text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Mu dan Allah kudaina yimuna irin wannan posting, tun 2015 aketa kwato kudin amma bamusan inda suke shiga ba. Afito agaya muna inda suke tun Wa'inda aka karba hannun SAMBO DASUKI da sauran. Kullun sai Kiran sukeyi ba kudi ayita cin bashi, Nigeria akwai matsala... Mtchewwwww 😤 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Na daji biliyan 50 sukuma na gida guda nawane? 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai ya sayar da nigeria bai siyar da wannan jirage ba💯 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai allah wadaran naka ya lalace aidama appointments kawai sukayi isu isu 😭😭 Ana ta kashe mutane amma ko ajikinsu aikin banza | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aiki guda ne yayi yan arewa kullum cikin basu hakuri yakeyi kamar shima hakuri yake ci kuma ay hakurin da yake bayar wa ga yan arewa ya kamata sanda yayi tayin zabe yana faduwa ace ya hakura | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai anyi shuka a cikunta.🙌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yasa ka fara tausayin talakawan ka sanadiyar hakan musamma mutanan maiduguri da suke rasa iyalan su sanadiyar boko haram | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai fada kuma in kaji jiniya sai gwamna 👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
pls fada musu again yan iska lokacin da yan boko haram suka samu a gaba basuce komai haka muma bazamu goyi bayan yan iska ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Looking good and glamorous, sayyada rahama 🙏🙏🙏💖💖💖 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba wata dabara illa a rike hannun su amma indai ba haka ba sai dai muce Barka da zuwa europa 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duri Uwar Gwamanti 🖐🏻 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Neman kudi makahon ciniki🤗 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kut kace inziyarci kauyenmu Allah Yayi halimatu lokacin aurenmu yazo kawai kituro 😕😕😊😊😊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya nan Kuma yana gani 😏😏😏 kowa zai yi ma sa bayanin amanar da aka daura masa !!!!😣😣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhamdulillah Allah yakawo karshen musibarna n ameen🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To waɗannan masu gilashan sune yan takarar 😳 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 💪Yes har na manta last da aka ɗauke wuta a Kebbi😊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tagwaye 😂haba kaka idan abokan tafiya barzakh kike nema ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Buhari za ayiwa tunda shine mai Nigerian 😷 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
amma ai gaskiya ta faɗa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama ba’a daina ba 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mey kukeso mu koya? Munada jari neh? Mun dai yi aure munada ciki yanzu haka😅 kumaArewa24 suna nishadantar damu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nifa munahinci ne banso😒😟 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kano tumbin bera 🐀 Koda me kaje sai an Sace. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi ziyara da gudu🏃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kawai ya kwashe tsimmokaransa ya bar White House 🙄😵 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya taya an nome dai amma ba shi kadai ba ko | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kunajin azuminnan kuwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Naga alama @user yanxu dai kudan jin Nigeria sunfi sont fiye da arewa cin Nigeria 🇳🇬. Nassan wasu dayawa zasu kira wannan ci gaba koh? Congratulations 🎊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user 😃😂 taska fa ya shiga hannu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Magana ce ta lokaci komai ze wuce😢😢😢 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sun San Amfanin Inginiyoyin Kenan 👍👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wallahi Suna kokari,Allah ya basu abin da suke nema🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Looking sweet 😍 Rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kare mu su tun a duniya sun fara ciga wuta | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kin jawo Mana kunya a idon duniya😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kullun sai yayan talakawa kawai akesacewawannan abun tambayane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da kun bishi ayy se ku hadu ku wanke tare😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wan'nan yayi daedae,🤫🤫🤫 sbd ansa6amuna sosae a'yayi musulmae suma suna bukukuwan sallah qarama da babbar sallah. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Aminya Inji matar wai wasa takeyi 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Munanan muna jira Boss💪 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya jikanshu da rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user hhhh Abin Dariya wai jariri ya tsinci Hakori😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ďan ma'karyaciya Daman wanine ya tambayeka ko warke 😡😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan shi ake kira kuwa bayan hari...🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu al'umman Arewa, duk wanna bashi muke bukataba, a kawomana karshen wannan masifaaa😭... Rege masa mukami baxai regemu da komaiba, wannan shikadai tashafaa🤥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Omole abin yazo😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk buge ce😂 zasu koma idda suka fito | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to allah ya bamu lapiya gaba daya banda bakar zuciya sarkin daura ne kawai yake cikin yanayi kenan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai dole yatsorata domin yasan baida abinda zai iya kare tabargaza da aika-aikar da yashuka 😉 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kinga kiyi porn video ma sannan ki posting dinsa online allah yatsinewa wandama yakara miki nasiha duk iskancin dazakiyi baza a rubutaki acikin yan iskan da musulunci yasandasuba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Haba Dan shegiya dai 🙌🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a gaya mata gani nan shirye domin a daura mana aure | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mumu sai speak English. You sef yaushe kika iya English din😏🙄🤨🙄😏🤨🙄😶😏🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ba ku san me 'The Executioner' ake nufi ya zama ba cikin tunanin masu samar dashi, amma. Wannan, wannan ba shiri bane. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ya dade bai maka ba😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Akwai yawan wasan kwaikwayo matsakaici a nan da can kuma wasu abubuwan sun yi kaɗan zuwa babu ma'ana a gurina amman gaba ɗaya naji daɗinshi a yanda yake. Ta yuwu bazan ƙara kallon shi ba har abada amma kallon shi sau ɗaya yayi daɗi. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Idan ba munafirci ba, meyasa kano ce kadai kuka damu da ita? Baku dauko na wasu garuruwan Sai dai Kano kadai? Mtschew 🤨 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zubu da shayi, idan ma kowa yaki shi zai ansa😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bbc imma dadi yaji akan abinda ya faru ,kuma kukai qarya kukace beji dadi bah toh dai duk allah ya isa 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kaii jamaa ana burauba a kasar nan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa a turoki garinmu😋😋😋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai tun tuni uban Yayi jinkiri, innine ai tuni anyi Arba'in dinsa😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri mai kyau!!. . Wannan ya kamata ya zama shiri mafi kyau da zai fito daga Najeriya, ba don a ambaci na matuƙar ban dariya! | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Maganarka haqqun! Ya Allah kabamu shugabanni da suke sonmu ba wanda mu mukeso ba🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau kam @user da gaske kike wajen spending weekend dinki 🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karya yake Wlh, mayaudari kawai 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhamdulilah 👍 Allah nuna mana mun fara lafiya Kuma mungama lafiya 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mtswwww meye abun gwaninta anan ?? Sun Sha wahala a aikin banxa da zuwa sukayi suka siyo wata dabbar ba shikenan ba 🙄😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shiko wannan ta garin yaya. 🙆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Matsalarmu daya, NEPA 💡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hauka kenan ko tab, damuwankune ai 👐 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tom Allah ya kaiiimu lpy sbd annabi 🙏s.a.w | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Nuni bisa hujja na inyamurai. . . . Lion heart ya nuna menene haƙiƙanin nufin zama inyamuri- aiki-tuƙuru da rayuwar mulkin gargajiya. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Kar @user fah ya ganka.. 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anyi ba'ayi ba kenan 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sarki ɗaya👆 ne kano | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen, Ya shiryamu baki daya🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai ko mun fada bazai fada ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai wanda alhakin tsaro baker san shi ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
meye hakan kenan kuke nufi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fadan da banaka ba dadin kallo🙄🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa ganduje ya saukeshi kawai🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Biri fa dan iska ne😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zai tada aljanu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha allah ❤️allah ya qaRa tsaremu da tsarewarsa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga munan zuwa yanzun nan 🚶🚶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kut 10k wallahi ni ko kyauta bazan zauna na kalleta ba. Kuma mgn charity to help poor muma muna dasu a unguwan mu ba sai na bayar ta hannun ta ba. Shashanci kawai😠😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yabaki lafya mamana yasa kaffarece agareki i really felt that which youre going through may allah grant you quick recovery aameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Babu farko, babu ƙarshe, labari marar kyau, matuƙar ɓata lokaci kuma shirme mai tsada. Shiri ya kasance ciwo don kallo. Ban bada shawarar shi ba kwata kwata. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Allah ya bamairabo Sa a👈 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Barka da sallah my heroine 😘 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ubangiji yatsinewa Wadai din dayayi, kainifa nafara zargin buharinnan koshiyasa yace arewa akoma Kona🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da baki ake nemo wannan masifar Wlh 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Toh ni dai kamar nafi wata daya baya motsi...😒 sai dai ma ya rage! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dama ai yan iska ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kara wa sarkin mu lpy da Nisan kwana Sarkin mu limamin mu, Sarkin Mu jagoran mu, Sarkin Mu maganin kukan Mu, Sarkin Mu Abin nunawar mu, Sarkin Mu Abin alfahrin mu a Duk Duniya Allah ya kare ka daga sharrin Makiya Mahassada Baban Mu ✊🏽✊🏽✊🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah wannan kifi na ko kaza ta?🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ashe anjima ana tapka wakokin shirme a kannywood me yakawo bokiti wakar soyaya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.