text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Bama son su mun gajida jin su 😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hehhehe Hakan Yamun😋😏😏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba Abeda Alaumake qaruwada wanan zama saidai ADUMAMAKUJERU 🤔🤔🙅♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Aunty @user harda ke? I thought banda ku ajin jiki😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nima aunty ina son yin films xakiyi man hanya🤣😂😜😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user @user @user @user 'Yar can ce😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai Kuma fa yaqi kulata 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya allah we are sinners forgive us ya allah sannan kema Allah ya kara ganar dake 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh Allah ya sakawa yan Gaza 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina da sautu enda mae xuwa abbatuwa siyan kayan ciki🥰🥰🥰 https://t.co/SivqLaUttR | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
taya gwamnati xata saki wanda yake kokarin yi mata juyin milki | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kayayemana katsinawa mun shiga 3😱😫😱😫 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ALLAH ya kiyaye Abun yayi yawa Dawanne zasuji 😀😀😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Maki Gani Yakauda Idansa👁️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan shine yake qara labbatar mana dacewa hukumomi suna qirqirar rigakafi na boge saboda biyan bukatar su. da wannan nakecewa ni a fahimtana bangamsu da rigakafin allurar corona da akeyi ba ! itama wata buqatarsu sukeso su cimma da ita kamar yadda sukayi anan 👆 https://t.co/QLUhOcuva4 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kajifa dan Allah, kaikace shikadai keda gidaje a Nigeria 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
malamai sunce haramun ne yin zanga zanga | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Gaskiya yanzukam yafara fita aranmu.😠 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Obama duka ta cizge 🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Slm wlh kuna bani daria 😂 wani sa'in a duk lokacin da bana komai kawai sai in shigo shafin @user na dinga karanta hirar rakin mutane harda ma nata wannan ya yabe ta wancan ya gaya mata magana Allah sarki mun manta da cewa akwai abubuwa da ya mawa masu mahin manci a a gaban mu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yadda yakeyin Nan Yana matukar burgeni wlh ina son ganinshi akan wannan halin nashi Dan yasin Nima hakan take banson raini 😎😠 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya mutu qawai😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🙄🤔duk xanga xangannan da akai ba social distance amma 2 kacal | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To Allah yajiƙan waɗanda suka mutu da imani, ni nayi nan 🚶🚶 Jama'a Korona gaskiyane #AcigabaDaSaka 😷😷 idan za'a fita daga gida.. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kawo mana qarshen wannan annobar | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Gafurum Rahimun Ne Ubangiji ALLAH Yasa Mudace Duniya Da Lahira 🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya isanmu Yan jahar Kano ankashe Mana mutane ya Allah duk Wanda yake da hannu Allah ka hanishi duk abunda yake nema Allah ka hanashi zaman lapia insha Allah baze taba yin nasara akan duk abunda yasa agaba ba 😥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai dama har yanxu akwai corona najeriya kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user I'm here sir😅 ni inanan ai ido na biyu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
akafta kawai fadan dabakai dadin kallo gareshi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kai uban kuturu ma yai kadan bare na..........🏃♂️🏃♂️🏃♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😷😷tabbas mashaya wiwi sunyi babban rashi na jagora 😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan sokoto wallahi tallahi😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂Hakamukeso ai, wai a hakanma sun Kori kochiyan su, amma ba abunda yachanzu saidai ma abin da yakara muni. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to ta yaya kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikansa yasa aljannace makomarsa😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to wadda ke cikin jirgin sama me zata iya gani ya kamata asaka ta cikin jirgin ruwa za tafi gani | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wannan aika aikan, akwai lauje cikin nadi 🤔 it's not just like that, suna da wata manufa a xuciyarsu. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kara bamu irinsa masu son hada kan alumah batareda nuna bangarenci ko launin fataba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Labari ne mai ban sha'awa da jin daɗi duk da cewa bai yi kamar yadda yake cikakke ba a ƙoƙarinsa na rufe ƙasa sosai a cikin ƙananan sarari | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Allah sarki abin gwanin ban tausayi Allah yajikan muslmi😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ruwa dai ba sa'an kwando bane ko😜😜? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤔😳Toh ya kyauta | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kwarai Taska muna murna, kwana biyu basu kifar da kaibaaa🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kin ganki sae kace wata Amaryah 👰 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Makirkira Corona virus suna mamaki saboda wanda ya kirkiro mu baki daya yayi nasa hukuncin! 😆☝️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ko kefa ay irin wannan dress yafi hbd | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
