text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Ko ba Kashi 40 ba😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
miss u too my kunun zaqin xuciyata️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhhhh sae baba ganduje an qara samun na kashewa😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ikon allah ana bikin duniya ake nakiyama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna maka barka dazuwa 🙋🏻 tabbayata itace mai yasa kake san zuwa gurin yan siyasa na kasa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lol 😂 sai yanzu ?? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya fa akwai rawan kai sosai 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Sai dai """"""""""""""""zura"""""""""""""""" kam😂😂“@user: Barcelona ta zura wa Madrid kwallaye 2-1 http://t.co/AevBfFAllp” | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Idan ma turawa ne k baki na goro wato maana suke buyanki ki dinga irin wannan shegantakar, to k da Allah . Idan kuma kuskure ne, kiyi kokarin neman tuba da gaggawa domin mutuwa bata sallama. Da patan xaki gyara halinki . Allah ya shiryeki damu gabadaya 🤲💯😭😭😭 https://t.co/XQwK4MnEoI | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baba Yawale traveling agency ✈️✈️✈️ leda mai yawon banza🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ni matsalata guda ne don allah a taimakeni da number rarara naje tura mai nai kuskure naturura inason nakirashine yataimaka yacire din da nai niyya yabani sauran kudina | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tsohowa me kyau | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya shirya🕴️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
toh fa kin dawo ambassadorn infinix ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kiramu albarkacin annabi. 🙏🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sarki sa ayi maka 👏👏👏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasaka ma Mal Nasiru da alkhairi🤲🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A wadanne gidajen radio 📻? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
malamar ajin northern hibiscuss | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tun kafin a san Pantami zai zama Mininster muke sayan Data 1GB akan N500 dga baya ta dawo N200, 2GB N500 da kuma 1.5GB N300 .Pantami baiyi achieving komai ba sai karya da yaudara. Ya tashi dga Mallam ya zama Malum-Malum Tirrrrr 😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Katsinawa Kunji Dad'inku😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dojojin akula aduba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Alhamdulillahi, tabbas gone zanyi sallah Allah ya karba mana ba wani sarkin sokoto da zan tsaya jira🙅 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya kinzarme fah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣 Toh arewa Twitter ga rahama ta baro wata sabuwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ai abinda yadace dashi Kennan😠😠 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri don shaƙatawan mako. . Shiri mai kyau don kallo tare da iyali da abokai bayan dogon mako. Ban sha'awa ma musamman shine ƙarfin wasu daga cikin masu wasan yayin da sukayi wasa a matsayin su. Kyakkyawan aiki ga mai bada umarni, 'yan wasa da masu taimakawa a haɗa shirin. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
slm oga kana lfy fatan alkairi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣ai da ya sani a can ya kwana,don sallar ta kasu 2 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wlh bazanji kunyar cewa ina sokaba ako inan ne allah ya qara daukaka da basira sarki kafashim ceni wlh dagaskenike kayi hakuri dan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hmm kadai ayi shaani ba lallai ne a daji ake aikin video din ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskia dai mu dunga Kula, Don Allah ku daina Zaginta, 'Yar Uwarmu Musulma ce fa, Gwara ku tayata da Addu'a Mutane baku da Wuta baku da Aljanna, Allah ya shirye mu baki daya, Bai Kamata ana saka Addinin mu a ciki ba, Allah ya yafe Mata Muma Allah ya yafe mana baki daya🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
alheri ne gareku da kuma iyalan ku | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anya wannan zancen gaskiya ne 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yasa a lallasa real madrid a wannan wasan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wasu kawai suna so ace sunyi savage response ne...shiyasa suke zaqewa...😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user there's one quote that said.. If you don't fight for what you like, don't cry for wat you lose... Amma yarinyar nan ko mayya ce yakamata ta hakura dashi haka. Enough is Enough Haba🙄🙄🙄😧 buharin ma danyasan talakawa na sanshine shiyasa Yaki hakura😂 https://t.co/O8d4NAxpTT | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiyane wannan haka yake , Gidan BADAMASI 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user gobe ne #RanarHausa a Twitter ogan #Kannywood 🙏🏾🙏🏾🙏🏾🙏🏾 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yan wasan France 🇫🇷 sunfi na 🇭🇷 gogewa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kowa yabi me? Tsiya?🤷🏽♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
imagine none muslim is doing muslims job where our masu kudi ina su aminu dogo suke sede kwarewa wajen toshe wa talakawa hanyar cin abinci | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah hukku sa'a...Nima inna wanke jikina ze maida ni fari Koh!?😂😝 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user really like you rahama 😘 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bari na tuna | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user """"""""""""""""Nigeria ba matsalar kudi ta ke ba, yadda za'a kashe"""""""""""""""" Da an gina mana garuruwa, an tanadar mana da lantarki, da tsarin lafiya, da tuni wani zancen ake ba wannan ba 😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nangaba kadan zakaji wata jihar a nigeria zata fara karbar harajin | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Kara Lafiya🙏🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
duniya yana maki dadi kam | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wata Sabuwa inji yan cha-cha! Toh Allah ya hore muna abin saya👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha allah uban giji allah y kara karemu baki daya🙏🏻🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Me qarya wuta balbal🔥🔥🔥😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
