text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Nigeria sai baba allah kataimaki babanmu akan aikin alheri allahumma amin🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uhm kowa d abun da ya dame shi😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Toh..kuma nasan kuke damu class da surutu😂🤣😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user allahu akbar allah jiqan musulmi ya musu rahama gaba dayan su muma in tamu tazo mu cika da imani😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ayi haquri anti rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah zan iya sanin miyasa Rahama ke son Barça ?😘 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah yajikan su da rahamarsa 🙏🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki ku bamu address koda na mutum ne muje muyi wa ahalin su gaisuwa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a wanke hannu abada tazara ️ ️ idan anji yunwa akira laila | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hehhh dattijo alfaharin talakka Muna nanunyi kasake maga me baka dubunsa wajen yin waqar😊😊😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Furta almara. wasan yayi muni kuma labarin ba abin yarda bane. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Toh fah!!! Wata sabuwa 🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
he usually use to say engineer ya streaming kuwa nace yallabai yana yana tapia dai dai allah ya sa ka aljanna | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user May be he's your property so take care of him💘Shi kadai yasan yadda yakeji💞 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ubanka yaci uwatae | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤦😅😅😅, bakuda ayikinyi ne,muma munyi watsida karar ku | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Labari Mai Suger 🤗🤗🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣😂😂to shi wannan tiger din ko ya isa inda zaiyi barbarar be iyawa saboda uwar gajiyar daya kwaso 🤣🤣🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mummunar Al adace wollah 🏃🏃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wankan sallah babu wajan zuwa malam ya kulle ku | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to ita jumaar me tayi musu wan an ai rahin daraja ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ikon allah Ana bikin DUNIYA Ake Nakiyama 🤔🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user toh an ji din. Mu da bamu da hanci munga ta kanmu 😔 Haba! Mutum hanci kamar karas... indiyawan ma na kula kin fisu hanci 😱😱😱 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abin mamaki mutum yadinga girba karya, a,haukan tunaninsa daidai yake yi kaidai kwai surrkududu🦓🦓🦓🐴🐴🐴 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eh Anji Din, Da Kyar Din 😂 😂 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yayi dai dai gwamna mallam nasiru ahmed elrufai muna ka fatan alkhairi allah yamaka jagora | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😀😀 bakuga basussukan da ake bashi ba___ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai kayi kuma Allah yayi 🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai akwai Jan aiki🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user raina wayo Na yaushe fa allah ya kyauta 😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina ma ta canja wannan sa'an da zai fi mata ai😔😕 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
uban wayache karsu kama kawunansu meyake circulating banda nanayen yada rashin kunya da rugurguza hanyar addini da aladun arewa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi Wa'innailaihi ilaihi rajiun, Allah Ubangiji yajikansu da rahama, Allah ya kyautata tamu karshe🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
what a movie rariya zainabu abbu tana fada da faiza | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bone ya tabbata garesu 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma ba'a gargadi GANDUJE ba har yanzu 🤔 Zalunci baya dorewa a kula dai! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ina kaso bawani adai duba jiwa in nn fa ️️️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ruwan zafi ba wurin wasan kifi bane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahaha wallahi yarinyar nan baki da M watau ko wane moment da irin nashi dressing din 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abubuwanda Majalisar kasa keson sani gameda Buhari akan matsalar tsaro 👇👇👇👇👇👇👇👇 https://t.co/n2ZBjOTHGg | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga manyan Yan ta'ada can da Yan bindiga suna holewa abanza @user Sai wadanda suke kokarin neman yancin kansu😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zamuji yanda zamu saka fes mas da han sanataiza ️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wallahi kannywood sunci kai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🌳Kuka matatar mutanan boye🐼 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nima nakellace kaina saboda Coronavirus😍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Qarya kike munapukar Annabi isah wlh ki tanadi kalmomin da zaki kare kanki a gaban Allah atoh Ubangiji zaka taba kowa ya kyaleka amma banda Annabin Rahma ta silar ki anzagar mana abu magi soyuwa a wajen mu, Allah ya isah bamu yafe ba wqi shin hoton da kikai koyrwa addini ne ? 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
basu amsa kune yan u | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wadannan qungiyoyin banzane kude kawai sukeso suma abasu! Inbahakabane bazasuyi maganaba anata kashe mutane kullu ba gaira ba sabat amma sunyi shiru, yanzu kuma tunda kudine to zasusa ido! Allah ya isa gaduk wadda keda hannu ga kashe mutanen da basujiba basuganiba.😓😓😓 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da Nigeria mutum ne, da babu ta yanda zai shiga Aljanna tsabagen Bashi da ake binsa😅😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user daga cikinsu naga wani sai dagewa yake da critics kaman ya manta case nashi a court on Monday akan yayiwa wata cikin shege 😂😂 malam wallahi dakai nake hypocrite 😐 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Good Good Ganduje 👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ni kawai motan da kikayi qualifying ma nake so lol love the work sis allah continue to bless you thumbs up | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anya wannan ba makarkashiya bace akayi masa?🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mungode malam falalu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Happy Birthday @user 🎊 Allah ya karo shekaru masu albarka.. https://t.co/3D9auL1vj1 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Allah ya baka Mulkin Nigeria da alheri ka basu mamaki baba na🙌🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Me kika tanadawa mutanen da suke dole sai sun fita sun nema suke ci?😭😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ummmse yau kuka sani knn toh tsaya d chan wace iska kuke shaqa kawo xua wnn lkcin | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ya kawo mana sauki wannan al amari Ameen ya Allah 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inna lillahi wa Inna ilaihi raji'ooon 🙆🏼, what a big lost❗, Allah Ubangiji ya Masa gafara ya kuma sanyya Aljanna ta xame masa masauki, ya kuma bamu Wanda xai maye Mana gurbinshi.😥😢😭 Tabbas mun yi Rashi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaisuwa maiyawa 🎩 😁 👕👍Great! 👖 https://t.co/bFZ1PyFfrv | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na shaƙatawan ban mamaki ..... A ƙarshe - shirin da aka ɗauka a Najeriya da ka'idojin duniya. Abin ban dariya da dabara ba tareda da ƙoƙari ba, mafificin hanya da aikin harhaɗa shirye-shirye. Mafi amfani, nishaɗantarwa na niyya da jan hankali. Cikakkiyar sajewar hikima da ban dariya data siffanta ta cikin mai wahalar ... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
aradu in nine ke zuciya danyi in bar musu addiinin su kawai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Funny gaskiya an raina talakan Nigeria wlh 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah taimaki babban darekta 🙏🏻🙏🏻💪💯❤ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya karawa rayuwa Albarka Dan Girman Nabiyul Rahmati 🤲🙏 #RamadanKareem https://t.co/JZgP1U4DwO | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user shi yanzu Ganduje ba kunya ba tsoron Allah, har yanada wani abin cewa game da cin hanci 😂😂💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuyi mashi wani Abu na cutarwa kugani za kuga yadda ake zangazangar rashin kunya matasa maza da Mata zamufito a jihar katsina abinda baa taba ganiba zaku ganshi🤨🤨iskancin banza | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😲 kaga baki ya zama salansa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ubangiji Allah yayi mikijagora I love you 💝💘 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
buharin ma haka suke kai masa a rubuce wai an kashe wai wai shi kuma tsowan kawai bai iya komai sai ya yarda ta bakin donald trump uwa gawa yake baya iya komai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aunty rahama antashi lfy yunwa nakeji ataimaka abani abunda zankarya kumallo | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ni ban yarda ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ko hanjin ligidi ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
muna tare dakai koh brush kace adaina hakan zamuyi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmm Sai yanzu kk dawo Kenan a semifinals Zaa Kara cire ku I am telling you this 😂😂😂😂. @user | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tsoho ya sauka da kwari😉 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
anki a sake shi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kullu nafsin za'ikatul maut!! Muna miƙa #ta'aziyarmu ga daukacin al'ummar musulmi!! @user wa """"""""""""""""yan Nijar🙏 %Allah ya gafartamasa🙌 https://t.co/Vvplf05Mnk | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
laifin dadin karewa ina fatan bazaku dauki lokaci ba zaku dawo zango na uku ba wlh wanan shiri yana mutukar kayatarwa sosai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kinga yadda akeyi ba yadda tan kasarku sukayiba a gidan radio | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mutanan Nigeria 🇳🇬 suna Allah wadai da tafiyar ka kasar waje, ya kamata katsaya asibitin gida adubaka indai Kai mai-kishin chigaban kasane😇 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gwamnan borno zulum ya halarci janaizar manoma da boko haram ta yi wa yankan rago kalli hoton gwamnan a lokacin janaizar da cikon labarin a nan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmmm shikuma larabcin ne kawai ya tsone masa ido🤔 Hmmmmm my country People chai🕵 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ban san wani irin shago suke tafiyarwa a can a "Ebonyi Life", amma 'Your Excellency' abin kunya ne ga mutuncinsu na shahara a cikin darajar samarwa. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah ya isa data ta️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki tayar tasuma tayi faci😥 muna bacci sukuma suna daji suna fama Allah ya taimaki sojin nigeria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allahu Ahkbar Ina Mai Rokon Allah Da Mafificin Sunayenshi Na Al Hayyu Da Al Qayyumu Yakai Rahama Kabarin Malam Alfarman Wannan Wata Na Ramadhan🤲😭🤲,.... | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe dama ya mutu?😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kare, ya tsare mai girma gwamna 🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂to meye na nemanta...? Tunda ba kaza ba ce ko rago da za'ayi gaba da ita akai gida🏃 kawai aje daji a bincika | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aiki yayi kyau ganduje a bude mana mini stadium 🏟️ a filin kawai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ƙahon fara🐝 kenan, sbd bai da amfani | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wallahi most of you that are happy for this development should end in tears because allah said innaka mayyitun wainnahum mayyitoona thumma innakum yawma alqiyamati aainda rabbikum takhtasimoon | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Duk wanda yake son fasaha, Wanda ya ga kashi na ɗaya zai san fulotin da layin labarin sun kasance tuni a gine dEré kuma wannan abinda bibiya ne. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Allah yayi muna maganin wannan tashin hankali 😭🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nikan da kunu da kusai nasha 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zamu shiga daga ciki kenan 🤗very soon!!! | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh Allah ya karya kafirai 😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user Amin Ya Allah. Ni kam bazan manta ba sai dai Allah Yasa wanda zan bawa rabon twitter family ba gidan Kawu Tsalha zai kai ba L😂L. May Allah accept our ibada. Amen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.