text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
ganawa mara amfani babu chigaba a alamuran shugaba buhari ba tsari sai son xuciya anata kashemu kayi burus kaki chanja wadannan marasa amfanin gashi yanxu kisan sojoji kawai akeyi badare ba rana allah yasakama yakawo karshen wannan mulkin xalincin tir | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
lahhhhhhhfati washa tana turanchi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kusa hotunan hausawa mana tunda ba bbc india bane | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mungudai da fadakarwa darecta | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lokacin gudun Hijira ne yazo mana😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh gwamnoni koji tsoron Allah kutina dafa amutu kuma damuhanudaku ranangube ya Allah kabayyanamana wayannan bayinka dukwanda dahanunsa akanwannan abunda akeyin Allah kamana maganinsu ya Allah 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kiwa, Allah godiya, da baa Corona ce takamaki ba 😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa inna ilaehirrajiun may Allah have mercy on us xunubin mu yy yawa we have to stop our bad behavior wlhy 😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahaha gwamnati ta baya kudin fansa kinan to allah ya kiyayi gaba 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Me dashen gidan tsuntsu😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da hakurin ta mutu sadakar nawa ya bayar 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gskyn Mun Yan katagum munyi Rashi babba😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai ina dankwambo ne kam ya kuke mana haka ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ai night plan sukeyi an kwana ba banci haryanzu baa tashiba 😂😂😂 daman dai thread nan 12am kika fara | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikan mallam, yasa ya huta, yasa mutuwa ta zama hutu a gareshi, yasa aljannah ta zame gurin hutawa a gareshi. Allah ya shayar da shi ruwan alkausar. Muma Allah ya kyautata namu kareshi. Amin🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allaah ya jiqanshi da rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yabiyawa 9geria bashin da akebinta.Allah ya kai rahama kabarinsa ameen😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Au ashe kema yar barca ce Sorry o😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ki sabo ubanki ma nama ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuzabeni zanmuku fanfon madara🙄, Bãba haka suka gaya muna plàà... Kai ma... Ke ma...🖕 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
inna lillahi wa inna ilaihi raajioonya allah ka bamu zaman lafiya aqasarmu najeriya da kuma duniya bakidaya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya jiqan su da rahama idan musulmai ne amma mu nan kusan mun saba jin mutuwar mutane da yawa shi yasa ma abun bai cika tayar mana da hankali sosai bah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kenan yana nupin sun kusa fara shiga Abuja 🤔 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subahanallahi 😳 wa zai ga gudu tapdijam Allah ya tsare mu. Ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma an sake sakamakon zaben da yara Suka Yi a kanon🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
“@user: Barayin shanu sun kashe mutane 13 a karamar hukumar Jibia, Katsina. #Nigeria”<> 😳😳😳 My LG. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannanfa gulma yakeyi ko kuwa?👮👮 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Saki fuskar mana tsohon sai kace anyi maka dole😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
izza tamulki ko garba shehu an kashe alumma amma wadannan kalaman sune zasu fito daga bakin ka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nawa ya biya Sadaki?😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ameen thumm ameen darajjar manzon rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dita allah ya isa wadda nayi beli rannan gashi ina gani beli kyautane amma sai da na biya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To za a fara rubutu kenan gobe se kaji ance goma jibi 100 HK za aeta rubutu Allah yasa yakare a rubutun to📝 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daga fadin gaskiya sai kora daga aiki🤔 toh Allah ya kyauta. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂 Wallahi kar ya yarda | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tayi mata ciwo kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to ai babu manya a apc duk qartin banzaaa ne da manyan kobo suka rage a ciki | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂😂😂😂😂 Muje zuwa baba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC Hausa cikakkun wailers ne da wayau fa 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
alinuhu gida gida | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya neman kudinki yayi yawa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shirme kawai | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
ya za'ayi shiri mai wannan batu zaiyi sama yanda yake a hankali da kuma gundira? | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Hhh gaskiya Ma zata bayyana wlh mu munji Hirar ai batun Corona a kano akwai Alamar tambaya 🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A banza anyiwa mage kunu tunda babu dauki da kake da niyyar yiwa talakawan Najeriya sai sake shaqe wuyansu da kake yi kana yi musu kamshin mutuwa buhun shinkafa 25k😕 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan shirin yana aiki ne saboda ilimi da kwarjini na Pete a saman duka ... Genevieve da Nkem sunyi na musamman kamar yadda aka zata. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Ɓata suna. . Wannan abin kunya ne kuma aiki mai cutarwa marar kyau ga CNA. Wannan "shiri" ya bada kunya. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Najeriya tab dijan sauro ma ya ishe Ka😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kuma ahakan ake kiranka da khadeemulislam sannan kuma inakira gareka da katabbata katsaya tsayin daka har sai ankashe fasikin mawakinnan dan asara wanda yayi batanci ga annabnmu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sauran ma sun gaji su miƙe. 🤨 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Oga asamo aron Mai dan kyau mana 🤷🏼🔫 https://t.co/NCwvBPZdoY | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh sannun ku da kokari 🙏🏻😒😒 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki allah ya gafartawa ahmad s nuhu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wasu yanarewwa bakam su kayi tunda abun bai shafe su allah wad wadarai sigh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
