text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Toh!!! Allah yatsemu da iyalinmu da duk musulmin Allah 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wace YouTube Channel ce tafi kowwace yawan subscribers?Duba 👉 https://t.co/noWNwmaKt8 https://t.co/6kO1I6eQYd | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gogan yayi tunani shi ake ma tafi harda wani thank you🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sadau inasonki zan aureki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zaki sarkin aiki🤸Je l'aime mon roi📢 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eh din ina ruwanku damu 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Yana ji ai 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah wadaran naka ya lalace. Wai tsohuwar barauniyar gwamnati itace za a tura ta wakilce mu a irin wannan babban matsayi, KO yaushe ta wanke kanta oho. Wallahi nifara yarda cewa buharin da muka sani ya mutu tuntuni wannan scrap neh kawai sai yadda akayi dashi 🤦🏃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni dai na jiya ma sai hakura nai da kalla yasin sbd kunya sai canza tasha mukai. Mai gd yana ta fada yana sai y dauke reciever dn ma🙁 an daina kallon satellite | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko ba mutuwa ba sai aure ta raba ku, mace kuma hahaha🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kina ruwa😂😂😂 na battery | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahaha mukam zamuje mugawasa namubada hakurine Allah yabamai rabosa a kawai Amen summa Amen🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jan kaya waje goma mana😄😂😃🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ne Nima a aikon da tawa 😀😀😀😀😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nikam burina shine na samu rayuwa mai albarka dan rayuwa mai albarka ya hada auren mota gida makkah kai hadda madina ma da sauran kayan more rayuwa duk wanda ya yadda da wannan maganan yayi retweeting | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsaremana mutun cinmu @user BIJAHI RASALILLAH (S. A. W) AMEN🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣😂😄irin su wa'e da wa'e. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user So u guys have to Settle ur life first bakusan duk abinda mutun yayi na rashin kyau yasani ba but still zeyi kuke bata time naku kuke mgn just leave her, continue ur life cos duk abinda zaku fada bazata ji bah😂😂😂😂 dats wat she chooses and let her live wit it😎😎😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsaremu daga aikin dana sani ameen 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sosaima kuwa aikinmu zamu gyara sai Allah ya dubemu da idan rahama🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Kamar yadda akayi niyya da kyau kamar yanda rashin ƙwarewar shi ta ko ina , Black November zai zama babban abokin karawa na mafi munin jerin ƙashen shekara idan bai kasance mai daraja mai ciwo ba kuma tun da | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
ina ruwanku hahaha da abinda allah ya hore mana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user Hajiya Sai a sama gaya Albarka da wanni pocket irin dola ☺️😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jazakallahu khair Allah ya sa mun dache dachewansa ya kawo mana zaman lafiya a kasanmu Nigeria 🇳🇬 Amin yah hayyu ya qayyum | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kaji dan hegiya munafikin allah a a uwar babbar korona ce mtswwww | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskia ya kamata kina hanya 🤔😥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Muma munabayanka .....sai baba BUHaRi.. Allah yakara lafiya.. Allah yatayamaka💕💕💕💕💕💕💕 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah ka nuna mana karshen wannan musifa 😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂 ai kawai kanemo kudinsu kabasu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zasu kafa gandun su kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haha 😂 suna tunanin PMB zai goyi bayansu a tsaida surukin shi! Ban tunanin haha | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To ai matsalar shine idan kukaji suna cewa miji to Mai kudi sukeso 😅😅😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂 Sai a hada da malaria. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah Allah yabamu albarkar cikin wannan wata me albarka ameen 🤲🤲👍 #stay safe😷 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kin wani basarwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Legend 💔🥺 FOREVER IN OUR HEARTS ♥️. Allah ya ji qan ka 🥺 https://t.co/3AOHQJl4YV | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sun mun dai dai wlh 😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inasan masara ko banci kanshin ma ya isheni😁😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😀😀😀😀yau Kumaa Muna India Kenan😂😂😂Allah Biya Bukata Yar Sadau Allah sa Kifi haka👏👈👏🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama nasiru salisu zango KATO NE? Wlh jinake Dan siririne😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kyaimu gaban | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tir kashi, wannan ai rainin hankaline, To mutanen da ake kashewa a zamfara da katsina su kuma mai zakace musu😖🙁😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah jikansa ya gafarta masa ameen summa ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallah, wannan qasa tamu luran kullum qara lalacewa suke😢 Allah ya kawo mana gyara cikin gaggawa Allah ya bamu shuwagabanni masu tausayin al'ummarsu 🙌🙌🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nice rariya on 🔥🔥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
