text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Sai a koma mota Kuma ai 😎😎😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😁😁😁 Allah ya cire mana Hassada da bakin ciki acikin zukatammu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nifa hakan yayimin Dadi saboda kasa natuna da wata rayuwa shekaru dayawa dasuka wuce😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abin yayi kyau matuka 👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya isa wlh bazamu yafemiki ba Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa 😭😭😭😭 subhanallah kece silarcin mutuncin Dan datan Allah S♥️A♥️W😭😭😭 Allah ya isa wlh 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa yayi wadda baatabayin irintaba Allah y doramai Corona Mai tsanani wadda tafi kowace gigita mutum tsinanne laanannen Ubangiji😡😡😘 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To allah yabawa baban mu lafiya Amin ya Allah 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toooooh😲😲😲😲mu kd mucigaba da addu a | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya subhanallah 💔 Allah ya kawo karshen wannan lamari. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ur life ur choice kiyi komai ba komai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ginin majalissar dokoki ko ginin yan majalissar dokoki | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😁😁😁😁😁 Abin dariya yaro y tsinci hakori 😁😁 ek hul shhoti si ki maine 🙌🏃🏃🏃🏃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan iskanci babu abinda za amusu ne kawai zuba musu ido za ayi 🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bbc is feminine please bbc zata kawo muku instead of zai kawo muku | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mun koyi kallon dadin da kwana casa in da labarina da ammasco libricant😜🤩 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai mu sun raina mu ne kawai sai ace anyi allah wadai baa daukar mataki kafin faruwar abu ko bayan faruwar sa kawai sai ace wai anyi allah wadai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ana azumi kuwa rahama | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mun ƙira shi satan mutane- garkuwa da mutane na 'yan mintuna hamsin, an tursasa mana a wani balaguru na guraren shaƙatawa, Ban bada shawarar shi ba. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Sai baba ganduje😂🤣 Sai ance muku mutanen nan sun haukace kuce aa. Wlh da kaida zaabi akan wannan kudin sai an yankewa shege hannu....amma,kuyi shagalinku.Allah yana madakata🙏💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aunty Sadau Aunty Kumatu😍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mahaukaci ne ama | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Well done aunty Rahama ❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dauresu za’ayi sai sunyi sittin😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah 🙏 Allah ya sada mu da Alkhairin dake cikin wannan wata Mai Albarka na Ramadan 🙏 ya hayyu ya Qayyum 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user, idan kuka sha kwayar ku sai kuyi ta kawo mana shirmen rahoto Sun Dade basu rufe ba. Mu dama masu kan kwakwa baza mu hada ba An Dade ba a rufe ba.🤗🌚 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Amma Taska dan akuya ne wlh🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
indai bata mutuba toh wallahi bai yiba maybe ma tsarki yazo yi matah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai kin banzah kenn🤷ina wadan da aka saya a baya ? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kebbi State basu ma San akwai wani abu waishi doka ba🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yadai rage ko? Naga 2020 mun barota abaya.😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😁😀 Dan zangon katab yafi buhari suna yafi Dangote suna in Banda qbinka ko q hausa films ai Ali nuhu har abada yafika BBC kun kwofsq gaskia | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mukam dama duk al'amarinmu ga Allah suke 👨🏽🎓👨🏿🎓 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yayi ango Allah ya Kara lfy🤲🤲🤲🤲👍👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Burodin banza, talakka ya fi bukatan abinci fiye da kayan flower,tiyan Gero #600 talaka ke sayen sa domin ya dafa tuwo ko yin fura, to wanda ke jin yunwa tuwon ci ko fura na yi masa wahala a haka ina ga burodi? @user @user @user @user a dubawa talakan Nigeria 🙏🏻 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yayiwa karatunta Albarka 👍👍👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dama na fada ai zidane ze haska yau | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
A Naija Kirsimeti ya dauke mu daga Ikoyi mai farin ciki sosai, inda komai na kwantar da hankali da kuma babban -aji, zuwa bubbling Mushin, inda za a iya samu idan ba ka tsaya da kyau ba. Ka ga kyawun Legas da daddare, lokacin da aka kunna dakyau. Zaka ji ainihin ruhin Kirsimetia na Najeriya, kuma kana son raba shi da w... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Dan 💨 sai yau yaga dama | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan an fada muku mae xae faru🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ana hege a kasar man | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya isa domin ba za mu yafe irin taaddancin da boko haram ke yi ba a fadin Nigeria da ma Africa baki daya...Ya Allah muna tuwassali da kyawawan ayyukan mu da karka bar mu da dubarar mu ko wayon mu😭🤲 ya Rabbiey ka kawo mana dauki🤲😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wainnailaihirraji'un 😢. Allah SWA ya kare shi, ya bashi lapia. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Allah ya jikan marigayi 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri mai bada haske. . . . Daga batun al'adan ibo na kallo ya ƙawatu. Ya bambanta sosai daga dayawa. Ina son cewa wasu fulotin sun banbanta daga tsammanin shirin Afirka na yau da kullum; inda zaka iya hasashen abin da zai faru a gaba. Yayi kyau Genny !! | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
yanzu wani zaice laifin buhari ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shirin sci fi ɗina na ɗaya mafi kyau. . Ina son shirin, ya faɗa cikin nau'in da nafi so wanda na gamsu da shi, na zuba ido ma Najeriya ta kawo ƙari zuwa abin kallo.. . . . Kuma shawara gare mu ɗan Najeriya shine mu taimaka ma wannan shirin don ƙarfafa musu gwiwa su kawo da samar da ƙari shirye-shirye mafi kyau na zaɓin... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Bakya lefi kokinkashe danmasu gida👌👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