inna lillahi wa inna ilaihi rajiun again kuma daiallah kai kasan dalili allah mun tuba allah ka takaita wadan nan masifu da ka jarrabi kasar mu da su | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan shi ake kira da rayuwa knn...! Yayi tashe kamar bazai kareba amma kuma yanxu ga yanda Allah Yayi da rayuwarsa😢 Ubangiji knn..... Ba wanda ya girmi kaddarar Allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sai Mai gaskiya,Nice work prince 👍👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmmm na rantse sai munci uban wanan guy in yayi myau kyau 😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ina dalilan suke mtsew | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baban Abba Ganduje 🤲 Allah yasa jinkiri yazamo muna alheri | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mai mashara akoi ta amsin | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Zama tabbas, ɗaya akan mafi munin shirin ban tsoro da aka taɓa yi... | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Nigerian Prince yayi fice don saitin sa, ya sanya zama ƙarin maraba zuwa shirin laifi na Pantheon. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Soja marmari daga nesa soja ga wuta ga yaki, bindiga bata teremaka yaki,mai zuciya uban gidan Zaki soja aljanin mougou mai tada hankalin mai lefi soja namiji a daji mazan ne ke daji nagari na daji😌 in banda aykin soja wa zaya tarbi fada ba fachi sey soja | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmh 🤔 ALLAH sarki, talaka bawan Allah yana so amma babu hali, 'yar talakawar ma ta fi karfin sa, ALLAH kai ne mafi Sanin halin da muke ciki, ka wadata mu da abin da za mu yi aure. 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yakamata adinga duba kwakwalen shuwa gabannin nigeria | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kwara ma ya tafi Suma suji abunda mukaji a tafiyar Ronaldo 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nafi kowa dacewa da wannan mukami 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allahu AKBAR Allah ya kawo mana dauki daga wonnan annubar da ta addabi dunuyi🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi masanan dagudu babu wando🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wa su ma’aikatan ku za suyi Qari kenan 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kuma tazauna wallah only can relate | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu kuma miliyoyin dalibai na nan suna gararan ba saman titi you refuse to do something, At long last👇👇👇 https://t.co/BQcc4PPlBy | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aci uban su baba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai da gaske a prison take tweeting allahu yasa ba haka bane | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji zancen banxa da kinsan da haka kuke bata mana lokaci tir tir tir 😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
akwai wani film in bazan manta ba mai suna kumbo inda jarumai suke bayyana soyayyar su wa gimbiyya tare da wakar abubakar sani kai kuma kaida adam a zango a gefe guda tun a lokaci na fara lura yadda kake acting something very funny and amazing | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah koshi ko diyanshi kahadashi da fushin wannan miyagun mutanen ya rabil alamen🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ni kuma pha da ko kallon ban pharaba kuma ban san inda aka dosaba, kuma so nake na Kalla.🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ay jamar ar kano bashi suke buqataba abinci suke buqata | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hmm Allah yakyauta 2miters lkcn sallah mannewa yayin daukan pics 😔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikanka da rahama inason karatun ka wanda yafi mu sonka ya karbe ka Allah ya baka aljannah ameeen ya Allah 👏👏👏👏👏👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhamdulillah Masha Allah Barakallahu feek, Allah Yakara mana son kur'ani Allah yabamu Ikon aiki dashi, Yakara mana son Annabi Muhammadu (S.A.W)💗💗🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga baki ga hanci😂😂 wai!!! Kyawu iya kyawu😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai karya hure take bata yaya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
idan fitsari banza ne kaza tayi adai bar kaza cikin gashinta kadda garin tone tone kaza ta tono wukar yankata ka tambaye ni hanyar rafi kaza nake | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da wuri haka?😯 Amma @user bata kyauta ba domin kuwa yin hakan zai karkatar da hankalin masu rike da madafin iko daga yin abinda ya kamata. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ooh kowa da kiwon daya karbeshi kiyi tallar mati a zazzau a kano,ki koma Kaduna tallar Abinci🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hakan Ya Nuna Cewa Daman Bai Chan-Chanci Wannan Kujere Da Yake A Kai Ba🤷♂️ ALLAH Ya Kyauta Kawai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ameen Summa Ameen,Wannan Abu dey sai Addua, Dole mu Kai kukan mu Ga shugaban nin mu da kumah manyan jamiyan tsaru mu💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sarki ya bama ganduje kawai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaakiya madrid kunsha da kyar | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hakane amma yahudawan cikin mu sunfi waɗanda suke israel | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yan matan yanxu abun tsorone wlh hakafa wata tafara nunamin bakin kishi da tagida ai wlh daga ranar bata kara ganina ba🏃🏻🏃🏻🏃🏻🏃🏻♂🦸🏼♂🦸🏼♂ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kwanan nan ta cika surutu😗😗 a kan maza. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
What Just Happened' ɓata mo ne mai matuƙar girma | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user 🎃Oh ni Allah wae maiyasa kodayaushe ake daukar abubuwan dabasu da amfani akesasu agabane kam To mu inaruwanmu da wani riga kafi kuma Ganan matsaloli Kala kala misali kamar bangaren tsaro da saukaka abin masarufi🎃 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muje kotun mana😃? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai dai muce 👇 Allah ya raka Taki Gona | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bakin dai irin nawa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.