daya baki ne shi kuma wancen fari | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤕🤕Nice fa a gaba amma sbd masifa sai da yazo ya wuce ni ashe tsautsayine yake jansa😂😂😅😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shine yayiwani tsumewa 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a wane jaha badai kano bah chab wallahi zai sha mamaki | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya batun sulhun da akai😲 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki gaskiya munyi Rashi Allah yai Masa rahama 🙏🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aiki saida kayan aiki zakara yaga tsiraichin jaki 😂 #ranarhausa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nigeria Allah kagyara kasata da mutanen cikinta dan iya ka na abudu.. 😢😞 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bbc why you say this secret out wallahi zakusa jaruma duk tasa kukan ma yayi tsada like goron tula tab kuka takusa tafi karfin talaka kenan in kuka bari taga post innan kuka rip | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shekau aiya mutu yafi sau dari towai ways ma ahekau🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mi ye relegtion a hausan ce | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallah Allah ka kawo mana dauki 😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Congratulations By the see this 👇 Game din hotunan kannywood actors Taba link ayi downloading 👇 https://t.co/KiZgeDhXyg Ga misali yadda game din yake 👇 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Happy independence fati kinyi kyau sosai💯💯😍😍🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kanka akeji dai 15bn nan dai baza'a baka ba😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Good work Allah ya biya🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ɗaya daga cikin shirye-shirye masu wuya da na taɓa kallo. . Na gode Google don yin wannan hayar kyauta. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Rowa da kankara a kaduna⛈️☔ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ban taba ganin mayawacin shugaban kasa irin buhari bah... Se shegen son yawo😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mai nishaɗantarwa dukda yanada aibi. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
toh sauran muji kunce mana shima coronavirus ce ta kashe shi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya saka muku da Alkhairi yasa ku amfana anan da can😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hausawa sun ce. gani ga wane ya ishi wane tsoran Allah 🤳 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhh karyar Aljanin kano ta kare ko taya zamu dinga samun kudi a buhu yanzu oho🥺😢 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yasaka masa tausayin talakawansa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hasbunallahu wani imal wakil Allah kayayewa Allah ummah wannan musiba Allah badanmuba muntuba Allah 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya baka lafia da Sauran musulmi✋ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhmdllh mun gode,Allah qara basira,,plz wake da acct number ni 5k ma zan tura by God will😎 SAI BABA❤ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yaye jagora yaba wanda zai zama alkhairi ga mutanin kasar | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bangane cewa yayi tir da rikice-rikice ba . Mu ma zamu iya cewa tir din ai 😏😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya malam aminu kuna ganin mutane kala kala | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daga baya kenan Hhhhhh 😁 😀 abba gida gida abba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ba'a bada shawararshi ma sinima ba. wannan shirin yanada ban haushi. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Daama can wannan bashi da seti 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zan bashi shawarar hukunta duk wani mai sa hannu cikin wannan zanga zangar ta hanyar tsige shi daga matsayinshi idan yana cikin ikon wannan gwamnati idan kuma yan zaman banza ne to kawaii a harbeshi tinda byan son zaman lafiya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Ubangiji🤲 Ka gafatarwa wannan bawa naka! | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu a jihar kaduna ba muyi sallar jumaa ba sallar azzahar mukayi a gida 😭😩 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ji dan shegiya ana kukan akan ana kashe mutaneh yana wai fresh emire ft zango shegeh dan daudu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kullum aikin kenan ankashe mutane musaman a arewa amman duk manyan kasa duk sunyi shiru da kudu ne ake wannan rashin mutuncin da yanzu ananan ana cewa buhari ya safka Daya adauki Dan arewa baisan komai Babu wani Dan south da fito fili yace wannan kisan da akeyi bai da ceba 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 👉😂 23 Inya kuwa sadau | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
oho kawai mudai yan najeriya mun san kowache kanwa ma ja che | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂 ku share tweet dinnan ku sake sabo | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yo ai tun anan ya kada ka | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user yakamata jikin Mahmud yafadamasa kafin yasamu sumayya🤨 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muma bazamu daina ba jiki magayi😂wai tsakuwa ya tauna dan aya taji tsoro karyan banza .. daina siyan kayansu da akayi a kasashen musulmai ya mishi zafi dan naji dazu a news ba karamar asara aka tafka ba daman ga corona Wallahi macron sai kaci uwatai😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kullun nayi sallah sai nayi addua allah yasa afara allurar rigakafin korona mah yan nigeria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hakika allah bai saukarda cutaba face saida ya saukarda maganinta don haka shan magani kafin kamuwa da cuta bashine abunda allah yaceba aa saidai shan magani bayan kamuwa da cuta ba wai shan magani kafin gamuwa ba fatan allah yasa mudace yakara mana kariya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rahman naga fim dinki na If i'am the president yayi kyau sosai. Great job.💯♥️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Indai Zazzagawa dai sun kasa fitarwa,to zamu nada musu Sunusi Lamido Sunusi.😂😂😂. Allah izaba muku nagari mai tausayin ku . | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mutanen 9ja iyayen maula most especially Mutanenmu📵📵📵📵📵 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ubanta yaci uwar ta 👌🤫🙄 mu muna jin dadi da can da ake kashe musulmai basi magana sai now yayan wahala suma allah ya hadasu da dai dai dasu 👮🏼♀️👮🏿👮🏼♀️💂🏼♀️✌️🤓 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aww dama yayi karatu😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh 🤔 Rashin kunya kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.