akan ci dumame | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shirin wani irin abu marar kyau ne ga Nollywood. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ko kadan, hanyar 🚁🛬 daban hanyar 🚗🚐daban | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan Bushashshiyar Abar.. 🤔😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba dai.. Akwai tambayoyi da nake so na yi masa🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ni nagaji da tsoma bakina cikin lamarin wannan marar hankalin shugaba namu wallahi wuta naci cikin gidanka ka kasa kashewa kacewai ka taimakama wani a kan tashi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 👍 rahama er gidan sadau | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
garin yaya haka ya faru allah ya tsare gaba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Na duqe tsohon ciniki......kowa yazo duniya kai ya tarar😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A shirye muke mukuma dalibai zamuyi zanga zanga game da wannan rashin imanin da kuke Mana @user da Kuma @user saboda kunqi daedae ta kanku, shekara nawa kullun Abu daya kawai ake!!!🤨 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama Dan kwaya me💁🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh ina ruwanmu da Corona 😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh wlhy karsu sake subayar wa dan Nigeria domin kuwa wake daya 1 shiyake bata ruwa💧 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wane darasi shugabannin wannan zamani za su koya daga marigayi Janar Sani Abacha, wanda a yau Asabar yake cika shekara 21 da rasuwa? 😭 Tsohon shugaban mulkin sojan Najeriyan ya rasu ne a ranar 8 ga watan Yunin shekarar 1998. https://t.co/oZJOdxa6Sm | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe tana da aiki 😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
so heart touching story kuma abin da xai baka ciwo da mutane shine yanxu wanda suka guje ta a baya xasu fara dawowa sabida ta fara samun nakanta allah ya sa albarka a kasuwancin ki yar uwa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yayi mai jagora 👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rahama yarinya Mai tashe... Ina yinki❤️💋👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sallah ta wuce tabar yan Barno da bashi. 🚶♂️🚶♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hauka aiba wanda yakamata a kama inba itaba, at her age tayi zindirr a gaban wanda ba muharramin ta ba ai wannnan daqiqanci ne😚😚 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To mu zaa bayar fansa ke Nan ko kaka😒🤔😏😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan ba ki kama dashi in sule😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Shin in mutum bai biya ba da yadda zaayi da shine 😂😂? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah 🙏📿 ka kawo mana mafita | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma gsky yayi qoqari over 👌👌👌👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai shi mai daraja a ko ina yana da daraja da allah muka dogaraamana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hajiya ba duw*w*i😂😂😞🏃🏃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shegu tsinannu masu ci da addini kaji fa wai masu hana badala a doran kasa karshe su ake kamawa da matan mutane a hotelallah ya wadaran naka ya lalace️️️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ana iya shege a lanjeriya😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hakuri shine maganinta ai😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muda ba mayu ba 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 💞 ALLAH 💞 yah amince da wannan qudiri | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ..Ana daf da azo wajen 🏃🏃🏃🏃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
har zanyi tambaya dazu ince kwana ina ka shiga ne kodai buhari ya maida kai villa ne kazama mai bashi shawa kan harkokin siyasa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Aiki ya Sameka 🤔asha karatu lafia | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sallah freestyle (Small from the lyrics) Naji ban miki kayan sallah ba Naji ban miki ramadan basket ba but that doesn’t mean bazaki ban soyayyen nama, kilishi da parpesun ganda... Feel the vibes and retweet let the ladies be aware on time pls🙏🏾🙏🏾 https://t.co/Tsjbt68dfk | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lalle kuwa WAYAM 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daga nan Sai obasanjo rd 🤣🤣🤣🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user addu a yakamata muyi Allah yabamu shugaba na gari 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wai Ina. Gwamna. Ya shiga wajen mana. Ya maye gurbin Mahmoud. Koya Samu kudin Takara. Kuma 😍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kina jin haushi baza ki je Kano ba kiga daushe,bosho,maisana'a da tundurki kina ruwa wlhi Sai dai ki zauna da Moda kwartan da aka kama a film din wasila. Dama Yan kaduna sana'ar su kenan 😂🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakubutar dashi. 🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to sai ka fadama mutanenayi nan️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user sister rahama wai yaushe zaki dawo Nigeria🛬 mun yi kewarki😍💋🙈 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kowa yakamata ya kalli wannan videon domin zai taimaka sosai ☺️ dan link din : https://t.co/7WJ4MalGVS | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Ka yarda dani😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Su kuma Book Haram din Nawa suka kashe🙄🙄 50 Koh? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kar ka bige, aradu zan bige karka bige... 🙏🏼 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bbu su nan duk sahabbai ne 😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau babu labari kenan! 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user I still stand with MAHMOOD, mota ma zaa siyanmai 💪 dole dan talaka yaso kudi.😂💔 @user❤❤ #Labarina https://t.co/moBEHdUk1Q https://t.co/qGdNiH4qyH | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂 Kai! BBC , zaku hada rigima. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka dauki Dan gari kuyi yawo 🤓 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.