text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Knmnta ynxun lkcin xafi ne ae da covid-19😩😷
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Uhmmm .. Allah - Allah ne .. lokaci baqone .. Rana da lokaci sunanan zuwa . Koubajima kou badade .. koumuna raye koubama raye .. Zamubada rayuwarmu .. muuuuu .. domin Addininmu . Zamukare martavan . Addininmu .. dayardan aubangijin Adalci...🙏😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su xaku tambaya ai 😡
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wllh Ana cikin yanayi😭😭😭🤦🤦🤦
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gaskiya fa kina 🔥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user yayi dai dai saura Nigeria 👍👏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Nifa naji qamshin Suya, ya fita joint 😂 #StayHome Alhaji Umar 😝
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
da in biya k naji labarin ta gwara na biya k na kalli aka kai kai kai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bangaane wannan rainin hankalinba sun Sami tattaunawa Amman ba,a kwamishe Shiba 🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
to arushe adamawa gaba daya mana
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ba yadda zaa yi hankula su kwanta ana yiwa mutane kisan kiyashi da yawan mata sun zama zawara sbd an kashe musu mazajeyara kanana sun zama marayu a lokachin da suke bukatar iyayen su a kusa dasuya allah ka kawo mana karshen wadannan masifuallah mun tuba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yasa wani aciki yyi tusa a tada taron
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kana ruwa,wnn ai tunzura masuyi akayi,😎 maimakon ku hadasu da Allah sudaina,a kanan??🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Dukda kyakkyawan aikin Thandie Newton da Chiwetel Ejiofor, clich-riddled "Yellow Sun" yayi ƙonewan sanyi.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
hmm ai duk tsofaffin kawai ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Abigail bai yi kyau sosai ba, mugun mutumin ya kasance mai ɗan murɗa gashin baki, kuma sun gano cewa bai yi kyau ba ma baƙaƙen mutane su koma lokacin baya
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 😹 haha yaro ke nan cikin sa da yunwa zai aikin daba nasa ba🤓
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user """"""""""""""""Salam"""""""""""""""" babu Ita a addininmu, maybe a naki kk samo, fisararrriya 😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kamar yanda kuma neman kudi ya kai ku majalisa ba. 😚
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kun cika son jin quab habaaaa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ina tsammanin fiye da yadda ya kawo.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Idan kana iskancinka to katsaya iya jaharka amman inkashigo nan to tabbas zamu yimaka abinda baka tsammani koda babankae bihari😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shekara ta 2020, tafi tsohuwar budurwa ta sosai.😷😷👩‍🦯👩‍🦯👩‍🦯🤸🤸
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😃😃😃😃 ai dama Abinda ka koyawa wani yayi ko kasa aci mutuncin wani to wataran kanka zai zo. Shiyasa shata yace idan zaka gina ramin mugunta ka gina dan karami gudan ka fada. America😁😣sorry
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To Allah ya tabbatar wa yankin mu na Arewa zaman lafiya 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Komai Da Sanadin Faruwanshi, Wannan Ma Akwai Dalili Fatan Alheri 💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen Ameen. Allah yakaimu lokacin. Sai muga wacce zaayi wuf din daita😀😃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakawomuna dauki ga Wannan tashin hankula a kasarmu NIGERIA 🇳🇬, YA KARBI IBADONMU , AAMIIN 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣😂😂😃wai abun yasamu masu iyayi, uwar gulma tayi cikin shege
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😆 Labari da shuni , wannan ai tatsuniyace . Ai andawo daga rakiyar maci amana .
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Toh ke da Mamman Dauran Uwar me kukeyi a Villa? Ku tafi ku basu wuri mana 😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inna son twitter saboda kowa comment din hankali yake sabanin Facebook 👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anfara fa @user ke ake jira ki fito 😎 https://t.co/N7QRReq0LS
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aminan ju na Allah ya bar zumunci ci 🙏🏼
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mati a zazzau saura mati a kano ko rahama😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa innallaihi raji'un 😭😭 Allah ya kawo mana karshen wannan ta'addacin dake adabar sassan arewacin Nigeria Baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da 15k mukasiya namu amma bamaso yan matan mu su ganmu😥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Toh shin ya tabbatar zai kare rayuwarsa a Talauci ne ? 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan abin kuma ya fara wuce gona da iri😂 yakamata gwamnati ta dauki mummunan mataki akan masu dunkule hannayen nasu🏃🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nasarawa, kuma Insha Allah bazata Shiga ba🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirme. . . . Wani ƙarin yankin shirme daga NETFLIX. Kawai !!
