text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
allah yatabbatarda alkhairinsa aciki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
da yawa daga cikin kanun labaranku a yanzu shirme ne nidai kam na fara dawowa daga rakiyanku
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kunnuwan shi suna ciwo taya zai dauka waya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kafadi Gaskiya Sarki Mai Gajeren Zango🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Auwn ku daure Trump ya haukace pa😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa Inna'ilaihi raju'un Hakan ba shegar islama bane Kuma ba burgewa bane Kuma ba addini neba hakan Kuma ba adalce bane hakan Is bad dress 👗❌❌❌❌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai jamaa wai dame zamuji da tsadar rayuwa koda kwashemana kudin qasa😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wasa ya kare france winners
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ta tokareni, banjiba ban gani ba @user anya kuwa bake kika dau wayarta kikayi blocking dina ba 🤔😂 https://t.co/5hvvOTovuw
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Story of the gods 😁😂😂 waye zai barwa mulki ko ida ya sauka lalla zas ga lecturer dan managing kuwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai a kasa ne ko ya kare.... Only few would understand 🚶🏽‍♂️🚶🏽‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nabi barii da gudu....🏃🏃🏃🏃🏃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
aa ubale ne mijin uwani yake waazi a watan ramadana
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaba Salamun Baya Salamun. Dattijon Arziki Jagoran Talakawan 🇳🇬 Uban Talkawan Nigeria 🇳🇬 Kaci Jiya Kaci Yau Zakaci Gobe Da Yaddar Allah, Ubangiji Allah Yadawo Mana Dakai Lafiya.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmmm bkomai allah na nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko kuma una go collect pass Bayern Munich own ba🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kwarama da suka harbeshi ai, Dan Uwan sune Chan dama Dan Ta*Adda 🤕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH yabamu ikon riskarsa🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ansace Yaran Primary a Kaduna Yau Baice komai va, Amma kaji Mugun Wai a yau din dai ya fito yana Taya Mawaqa Murna🤣🤣 Alqur""""""""""""""""an yan Arewa kun Zabi Keken Bera🏃🏃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskia kam. That's It!😂😂😂😂 so kina goyon bayan abinda yayima priyanka kenan?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan iya sai asauka🤨🤨
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rokon ruwa Kuma🤦
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kwarai kuwa yanzuma ai sun wuce darururwa 🥴🥴🥴😭😭😭😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ameen amma dai yaka mata mu canja halinmu ko allah zai tausaya mana ya yaye mana wannan annobah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah kakawo mana qarshen matsalar tsalar rashin tsaro a gida nigeria baki dhaya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai basa cin hanci gobnatin masu gaskiya ce 👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sun karta wa juna😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tin ina yaro inna tsinci kudi Sena siyi masa harkawo ynxu bandenava kutayani da addua nasamu kudi dama nagaji da tuwon gida sekun gaji da kawomin order😁... Allah ykawo ciniki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaji wuta knn😆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko yafi makie sauqi riqe kasuwanchinki kibar maganar maryam booth😂😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai malam kun dade kuna xaluntarmu pa nassi yaxo cewa ma aiki saw ve taba yin axumi bah kunxo kunmaida mu wasu bican kawai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm suma suji yanda talakawa sukeji wannan abin yayi matukar yimun suger 🔥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ga mari ga tsinka jaka kenan!🤓 Allah ya bashi lafiya Allah kuma ya fidda ƴan baya. Amin.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yakamata ashigo da saban tsari Dazena bambamta true life News and pick 👆 news 📲 #facebook @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Natayasu murna sabida ke😘😘😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaji dan yarinya mufara gani daga wajensa ma ana yafara yawo babu bindiga koh kuma body guards daganan semu daina
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Makaryaci... ko dubu hamsin be taba gani ba😸😸😸
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kufa @user kune kuke kara gishiri a ko wace miya, idan ba haka ba meye ruwanku na cewa wai da alamu a sake rufe makarantu a najeriya 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah masani...mu """"""""""""""""LIVE SCORE"""""""""""""""" muke gani ba a nunamana HIGHLIGHTING🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaima kana cikin su
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh ku dawo dasu mana. Mey kuka tsaya jira?🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Asalin mutumin nan dan katsina ne. 🤣🤣😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya gayun nan sunci mana mutunci, Allah ya hadasu da 1301 ta rike musu wuya 🙄🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya ja da Ranki fara, me farar Aniya✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Alhamdulillah Allah Ubangi ya kara bawa kasarmu zaman lafiya Ameen dai🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji wata karya me rudarwa🤣🤣🤓
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kunyi kokari sosai wurin wannan zabe na najeriya, fiyeda wasu gidajen jaridu. 👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user So heart touching wlhy😭Allah ya jikan malam jaddada rahma agareshi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yayi kacakaca da su
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ganduje garan bawul
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya tsinewa makaryata 😂😂🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kai jamaaaaaaaaa gsky kun iya munafurci😂😂😂😂 kunfa San cruise ne kawai amma harkun wallapa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
amfanin me kuma ko nan zaa riqa kiwon karnukan da zasu riqa tayasu aiki a fagen daga
