text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Ni dama za'a kar-kata kasa ta na sauka na koma Niger bangaren Agadez da zama 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai wannan ake wa waazi ai already wannan tasu ce wai wannan ce take kuka an zagi annabi wannan ai already ta kwashe kayan ta daga gaban annabi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya dade bai hau jirgi ba😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dazu ba gama kallon haske biyu gaskia malanta zai ma kyau | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Kyakkyawan shirin Najeriya. . . . Yaƙi a Najeriya rikice-rikice ne na da na sani kuma wannan shirin ya nuna mana ɓangaren duhu na ƙasar; Kyakkyawan shirin wasan kwaikwayo ne na faɗace-faɗace. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ashe har yanzu a wajen BBC ma sanusi sarki ne ❤️❤️✊🏻 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
an bai wa ɓarawo ijiya kai nigeria | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Na so jin kirarin da fadawa zasu masa..😂😂😂🔥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC Bakujin Magan. Akwaiku Akwai Kawo Karin Magana Madaidaici Da Halinda Mutanen Nigeria Ke Ciki. Kusani, Maigirma Shugaban Kasar Nigeria Yayi Allah Wadai Da Wannan Rubutu. 🏂🏂🏂🏂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user: 🔴 DA DUMI DUMI - An kame tsohon Firaministan Malaysia | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yace wajen fati wash zaije | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna da yawa fah Diddi💔💔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gyada yar balae ka bare tah tayankeka a hannu ka watsatah ta kona mah bakii 🚶♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ba kawai da fulotin ya gaza janyo hankalin mai kallo, amma wasan kwaikwayo shine mafi muni, mafi rashin gamsarwa har abada. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Karya suke basir yana kashe karfin namiji sosai,Wannan bincike nasu akwai gyara cikinsa😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ɗaya daga cikin mafi kyawun shirye-shiryen Nollywood na shekaru goma da suka gabata! | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Wai dole baka ci ba Sai kace Kaci.. 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
okayyyy amman guda dubu nawa ake sha | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tab ba ruwa nasan da wanda kuke in suka jiku zaginku za suyi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A samu wani matashin a bawa kawai 🙅🏻 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmm, dama ai munsan bazai sauka ba🙄🙄🚶🚶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kona DANGOTE muka diba ne 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
fada ba da kaiba dadin kallo ja muje gandun aiki | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user In Allah ya yarda Nigeria bazata samu 🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
banza magana kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai duk wani bakanan daya kara cemin sunfi kaduna wayewa sainaci uwassa yasin😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki Sadau..........this time around ba cuwa- cuwa a Kano Cinema, ba taking picx at Shoprite. 1k dinmu ta huta😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Qwarrai ma kuwa musamman Wann yarinyar 👉👉👇👇 https://t.co/jPwoc1SeC6 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Antake wasa muna ta kalla dai yanzo haka ma lam🙏🙏🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To fah Salati goma ga annabi🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Salon waƙa mai muni na littafi mai matuƙar kyau | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
hhmmmduniya makaranta to tayayama zaayarda shewa baitabache sabida yawanchin hutunanta dazakuga tati posting a social media kusan sirara sirara zakugantakekijama kanki zankata allah zaibarki hakane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aminiya kuke ko, to uban ku ya daki hancin uwar ku daku da zaben 😏😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ina ganin rahma so take duk yan kano kakaf dinsu sai sunga wanga film | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai da kin tayani mun fasa kwai kawai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haj rahama se a fassara mna tunda mu bamu riga munje chanba🙏😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ke sohowa ranan 20 kinada Shekara nawa kinan 🤔🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
innalillahi waina ilehi rajiun allah jikan su su kuma wanda suka kahesu allah ya hiryesu idan ba masu hiryuwa bane allah kai maganin su | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yaa Allah Yaa Rabba Yaa Malik Yaa jabbar Yaa Allah kaji qanmu ko muna raye komun mutu ko a qabari ko a dandalin alqiyama.😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Amman kunada yanda zakuyi amfanida jami'an tsaron don biyan bukatun kanku KO? Hmmm , gakunan ga Allah bamuda karfi bamuda dabara sai Allah madaukakin sarki subahanahu wata Ala mun barku dashi 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user zo kaji wani rainin hankali😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba an bude border ba, ai shikenan ayawe an Fara😂😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan abu yayi mudai fatanmu shine allah ya basu saa kuma muna roƙon allah ya kawo a zaman lfy me ɗorewa amin summa amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Chaii I don't know what is wrong with you people basuma san kunayi ba please kuji da talauchinki 🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhhhh muna ruwa😥😥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sai ya hadu da fushin nigeria | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai su NCDC bazasu gaji dawannan rubuce rubucen. Idan har da gaskene to mugani akasa video ko photo 😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user bbc wlhy da son magana kuke😃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wlh akwai qiyama | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To yace mulkin Nigeria ya maidashi nagado mana idan yamutu akai sai Yusuf yacigaba dayi. 🚶🚶🚶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ina bacci zai yiwu kuwa daman | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Birniwa birnin kaya ,badan kaya ba dakinfi kano. 