɗauki sabbin ayyuka a 2022 cikin sunan Yesu, na gaji da ganin suna yin abu iri ɗaya koda yaushe. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user 🤣🤣🤣 Allah sarki talaka Wai abincin da ya samunma anaso a hanashi ci a kwanciyar hankali | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Kayimana rowar ciwo😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Madallah 🤝 BB ganduje muna goyon bayan wannan abun daaka Mana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen ameen.sarki masha allah.🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ehh ai sai akawo abin da zai karasa kashemu😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dakyau wannan abu yana mana dadi 🤣😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣🤣🤣🤣 kuyi sauri ku cika gidan yarin da kafin muma a kama mu babu waje amman fa a duba mutanen cikin villa ma wasu basa son saka | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yo aini na manta da masarautar kano din ma yasin 🤣🤣🤣 kodan nadan dade ban shiga cikin gari ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Babban taku a masana'antar shirin Najeriya. . . . Jerin 'yan wasan sunyi kyau. Duka sun nuna rawar su dakyau isasshe, ya kasance kusan babu gargada. Wannan ya faɗi abu dayawa na yawancin shirye-shiryen Najeriya | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Bura uba! An tabo tsuliyar Dodo 🤣💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user He's gone but still fresh in our hearts, Allah haskaka kabarinka, Allah ya jikanka😭😭😭😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaduna, @user ya biya mana in kind 🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai wuka knife🔪zai karbe sa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaima kace kanadashi ko za'a barka fita😆😃😀😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To dakadan da kadan kimar mata dai nata raguwa a saudiyya.👌🏻 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Me kuke nufi? 🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
rahama simply you have to ask for forgiveness from almighty allah swa we also looking from forgiveness from our almighty god allah ya yafe mana baki guda amma wlh kin bani tausayi sosai nima ji nike kamar na fashe da kukan sbd nasan dalilin kukan da kikeyi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai wann wane irin wan kutmar uba ne isra’ila😡💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Shehi mufti menk zan zaba🥰😍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kamar bishiyan goruba ce wannan, ai ta giginya bata da rassa 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eh toh indai ba dabara take na tarawa mahaifinta kudin sayan Tiket ba... Ko ni zan biyawa mutane 5, kudin shiga😎😎😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Metswww 🙄 ayar ce sai anyi wasa kwakwalwa da ita | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kafun mutane su gane image neh kam zaki sha talks | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai masu saida waken suya zasuyi ciniki kwarai da gaske 😤 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya tabbatar da gaskiya akan karya bijahi rasulullah saw | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakawo muna zaman lfy akasanmu baki daya🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rahama kiyi irin ta annabawa mana ki auri talaka kaman ni mana rahama 🙏.. Lol. All the best rahama Allah is with you dear nothing will happen to you 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba gari ba dajin allah✌ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
😂“@user: Chelsea na zawarcin Muto na Japan http://t.co/nKYRLaRWfH” | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tsakanin mu dasu allah ya isa kawai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wahala no dey finish abun harda su biredi a ciki😩😅😂😂🤣🤣💔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
My village people shiri ne da zai saka ka rasa tarbiyyar gidanku yayin da kake kallon shi. Amma mai nemo hanya ne na nau'ika. Nollywood gaba ɗaya batayi aiki mai kyau ba na sanya shu'umancin motsa sha'awa da birgewa. My Village People ya sameshi cikin sauƙi, kuma ya cancanci yabo mai ɗumbin yawa. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.