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abin yakoma 'yar tsokana kuma. Wan dai da 'yan Nigeria 🇳🇬 kuke sun zabi BUHARI ga BUHARI yana dawo musu. Shine kawai:- 'kai'kayi koma kan mashe'kiya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dai dai da yadda hukunci y kama haka yakamata ai masa😭😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user sarki Ali nuhu we love you.❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Malam aminu Saira mu Munyi predicting abinda ze faru nan gaba aiii,dama kowa yasan Mahmoud Dan Shege neh Toh cewa Zakuyi baban Laila shine babanshi Kaga Mahmoud zeiyi 2-0 babu Sumayya babu Laila 😂 😂 😂 my prediction is soo accurate. isn't it?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ya za'ayi shiri mai wannan batu yayi sama da zama mai jinkiri da gundira haka? Ina saurin? Ina zargin da tashin hankalin? Gyaran da yanayin tafiyan ya tayar min da hankali kuma kawai babu yanda za'a buƙaci wannan abun ya zama kusan tsayin awa biyu da rabi. Kuma hakan da gaske abin kunya ne saboda ya lissafo haƙiƙa mats...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wannan yayi daidai..🤣😂 Wai ko SWAT sun Fara aiki ne😎😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yasa muma masama saukin kashe kashe a Nigeria 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kunga kawai ku biya dubu dubun nan a wuce gurin
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saiki nemi sagio Ramos zai koya miki👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC Sun tabo BUHARI😅😅😅🏃🏃🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Jiqansu da rahmarsa😰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bakabi sedai a bika 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
u are always on your way up kinfi jirgin sama️success followed u back to back kamar numfashi ️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuma sekun taba mutanan duk da sunje adawar ma batayi musu dadi ba😂😂😂😂😂😃😃😃😆😆😆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amatsayina na ina daya daga cikin samarin arewa, ina goyan bayan sai BABA.. 💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kichanza tailor. Ask me why? Pic 1 & 2 is quite okay Pic 3&4 breast cub din ya loose ciki ND ya nuna chiko kikayi 😂🤣😂😂🤣😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user #AcigabaDaSanya 😷😷 domin kare kai da 'yan uwa baki daya.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
pls masu taimakawa kuci gaba da taimakawa allah zai saka muku allah ya kawomuna karshen wannan taaddanci allah ya sakawa wayannan mutane
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
oga ina jin yau sai makabarta
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shike cirewa watarana 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inba din nayi nisaba danazo na sayi tuwo 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmmm allah ya kyauta dai kawai 😏😏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
shiri mai dogon zango mai kyau. . An burgeni sosai da wannan shiri mai dogon zango. Yana burgewa da nishaɗantarwa.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
government has closed borders no more foreign products ki nemo wani rabiu ko halliru kawai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan mariya ma yayi ya gama 😂 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
nifa ba komai ne yake burgeni da buzu dan fillo ba bayan sauya muraya da yake yana bayyana dabiar kowa yadda kasan mutane ne mabambanta raayi kowa da muryarsa kuma kowa da irin halinsa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah kiyaye hanya ummah tagaida Aisha😅🤣😅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaji qanshi da rahama yasa aljanna ce makomarsa 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
akwai ruwa anan zaka iya dauka ka dan sarara
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tsuntsun🐦🐦da Yaja ruwa ai shi ruwa xai doka
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
oga gaskia ta karewa barcaa ciku agida a final din super cupdan autan mu asensio ma ya leka ragarkuai ba abinda ya fi wannan cin rai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karyarbanza ba wani anfanin da za a gani😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Y labarin Nairobi 😪
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaya dankwambo zai fito dashi😃😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
don allah zanizo ka bani hakimi danuwa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanna rikicin cikin gudane, mukwai yan kallone.akafta💯🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Kyakkyawan ban dariya mai sassauci, lokacin da ya gabata mai kyau. . Zan bada shawar wannan ga abokan aiki da abokaina.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Easy mn @user News Hausa kudan rinqa sakayawa, kawai kuce """"kudin d abaca y dauka', amman wai """"kudin d abaca y sace""""😂💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ana ta abinci waya ke ta wani waka?🙄ai mu ya kamata a bama kudi, ba wai mu zamu bayar ba. Duk wakokin da ka mishi be ishe shi bane? Wasu ma Basu da lokacin jin wakar. soyyayar daya zamu Nuna mishi kawai shine muyi mishi adu'a na Allah ya taimake shi, ya bashi ikon gyara komai🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
muna jira gidan badamasi leka gidan kowa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
haryanzu baigama boring kunyan banedama sabon gwamna ya daura
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
mukuma garin mu muda munada yan leqen asiri dan gano mana masuyin badala aboyi munada masu saurin yadawa dan su samu farin ciki sannan kuma muna da cikakkun marasa kunya sannan kuma kaf nigeria garin mine kadai muke da and
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zabo nayawo watarana zaku hadu 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai kawai da ita da aljanun nata su bi iyaiyan kawai don abunda ya kamata kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user What a way to start the tenure 😀😁. Mutanen bauchi kuna cikin hatsari
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aslm alaikum A gsky wannan aiki ya sabawa koyarwa ta addinin musulunci domin hakan ba dacewa bane duk da chews mtne suna ganin hakan a matsayin wayewa. Allah ya shiryemu. 😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A ina kika ji wannan kuma?🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train