my favorite song alkawarin mu na nan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kaima bazabanka akayiba doli asauya 😜😜😜 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau fha mutuniyar anyi wankan gida Ko andawo daga yawon bude ido 😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya isa ce kawai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai da uwar ya taji kunya koh...😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai saikace miyar girma 👍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Zango na 2. . . . Na so Zango na 1 kuma da wahala zan iya jiran zango na 2. Ina son duka 'yan wasan. Don haka da fatan zaku cigaba da kawo sababbin shirin dogon zango. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user, kowa yayi fada da damisa bai san dadin yi da zaki ba 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Soja sa wuta a biya ka🔥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa mufi karfin zuciyoyin mu 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ansha kyau washa fati😍😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kutttt wai dama bai da aure | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shikashikan imanin baba tsaro | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa ayi juyin mulki a Nigerian Kowa ma ya huta 😏😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikin kenan shirmen banxa Kullum dan qasa rayuwarsa qara tagayyara take insun ciyoma su xasu sace avinsu 😠😠😠😠😠💔💔💔💔🇳🇬 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yayi abin kirki kwarai dagaske yau kam fita tayi rana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wallahi duk dan nigeria mai duba ga lamurran gwamnati tun lokacin da aka fara democracy baa sami yakai ba kam gun qirqire na sabbin programs amma cabinets are your only source of failure | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa kisomu fiye da yanda muke sonki♥️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BABA Buhari muna nan tare dakai🙅 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai jama'a wannan wace irin rayuwa muka tsinci kanmu ne Dan Allah gwamnati tayi wani Abu akan mutanen Nan suna matukar bukatar taimako.....duba fa baiwar Allah Nan yadda take matar aure😢😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babu komai suyi sun gama Akwai lokachi Ai mun daman musan Yarbawa basa son mun Hausawa Amma inda muka fara nuna musun tsana Wlh Logas tayi musun kadan a guri zama Akwai lokachi 😭😭😭😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda Corona Virus karya ce Musamman A Nigeria/Kano Yan Banza😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kinyi kyau fa sadau 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dakyau, wannan ba sai an masa dandaka ba😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ranka ya dade celebrity | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user This is how it should be actually. @user @user Allah ya tabbatar da Alkahiri. Kuma boye boyen ku out of the blue muga sanarwar daurin aure. 😊 https://t.co/xFSNH4y1Fu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba Adamu dan Allah da girman ka geme geme da kai amma kake karya 🙄 gaskia baka da ta ido wlh 😩😩 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ni nafi amma bansan sunan shi ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
elrufai bakajin tsoron allah baka tunanin haduwarka da mahaliccinka kasani allah dai yana madakata yanajiran kowa ehen | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bamu Ji Ba Fadi Da Ƙarfi 👂👂👂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ne. Domin kuwa sun can can ci adakatar da su tukunna domin abin da suke aikatawa jama'a bashi da amfani kwatakwata! 🙏🏼 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user my best kannywood male star😄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mtsww karyar banza | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau ba Manyan rahotonni kenan... sai na JIMAI 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna godiya ga mutanenmu dake China 🇨🇳 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user hhhhhh anayi munajin dadi🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai ke da bakiyi wankewanken bakika fito chilling🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wallahi allah ya bamu tunkun shugaba mu ana nan ana kashemu baka cewa komai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
action kamar irin su dakin amarya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
su yan xanfaran nan basu da hancine | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai damuwa fa😰 Allah shi yaye mana waɗan ga lalura | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kidai fadi gaskiya banda son kai😃😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu muna nan sai munga abunda ya turema buzu nadi😇 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wallahi in na yadda ma yaudaran kai ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda Gaskiyane 👌👌 Dakuma rashinta | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji sunfi muna ne wannan gaskiya ne 👌 Kada a Gaji A kara Hakuri Baba ya kusa kaiwa Linta Talaka zaisha Jar Miya 😂😎😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😭😭7? !!! SUBHANALLAH, Allah ya TSARE IMANINMU Ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
in sha allahu allah sai ya yi mana maganin ku da wuri ba sai an yi nisa ba tunda mu kun fi ƙarfinmu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya gafarta musu mu kuma allah ya kare mu daga sharrin mugaye iri ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan haka yake... Dama ai wannan shine abinda Allah ya umarce mu da mu dingayi. Allah yasa mufi karfin zukatan mu Amin🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😃😃😃😃😃Kai kace za'a kara samun mahaukata kenan😃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba kyau karya dallah u dinno answer everybady😑 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mun ji dan jine dole ba yarda bah😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah waye ya rubuta maki kika kwafa. 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa muga annabi muhammadu s.a.w🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.