🏛toh kanon ma dame tafita,kaga birniwa akwai kotu,asibiti,titi,makarantu. toh gayamin😁😁✌ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daman saika biya kudi za'a gwada ka 🤔🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina ruwan majalisar dinki kuma da corona😕 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ku Kara Hakuri, Umarnin Mu Yake Ni Daga Nan Duniyar Wata Shiyasa Bai Zoba🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahaha lallai kam zaki😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai idan anyi sulhu su kuma muatanen da aka jefa cikin wani hali me za'a ce masu suma sulhu za'ayi dasu kenan???wlhy wlhy wlhy Dani Mai fada aji ne ko madafan iko a hannuna suke na Nigeria Dame sulhu dame tunanin ayi sulhu ma duk sai na shekesu😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ne BABBAR yàrinya Reply Yana da amfani awajen Fans naki 🤩God bless your family 🤗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user MaShaa Allahu 😂😂😂 sauran """"""""""""""""Head"""""""""""""""" | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nima fa wlhy inason wannan hular | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fam daya ko fam Miliyan daya? 😂 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wae daba sayyada | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😁😁hhahaha ina tausaya miki randa mulki ya bar hannunku. Karki manta kafin ya yabi ubanki saida ya yabi shekarau kuma shi ya para nuna shi a gwamnati amma da yabar gwamnati bbu irin zagin da beyi mai ba... Balle k da ubanki yapi kowa kayan zagi ..muje zuwa indai rarara ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bako daya 👌 kawae yakamata a duba iyaye da suke barin kananan yara suna futa babu kaya jikinsu like saikiga yar karamar yarinya da wando jikinta Amman babu riga toh hakan shi yake jawo komae! Toh a haka zata taso batasan illar baiyyana tsaraiciba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shikuma hours nawa suka bashi ya sauka? 🤗🤗 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai dagajin suna zaria kai kasan mutanen garin zararru ne😎 by the way pls can someone show me the way out of the place b4 they come get me 😅😒😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nigeria tayi Babban rashi. Allah ya gafarta ma ya kyauta makwancin ka 😭💔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ko shine yayan namu😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tnx rahama baki🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ka kyautata makwanci🙏😓 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kara tonawa azzalumai asiri 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Lallai P.D.P a jihar zamfara ta samu gasashen tsuntsu daga sama 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ban fahimci turanci buhari ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shi yasani can mu bama so😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai Messi yaji zafin abinda ya faru ze gudu daga Barcelona. 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A Nigeria saidai kaji me Keke Napep yana don Allah Oga kayi hakuri tsautsayi ne... 😂🤣😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mal Aminu Saira, ka fadawa Lukman cewar ni masoyiyar sa ce ta gaske, Dan Allah ka isar da sakona.🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallah! Allah ya shirye ki😭 https://t.co/gFW7yjRRAQ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Gaskiya ne sadau yayi sosai ✔✔✔💚💜 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tsoho na A E Mai horo da yunwa, katin waya baa sakaka sau biyu😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hm to allah dae y jiqansu da rahama amma wannan qasar tamu da kace aikin alkhairi zakayi wlh maqiya allahn can bazasu barkaba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kai ama wannan dan iska ne na gaske | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shi ilimi ai a zahiri ake ganinsa ba a zuciya ba, duk wanda ya kalli pic din da kikai post bbu yanda zaice musulma ce ke 😂😹😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Buhari yayi Gaskiya da yace MATAKI NA GABA Wato NEXT LEVEL 😁 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ban Gane Sabon Nau'i Ba🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ALLAH ya sa ka da alkharin sa 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki. Allah ya yaye muku wannan ciwon. Kuma masu yaudaranku sabida wannan ciwon su sani suma ba dabararsu ce tasa suke da lafiya. Allah yasa jinyarku ya zamo muku kaffara. Allah yasa ya zamo sanadin shiganku aljannah😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ameen sanyin zuciya ta🥰😊😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ma haifiyata da ma hainaa Sune man yan malamaina Aduniya🙋♂️🙋♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
subhanallahi allah ya kawo mana saukin wannan lamarin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daga nan kasar italiya garin da covid 19 ya kashe mutum million 2, Wannan rashin aikin Yi ne kokuma hauka ne ko Neman magana, Ina ruwanmu da fassaran kukan mage nabi mage da gudu Babu takalma 🏃🏃🏃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki allah ya yaye muku wannan ciwon kuma masu yaudaranku sabida wannan ciwon su sani suma ba dabararsu ce tasa suke da lafiya allah yasa jinyarku ya zamo muku kaffara allah yasa ya zamo sanadin shiganku aljannah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina Ruwan Ku Da Yanda Yake Gudana Tunda Ba Magani Zaku Mana Ba🙄 Kawai Kusa Ko Hoton Shekaune Muyi Masa Alqunut🚶♂️🚶♂️🚶♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
trump a kasa kawai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna fatar alheri.💟💟💟 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wallahi har na dara su ma ashe zasu taba suji allah kenan buwayi gagara misali | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Adhama ya handame Salat Yayi gaba da buhun Shinkafa😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nidai natafi kasuwa nah.🚶🚶🚶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ruwa yakarewa Dan kada...🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba,nigeriya ba,kenan allah yakawo mana karshen kashe kashe A DUNIYA baki dai Dan darajar annabi 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.