muma haka ya yaudare mu da dollar | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma angama na lagos ko, dama basaso a kammalane saboda wata manufa tasu, jagororin arewa kuma suna gani amma basa kishin yankunansu😥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zaa gayyace mu ko🙄😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ganin wadanchan hotuna data saka a shafinta na twitter ko tantama banyi zan kira ta da yar iska domin mutuniyar kirki ba za tayi wannan shigar ba hakan yasa nayi unfollowing dinta sbd kada idanuwa su kara kallan wadannan haramtattun hotuna da take sakawa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mu koina aka kwana kan batun wannan rigakafi na cutar korona ga ƙasashenmu masu tasowa na afirka a yanzu ne yakamata muga amfanin hukumar lafiya ta duniya dukda cewa shugaban hukumar ta who ta wannan shiyyan namu dr moshidiso muwetti tana ƙoƙari | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah mukam dama hakan take🙄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user yaushe zamuyi hoto neh Anty Rahama? 😭❤️😍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dole ayi tsirara👈 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuyiwa Allah tsoffin nan ku kyale mu ! Da APC da PDP duk kunci Uwatai ! 😏😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kayy! Kawai tsabar soyayyar datake masa ne da wakokinsa shiisa ta aikata haka ni wlh banga laifintaba ko kadan sbd badan wani abu taiba kuma na tabbatr babu da zaa tattauna a login😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah muntuba kaji kanmu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh Allah yasa hakane Allah yakare manashi🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah wadaran naka ya palace wlhwai ana zaluntar su sunyi yajin aiki memakon a kirasy a zauna dassa nemu masalaha shine ake wannan maganar | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
“@user: Pirlo ya tashi daga jinyar da ya yi http://t.co/K3qmjuRVQq”doki ne? 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ya cucemu kuma ya cuci yaranmu.. allah ya isa wllhi 🤒🤒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mashaallah allah yasa mai amfani nine | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user To itadai wanna rayuwa aigani gawane ya ishi wane tsoron Allah mudai fatanmu anan shine Allah ya shiryemu bakidaya harda itama dakuma wanda ake tunanin suna sabawa Allah,fatanmu shine Allah yasa muyi karshe maikyau Allah kai maigafarane Allah kaji kanmu🤲🏻😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shugabanni sukoyi yin adalci, rikon amana, hakuri, da sauraren koken talakawa da kuma yi masu hidima banda handama da babakere. Allah Ya gafarta wa mazan jiya Sardauna. Sir, Ahmadu Bello., Sir, Abubakar Tafawa Balewa., Gen. Mai Malari da sauran su. Ameen🤲🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmh 🤔 ayi dai mu ga, mu kan talakawa 'yan kallo ne. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Awo walla Nanda shekara 10 ina iya aurenki saboda inasonki Truly😻😻😻😍😍😍😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
babban yaya wannan kaninkane daga zamfara | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shi kesa kare yaci kaza | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ALLAH yakaraemu da eta, yakarae dukkanin musulmin duniya baki daya.,,🙏🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da ker yafi da kar aka kamani😌😋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yadda yakeyin nan yana matukar burgeni wlh ina son ganinshi akan wannan halin nashi dan yasin nima hakan take banson raini | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa ba wayache kuchimu bane 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A nawa sani dai duk da ni ba bahaushe bane, ina ganin kamar yana nufin duk kyaun ya mace, a karkashin sawun namiji take!😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan kaman tana makarantan sakandare 😂😁😀😋 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka fara kawo wanda ka kwashe😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Trump ya tsaya cak sai kace an dorawa kwado tanki 😂😂😂😂😂 Trump most to go | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Shegiya sadau shikenan bazaki shigawar Maryam booth fada bah 🥶🥶😂😂 dey talk say duk kannywood kinfi su iya cima Twitter uwa @user | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tsohon senate ina gaisuwa nima a samo mun mana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sunci gidan su | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhhhhh 😂😂 Wasan kwaikwayo !! Wlhi fear those buhari's administration don sun iya shirya film kamar a kannywood !! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kin baro hannun producer/ director ne kin dawo hannun gaskiya 🤣😜 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana can ana gwagwarmaya da mala'iku 🥴 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Insha Allah kano ce zata zama gwarzon shekara🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ikon, saimai muna ruwa muyi shukka, anfara shirye _shiryen shirin zaben 2023 keanan, Allah yakaimu lokaci yasa ayi damu, muna masu cikakkiyar koshin lafiya.🙏🏼 Amma hwa Wallahi akwai ta kasa.✍ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ya riƙe hankalina. . . . Kyakkyawan wasa, ya riƙe hankalinka, babban layin labari, Na so sarƙaƙiya da wasan kwaikwayo da ma kuma ɗan ban dariya. Na so layin labarin rayuwar Kiristi a harabar makaranta. Da fatan, akwai zango na2. Zan so sanin abin da ya faru da malamin jami'an, da Neo idan ya samu rigakafi. Koyaya, zai ... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user @user Ya kuke neman yiwa madina kishiya ne😩 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
best wishes rahamah koma dai mene ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An'ki ayi, ko zaka sa Rarara ya zagemu ne 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Angulu take wanka 🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
munji dadin wannan labari muda a cikinta allah ya shiryar da su | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
washh kashh muna ruwa ko kuma kusa da bakin kada | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Aikin gama ya gama,yanxun dai dake da Yan uwanki mata masu dabi'ar sa kayan banza sai ku gane illolin da nuna tsiraici ke kawo wa😞. Yanxun ba wajen mutane zaki nemi gafara ba ,wajen ubangiji zaki nemi gafara 🤲🤲Dan shi kadai ne zai gafarta Miki . Sai kma ki kiyaye | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai yaushe yan boko haram dinnan zasu kare ne kokuma yaushe zaa dena wasa da wayonmu ne kodai da aljanu acikinsu yakamata ace sun kare haka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 250 kamar wani kudi 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.