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
nan gaba azumin zasu hana ma
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin dogon zango na Najeriya mai ƙayatarwa. . . . irin wannan shirin dogon zango na Najeriya mai ƙayatarwa na kallo ba tare da saka sauti marar daɗi har ƙashen shirin. Dukda haka. Ban so cewa Netflix kawai ta ɗauki Zango na 1, ya saka ni ƙunci kuma ba'a samu zango na 2 ba.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
Babu komai mai kyau game da 'That Which Binds Us'. Babu komai kwata-kwata.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
funny addua tafishi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka watsa su mugaye kawai😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user yar kasuwa wato baki so a daina kallo kenan. 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan mafadin magana wawa ne tou mai jinsa ......... 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
inama ace da hausa ake fadin labarin nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh ai sunce akwai kyamikal a abinci
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yawwa👍😍. Dafatan kasha ruwa Lpy Sir..!!!
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ga yajin aiki na @user ga Covid-19, mu dalibai da me zamu ji ne. Wayyo Allah kasar😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
muna ji muna ganin abinda mugu ke cewa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baku gaji da Satar Kudi da it's ba kenan 😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
aikin mu kenan sai dai ayi ta nuna mana kasashen da suka ci gaba muna commentsamma mu kullum daga ace boko haram ta kashe mutane sai ace yan garkuwa suna neman kudin fansa sai kaji yan fashi sun harbe mutum kaza sun tafi da dukiyoyin suhaba shugabannin arewa meke faruwa ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
nafi tuna wasan wasan ango da amarya wanda ake shigewa cikin labule kokuma daki mai duhu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hakan ya dace @user, Allah ya Kara girma 👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user MashaAllah Allah ya sanya Alkairi yasa anyi kenan 🙏 Allah kuma ya basu zaman lafiya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh😲 wata sabuwa inji yan chacaha
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai lalle ko akwai damuwa😱
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah iyayin mu na kan mu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
da kyau wai dansanda ya ga rawar soja
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤦‍♂️💔Sunyi kalar mutuwan da akeso Wlh Sunyi shahada Allah kjikan dukkanin musulam cikin jirgin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai kinfi karfin hakan kizo ni nabaki aron kaina loooooo
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kaii Allah ka yafe mana idan laifi mukai ka bamu bahari Allah ka kawo mana doki ka chanja mana mafi al'kairi. AMIN😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
in zaku sha ku taho katsina kusha abunku muga ubanda zai hana ku
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakawo karshen abin 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yan Twitter da rabinsu basu da voters card 🤣🤣😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe ma Ba kyawawa a Gana 😂😂😂duk su ado gwanja ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Kafin ta washe 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya rikita kansa dai😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
me take maka har take iya kwantar maka da hankalin ko matar ka bata nan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hanyar da ake romon farfesun ta😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
a bincikesu dakyau wlh duk wanda aka kama da almundahna da dukiyar mu a kulle
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan coronar zai faɗawa ta yi haquri ta dakata da kama mutane sai ya gama uzururrukan sa tukunna. Mtsw🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa mufi qarfin zuciyar mu🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaqara lpia da nisan kwana🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amarya bakye lefi ko kin kashe Dan masu gida, Amarya kinsha Kamshi 😀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Qarshen rashin kunya kenan da rashin sanin darajar manya 🌚
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan yarinyar kinada taurin kai yaseen 😠😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kafin ya sosashi da manjagara..😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Africa gidan mahaukata 😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya muna goyon baya akan haka,,sannan kuma muyi addu'ah akan haka,Allah yasa haka shine mafi alkhairi. Kuma muna roƙon Allah ya ƙara taimaka ma shuwagabannimmu Akan mulkinsu. Kuma Muna ƙara roƙon Allah ya zaunar mana da ƙasarmu lfy Amin 🤲 summa Amin.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya karawa Malam lafiya da duk wanda yake dauke da wannan cutar ta Covid19 🙏. The captain is Back 😄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Uhm 😐 wannan shiri dai Allah yasa karsu maidamu Lock 🔐 down👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah baya barin bawa ba aikin yi👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ba shiri bane. Jerin babu abin da suka jingina a ha de tare da saƙon tsarkakewa.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
da kyau sarki irin wan nan shi yafi cancanta da irin ku
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Aimu abun kunya gaba muka bashi ba baya bah💯
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahumma innaka afuwwun tuhibbul afwa fa afu'annaa 🤲🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
adawace irin ta yan adawar siyasa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan a'a ne,No! Aiki marar kyau dagaske daga manyan jerin 'yan wasa
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
ina ruwan nigeria
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yasa hakan shine zai kawo mana sauki a kasa mu nigeria sukuma sabobbi da aka nada allah ya basu ikon yi alki da gaskiya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
asalin dan kungiya me lasisi kenan wanda akai me register tun yana ciki
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai duk wadda ya Goya wa Buhari baya sai Ya juya Mai baya. 😆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuna nufin baya wanka kenan sai wajen taro 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user TO DAN IYAYIN GWAMNA GAYAMANA YANe. 🚶🚶🚶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In Allah ya yarda ko kwanda baxasu bakaba mugu😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wadanda zasu kalla pm suma zaa basu coffee
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train